Sashe 4
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
JayKay ya ri
e hannun
ansa Junior suka wuce Masallaci...
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.
CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
"Hellloo" na fa
a da muryar bacci.
Jiya ban kwanta da wuri ba sai
arfe
aya da rabi na dare.
Bayan wayarmu da Yaya Aminu sai dana jima ina sa
e-sa
e kafin na samu na
arisa editing da nake yi.
"Sayyada,
arfe bakwai saura baki tashi a bacci ba" ai tunda ya ce Sayyada na ji duk wani baccin da ke idona ya washe saboda
acin ran da ya taso mini.
Haba!
Sama da shekara
aya kenan amma mayen mutumin nan har yanzu bai iya kiran sunana ba.
Idan ba zai iya kiran Ziyada ba, to ya kirani da Ziya ko Zeey kamar yadda aka fi kirana da shi mana. amma ya wani kaka
a mani Sayyada, kuma fa a hakan wai so yake ya aureni.
Allah ya kiyaye na auri mutumin da ko sunana ba zai iya furtawa ba.
Na ha
u da Alhaji Nafi'u ne a bakin ATM wata ranar Asabat ina cikin sauri zan cire ku
i katin ATM
ina ya ma
ale.
Ga shi ranan Asabat, gashi ba ATM machine
in Bank da nake amfani da shi bane, ga shi ina bu
atar ku
i cash da gaggawa zan wuce Asibiti wajen Kaka.
Haka na kama fa
in Innalillahi na rasa ya zan yi.
Alhaji Nafi'u da shima ya zo cire ku
i a
aya ATM
inne ya fito ya fara tambayata me ya faru.
Na nuna masa machine
inne ya ha
iye min kati kuma ina bu
atar ku
Haka ya shiga kwantar min da hankali yana fa
in za a iya resolving matsalar.
Muka samu securityn Bank
in muka masa bayani, ya ce mana gaskiya sai dai Monday mu dawo.
Nan na sake rikicewa.
arshe dai Alhaji Nafi'u ne ya bani aron ku
in ya kar
i numbata ya kaini har gida daga nan muka wuce Asibiti.
Ranan Monday ma sai ga shi ya zo har gida, ya
aukeni muka je Banki aka bani ATM card
ina.
Da zan mayar masa da ku
in sai ya
i kar
Tun daga nan fa Alhaji Nafi'u ya manne min wai shi a dole sona ya ke.
Tun day one da ya fa
i hakan na ce masa bana ra'ayinsa ba zan iya aurensa ba, amma haka ya nace.
Abinda ya sa ma ya fita min aka shine halinsa na burga da son nuna shi wanene.
Ba wani ku
i ne da shi ba amma sai shegen burga da kuma
arya.
Wannan ya sa tun farko-farko na ce masa tafiyarmu ba zai yiwu ba.
Amma kullum maganarsa shine ba zai ta
a ha
ura da ni ba matu
ar ba aure na yi ba.
Daga nan kuma ya fara cusa kansa wajensu Baffa Lawalli yana musu kyauta.
Duk abinda ya musu sai ya fa
a min As if so ya ke na ri
a rubuta list
in alkhairin da ya ke yi musu ta dalilina.
Idan 'yan mutuncina suna kusa na kan fita idan ya zo.
Amma tunda muka yi fa
arshe da shi sai na dena fita.
Ina godiya da alkhairin da ya yi mini a baya duk da ma ba ni ke tambayarsa ba ya ke yi.
Amma tuni na ha
ura da alkhairin Alhaji Nafi'u.
Shi duk abinda zai maka to haka zai yi ta nanata maka ai ya yi maka kaza da kaza.
Kyautarsa kullum tana zuwa da gori ne.
Wannan ya sa fir na dena kar
an komai daga hannunsa tun ma kafin mu yi fa
Tsakanina da Alhaji Nafi'u babu yaudara.
Tun ranan farko na ce masa ban amince da tayin soyayyarsa ba.
Haka lokacin da yawan gorinsa ya isheni haka na zage na gaggaya masa maganganu na ce kar ya sake kawo min ko tsinke bana bu
ata.
Yai ta bani ha
uri amma ban sake kar
wandala daga wajensa ba.
Wannan ya sa ya mayar da hankalinsa wajen yiwa su Baffa Lawalli hidima.
"Sayyada, jiya ina ta kiranki kin
i ki
au wayata"
an tashi na yi zaune ina tsaki a raina.
What is so hard a kiran suna ZIYADA
"Alhaji Nafi'u me kake nema a wajena?"
"Allah Sarki Gimbiyata, ki yi ha
uri na tashe ki a bacci.
Tun jiya na ke son jin zazza
ar muryanki amma kin hanani"
ata fuska na ce " Alhaji idan baka da abin fa
a ni zan kashe wayata"
"Allah ya huci zuciyarki"
Chanjin muryarsa ya tabbatar min ya ji haushin abin dana fa
a.
Ban damu ba tunda na masa kora da baki na masa kora da hali duka ya
i ya ha
ura da ni.
"Dama Baffanki Lawal ne ya kirani jiya ya ce na bashi aron dubu hamsin.
To na tura masa ku
in tun jiya na ji shiru har yanzu bai kirani ya ce min ya ga ku
in ba"
"Kai!
Innalillahi..." na fa
a ina kama kaina.
Wani irin zubar da mutunci ne wannan dan Allah.
Shikenan 'yan'uwan Babana babu abinda suka sani sai kwa
ayi, kwa
ayi, kwa
ayi.
Saboda alkhairin da Alhaji Nafi'u ke musu ya sa na ke
aga masa
afa ban masa koran wala
anci ba tuntuni.
Kalmomin rashin arzi
in da Alhaji Nafi'u ya fa
a min watannin baya da tayin banzan da ya min ya ci a ce na yi nesa da shi tun da jimawa amma kwa
ayayyun 'yan'uwan Babana suna kashe mini gwiwa.
Shi ya sa nake so na yi ku
Shi ya sa nake so na bu
e restaurant
ina.
Shi ya sa nake so na fi
arfin wala
anci.
Alhamdulillah yanzu ina samu, amma a lokacin dana ke cikin tsananin fafutukar ganin na gina kaina Alhaji Nafi'u ya min gorin da ba zan ta
a mantawa da shi a rayuwata ba.
"Sayyada kin ce ba za ki aureni ba.
Ga shi dana
an ri
e miki hannu sai ki fara masifa.
Mi kika
aukeni ne.
Watana nawa ina zuwa gidanku ina yiwa Baffanunki hidima amma
an kiss
innan idan na ce ki min ba za ki min ba.
Na san yanzu kin fara samun ku
i kin fi
arfina, amma kada ki manta abubuwan dana yi miki a baya da wanda na ke yiwa 'yan'uwanki har yanzu..."
Kalamansa kenan a hirarmu ta
arshe a cikin motarsa.
A ranan muka yi baran-baran na ce masa kar ya sake zuwa wajen
a.
Na ce masa ya lissafa duk abin da ya ta
a yi min Insha Allahu zan biya shi.
Da ya ji haka sai ya fara bani ha
uri wai shi ba haka yake nufi ba.
Dama halinsa kenan, sai ya gama min gori sai ya fara bada ha
uri.
Amma ranan kam ban saurareshi ba.
Na shata layi tsakaninmu.
Babu Ziyada, babu Alhaji Nafi'u.
A ranan bayan na shigo gida sai dana sha kuka kamar raina zai fita.
Ban fa
awa Kaka abinda ya faru ba, na yi mata
aryar maraicin mahaifina ya saka ni kuka saboda abubuwanda su Baffa Lawalli suke min a gidan.
Yanzu ma cike da hawaye a idanuna na shiga Bank app
ina na nemo account numbar Alhaji Nafi'u, dake na ta
a mayar masa wani ku
i da ya ta
a turo min na san ba zan rasa account
in a wajen History ba.
Transfer
in Dubu hamsin na masa sannan na sharing receipt
in ku
in ta whatsapp
insa na rubuta masa ku
in da ya bawa Baffana ne, amma daga yanzu kada ya sake yiwa wani nawa hidimar ku
i da sunana.
in dana tara zan yi hidimar bikin Faty da shi na tura masa.
Ba nauyin ku
in nake ji ba,
acin abinda Baffa Lawalli ya yi nake ji.
Ta ya zai je ya ro
i Alhaji Nafi'u aron ku
i, Fisabilillahi!.
Ina ganin kiran Alhaji Nafi'u na shigowa wayata na yi saurin katse kiran na dannawa numbarsa BLOCK.
Wannan shine karo na
arshe da zan entertaining
insa a rayuwata.
Zafin maganganunsa na ranan suka sake dawo min.
Wato idan ba zai sameni a mata ba to ya sameni a karuwarsa.
Duk wata hidima da ya ta
a mini a baya ba dan Allah bane.
Shi ya sa nake son yin ku
i domin na tsira daga jarrabawar Talauci.
Tun dana taso ina da himmar neman ku
i.
Ko shi Alhaji Nafi'un sai dai in
arya zai min ban ta
a tambayarsa naira
aya ba, kuma ba da 'yan chanjin da ya ke bani na dogara ba.
Ni fa a kan neman Halal babu aikin da ba zan iya ba.
Kafin na zama CHEF ZEEY
in da aka sani yanzu ina da tarin backstory na irin ayyukan dana yi saboda in samu ku
Lokacin ina Secondary daga JSS 1 har zuwa SS2 na yi aiki a Restaurant har guda biyu.
Na yiwa wata mata Bayarabiya mai abinci aikin wanke-wanke da shara da serving customers.
Da ta zo ta bar anguwarmu sai na koma wani fancy Restaurant da ake cewa Zikk's Foods.
A nan na yi aiki a kitchen ina musu girki.
Lokacin da Kaka ta dena Tuwo idan aka samu aikin yin Tuwon biki ni na ke zuwa na yi musu.
Tukunya ko namba nawa ne ina tu
awa babu matsala.
Har yanzu part of side business
ina bayan food content ana iya
aukana hire na je na yiwa mutane abinci.