Sashe 77
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin na dena kuka sai ya sakeni.
Na
ago na kalleshi idanunsa sun riki
a sun koma ja.
Muryata a dashe na ce "Zan koma gidan Hajiya gobe da safe.
Idan aka bu
e Gidan Girki gobe zan cigaba da ri
e wajen har zuwa
arshen shekara.
Bayan nan, please ka sallameni ka zauna da MATARKA"
"Please, don't do this, Zeeyadah.
Na yi kuskure, ba ni da uzurin da zan baki akan abinda ya faru.
It was just a kiss, ba abinda kike tunani bane.
Kuskure ne, Wallahi kuskure ne.
Zan fa
awa Cassandra komai a daren nan.
Monday zan wuce London na filing divorce"
Girgiza kai na fara yi.
Dama ana kuskuren kiss ne?
Shi Makaho ne da bakin Cassandra zai ta
a nasa bai sani ba?.
Koda yake Cassandra matarsa ce, ba wani abu bane idan ma sun yi fiye da kiss
in.
Ni dai na gaji da wannan renin hankalin.
Gara na basu waje su yi abinda suka ga dama da junansu.
"Idan ka hanani zama a gidan Hajiya, to zan kirata a daren nan na fa
a mata auren deal muka yi, kuma na fasa deal
in gidanmu zan koma"
Tallafo fiskata ya yi da hannunsa biyu ya ce " Dan Allah ki bar maganar deal, Zeeyadah"
"I want you, Sunshine.
I've always wanted YOU"
Na ga gaskiyar hakan a
wayar idanunsa.
Amma ba zan sake amincewa da maganar bakinsa ba.
Na gaji da maganar baki babu Action.
"Na gama zaman gidan nan, Mr Jalal.
Iya adalcin da zan maka shine na koma gidan Hajiya"
"Please ki bani dama na gyara komai"
ewa na yi shima ya mi
e yana kallona idanunsa cike da tsoro.
"Dan Allah ki bani dama na gyara kuskure na"
"Ka san me?" Na fa
a ina goge fiskata.
Sai dana tabbatar babu hawaye ko
aya a idanuna sannan na kalleshi na ce "Na gaji da al
awarin
arya.
Na ha
ura da kai, na ha
ura da aurenka..."
awarin
arya?"
"YES.
Al
awarin
arya"
*JAYKAY*
Babu sauran bayanin da zai mata tunda ma
aryaci ta
auke shi.
Duk wani bayani da zai mata ba za ta yarda da shi ba.
Zai je ya samu Cassandra ya fa
a mata komai.
Duk abinda zai faru ya faru amma ba zai iya rasa Ziyada ba.
Dukkansu biyu suka kalli juna kowa da irin ciwon da yake ji a zuciyarsa.
Bai ce komai ba ya juya ya fita.
akinsa ya koma.
Zuwa lokacin Cassandra ta gama cika ta yi fam saboda tunda Ziyada ta bar
akin da gudu da Jalal ya jawo Jallabiya ya saka a baibai ya bi bayanta take tambayarsa ina zai je me yake faruwa, ya
i kulata.
Har ya sake dawowa ya
au keys ya fita bai amsa tambayoyinta ba.
Gwiwa a sace Jalal ya shigo
akin.
Cassy ta taso daga inda take zaune wani oversized red Tshirt ne a jikinta yanzu.
"Cassandra" ya kira sunanta.
"I want to tell you something" ya fa
a zuciyarsa na
una saboda haushin kansa da ya ji na
aukan lokaci da ya yi bai fa
i gaskiyar ba, har sai da Ziyada ta yi masa kallon ma
aryaci.
Ta san me yake shirin fa
a shi yasa ta
walalo idanunta waje ta ce "She's not JUST a Chef, is she?"
Jalal ya
aga murya ya ce "YES"
"Oh Fuck!" Cassy ta yi tugging gashinta baya da hannunta duka biyu har sai da jijiyoyin goshinta suka bayyana.
For a brief moment sai ta kasa magana.
A baya tana da ya
inin duk da basa tare Jalal ba zai ta
a cin amanarta ba.
Jalal ba zai ta
a kwana da wata mace ba.
Jalal
inta ba zai ta
a son wata mace ba.
Duk da ita
in ta sha cin amanarsa, musamman a cikin shekaru ukun da basa tare.
Amma tana da ya
inin Jalal ba zai iya neman wata mace a bayanta ba.
Irin yardar data masa kenan saboda ta jima da karantar halayensa.
"You are cheating on me with her, right?" Ta fa
a da
arfi
"She's MY WIFE, Maria" ya katseta.
Takowa ya yi kusa da ita yana sake tsanar kansa bisa wala
anta Ziyada da yayi har ta kai ga ta ganshi yana kissing Cassandra.
Da gaske har zuciyarsa ya gama auren Cassandra.
Kuskure ne da ya faru saboda sakacinsa.
Yanzu kam ko mai zai faru sai dai ya faru amma yana son kasancewa da Ziyada.
"She's my wife" ya sake maimaitawa
"I married her...
Islamically"
"Fuck you!
Jalol" ta fa
a da
arfi har yawun data furzo yana ta
a fiskar Jalal.
Ta nuna shi da yatsa ta ce "Fuck your ass!" Sintiri ta fara yi a
akin.
Chan ta tsaya ta juyo ta kalle shi ta ce "I am your ONLY LEGAL WIFE, Jalol.
And I will sue you for bigamy if you don't..."
"We are getting a divorce, Cassy" ya katseta.
Maganar saki da ta ji ya sata fa
in "What do you mean?".
Ta zaro idanu waje saboda ko a mafarki bata ta
a zaton Jalal zai kawo maganar saki ba.
Aurensu ya jima da
arewa, rabuwar ne kawai ba su yi.
Infact ba tun da ya dawo Nigeria bane auren nasu ya
are, daga lokacin da ya shalleka shawaran Hajiya ya auri Cassandra daga lokacin ne ya rasa farin cikin da ake samu na aure.
Bai gama sanin cewa babu farin ciki a zamansa da Cassandra ba sai da ya auri Ziyada.
Yes, ta
angaren kwanciya Cassy tana bashi gamsuwa saboda ta san sirrin sarrafa namiji.
Akwai masu cewa akwai banbanci tsakanin HAVING SEX da mace da kuma MAKING LOVE.
With Cassy, it was just sex.
Amma Ziyada...
Ziyada ita ce komai.
Ba jikinta kawai yake so ba.
Gangan jikinsa da ruhinsa ne yake jin da
in kasancewa da ita.
Yanzu da ya fitar wa Cassandra gaskiya sai ya ke jin wani
aci yana taruwa masa a ma
oro.
Maimakon ya ji relief sai yake jin
acin abinda ya yiwa Ziyada.
Yadda idanunta suka cika da shock da kuma nadama ranan da ya kirata da JUST A CHEF.
Da kuma yanzu da ta tabbatar masa da ta ha
ura da aurensa.
Da dai zai iya mayar da hannun agogo baya, da zai kirata da Matarsa.
Zai tabbatarwa Cassandra cewa Ziyada Matarsa ce.
Da ya yi hakan da ba za a zo gandun da Ziyada za ta kalleshi yana kissing Cassandra ba.
Kallon Cassandra ya yi ya ce mata ta riga ta san aurensu ya
are tun da jimawa.
"What about your promise to me, Jalol?" Ta katse shi tsoro bayyane a fuskarta.
"I kept my promise, Cassy.
" ya bata amsa.
Ya mata al
awarin zai aureta a lokacin da yake tunanin shi ya yi sanadiyar zubewar cikinta.
Ya cika al
awarinsa tunda al
awarin aure ya mata, kuma ya aureta yau aure shekara goma da watanni.
Dan haka ba za ta tuhumeshi da rashin cika al
awari ba ai.
"You promised to never leave me, Jalol.
That was your promise" ta
arisa maganar hawaye na zubo mata.
So take ta guilt tripping
insa kamar yadda ta yi farkon ha
uwarsu.
Cikin da ya zube ba nasa bane.
Amma ta manna masa ta saka shi tsanar kansa har ya mata al
awarin zai aureta saboda ya kula da ita.
Shi yasa da ta ga ya damu da cikin ta
i yin planning a farkon aurensu.
Allah ya taimaketa a wata hu
u da auren nasu ta samu cikin Junior.
Bai ce mata komai ba kawai ya tsaya kallonta.
Hakan ya sake kashe mata jiki.
Mutumin da ta ke kallo ba Jalal
in da ta sani da bane.
Jalal
in baya yana da rauni.
Yana tsoron
atawa mace rayuwa.
Wannan da ke gabanta namijin da ya ke da za
i ne, kuma a yanzu ya za
i wata mace daban ba ita ba.
Ganin fa emotional blackmail ba zai yi mata amfani kamar da ba sai ta fara masifar cewa ita ka
ai ce legal wife
insa kuma ta san ha
inta.
Idan bai fitar da Ziyada daga rayuwarsa ba to zata tafi da
ansu.
Ta ce idan ta tafi da shi kuwa ba zai sake ganin
ansa ba har abada.
"You dare not, Cassandra" Jalal ya fa
a da muryar mutumin da ya shirya bawa
ansa da kuma matarsa ta sunna kariya.
Ficewa ya yi daga
akin.
Cassandra ta bi bayansa tana kiran sunansa "Jalol, Jalol" amma bai kulata ba.
Tsayawa ta yi jikin stairs tana huci.
Ba za ta yarda da divorce ba.
Divorce a yanzu zai
ata mata suna ne ya kuma saka brand
inta ciki
n matsala.
Bai jima da aka kamata da laifin tu
i cikin maye ba wanda sai da ta biya tara sannan aka saketa.
Duk Lawyanta da kuma PR team
inta sun yi
arin ganin maganar bata fito ba idan Jalal ya ji labari zai iya amfani da hakan wajen samun hujjar gabatarwa a kotu dan a raba aurensu.
Bayan maganar tabbatar da auren Jalal da ta zo yi Nigeria, babban dalilinta na zuwa Nigeria saboda case
in da aka yi da ita ya lafa ne kafin ta dawo.
Ta san abinda za ta yi.
auke Junior za ta yi.
Idan ta tafi da shi Jalal zai dawo hayyacinsa ya dena maganar zai saketa.
CZ 52
*ZEEY*
Fiskata na kalla a madubi.
Fiskata ne shaidar abinda na gani jiya da dare ba mafarki bane.
Ba zan iya tuna yaushe bacci ya
aukeni ba.
A daren na ha
a kayana a cikin akwati.
Daga nan kuma sai na yi sallah na kaiwa Allah kukana.
Tabbas na tafka kuskure, na yi wasa da sunnar Ma'aiki (SAW).
Tun a wajen neman aure na tafka kuskure.
Ta ya zan amince na
ulla yarjejeniyar aure saboda wata manufa daban ta neman duniya.
Wata
ila wannan dalili yasa abubuwa suka yita kwa
e mini daga sadda aka saka auren har zuwa yanzu.
Na fita daga sharrin Alhaji Nafi'u da
yar yanzu kuma na shiga wata jarrabawar ta yaudara dana gani
arara a gurin Jalal.
Shi ga shi mai wayo, yana son Baturiyarsa, amma yana mini
aryar zai rabu da ita.
A halin dana ke ciki yanzu Aurena ba shi da Guarantee a wajen Jalal.