Sashe 36
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaka dai in ba kwanciya za ta yi ba ba za ta hau gadon ba.
Yanzu ma tana sashen Baffa Zakari, yau da safe Amaryarsa ta haihu.
Alarm
ina na fara bugawa na yi wuff na mi
e.
Kayan jikina na cire, na fesa body spray sannan na saka doguwar rigata.
Cikin
inkin Sallah nane wanda ban saka ba.
Na sake bin rigan na fesa masa turare ka
an.
an lipgloss na saka tunda dare ne kona shafa powder ma yadda nake ba
ar nan ba ganewa za a yi ba.
Ina cikin jan zip
in rigar wayata ta fara ringing.
Ai ko ban gani ba na san shine.
Da zan
auki kiran sai na ga
arfe 6:59PM ne.
Na
au kiran da sauri ina fa
in "gani nan fitowa".
Sai dana gama shiryawa na zari gyalena bayan na yi
aurin Zahra Buhari sai na ga ai bai kamata na fita da sauri haka ba.
Idan ya ga na fita bakwai da minti uku ai sai ya
auka dama ina
okin zuwansa ne.
Ni fa na manta ya ake fita hira.
Yaya Aminu
an gida ne.
Yawanci hiran namu ma a
ofar
aki muke.
Wani lokaci kuma ina jikin machine
insa a waje, ko kuma a zaure.
an zauna a bakin gado ina duba wayata hankalina na kan lokaci dan so nake sai bakwai da minti goma kafin na fita.
Ai kuwa sai ga text
insa bakwai da minti biyar.
*BA SAI KIN YI KWALLIYA BA, I WON'T STAY MORE THAN 10 MINUTES*
Ku ji iskanci!
An gaya masa kwalliya nake.
Akan me zan masa kwalliya.
Mtswww!.
Sabon kayan dana sa ma ai saboda duk dan ba a
are hidimar Sallah bane.
Ba wai dan shi na saka ba.
Ina tunanin zan cigaba da zama har sai 7:10PM
in ashe tuni
afata ta yi
ofar
aki tunma kafin tunanin ya gama sauka mini.
Na jawo
ofa na saka key na rufe.
Dana gama kullewa sai na saka key
in a
asan babbar butan Kaka dake
ofar
aki.
A zaure na tsaya na gyara gyalena na
an duba fiskata ta camerar wayata sannan na fita.
an nesa da
ofar gida yake ajiye motarsa dama dan haka na fara taku a hankali.
"Ina za ki je?" Na waiwaya da sauri dan na san mutum
aya ke min tambaya da fa
a-fa
a haka.
"Ina wuni, Baba" na gaisheshi ko risinawa ban yi ba.
"Tambaya nake miki, ina zaki je?"
"Erhm..." bana so Jalal ya fara ha
uwa da Baffa Lawalli, na fi so direct na kai shi wajen Baffa Adamun Katsina.
"Dama an kawo mini sa
one shine zan je na kar
an yi shiru yana kallona alamar bai yadda da maganata ba
innan.
Sai kuma ya ce "kin kira Alhaji Nafi'u kin masa godiyan dana ce?"
Na tsuke fiska nace " Baba zan kira shi idan na dawo"
"Ki tabbatar kin kirashi.
Mutumin arzi
i irin hidimar daya mini a wannan sallar abin a yaba masa ne"
"Kwa
ayayye" na fa
a a zuciyata.
Wai fa Alhaji Nafi'u ya masa
inki a Sallah kuma ya kawo masa shinkafa mudu goma da kaji uku dan a yi hidimar sallah shine ya bi ya isheni tun ranan Sallan wai na kira Alhaji Nafi'u na masa godiya.
Akan me zan masa godiya bayan ba ni na kar
i kyautarsa ba.
"Kina sane dai lokacin da muka
iba miki ya kusa cika" Baffa Lawalli ya fa
a da sigar garga
Na ce masa "Baba kwanan nan zan kawo muku shi" daga haka na bar wajensa tun ma kafin ya ri
eni da wata maganar.
Ina zuwa jikin motar Jalal na ji
aran cire lock dan haka na bu
e na shiga.
"Dan Allah ka yi ha
uri.
Wani Babana ne ya tsareni da magana a
ofar gida"
Wayarsa yake dannawa bai juyo ya kalleni ba balle ya min magana.
Farin tshirt ne a jikinsa, kamar da ba
in jeans ne ko kuma navy blue, ba zan iya tabbatarwa ba dan akwai
an duhu a motar sai haske ka
an daga wayarsa.
"13 minutes.
Haka kike wasa da lokaci, ko kuma ni ka
ai kike yiwa haka?"
arshen tambayar ya yi shi yana kallon fiskata.
"Ai na fa
a maka uzurina ko" na fa
a ina
an tura baki.
"So, 13 minutes kuka
auka kuna magana?"
Kai Jalal
innan akwai son tada rigima.
Ni kam bana bashi ha
uri bane.
Ya yi ha
uri mana.
"Na tsaya kulle
ofar
akinmu nefa, kuma kwa
on bai rufu da wuri ba, yayi tauri.
Idan na koma ma zan
iga masa mangya
a" na sake
alo wani bayanin.
"I see" ya fa
a yana maida dubansa kan wayarsa.
Ya yi shiru.
Nima na yi shiru.
Can sai na ji yace "Hajiya tana gaisheki"
"Hajiya?" Na
an zaro ido.
"Har ka fa
a mata?"
"Yes"
"Shikenan ni Ziyada jikar Altine mai Tuwo.
Yanzu fa cewa zata yi daga zuwa yi mata girki zan aure mata
a" na fa
a ina kama kai.
Wani dariya ya mini.
Na
ago ina fa
in mugu a zuciyata.
Kuma fa ranan Sallah Hajiya da kanta ta tura min gaisuwar Sallah ta whatsapp, dana mata reply take tambayata yaushe zan shigo ne na sake yi mata girki.
Ganin dariya ma yake mini sai na
ago nace " to kuma ce mata ka yi kana so ka aureni?.
Ni yanzu duk ka sakani jin kunyar Hajiya.
Ta ina zan fara ha
a ido da ita a garin nan ni Ziyada???"
"Relax"
"Ta yaya zan relax bayan ka je ka yiwa Hajiya maganata.
Allah ne ka
ai ya san irin tunanin da za ta yi a kaina" na sake rufe fiskata.
Ni sai yanzu ma nake ganin wautata.
Da nayi saurin amincewa zan auri Jalal, da wani idon zan kalli Hajiya Layla?.
What if Hajiya tace bata amince dani ba.
What if ta fara tunanin na shiga rayuwar
anta ne saboda suna da ku
*JAYKAY*
Duk sadda ya ha
u da yarinyar nan sai ta saka shi dariya.
The girl is just funny.
Yanzuma dan ya fa
a mata cewa Hajiya tana gaisheta shine ta birkice haka tanata making funny face kamar zata yi kuka.
Bai fa
awa Hajiya wajen Ziyada zai zo ba.
Ce mata yai zai je hira, shine ta ce masa ya gaisheta.
Yana so sai ya gama wasu tsare-tsaren daya shirya sannan ya gabatar da kansa wajen Uncles
in Ziyada.
Daga nan kuma sai ya fito ya fa
awa Hajiya cewa Ziyada yake so ya aura.
"Barin kira Hajiya na ce mata gashi nan kina min kuka saboda ta san zan zo wajenki"
Saurin sake hannunta ta yi ta kalleshi tana fa
in "ni ba kuka nake ba"
Ba zai fa
a mata gaskiya ba.
Ya samu abinda zai ri
a teasing
inta da shi tunda ya lura tana jin kunyar Hajiya.
"Now" ya gyara zamansa dan ya mata bayanin abinda ya kawoshi "starting tomorrow, zan ha
aki da Jide.
Shine zai guiding
inki yadda za a tafi da maganar Restaurant.
Already aiki yayi nisa akai dan dama a initial plan
inmu za a bu
e Plaza in less than two months mai zuwa ne.
And the Restaurant shine muke targeting zai zama face of the Plaza.
But duba da cewa idea
inmu na farko ya banbanta da naki dole a fara aiki daga farko.
Idan muna so a bu
e Plaza tareda Restaurant
in dole mu fara aiki da wuri "
"Okay, ba matsala.
Na fahimta" ta bashi amsa.
"Yaushe za ku koma school?" Ya tambayeta.
"Saura two weeks hutunmu ya
are"
an yi shiru kamar mai nazarin wani abu kafin ya kalleta ya ce "Aiki zai fara daga gobe.
Gobe zaku ha
u da Jide ku tattauna akan Menu, Operations, Branding, and everything.
Direba zai zo ya
aukeki 8AM gobe, please ki shirya da wuri.
We have lot to cover kafin ki resuming school"
"Gaskiya
arfe takwas yayi wuri, ina laifin 8:30-9:00 haka"
"Saboda ki samu lokacin yin kwalliya ko?"
"Haba kwalliya.
Ni bana kwalliya.
Kawai dai..."
"9:00AM Zeeyadah.
Banda
ata lokaci" ya fa
a sounding serious.
ata rai ta yi ta fara fa
in " ni fa na fa
a maka abinda ya sa na makara
azu.
Amma sai wani cewa kake ina da
ata lokaci.
Ni yaushe na
ata maka lokaci?"
Maimakon ya bata amsa sai ya fara matso da fiskarsa kusa da nata.
Ja baya ta yi ta mannu da
ofa sosai tana rarraba idanu.
Tsoro ya gani a
wayar idanunta.
Tsoron abinda zai iya aikata mata a wannan lokaci.
But he is not stupid.
Duk da yana kwa
ayin kissing lips
inta, ba a nan zai yi ba.
Ba yanzu ba.
Ba gobe ba.
Sai ranan da ta zama mallakinsa--- Temporarily, ya jaddadawa kansa.
"Always, Sunshine.
Koyaushe kina
ata min lokaci"
Ja baya yayi ya gyara zamansa dan da ya
ara matsawa kusa da ita ba mamaki kurma masa ihu za ta yi.
Yana jin yadda ta sauke wani nannauyan ajiyar zuciya lokacin da ya matsa baya.
Wani abin da ya ke birkita masa zuciya shine, a duk yanayin da fiskarta yake.
Tsoro.
Fushi.
Dariya.
Murmushi.
Duka burgeshi ta ke yi.
This is new.
Wannan sabon abune a rayuwarsa.
"Zan...zan tafi" ta fa
a da
yar.
"Ana kiran sallan isha" ta sake fa
a ganin bai kulata ba...
*ZEEY*
Yau na ga bone.
Saura ka
an zuciyata yai tsalle ya fita daga
irjina lokacin da na ga Jalal ya matso da fiskarsa yana kallon lips
ina.
Bakina yana shirin furta "Wayyo!" kenan sai na ga ya matsa baya.
Allah na gani ba zan iya sake second goma a cikin motar nan tareda shi ba.
Anya kuwa wannan mutumin ba yaudarata ya zo yi ba?.
Idanunsa fa
azu da yake kallon bakina Allah kamar Kura ta ga Akuya ne.
Ni ga shi ban sani ba, tsabar ru
ewa ne ko menene.
Daskarewa na yi a wajen na kasa processing komai.
Ranan da Alhaji Nafi'u ya yi
arin kissing
ina a motarsa hannuna ne ya fara kaiwa fiskarsa kafin ma
walwata ta gama bata umurnin hakan.
Shi kansa Alhaji Nafi'un bai tsammanci zan mareshi haka ba, dan ri
e fiskarsa yayi yana fa
in "Sayyada ni kika mara?".