Sashe 34
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama yai a wani dakali ya fara alwala sai ya ji wayarsa tana ringing.
Bai
auka ba dan yana shafar kai ne.
Lokacin da ya gama alwalar an shiga sallah dan haka bai bi ta kan wanda ya kira ba sai kawai ya shige masallaci.
Sai bayan an idar da sallah da ya fito daga Masallaci sannan ya zaro wayarsa daga aljihu ya duba kiran da aka masa.
Missed call biyu ne.
aya daga Ziyadah,
ayan kuma daga Direbansa.
Sai kuma text
in Ziyadar.
Yai saurin bu
ewa duk da har lokacin yana jin haushin ganinta ya yi da wani
azu da yamma.
*NA AMINCE.
AMMA INA DA SHARU
A...
CHEF ZIYADA*
Wani murmushine ya su
uce masa ba tareda ya shirya ba.
Na amince da ta rubuta shine damuwarsa, duk wani shara
i da za ta kawo masa wannan daga baya ne.
Ji yai ba zai iya zuwa gida ba har sai ya ganta.
arfe bakwai ne da wani abu, dan haka zai iya wucewa gidansu.
Sai kuma ya tuno yadda ta ke yiwa wancan saurayin murmushi
azu, sai ya ji gwiwarsa ta sace.
Gara ya bari gobe su ha
u kawai.
Gobe nasa ne shi ka
ai.
Zai barta yau ta je ta yi sallama da duk wasu samarin da ta san tana da shi.
Daga gobe ita
in za ta zamo tasa, shi ka
ai.
As long as ta amince da deal
insa, to zai saka mata cikin nasa shara
in, banda yiwa wasu mazan murmushi.
Sai da ya shiga mota sannan ya tura mata text su ha
u gobe a inda suka saba ha
uwa.
*ZAN FITA KALLON HAWA GOBE* ta turo masa reply.
*JK PLAZA. 10:00AM*
Bayan ya tura mata wannan sai ya ja mota ya koma gida.
Da ya je gida sai ya samu yaran 'yan'uwa sun zo gidan.
Suka tsare shi wai sai ya basu barka da sallah.
Haka ya ciro mint
ari biyar-biyar ya fara raba musu.
Lokacin da ya gama abubuwan da zai yi ya kwanta akan gado sai bacci ya gagareshi.
Da ya juya sai ya fara ganin abinda ta rubuta a idanunsa.
Ya jawo wayarsa ya sake karanta sa
on 'Na amince.
Amma ina da sharu
Bai
auka za ta amince da wuri haka ba.
Lokacin da ya ganta ta shiga motar wani Saurayi
azu, har ya fara tunanin cewa shikenan ba za ta amince da shi ba.
Amma yanzu da ta tabbatar masa ta amince, hankalinsa ya kwanta.
Da safe kuwa niyyarsa ya wuce plaza ya jirata ne, sai kuma ya ji Junior da Janan suna maganar fita kallon Hawa.
Har Junior yana fa
in shima zai hau doki.
Gidansu ana hawa.
Uncle
insa da ya gaji sarautar gidansu bayan rasuwar Daddy zai yi hawa.
Sadda suke yara idan suka zo Nigeria a sallah haka shi da Jamal suke marmarin fita kallon Hawan nan.
Lokacin da Daddynsu ya gaji sarautar Maiya
i ya fara hawa Jamal yana
aya daga cikin wa
anda ke hawa doki ya bi bayan tawagarsa.
Ko lokacin da Uncle
insu ya kar
i Sarautar Jamal yana bin tawagar a yi hawan da shi.
Amma shi bai ta
a hawa doki bama balle ya bi tawagar 'yan gidansu.
Infact fita kallon hawan ma ba zai iya tuna yaushe rabon da ya je wajen ba.
Yana dai da wasu videos da hotuna wanda Jamal ya ta
a tura masa.
Wasu clips
in tun zamanin Daddynsu ne, wasu kuma na Jamal
inne akan doki yana wasa.
Lokacin da Junior ya tambayeshi ko shi zai kaisu wajen kallon Hawa sai Jalal ya ce ya bi Janan kawai su tafi.
Sun ma riga shi barin gidan.
Dan ya ji Janan na cewa Family House za su fara zuwa tukunna.
Ya yiwa Hajiya sallama ya fita.
Maimakon ya tafi JK Plaza sai ya chanja a
alar tafiyarsa ya wuce gidansu Ziyada.
Sai da ya isa gidan sannan ya kirata a waya.
Yana gani yara na ta fitowa daga gidan sun sha adon sallah za su tafi kallon Hawa.
Minti ishirin ya jirata kafin ta fito.
Bai saba jira ba.
Shi mutum ne mai bin lokaci.
Lokacin da ya ke tu
a jirgi kowanni second yana da mahimmanci a aikinsu.
Amma tunda ya ha
u da yarinyar nan kullum sai ta saka shi jira.
Kafin su samu wajen parking sai da suka sha uban wahala.
Ga shi ta dage ita lallai tana son su tsaya a wajen da za ta yi kallo da kyau.
Lokacin da ya ga za ta fita daga motar sai ya ce mata akwai rana ta tsaya a cikin mota ta yi kallon kawai.
Ta ce masa wai ba zai yi da
i ba.
Haka ya rufo
ofa ya bi bayanta.
Bai ga wani sabon abu a wajen Hawan ba.
The same abinda ya san ake yi tun suna yara da suke zuwa kallon da Jamal shi
inne har yanzu.
Amma da ita Ziyadar da sauran mutanen dake kusa da su kowa kallon Hawan Sallahn yake cike da wani shau
i da farin ciki.
Akwai wani abu
aya da ya banbanta Hawan da ya kalla a shekaru sama da ishirin baya da kuma Hawan yau.
Wannan karan ba shi da Jamal bane.
Wannan karan maimakon dandazon Dawakai da mutane, da Hakimai da masu sarauta da suka sha kwalliya da ado na burgewa suna wucewa gwanin sha'awa shi Jalal Maiya
i wannan cute black beauty
in ce ta
auke masa hankali.
Maimakon ya kalli titi kamar sauran.
Ita yake kallo.
And for a moment, ganinta a hakan ya fi masa kyau.
Ya fi masa duk wani ado da
awa na wajen Hawan...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 23
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Na yi mamaki da Jalal ya kirani ya ce yana
ofar gidanmu.
Shi da ya dage lallai jiya sai dai mu ha
u a Plaza sai ga shi wai yana
ofar gidanmu.
Dana fito kuwa na ce masa nifa kallon hawa zani ba wai Plazarsa ba.
Bai kulani ba ya ja motar muka tafi.
Iskanci, ashe kallon Hawan zai kaini.
Na ji da
in hakan, koba komai ya rage min wahalar neman abun hawa.
Ban san ko yana jin da
in kallon ba.
Wani lokaci idan na juyo sai na ga hankalinsa na kan wayarsa, ko kuma in ga yana kallona, ko in ga yana kallon wani wajen daban.
Ni dai ina ruwana.
Na za
e na yita kallo abuna.
Ina ga in ba aure na yi ba ba zan dena
okin zuwa kallon Hawan Sallah ba.
Idan na ga tawagar da ta min kyau sai na fito da wayata na
auki hotuna ko na yi video.
Da rana ya ci
wal ubana ni da kaina na ce mu koma cikin mota.
Ya bini da kallon I told you so
innan.
Dama sai da ya ce mu zauna a cikin motar mu yi kallon na ce masa a'a.
Akwai ruwa a motarsa amma babu sanyi dan haka na ce barin nemo masu tallan pure water na siya.
Na barshi a mota na fita ina gani yana mi
o min sabbin 'yan dubu-dubu na shareshi.
A cikin dandazon mutanen nan waye za ka sayi ruwan leda a hannunsa da dubu
aya kuma ya baka canji.
Yarinyar dana fara tsarewa ruwanta babu sanyi dan haka na sake gangarawa har na hango wasu sun fito daga wani shago da ruwan gora mai sanyi a wajensu.
Na yi sauri na
arisa shagon.
Ina zuwa kuwa na ci sa'a wai ruwan gora mai sanyi gu
aya ya rage duk masu kallon Hawa sun kwashe.
Na bashi ku
i na kar
a.
Har zan fita sai kuma na koma na siyawa Jalal coke mai sanyi.
Ban san wani drink yake so ba, amma na san dai maza na son coke sosai.
Kafin na kai wajen motar Jalal sai na hango wasu yara sun yanyame wani mai Fan ice.
Ai sai na ji gara nima na je na siya dan na kwana biyu ban sha ba.
Ina zuwa na sayi guda biyu.
Sai da nasa shi ya za
o min wanda ya yi
ara sosai kafin na kar
a na taho.
Ina zuwa na
wasa window Jalal ya bu
e mini
ofa na shiga.
a masa coke
in na yi na ce masa akwai sanyi.
Ban ma bi ta kan ruwan dana siya ba na huda Fan ice
ina na fara sha.
Memories.
Abin nan tun muna yara nake ganinsa kuma har yanzu yana nan.
Akwai ice cream
in leda dayawa amma har yanzu babu wanda ya kai Fan ice da
Tsayawa ya yi yana kallona kamar ya ga wata alien data fito daga duniyar Mars.
"Kar ka ce na cika kwa
ayi.
Dan Sallah nake sha.
Yau ka
ai dan na sha wannan ai ba komai bane" na fa
a ina cigaba da shan abuna.
Zaro farin handkerchief
insa ya yi ya kai hannunsa fiskata.
Na tsaya cak!.
Har ya goge mun gefen bakina ban iya
waran motsi ba.
"Stop being a Baby, Sunshine" ya ajiye min handkerchief
in a cinyata.
Sai a lokacin na tuna da cewa akwai wani handkerchief
insa a wajena da ban bashi ba.
Sunshine?.
Sunshine?.
Sunshine fa ya kirani.
Ban gama fassara ma'anar Sunshine ba na ji ya ce "mu tafi ko?"
a masa kai na yi na sake
aukan handkerchief
in ina goge bakina da kyau.
Ban san me ya sa na kasa ce masa ya tsaya har sai Sarki ya wuce kafin mu tafi ba.
Na tsinci kaina da gya
a masa kai kawai kamar wacce ya dannawa remote.
Daga ledar Fan ice
aya ban sake shan
ayan ba haka na ha
ura har ya yi sanyi ya zama ruwa.
Haka jiya ma sauran ice cream
ina ya zama ruwa ban sha ba.
Wani
an mitsitsin kunyarsa ya taso mini.
Ba wai dan na sha Fan ice a gabansa ba.
A'a, sai dan ma'anar Sunshine
in da ya kirani.
Haka dai ya ja motarsa muka bar wajen.
Kafin mu samu fita a wajen ma sai da muka sha fama saboda mutane sun zo sun cika wajen da muka parking motar.