← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 95

Sashe 86

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan abinda ya fa
a kafin ya tafi gaskiya ne to duk rintsi zai tsinke ala
ar dake tsakaninsu kafin ya dawo gareni.

Ko maganar Junior bana yi masa.

Tunda ya ce min yaron yana wajen Maman Cassandra kuma suna waya sai na ja bakina na tsuke.

Tunda yaron na nan lafiya, shikenan babu abinda zan iya masa sai addu'ar samun nasara, which ina yi kullum.

Hirarmu da shi ta fi karkata kan business
ina.

Kuma sosai nake jin da
in yi masa ta
in Gidan Girki.

Gidan Girki, ko gidan Drama.

I LOVE YOU AGAIN, SUNSHINE.

Na karanta abinda ya turo.

Ina ga dai kafin ya tafi sai da ya sha la
anin kalaman soyayya.

Murmushi ne ya su
uce min dana sake karanta text
in.

A kullum sai na samu sa
on I Love You sau uku a rana.

Ban ta
a nuna masa abinda ya ke turowa yana tasiri a zuciyata ba, amma kuma ni ka
ai na san sau nawa nake maimaita sa
onnin nasa a rana.

Tilawarsu nake duk dare kafin na kwanta idan muka gama chatting da shi.

Kuma hakan ba shi zai hana na tisasu bayan sallar Asuba ba.

Wata
ila da ya bu
a mini zuciyarsa tun farkon aurenmu da ba zan yi kokonton soyayyarsa gareni ba.

Lokacin dana isa gidan Hajiya sai na samu an cika dining da abinci kala-kala ko ina sai
anshi yake.

Hassana data bu
e min
ofa ta fara min gulmar wai yanzu Saurayin da ya yi girkin ya tafi, ashe ma namiji ne Chef
in.

Na ce ina Hajiya wai tana falon sama na wuce saman dan na gaishe da Hajiya kafin na koma kitchen na yi mata girki.

"Lale Marhaban!

Ai yanzu nake cewa zan sake kiranki ashe kina tafe"
Na yi murmushi na risina na ce "Hajiya, Ina kwana"
"Lafiya, Ziyada.

Daga can Plaza kike ne?"
"A'a" na ajiye jakata a gefe na gyara zamana.

"Ban ma le
asu ba yau.

Na dai je School da safe mun yi test.

Sadda kika kirani ma ban jima da dawowa ba"
"Allah Sarki.

Ya test
in?.

Kina dai samun lokaci kina karatu ko?"
"Ina karatu sosai Hajiya"
"Allah ya sa a gama lafiya" na amsa da Amin.

"Hajiya, ina Janan ne?"
"Yanzu ta shiga
akinta ina ga shiryawa za ta yi.

Khalifa ya shigo gari yana gidan yayarsa daga can zai taho nan"
"Ayya!

Allah ya kawo shi lafiya" Hajiya ta ce Amin.

Lokacin dana mi
e zan tafi sai Hajiya ta tambayeni fatan babu matsala na ce mata babu.

Na sauka
asa na samu Hassana mai aiki na tambayeta me suke da shi a
asa.

Lokacin da nake tu
a tuwon shinkafa tsinin takalmin Janan da gudunta ya tabbatar mini Saurayinta ya iso dan na ji
aran shigowar mota gidan.

Yau dai zan ga Mi Amor da Janan ke ta wa
arsa tun zuwana gidan.

Bayan na gama kwashe tuwon ban fito ba na ce Hassana ta je ta
auko min gyalena dana bari a falon sama.

Matar aure nake babu mutunci na wuce ta gabansu babu mayafi.

Da ta kawo min na gyara mayafina da kyau sannan na fito.

Suna zaune a falo.

Hajiya na kujerar mutum
aya ita kuma Janan da ba
on namu suna zaune a two seater.

Yadda ta Janan ke yi ka ce za ta shiga jikinsa ne.

"Zo, zo, 'yata ku gaisa da Khalifa" na
arisa wajensu na gaishe shi bayan Hajiya ta ce masa ni ce matar Jalal.

Sai wani shan
amshi yake yana wani amsawa a da
ile, na ce kan buuu ya jima bai bu
e baki yayi magana ba.

Ko lokacin da Jalal yake jin kansa kafin mu yi aure ba zai min haka na
yaleshi ba balle wannan guntun.

Khalifa kyakyawa ne kam, sai dai guntu ne.

Ga masu son farin namiji zai musu kyau overrrr amma irinmu da muke son ba
in mutum,to a kai kasuwa.

Na tabbata yadda Janan ta saka takalmi mai shegen tsinin nan idan ta tashi sai ta fi shi tsayi.

Na yi mamakin wannan ne Khalifan da take ta rawar jiki a kansa.

Koda yake abincin wani, guban wani.

"Ashe kai ne KHALIFAN?" na kausasa
arshen dan ya tabbatar jinsa ya fi ganinsa a wajena.

Daga yanayin yadda ya wani ha
e gira na san ya ji zafin hakan.

Aikin
ur in ji tusa!.

Ni da nake da miji dogo santalele zai tsaya yana wani ja min aji, mtswww!.

Wucewa sama na yi na barsu a falon.
akin Jalal dake gidan na shiga dan na yi sallar Azahar.

Dana idar na fito daga
akin dan na
ebi abinci dan yunwa nake ji.

Tuwon zan ci nima dama na ce Hassana ta kawo abincin sama tunda dining
asa kam Mai girma Janan ta cike shi da abinda Chef
inta ya girkawa Khalifanta.

Ai ina fitowa na samu Hajiyar ma abincin take ci.

Sai na ji babu da
i na
ebi nawa na koma
aki sai kawai na zauna nima a wajen na fara ci.

"Wallahi miyar kukan ki daban ce.

Sau dubu idan Hassana ta yi miyar Kuka idan na ta
a naki sai na ji banbanci, kuma ba Hassana ka
ai bafa.

Na rasa ya aka yi duk sadda nake cin miyanki sai na ri
a tunowa da Kakata, Allah ya ji
an Hajiya.

It's like kamar ita ta yi miyan"
Na yi murmushi.

Nima ban san sirrin ba.

Yau har tsayawa Hassana ta yi wai ta ga yadda nake yi saboda itama Hajiya ta dinga yaba nata.

Ban
oye mata yadda nake yi ba.

Wata
ila banbancin yana daga ha
urin jiran ruwan kukan ya tafasa da kyau ne kamar yadda Kaka ta koya min kafin a ka
a, ko kuma dai hannuna ne tunda akan ce girki hannu-hannu ne.

Allah ne masani.

Muna cikin cin abinci Hassana ta zo wai idan akwai sauran tuwon za a kaiwa Khalifah ya ce Tuwo zai ci.

"Sai dana cewa Janan a mishi Tuwo ta ce wai Tuwo bai dame shi ba, ai gashi nan.

Abubuwan da ta sa aka masa dai shi ya saba shi a chan UK
in".

Ina ganin Hassana tana
oye dariyarta, da alama akwai gulma a bakinta kenan.
auki ragowan Tuwon ta wuce da shi
asa.

Bayan na ci abinci
akin Jalal na wuce dan na
an kwanta na huta kafin la'asar sai na wuce gida ko kuma na le
a Gidan Girki.

Ban jima da fara bacci ba na ji ana
wasa min
ofa.

Na mi
e da
yar dan bacci ya fara min da
i na je na bu
ofar...Janan ce.

Ta wani shigo fuuu ta ce "Na zo ki bani maganin da kike sakawa a abincinki"
Na ha
e gira dan ban fahimci me take nufi ba.

"Tell me why Khalifah zai cinye
aton Tuwon da Hassana ta kawo mishi.

Me kike sa a ciki?.

Shi yasa tunda kika yiwa Hajiya girki sau
aya Hajiya bata dena yabon abincinki ba har yau.

Yanzu kuma, Khalifana da ba ya son cin Tuwo shine yake tambayar wai idan da
ari yana so miyar ya masa da
i..."
"Ki ce ya je Gidan Girki ya siya a chan" na fa
a ina dariya.

"Allah ba wasa nake ba"
"Maza ai suna da munafurci.

Dama dai yana son cin Tuwon ke ce dai ba ki gano hakan ba" na fa
a ina dariya.

"It's not funny, Ziyadah.

Allah ban ta
a ganin Khalifah ya cinye
aramin Tuwo bama balle babban Tuwo haka"
"Ba mamaki dan bai ta
a cin mai da
in nawa bane.

Amma ki biya ni Miliyan goma na koya miki sai ki dinga yi masa idan kuka yi aure"
Ta watsa min harara tana fa
in "Allah ya kiyaye in zama Cook.

Zan dai nema masa wacce ta iya Local Dishes ta dinga masa duk sadda yake so"
"Uhumn!" Na fa
a ina jijjiga kai.

Janan bata san karatun aure ba.

A yadda nake ganin Khalifan nan ba mamaki idan suka yi aure yace ba ya son 'yar aiki a gidansa.

Na san idan muka samu zama da Hassana za ta min gulmar abinda ya faru har ya ce Tuwo zai ci.

Da yamma lis na koma gida dan ban tashi daga baccin dana yi da wuri ba.

Da dare da Jalal ya chatting
ina sai nake fa
a masa Khalifah ya zo, na tambayeshi ya aka yi suka fara soyayya da Janan.

Ya ce min Uncle
in Khalifah abokin Daddynsu ne
ut da
ut.

Sadda Khalifah ya zo London karatu shine Uncle
insa ya ce ya zauna a gidansu.

To a wannan zaman ne suka saba sosai da Janan daga baya kuma suka fara soyayya.

Dake yana son boko sosai wai ba zai yi aure ba sai ya
are Phd
insa shine fa aka
aga auren har sai yanzu daya gama degree
insa na uku.

Na ce ikon Allah!

Na tambayeshi yaushe auren ya ce min sai
arshen February.

Yanzu muna November, da
an sauran lokaci.

Ban fa
a masa yadda Khalifan ya wani sha min
amshi ba lokacin dana gaishe shi.

Amma daga yadda ya
an bani labarinsa sai na fahimci mugun girman kai gare shi.

Yadda Janan ke ta rawar
afa a kansa.

Allah dai ya sa yana sonta.

Bayan sati
aya da zuwan Khalifa wata ranan Asabat ina Gidan Girki sai ga Janan ta zo office
ina wai tana so na koya mata yadda ake yin Tuwo da miyar Kuka mai da
i irin nawa.

"Shi ka
ai zan koya tunda Mi Amor yana so" ta fa
a tana wani ha
e fiska dan kar na mata dariya.

Ni ce dai nan CHEF ZEEY data kira da Local Chef.

"An gama ranki shi da
e" na fa
a nima ina ha
e rai.

"Nawa za ki biya?"
"Sai na biya?.

Kina matar Yayana
"Matar Yayanki nake ai ba Malamarki ba"
"Whatever, nawa zan tura miki?" Ta fa
a tana
aga wayarta irin dana fa
a za ta min transfer
innan.

"10 Million"
"10 Million!

You're not serious.

Dan za ki koya min abu
ayan shine zan baki 10 Million. 10 Million fa budget
in kayan kitchen
ina ne"
"Iyi.
Chapter 86 · 0% Book details