Sashe 11
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hajiya ta yi bacci ne?"
"Bata jima da shiga ciki ba"
wuceta ya yi ya nufi
akin Hajiya.
Ya
wasa
ofar
akin, daga ciki Hajiya ta ce ya shigo.
Lokacin da ya shiga zaune ta ke kan kujera tana karatu idanunta sanye da reading glass
inta.
Gaisheta yai ya ce mata daga duba Plaza ya ke shi yasa bai shigo da wuri ba.
Ta ce masa babu komai.
Da zai fita sai ta ce masa ya shiga ya duba Junior da yamma bai je Islamiyya ba saboda zazza
i.
Sun kai shi Asibiti an duba shi an basu magani.
Godiya ya mata ya ce zai duba shi.
Har ya kai ba
ofa zai bu
e ta kira sunansa "JALAL"
Juyowa yai a hankali.
Ganin kamar magana ta ke so da shi sai ya dawo ya zauna a inda ya tashi.
Ajiye littafin hannunta ta yi sannan ta cire reading glass
in ta mayar da shi cikin gidansa.
"Maganar aurenka na ke so mu yi" ta fa
a tana kallon
wayar idanunsa.
Wani
ullutu ya ha
iye yana fargabar abinda zai fito daga bakinta.
"Idan na ce zamanka a gidan nan babu mata baya damuna to na yi
arya.
Nan ba London bane, mutane na magana.
Wallahi tun ina kau da kai akan abinda mutane ke fa
a har abin ya fara damuna nima.
Ban san wani irin yarjejeniya ke tsakaninka da Cassandra ba, amma gaskiya a tafiyar da kuke wannan ba aure bane.
"Ka godewa Musulunci da ya baka damar auren fiye da mace
aya.
Idan ita ba zata biyoka Nigeria ba, sai kai ka auri wacce za ta zauna a nan saboda mutane su dinga kallonka da mutunci"
Wannan karan sassauta muryarta ta yi sannan ta ce "ni ban ce dole sai ka auri Saudah ba.
Ban kuma ce dole sai ka aura daga cikin Family ba.
Abu
aya na ke so, wannan karan ka daure ka auro Musulma 'yar Nigeria.
Idan da hali ta kasance 'yar yankin Arewa.
Kai ko ba a Arewa ta ke ba I won't mind in dai Musulma ce kuma 'yar Nigeria"
Wani
ullutun ya sake ha
iyewa wanda ya hana shi yin magana.
Shirunsa ya sa ta cigaba da magana, wannan karan da sigar magiya.
"Kai ka
ai ne yanzu babu Jamal, Janan za ta yi aure next year.
Gidan ba zai mana da
i ni da kai da Muhammad ka
ai ba.
Shi kansa yaron yana bu
atar ka sama masa
anne"
Yana so ya fa
a mata tsoronsa akan rabuwa da Cassandra amma kuma ba zai bari ta ganshi a namijin da bai kai ya zartar da hukunci a rayuwarsa ba.
And worse of it, ba ya so ta ce masa 'da Jamal ne, da tuni ya yi kaza'.
Wannan ya sa ya ha
iye bayaninsa ya ce "ki yi ha
uri, Hajiya.
Insha Allahu kafin shekaran nan ya
are zan yi abinda kika ce"
"Yawwa!
Yanzu na ji magana.
Kar ka manta saboda kai Saudah ta zo gidan nan.
Idan ba ka ra'ayinta kada ka sa mata rai ka
ata mata lokaci, she's being through pain already"
"Na fahimta" Jalal ya fa
a tareda mi
ewa...
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.
CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
Yau za mu
are class
inmu da Hayfa.
Sati uku muka yi maimakon sati hu
u da aka saka.
Nima dama ina tunanin zan
au excuse saboda bikin Bestie na da za mu fara ranan Laraba sai kuma Hajiyar ta kirani da kanta ta ce tana so mu
are class
inmu a satin nan saboda ranan Tuesday ita da Hayfa za su je Dubai.
Ai kuwa na ce ba matsala tunda nima zai zo min da sau
i kenan, zan samu na sake a yi hidimar biki ba tareda wani abu ya ri
eni ba.
Jiya Saturday da na zo ban tafi ba har kusan
arfe tara na dare saboda mun yi tuwon Biski.
Gaba
aya ilahirin gidan ya bu
e da
anshi.
Lokacin da aka gama hatta Hajiya Maryam sai da ta yaba da tuwon wai rabonta da cin tuwon Biski tun bata yi aure ba.
Hayfa kam ko a jikinta sai cewa ta ke ita bata da patient
in wannan
awainiyar.
Na ce mata in har kuwa ba za ta yi ha
uri ba tuwon ba zai mata yadda ta ke so ba.
Ta ce min oho dai tunda ba ita za ta ci ba.
Duk da dai bata son tuwo amma yadda
anshin tuwon ya cika mata hanci sai da ta gutsiri ka
an ta ci.
Ta ce wai
anshin ya fi taste
in da
i.
Na ce ba ta san da
i ba kuwa.
Alhajinsu na nan, kuma shima an zuba masa tuwon shi da wani abokinsa.
Wallahi har da neman
ari kuma babu saboda ba dayawa na yi ba.
Nima na so na ajiye ka
an in kaiwa Kaka amma duka komai ya
are.
Da ke dama duk abincin da muke yi na class
in masu gadi da Direbobinsu ake bawa shi yasa komai nake ka
an-ka
an amma Tuwon Biskin da na yi sai ya yi Albarka tunda masu gidanma sun ci.
Ina kitchen Hajiya Maryam ta zo wai Alhaji ya ce a kawo musu tuwon shi da ba
onsa wai
anshin tuwon ya hana su sakewa.
Na yita murmushi ni ka
ai.
Ashe dai masu ku
i ma na son abincinmu na gargajiya.
Yau Sunday ba zan da
e ba, dan Dambu kawai za mu yi, da shi zan
are mata class
in.
Tun da na ce Dambu zan yi Hajiya Maryam ta ce na yi dayawa wai ta jima ba ta ci shi ba.
Ni abin ma sai yake bani mamaki, suna da ku
i suna da mai aiki amma ba za su ri
a dafa irin wa
annan abincin ba.
Koda ya ke mai aikin nasu ba Bahaushiya bace, intercontinental girki ta ke musu.
To idan har suna son namu na gargajiya mi yasa ba za su
auko wacce za ta ri
a girka musu duk lokacin da suka bu
ata ba?.
Ko dai ni ce ban san ya masu ku
i suke lamarinsu ba?.
To ma ta ina zan sani ni dana taso gidan Talauci.
Wallahi ko, ba dan Kaka ba, da a miskiniya zan taso bayan Babana ya rasu.
Ku
in Makarantana Kaka ce, kayan sawa da abincina duka Kaka ce.
Allah Sarki lokacin da ta ke sana'a Wallahi ko nawa ne za ta cire ta yi mini hidima da shi.
Jarrabawar WAEC
ina na farko ita ta biya mini.
Da zan gyara NECO dan da jarrabawar NECO nake amfani yanzu shine yaya Aminu ya biya mini.
Su fa mutanen gidanmu kowa ta kanshi ya ke yi.
Ba dan na dage sai na yi Boko bama dan ta su ne kawai na je na yi aure.
A gidanmu wanda ya damu da Boko shine Baffa Mamman, ya
an yi Diploma ya samu aiki a ABU as non Academic Staff, daga baya ya samu ya ha
a Degree a wajen.
Ina ga ba zai wuce shekara uku bama da kammala Degree
insa.
Ya yi ta encouraging
ina akan na yi karatu lokacin dana dage ina JAMB bana ci.
Shi dai akwai bada shawara, amma sisinsa bai ta
a bani wai dan na yi hidimar karatuna da shi ba.
A cikin irin mutanen dana taso kenan.
So ni ban san yadda masu ku
i suke lamarinsu ba.
Amma a
an zuwana gidan nan, na fara fahimtar wani abu daga irin rayuwarsu.
Yau ma kamar jiya, tun dana fara turara Dambu gidan ya bu
e da
anshin Gya
a da Zogale.
Kun san abu da masu ku
i Dambun namu ya ji hanta dumu-dumu.
Ga extra veggies da zan sake zubawa idan ya kusa yi, na ha
a saboda komai ya tafi dai-dai da irin cimarsu.
Ina cikin kitchen ina danna waya Mai aiki ta shigo wai in je Hajiya na kirana.
Dama tun
azu na ke jin voices kamar Hajiyar tana tareda ba
uwa.
Ajiye wayar na yi na fita daga kitchen
in na wuce falo.
Hajiya Maryam ce da wata kyakykyawar mata, da ka ganta ka ga gogaggiyar 'yar Boko.
Za ta iya kaiwa 50 koma 60 amma jikinta sam bai nuna tsufanta ba.
"Ita ce Chef Zeey
in?" Matar ta tambaya.
Hajiya Maryam ta jefawa tambayar dan haka sai na ja na yi shiru ina ta blushing.
"Ita ce, Hajiya Layla.
Ai jiya hatta Alhaji sai da yayi santin Tuwon Biskin da ta yi"
Sai a lokacin matar ta kalleni da kyau fiskarta a sake ta ce "Masha Allah, ai na kusan shekara ina following videos
inki a Instagram.
Chef Zeey ina Kaks?"
Dariya na saka saboda bata manta yadda nake kiran Kaka a cikin videos
ina ba.
Shi yasa har a comment section idan ni na yi girki ba a ga hannun Kaka ba sai a ri
a tambayata ina Kaks ta shiga.
"Kin san Hajiya Maryam na jima ina cewa zan mata magana tunda a Zaria ta ke amma sai na basar ashe da rabon za mu ha
u ne" ta kalleni ta ce "gaskiya content
inki yana nisha
antar dani, keep it up" murmushi ya su
uce mini na fara yi mata godiya.
Yanzu wai wannan ha
iyar matar ne ta ke cewa ina burgeta.