← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 95

Sashe 15

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin dai ba da
in baccin zan ji ba idan ban yi sallah ba sai na tashi zaune ina murza idanuna.

Na
an mammatsa yatsun hannuna suka bada sautin
at!.

Na sake yiwa yatsun
afan ma haka sannan na tashi daga kan gadon na fito
ofar
aki na
au buta na wuce ban
aki.

Bayan na yi sallar Asuba na kwanta a sallaya ina karanta Azkar a wayata sai ga text
in yaya Aminu yana min ya jiki tareda cewa yanzu zai kama hanyar Yola.

Na tura masa addu'ar Allah ya tsare masa hanya.

Daga reply
in text sai na bu
e data na na fara bibiyar messages
in da ke shigowa.

Ina jan carbi da hannu
aya
ayan hannun kuma ina danna waya.

Lissafin Azkar
in dana ke yi ne ya
wace mini wannan ya sa na yi Astagfirullah na ajiye wayar a gefe na maida hankali kan Azkar
in.

Allah dai ya yafemu gaba
aya, waya ba
aramin
auke mana hankali yake ba.

Da na
are Azkar sai na sake hayewa gado na kwanta dan gaskiya bacci bai isheni ba.

Ko wanka ban yi ba
arfe tara na safe ina sharan
aki Faty ta kirani wai ina nake ta jini shiru.

Na ce ta yi ha
uri zan zo zuwa sha
aya idan na karya.

A gurguje na
arisa sharan na je na yi wanka na fito na saka
umamen tuwo a gaba na fara ci.

Call it Talauci, amma ni duk abinda zan ci da safe in dai ba
umamen tuwo bane baya ri
e mini ciki.

Maybe saboda da shi aka sabar min ne.

Idan kuka ga ban ci
umame da safe ba to kodai babu
umamen ne, ko kuma bani da lafiya ko kuma ba a gidanmu nake ba.

Wata
ila idan na yi ku
i zan dena son
umame in koma breakfast
in 'yan gayu, but for now,
umame any day.

Lokacin dana isa gidansu Faty sai na samu aiki na jirana jingim.

Ta ce ni zan mana abincin bridal shower so dole na fara ha
a komai kafin goben.

Snacks za mu yi da kuma Fried rice.

Haka na cire hijabi na na
e hannun rigana na fara kwa
a Donut, dana gama sai na ha
a samosa sheets na saka fillings
in a ciki muka kai gidan ma
ociyarsu za ta saka mana a freezer gobe da safe sai dai kawai a soya.

Bayan na gama wannan muka fara fitar da souvenirs da za ta rabawa
awaye gobe a wajen bridal shower.

Mu biyu muka yi aikin da
anwarta Basma.

Sai gobe
awaye za su fara zuwa kuma ta fi trusting
ina akan kowa.

Unlike ni da nake da 'yan tsirarun
awaye ita Faty akwai ta da mutane.

Ni ce best Bestie
inta yanzu, amma tana da wasu Bestie
in bayan ni.

Wasu na sansu muna mutunci sosai, wasu kuma kawai gaisuwa ne idan an ha
u.

Amma a hidimar bikin nan idan akwai wacce Faty ta trusting da shirye-shirye, to ni ce.

Ba mu muka gama jigila ba sai gabannin Magariba.

Ta yi-ta yi na kwana na ce ta yi ha
uri gobe zan shigo mata da sassafe.

Ni da kwana a gidansu sai ranan Jumu'ah zuwa wayewar Asabat da za a
aura aure.

Na
i kwana ne saboda ni tun asali idan ba ya kama dole ba bana son kwana a gidan mutane.

Duk inda zan je a gidan 'yan'uwanmu in dai a Zaria ne bana iya kwana, duk min dare zan dawo gida na kwana kusa da Kakata.

Dalili na biyu kuma shine saboda gidan an
an fara cika.
akin nasu da suke kwana su biyu da
anwarta Basma yanzu akwai jakukkunan mutane sun kai uku a
akin ni kuma a rayuwata bana son takura.
yar dai ta yarda bayan na mata al
awarin
arfe shida na safe ina gidansu.

Ni ka
ai na fito na ce ba sai ta rakani ba.

Na tsare Keke na taho gida.

Ina shigowa na shiga ban
aki na yi fitsari.

Na ri
e fitsarin ne tun daga gidan su Faty.
azu dana shiga ban
akinsu zan yi, sai na samu 'yan biki sun
ata ban
akin shiyasa ban yi ba.

Dana fito daga ban
aki sai na jefa guga a rijiya zan ja ruwan wanka sai na ji sallamar yara.

"Adda Ziya, wai ki je in ji wani mai mota a waje"
"Kai Yakubu, wani mai motan ne yake nemana?"
"Wallahi wani mai ha
iyar mota ne ya ce mu kiraki, yana waje yace mu kira masa Chip Zeey"
"Bakinka ne Chip Zeey
in ai.

Ka je kace musu ina zuwa"
Shi da zugan yaran da suka shigo suka fita da gudu.

To ni Ziyada waye zai zo nemana da Mangaribar Allah.

Jin suna neman Chef Zeey ya sa zan fita saboda kar alkhairi ya wuce ni, wata
ila masu son a yi musu aiki ne ko kuma talla.

Fasa jan ruwan na yi na koma
aki na
au dogon blue hijab
ina mai hannu na saka.

Ban saka ko bra ba amma shimin da nasa ya packaging
irjina da kyau.

Ina da
iba, amma da
in abin nonuwana a tsaye suke.

Beside ma akwai duhu babu wanda zai lura ba
in vest ne a jikina da zani, da
in hijabi kenan, sai ya
oye maka komai ka fito with confidence abinka.

Na fita ba tareda na yiwa Kaka magana ba dan tana Sallah.

Idan na ce zan mata magana yanzu za ta fara tafi a Sallah.

Tsohuwata sai a hankali.

Ban gane motar ba.

Da na yi tunanin ko Hajiya Layla ce ta aiko min Direbanta ya kawo min naman dana manta jiya, amma kuma ba irin motar da a kawoni gida da ita bane jiya.

Wannan motar da nake gani ta fita ha
uwa.

Ina
arisowa wajen motar Direba ya fito ya zago inda nake muka gaisa ya ce sa
o ya kawo min.

Ni dai na zubawa sarautar Allah ido har ya bu
e boot
in motar ya fito min da manyan ledoji guda biyu.

Tsayawa na yi ban kar
a ba dan kar na kar
i kayan sata na ce "Malam yi ha
uri ban gane ba, wannan sa
on daga ina ne?"
"Yalla
ai Jalal...

" sai ya gyara maganarsa ya ce "Daga gidan Hajiya Layla ne aka ce na kawo miki"
Tabbas na ji duka suna biyun da ya fa
a.

Yalla
ai Jalal da Kuma Hajiya Layla.

"Gashi, ina sauri ne" ya fa
a yana sake mi
o min ledojin.

Sai a lokacin na kar
i ledar a hannunsa na ce ya yiwa Yalla
ai da Hajiya godiya.

Daga yanayin nauyin ledojin na fahimci nama ne.

Ina zuwa
ofar gida su Yakubu suka tareni wai za su ri
e min ledar na ce su bari.

Haka na shiga da kayana ciki na wuce sashenmu.

Torchlight
in wayata na kunna na haska ledar and hasashena ya yi gaskiya, Kaji ne a cikin ledar farko.

Na fara bubbu
ewa, manyan Kaji guda biyar sai
aya ledan kuma naman Sa ne ban san ko kilo nawa bane a ciki amma dai dayawa.

Dariya kawai na fara ni ka
ai a
ofar
aki.

Ko sa
on daga Yalla
ai Jalal ne, koma daga Hajiya Layla ne.

Yau kan zuciyata fari
al zan kwanta.

Gajiyar dana kwaso daga gidan su Faty tuni ya washe.

Na shiga na fa
awa Kaka daga gidan Hajiya Layla ne aka kawo min nama.

Wankan da ban yi ba kenan.

Sallah kawai na yi na zo na hau gyaran nama.

Magulmatan gidanmu har da turomin 'ya'yansu wai su tayani aiki.

Ai kafin ma su fara tunanin wani abu na ce musu na bikin
awata Faty ne dana gyara gobe zan packaging na aika musu.

Idan ba haka ba yanzu za ku ga ana mi
owa Kaka kwano a sam musu nama, dan sun san ni kam ba zan basu ba.

Ban gama aikin suya da dambu ba sai kusan
arfe biyun dare.

Lokacin dana yi wanka na zo zan kwanta, bayana kamar zai tsage gida biyu.

Ina kwanciya akan gado bacci ya tafi dani...

CZ 11
*ZEEY*
Ni dana ce zan je gidansu Faty
arfe shida na safe sai gashi ban bar gidanmu bama sai
arfe takwas da kusan minti talatin.

Wallahi gajiyan soye-soyen jiya ne ya sani makara.

Ga ni 'yar Talaka amma jikina baya son wahala, dik sadda na sha aiki haka yanzu jikina zai fara ciwo.

Da safe da Kaka ta ga yawan naman da dambun dana yi sai ta fara
arin convincing
ina wai na
ibawa 'yan gidanmu naman.

To in fa
a muku Wallahi muna cikin maganar sai ga Maman Suwaiba da kanta ta zo da 'yar kwano wai dan Allah in sanmata ko
an hanji ne za ta watsa a miyar kukan da za ta yi da rana.

Wannan matar da kwa
ayi.

Innalillahi!.

In dai kana neman kwa
ayi to ita ce Oga kwata-kwata.

Ga ta bata da zuciya kamar sauran matan.

Sauran matan za ka iya hanasu abu su ha
ura, amma Maman Suwaiba idan ta fara maka sintiri tana aiko maka 'ya'yanta sai ka bata dan dole.

"Saboda ke zan basu, Kaka.

Kuma Wallahi saura ki ce musu naman namu ne duka."
"Ki ce musu na bikin
awata Faty ne" na sake jaddada mata.

"Idan kika aika musu ma ai babu wacce za ta dawo"
"Kaka kenan, kamar baki san halinsu ba.

Ga shi nan a cikin kwalla zan tura
ashin gado, Allah idan na dawo na samu kin sake bawa wani a cikinsu zamu yi fa
"Ba zan basu ba" Kaka ta fa
a tana yagar cinyan kazar dake hannunta.

Cikin wasu takeaway na aikin abinci da na yi kwanaki na zuzzuba musu naman dan su sake tabbatar da cewa na bikin Faty ne.

Har na shirya na tafi banda soyayyan hanta dana ci da ruwan Lipton ban iya cin naman ba.

Jiya da nake soyawa na
an ta
a yanzu kuma warin suyan ya hau mini kai.

Shiyasa ma na yi dambun dayawa saboda zan fi cinsa idan na dawo.
Chapter 15 · 0% Book details