← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 95

Sashe 72

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ban san sadda Janan ta iso wajen da nake tsaye har ta kama hannuna ba sai ji na yi ta ce "She's a Chef, Cassy.

She works here"
"Ohh!" Cassandra ta fa
a tana kallon Jalal ta ce "Jalol, is she JUST a Chef?" Ta yi tambayar dan ta samu tabbacin abinda Janan ta fa
a.

Akwai zargi a tattare da tambayarta kuma mutum
aya ne zai warware wannan sar
iyar.

"Yes, She's MY Chef" Jalal ya bata amsa yana kallona still idanunsa na ban ha
uri.

Gwiwowina ne suka sace, lokaci guda na ji
afafuna na shirin kada ni.

Ba wannan bama, wani abu ne mai tsini ya sokeni a
irji.

Sama-sama na ke jin Cassandra tana fa
a masa wai tunda ta zo gidan take tambayata amma ban kulata ba, wai ko ni kurma ce?.

Ku ji fa.

Janan ta jani muka yi kitchen.

Har lokacin idanuna sai tara hawaye yake amma sun
i zubowa.

"Ban san me ya kawo Cassy gidan nan ba.

I think wani ne ya kirata ya ce Yaya Jalal ya yi aure"
Sa tafin hannuna na yi a idona na mayar da hawayena ciki.

Na kalli Janan na ce "Ba komai.

Dama ya ce min baya son MATARSA ta san dani so kamar yadda yace zan tsaya a matsayin Chef kawai" ina maganar ina danne hawayen da ke taho min.

Babu abin da ke ringing a kwanyata sai amsar Jalal "Yes, She's my Chef".

It hurts.

Tsoron matarsa ya sa ba zai iya acknowledging aurenmu ba.

Ban san hawaye sun fara zubo min ba sai da Janan ta ce "kuka ki ke yi?"
Na yi saurin kai hannu na fara goge hawayena, amma ina yi wasu na saukowa.

"Ni fa shi yasa tun farko ba ki min ba kwata-kwata.

You don't have CLASS.

Daga ganin Cassandra shikenan sai ki fara kuka"
Abinda bata sani ba shine ba zuwan Cassandra bane ya sakani kuka.

Amsar MIJIN Cassandra ne ya saka ni kuka.

Domin a yanzu matsayin Chef gareni a gidan nan, bani da ikon kiran Jalal da Mijina.

"Look Ziyada, I don't like you.

Amma gaskiyar da na sani shine my brother loves you.

Ban san yarjejeniyar dake tsakaninku ba.

Ban kuma san me yasa bai jira ya rabu da Cassy legally ba kafin ya aureki"
Laifina ne ai.

Ni ne da bakina na furta masa na amince da deal
insa.

Ai ban cancanci kuka ba tunda na san haka zata iya faruwa.

I got carried away ne saboda romantic night
inmu da kuma al
awarin da ya yi a daren.

I want to have you, Zeeyadah.

All of You...

"See, kuka ba zai chanja cewa Cassandra matar yaya Jalal bace.

But ki arawa kanki class ki nemawa kanki 'yanci"
Ta ri
o hannuna
aya ta ce "Cassandra ba za ta ta
a yarda ya zauna da ke ba idan ta san ya aureki"
an matse yatsuna ta ce "kema ki ce masa ya za
aya, ko ke ko Cassandra.

Idan ya ji haka lallai zai yi abinda ya dace"
Sake hannuna ta yi ta ce "akwai abinci a gidan nan, I'm starving"
"Akwai abinci" na fa
a muryata sha
e da kuka.

Lokacin da muka fito falon sai muka tarar Cassy da Jalal ba sa nan sai akwatin Cassy ka
ai a falon.

Janan ta zauna a dining na ce barin serving
inta, sai ta fara min iyayi wai Allah ya sa ba local food dana saba yiwa Hajiya zan bata ba.

Na ce mata a'a.

Ina serving abincin ina jin kamar zuciyata zai bullu
o ya fa
o plate
Dana gama serving
inta sai na ce zan je
akina in yi sallah.

Ina haurawa sama sai na ga Cassandra da Jalal tsaye suna musayar yawu.

Wuce su na yi na shige
akina.

Ina shiga na saka key.

Rufe bakina na yi na fashe da kuka...

CZ 48
*ZEEY*
Bayan na sha kuka na gaji sai na kwanta akan gado na rufe gaba
aya jikina da bargo kamar mai zazza
i.

Can sai wayata ta fara ringing.

Da
yar na jawo wayar saboda a tunanina Jalal ne ya sake kira.
azu ya yita kiran wayata na
aukan wayar.

Har knocking
ofar
akina ya yi ina jinsa yana kiran Sunshine na yi banza da shi.

Ku ji munafurcin NAMIJI fa, wai har yana da bakin kirana 'Sunshine' bayan a gaban Baturiyar matarsa ya gama cewa ni CHEF
insa ce ba matarsa ba.

Hajiya ce ke kirana.

Na tashi zaune sannan na
au wayar bayan na yi gyaran murya saboda muryata dake sha
e da kuka.

Sama-sama muka gaisa ta ce maza in zo gida tana nemana.

Na ce mata gani nan zuwa.

Bayan na ajiye wayar sai na mi
e na je na kalli kaina a madubi fiskata da idanuna duk sun kumbura saboda kuka.

Bani da ko
arfin yin wanka kawai na shiga ban
aki na wanke fiskata na fito.

Jilbab na nema na saka har zan fita sai na tuna ai ban fa
awa Jalal zan je gidan Hajiya ba.

To ai ya bani izinin zuwa gidan Hajiyarsa duk sadda na ga dama.

Na dai tura masa text na ce Hajiya tana nemana na tafi gidanta.

Wayata kawai na ri
o da keys
in gidan na fito.

Babu kowa a falon
asa sai TV dake aiki.

Akwatunan Cassandra dake falon babu su yanzu.

Kenan
akin Jalal ta kai su.

Na yi ficewata daga gidan ina jin wani
aci a raina.

Ganin motar Jalal a gidan ya sa na yi tunanin ko dai yana
akinsa shi da Cassandra ko kuma ya fita daga gidan ba tareda mota ba.

Hassana ce ta bu
e min
ofa muka gaisa ta ce min Hajiya na
akinta.

Na wuce
akin ina tunanin me Hajiya za ta fa
a min.

Da sallama na shiga
akin Hajiya tana zaune akan sallaya tana karanta wani littafi.

Da fara'a a fiskarta ta mini barka da zuwa.

Muka gaisa sannan na samu kujera na zauna.

Sai dana jirata kusan minti goma sannan ta rufe littafin da take karantawa ta cire reading glass
inta ta ce "'yata, zo nan"
Tasowa na yi na zo na zauna a gabanta.

Ri
e min hannu ta yi ta ce "Janan ta fa
a mini Cassandra ta zo.

Ina so ki sani ke matar Jalal ce, babu abinda Cassandra ta fiki, yadda take matarsa haka kike matarsa.

Infact ke da aka
aura aurenki
ashin sunnar ma'aiki ai kin fita matsayi.

Ki kwantar da hankalinki kin ji zuwanta ba zai chanza matsayinki ba"
"Idan ita ko Jalal
in suka takura miki ki zo ki fa
a mini kin ji"
Na gya
a mata kai.

"Shima tun tuni ya rabu da ita ya
i" Hajiya ta fa
a fiskarta na nuna
acin auren Jalal da Cassandra.

Da alama Janan bata fa
a mata yadda Jalal ya yi denying
ina a gaban shalelen Baturiyarsa ba.

Dan na san yanzu sai ta kira Cassandrar ta fa
a mata da kanta.

Ba zan so haka ba.

Idan akwai wanda ya kamata Cassandra ta ji maganar a bakinsa to Jalal ne.

Haka dai hajiya ta yi ta min nasiha ta ce kada na
aga hankalina da zuwan Cassandra gidan.

Gidan Jalal gidana ne na ma fita iko da gidan tunda itama Cassandrar tana da gidan da Jalal ya siya mata a London.

Ni dai jinta kawai nake amma ba Cassandra bace damuwata.

Mijin Cassandra da ban gama gane matsayina a wajensa ba shine damuwata.
arshe muka koma hiran Restaurant da za a bu
e ranan Asabat da Plaza duka na ce mata a shirye nake da komai.

Su Jide da Agnes suna bani feedback na yadda komai ke tafiya.

Can na tambayi Hajiya ko an yi saukar bu
e Plazan?.

Ta ce mini gaskiya Jalal bai ce mata an yi ba, tunda kuma bai fa
a ba ba a yin ba kenan.

A gabana ta kira shi ta tambayeshi ya ce mata ba a yi ba.

Ta ce maza gobe Jummu'ah ya sa a kirawo Alarammomi su zo su yi saukar Qur'ani a wajen ya bayar da abun sadaka.

Sai daf Magariba na bar gidan Hajiya na koma gidana, ko in ce gidan Jalal.

A yadda abubuwa suka tafiya bani da confidence
in kiran wajen da gidana.

Ina shigowa gidan abincin da ke dining na fara duba dan kar ya
aci.

Da alama bayan Janan akwai wanda ya ta
a abincin.

Na kai abincin kitchen na sake warming
insu sannan na kira Maigadi na bashi.

Ni kam tea kawai zan sha na kwanta idan na yi sallar Isha dan wani mugun ciwon kai ke damuna.

Shayi nake dafawa Cassandra ta shigo kitchen
in.

Kallo
aya na mata na kau da kaina ina
arin ture duk wani kishi da haushinta da ke taho mini.

Rigar Jalal ne a jikinta.

Ba
in Tshirt
insa da ya tsaya mata iya cinya.

Babu komai a ciki tana yawo da sangala-sangalan cinyoyinta a waje.

"You're Jalol's live-in Chef, correct?"
Na yi banza da ita.

Ganin ban kulata ba sai ta tambayeni ko bana jin turanci ne.

Nan ma ban kulata ba.

"I want fish and chips for dinner... and some tea"
Sai a sannan na
ago na kalleta.

Wato fa da gaske mai girkin gidan ta
aukeni.

"That's Jalol's favourite you know".

Na san da gayya ta fa
i hakan.

Saboda ta tabbatar mini a matsayinta na matar Jalal ta san abincin da yake so.

Kaman ba zan yi abinda ta ce ba bayan ta fita daga kitchen
in sai kuma wata zuciyar ta ce na yi
in kawai.

Ai daga yanzu zaman Chef zan yi a gidan har sai Jalal ya fayyace mata matsayina a gidan.

Dama akwai dankalin dana fere a freezer na ciro zan soya.

Duk da Hajiya ta jaddada mini matsayina hakan bai sa na ji sassauci a zuciyata ba duba da cewa shi mutumin da ake ta magana a kansa har yanzu bai janye maganarsa ba.

Ina cikin soya marinated Tilafia Fish bayan na gama soya chips sai na ji kamar ana bu
ofar falo.

Duk da
anshin chips da kifin da nake soyawa ya cika kitchen
in hakan bai hanani jin
anshinsa ba lokacin da ya shigo kitchen
in.
Chapter 72 · 0% Book details