← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 95

Sashe 80

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A halin yanzu ba zai iya rasa mutane uku da suke da mahimmanci a rayuwarsa ba.

Ziyada, Junior da kuma Hajiya.

Zai fara da Ziyada.

Zai sake ro
onta ta bashi dama ko zai samu sassaucin
uncin da zuciyarsa ke ciki.

Tea take sha tana duba wayarta lokacin da ya shigo
akin.

Tsayawa ya yi bai yi magana ba.

Ta
ago ta kalleshi.

Da alama tafiya zai yi dan har da
an jakarsa a hannu.

Idanunsa ta kalla ta ga yadda suka yi rami.

Cikin
an sakannin da ta yi tana kallon fiskarsa kafin ta kauda kai har wani tsufa ta ga ya mata.

Yanayin Idanunsa ka
ai manuni ne na irin damuwar da ke cinsa.

"Zan wuce Abuja" ya furta mata a hankali.

Yadda ta yi halin ko in kula da shi ya nuna masa bata san abinda yake faruwa ba.

"Cassandra ta tafi da Muhammad" ya mata
arin bayani.

Sai a lokacin ta
aga ido ta kalleshi.

Tiririn shayin da ta gama kur
a ya saka mata zufa a saman bakinta.

"Allah ya kiyaye hanya" ta fa
a a hankali sannan ta sake kur
an tea
in.

"Idan na je zan iya jimawa saboda zan shigar da
ara a bani full custody
insa"
"Allah ya bada sa'a"
Yadda take masa magana
aya-
aya cikin halin ko in kula ne ya breaking
insa.

Already maganganun Hajiya sun riga sun karya masa zuciya.

Ba zai iya tafiya a haka tana
aure masa fiska ba.

Koda ba zata yafe masa a yanzu ba, gara ya warware mata iya gaskiyarsa
Ajiye jakarsa ya yi ya
araso inda ta ke.

Ta yi saurin juyawa tana kur
an shayin da sauri har yana
ona mata harshe.

Kamo hannunta
aya ya yi ya
aura akan
irjinsa ya ce "ban san yaushe kika shiga nan ba".
ura masa idanunta yayinda bugun
irjinta yake
aruwa.

"Kin jima da samun masauki a zuciyata, Zeeyadah.

Barin fa
a miki wani abu yau, da baki amince da deal
ina ba, da zan sake nemo wata hanyar da zan samu damar aurenki...kin san saboda me???"
Shiru ta yi masa hawaye na taruwa a idanunta.

"Saboda INA SON KI, Zeeyadah.

I Love You so much, Sunshine"
ago fiskarta ya yi yana so ta kalli
wayar idanunsa ta ga gaskiyar da yake fa
a mata.

Hawaye ne suka fara zubo mata, ta kai hannu za ta share ya rigata yin hakan.

"Zan baki lokaci.

Nima kuma zan yi abinda ya dace.

Wannan karan ba al
awarin
arya zan miki ba.

Wannan karan na shirya rabuwa da Cassandra..."
"Sai da ta gudu maka da
anka shine zaka
au mataki?... ai baka burgeni ba tunda ba komawa zaka yi London
in da zama ku tare a can ba.

Afterall cewa ta yi soyayyar da kake mata ya sa ka aureta duk da Hajiya bata so.

Nima kuma na gani da idanuna tunda..."
Hannu ya sa ya rufe mata baki da yatsarsa.

"Please..." bai bata damar magana ba ya rungumeta jikinsa sosai yana fitar da numfashi da
arfi.
arin janye jikinta take da
arfi amma ta kasa.

"Kada ki sa na tafi da
acin rai, Zeeyadah.

I'm in too much pain already" ya ra
a mata a kunne.

Shirun da ta yi ya saka shi rankwafo kansa zai kissing
inta ta yi saurin rufe bakinta.

"Please..."
Kuka ta saka masa lokacin da ya fara kissing wuyanta.

"Ka je ka samu matarka.

Ka je ka samu Baturiyarka, farar fata wacce ta iya soyayya" ta fa
a cikin kuka.

"I want you, Sunshine... ke nake so ba Cassy ba, only YOU" bai bari ta yi magana ba ya shiga kissing
inta sosai, duk yadda take
arin zille masa ya yi mata kane-kane.

Lokaci guda ya birkice mata ya fara
arin rabata da kayan jikinta.
arin kare
irjinta ta ke amma bai bata damar hakan ba har ya kai bakinsa wajen.

Har ya
auketa daga
asa, har ya kaita kan gado har ya fara cire nasa rigan hawaye ne a idanunta.

Babu abinda yake fa
a mata a duk lokacin da ya raba bakinsa daga jikinta sai "I'm Sorry" da "I love you".

Tun tana resisting
insa har ta sake masa jikinta ta sada
ar Jalal ba ya cikin hayyacinsa balle ya sarara mata.

"Please, kar ki ce a'a" ya fa
a idanunsa cike da tsananin bu
atarta da kuma tsoron cewa idan ta hana shi a wannan lokacin bai san ko zai iya ha
ura ya barta ba.

He wants her.

And he wants her NOW!

Yanzu yake bu
atarta, saboda nitsuwar da zai samu a wajenta ya sassauta masa tashin hankali da kuma
uncin da yake ciki.

"Zee...ya...dah?" Ya kira sunanta da sigar magiya.

Har yanzun yana tsakiyar cinyoyinta ne sandarsa na harbawa da
arfin bugawar da zuciyarsa ke yi a
irjinsa.

Izininta ya ke jira ya shiga ko kuma ya hana kansa abunda ilahirin jikinsa ke so.

Ganin ta yi shiru ta rufe idanunta sai zuciyarsa ya karaya.

Hawaye suka taru a idanunsa.

Ya ja dogon numfashi zai sauka daga kanta sai ya ga ta
an ware masa cinyoyinta.

Hakan da ta yi ya saka shi
an tallafo kanta ya manna mata kiss yayinda yai Bismillah a zuciyarsa...

"Let me know if you're feeling Pain in any way, kin ji?"
"should I...should I go slower?

Ya fa
a amma movements
insa bai nuna alamun zai sassauta mata ba.
ewa ya yi.

Yana so ya bita a hankali amma ba
on yanayin da ya tsinci kansa ya hanashi sarrafa kansa cikin sau
Cassandra ce farkonsa.

Bayan ita bai sake ta
a wata mace ba sai yanzu.

Yadda take cize le
enta ya nuna masa tana jin zafin abinda yake mata.

Amma ba zai iya hana kansa abinda yake mata ba, wannan ya saka shi ja mata wuridin 'Sorry da I'm Sorry" wanda ko
aya kalmomin da ya ke fa
a bai rage mata zafin da take ji ba...
*ZEEY*
Shikenan, yau Jalal ya raba shamakin dake tsakaninmu.

Kalmar 'Thank you' da ya dinga fa
a mini kafin bacci ya
auke shi bayan abinda ya wakana ne ya tsaya mini a rai.

Tambayar kaina na fara yi, minene makoman aurenmu?

Mi zai faru idan ya je London Matarsa ta ce ba za ta bari ya ga
ansa ba har sai ya sakeni?.

Ni na san da Cassandra bata tafi da Junior ba da ba zai ce zai rabu da ita ba.

Mutumin da yake son rabuwa da mace zai yarda ya sake zama gida
aya da ita ne balle har ya kissing
inta?.

Zame jikina na yi daga ri
on da ya mini na wuce ban
aki dan na tsarkake jikina.

Yanzu kam ya samu abinda yake so shikenan zai je London ya samu Cassandra su cigaba da soyayyarsu.

Haka ya min ranan ai, daga neman alfarman sati biyu zai rabu da Cassandra sai ga shi yana kissing
inta kamar ma'auratan da ke tsakiyar HoneyMoon.

Yanzu ma wa ya san me za su yi idan ya je can.
annan tunanin ne suka cika min zuciya a lokacin da nake gasa jikina da ruwan zafi.

Na sha ba
ar wahala a hannun Jalal.

Sai dai ba haka na so ba.

Ba haka na so farkonmu ya kasance ba.

Har yanzu ina jin haushinsa a raina.

Na kasa goge abinda na gani.

Na amince masa ne saboda ni matarsa ce.

Idan na ce masa a'a a lokacin da ya nemi yardata na san Allah zai kamani da ha
insa.

Hawaye ne suka zubo mini.

Idan na ce zan manta da komai na rungumi Jalal a duk yadda ya zo min zuciyata za ta takura.

Ni yanzu ban san gaskiyarsa ba.

Ban san wannene gaskiya ko yaudara a cikin kalamansa ba.

Wata
ila kuma na san gaskiyar amma kishin dana ke ji ne ya hanani yarda da gaskiyar ta sa.

Kuka na fara yi a ban
akin.

Jin ana ta
ofar sai na share hawayena na cigaba da wanka.

Lokacin dana fito daga ban
akin Boxers ne kawai a jikinsa.

Na yi saurin kau da kaina.

Zuwa ya yi ya rungumeni ta baya.

Ya sa kansa a wuyana yana sha
anshin Coconut body wash dana yi amfani da shi.

"Shine ba ki tashe ni na zo na yi miki wanka ba" ya fa
a yana manna min soft kissess a bayana.

"Thank you" ya fa
a yana rungumeni tsam a jikinsa.

"Zan bar tafiyata sai gobe.

Ki yi ha
uri zan tafi na barki da jinya.

I'll make things right and come back for you, kin ji"
Barin jikinsa na yi na juyo ina kallonsa.

Saka hannu ya yi a kafa
ata fiskarsa
auke da wani nitsuwa da fara'ar da babu ita awa biyu da suka wuce da ya fara shigowa
akina.

"Tunda ka samu abinda kake so, ina ga ba sai ka takura kanka ba, idan ka ga zamanka a London zai faranta mata rai kawai ka yi zamanka a can"
Idanunsa ne suka tsaya cak akan fiskata.

Mamakin kalamaina ne suka bayyana a fiskarsa.

Annurin dake fiskarsa ya fara gushewa.

Ganin ya kasa magana sai na cigaba da magana ina hawaye.

Na sani hawayen da ban yi
azu da yake gurzana bane suka samu daman zubowa yanzu.

"Dan ka ce kana sona ba shi zai goge son da kake yiwa
aya matarka ba.

Na san dai yanzu kam hankalinka ya kwanta ka samu abinda kake nema ba wani abin da zai sa ka dawo Nigeria idan ka tafi London.

Wa ya sani ma ko wani shiri ne ka yi kai da matar taka saboda ku tattara ku koma can London
in da zama.

Tana can,
anka na can ai babu abinda zai zaunar da kai a Nigeria"
e baki ya yi zai min magana sai numfashinsa ya tsaya cak ya kasa magana.

Muryarsa a karye ya kira sunana "Zee...ya..dah!!!".

"Amma..." sai ya kasa magana.

Na sani iya gaskiyarsa ya fa
a mini
azu.

Amma ba zan iya yarda da dukkan gaskiyarsa ba.

Na sani kishi ke cina.

Kishinsa, kishin Matarsa wacce yake gudun
acin ranta sama da nawa.

Wata
ila hawayen da na ke yi ne ya sa shi
aukan kalamaina a matsayin gaskiyar dake zuciyata.

Maimakon ya sake rungumeni ya bani ha
uri.
Chapter 80 · 0% Book details