← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 95

Sashe 83

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan haka duk ku
in da take gani yanzu har ta ke cewa zata raba shi da shi to baya cikin lissafin ku
in da Kotu za ta ce su raba idan suka rabu tunda ku
in gado ne.

A yanzu ba shi da ku
in da za ta ci nasa tunda ya jima da ajiye aikinsa baya cin Pension ma balle ta yi tsammanin Gratuity.

"WHERE IS MY SON?" Ya fa
a a nitse ganin ta tsorata da abinda ya fa
a mata.

Shiru ta yi, can kuma sai ta
au waya ta kira Lawyanta ta fara yi masa bayani.

Can sai ta tsugunna ta tattare takardun daga
asa ta kai wajen dinning tana
aukan hotonsu.

Da alama turawa Lawyanta za ta yi.

Ko
ar bai ji ba dan ba original copies
in bane.

Yana ji tana masifa alamar bata yarda da bayanin da Lawyan ke mata ba.

Ta
are da cewa za ta je office
insa gobe su yi magana.

Lokacin da ta dawo wajen da Jalal ke zaune yana jiranta sai ta ce masa ta ji bayaninsa amma still ba zata bashi Junior ba.

"Is he with your Mom?" Yana wajen Mamanki?

Ya tambayeta da
arfi.

Ba za ka samu Custody
insa ba.

Ta amsa masa da
arfi itama.

"You're not his father" ta fa
a a ta
aice tana kallon gefe.

Dariya ya fara mata saboda ko makaho ya shafa fiskar Junior ya san
ansa ne.

Sai dai dariyar da yake mata ne ya tsaya lokacin da ta fa
a masa abinda ya datse masa numfashinsa na 'yan wasu da
Cikin da ta ce ya zube shekara shabiyu da suka wuce ba nasa bane.
arya ta masa dan ya aureta.

Dan haka Junior ma ba
ansa bane.

Bata tsaya iya wajen ba, sai da ta fa
a masa cewa cikin na Ex
inta ne, da ya ce baya so shine ta manna masa.

Kuma zubewar cikin ma saboda ta sha giya ta bugu ne ta zame a ban
aki shine cikin ya fita.

Tana fa
a masa hakan ne saboda ta san idan ta yi
aryar Junior ba
ansa bane zai fasa maganar saki su yi sulhu.

Ta shirya tsaf dan nemo DNA result na
arya dan ta tabbatar da cewa Junior ba
ansa bane.

Nemo wani ba
in fatar za ta yi ta gabatar da shi a matsayin Baban Junior.

Idan Jalal ya ga zai rasa Junior gaba
aya to zai yi ha
uri ya bar maganan saki ko kuma ya compensating
inta da ku
i masu yawa.

Ba zata rasa Jalal, ta rasa
anta, sannan ta tashi babu ku
i ba.

Kasa magana Jalal ya yi ya
au jakarsa a hankali ya fara tafiya.

Ta zo da gudu ta rungumeshi ta baya tana fa
in zata bari ya ga Junior idan har zai janye maganar saki.

Bangajeta ya yi ya fice daga gidan jikinsa a sanyaye.

Har ya tsai da Taxi ya shiga har aka wuce da shi gidan Daddynsu bai daina jinjina wannan sabon labarin da ya ji ba.

Ashe shi wawa ne.

Ashe shi
in matsoraci ne.

All this years yana ri
e da laifin saboda shi Cassandra ta samu Miscarriage ashe cikin ma ba nashi bane.

Me yasa ya yi saurin amincewa da
aryar kalaman Cassandra ba tareda ya nitsu ya gane shiri ta mishi ba.

Wata
ila da ya fa
awa Jamal gaskiyar dalilin da ya yasa ya dage sai ya auri Cassandra, da zai fahimtar da shi tuggun da ta shirya tunda shi bai iya gane komai ba.

Kodayake a lokacin kunyar fa
awa
an'uwansa babban zunubin da ya aikata yake.

Ta ya zai fara fa
awa Jamal da yake ganin girmansa cewa ya kwana da Cassandra ba tareda aure ba kuma har ta samu cikinsa cikin kuma ya zube.

Da dai bai
oyewa
an'uwansa ba da babu makawa bai auri Cassandra ba balle a kawo wannan ga
Koda yake
addararsa ce ta zo a haka.

Yanzu ya shirya gyara kura-kurensa ba zai bari ta
auke masa
ansa ba.

Ba shi da wani kokonto cewa Junior
ansa ne.

Kuma zai kar
i yaronsa daga wajen wannan mayaudariyar.

Lokacin da ya isa gida mai kula da gidan ta tambayeshi ko a kawo masa abinci ya ce baya bu
ata.

Yana zuwa ya gabatar da sallolin da ya rasa saboda ya zauna jiran Cassandra.

A karo na biyu bayan shekaru masu yawa ya sake
aga hannunsa yana ro
on Allah ya yafe masa laifin da ya aikata...
*ZEEY*
Kwana uku kenan da tafiyar Jalal London.

Kusan kullum sai na ga text
insa amma bana yi masa reply.

Jiya da dare ya turo min text dake
auke da kalmomi uku rak dake
unshe da amon nadamar da ya yi.

I AM SORRY!.

Ga shi dai text ne amma dana karanta sai da tausayinsa ya kamani.

Na ji kamar na rubuta masa reply ko kuma na kira shi amma sai na hana kaina saboda matu
ar ban ga takardar shaidar an raba aurensa da Cassandra ba, to babu yadda za a yi na sake yarda da soyayyarsa.

Hutun sati
aya na so yi kafin na fara fita Gidan Girki saboda in lalla
a kaina na
arisa jinyar da Jalal ya barni da shi amma kwatsam jiya da dare Jide ya kirani wai dole in fita yau dan akwai matsala a kitchen.

Bayan na yi sallar Asuba na yi Azkar sai na fara shiri.

Akwai matsala a Restaurant
ina ai ban ga ta zama ba.

Yaushe-yaushe aka bu
e har an fara samun matsala.
afafuwana sun dena ciwo, amma har yanzu idan zan yi tsarki sai na ji ra
in shaidar shigan Jalal wajen.

Lokacin da Direban Jalal ya saukeni a bakin Restaurant
in a dai dai lokacin shima Jide ya iso cikin Plazar da motarsa.

Office
ina muka shiga ya tambayeni ya jiki na ce masa da sau
"Jide, mi yake faruwa ne?" Na tambaya a
an tsorace.

"Sincerely, bana so na
aga miki hankali amma na san yadda kika damu da wannan wajen so tun kafin mu bari matsalar nan ta yi
arfi gara mu tackling
insa"
"Wace irin matsala ni Ziyada"
"I think ya kamata ki sake training
in staff
in Kitchen.

Na samu complain na Customers guda uku da suka ce abincin da suka ci ranan da aka bu
e Gidan Girki da kuma wanda suka siya daga baya akwai banbanci.

Specically miyan Kuka da kuma Alalen gwangwani.

Even
umame da mutane ke siya everyday jiya an yi complain
insa"
Na yi shiru ina nazarin bayanin Jide.

To ko dai basa amfani da recipe dana koya musu ne?.

"Chef, ni kaina moimoi dana ci jiya was not good.

Ya yi so soft kaman ruwa.

Jiya a office gudawa ne ya kamani sai dana sha magani"
"Subhanallahi!.

Sannu.

Gaskiya akwai matsala kam.

Abinda za a yi, zan saka musu ido na ga yadda suke yi"
"That will be good"
Kafin staff su fara zuwa tuni na shiga kitchen na fara shirya abubuwan da za mu yi serving a menu
inmu na safe.

Na fito da tuwo daga Freezer na fara yayyankawa kafin a zo a fara
umamawa.

Duka staff
in a Kitchen suka sameni ina cikin aiki Dumu-dumu.

Ban tambayesu ya suke aikinsu ba na ce bari kawai na saka musu ido na ga yadda suke aiki.

Lokacin da za a ha
a Alale sai na lura da measurement
in abubuwan da Zainab ke sakawa.

"Wannan daga ina?" Na tambayeta ganin tana shirin juye sachet
in Ajino a cikin
ullin Alale.

Ta yi shiru bata amsa mini ba.

"Ina Tanimu?" Na fa
a babu wasa a muryata.

"Chef, ga ni"
"Ba kai ne Kitchen Supervisor ba?".

Kana ganin ina take saka mana abubuwan da ban ce a saka ba a cikin abinci?"
"Wallahi Boss ban lura bane" ya fa
a yana
aga hannunsa sama.

"Me yasa kike sakamin abinda baya cikin list of Ingredients da muke amfani da shi a wannan Restaurant
in?" na kalleta ina jiran
arin bayani dan ban san wani irin
arfin hali gareta ba, wannan ai iskanci ne.

Na musu training na yi komai amma ko sati
aya ba a yi da bu
e Restaurant ba har tana da confidence
in chanja mini recipe.

"Wai na ga Alale babu Ajino baya da
i ne, kuma kin ce kar a sa shine nake saka ka
an dan ya saka shi laushi"
Ya saka shi laushi?

"Zainab, mun
aukeki a nan dan ki ri
a saka mana abinda kika ga dama a abinci ne, ko kuma dan ki bi tsarin Gidan Girki wajen dafa abinci?"
"Akwai tsarin da na ce ku bi wajen girka kowanni Menu da muke da shi a wannan Restaurant
"Bisola na muku training ko ban yi ba?"
"You did, Ma" Bisola ta fa
an tsorace.

"To, Chef Zainab ko ke ce CHEF ZEEY ne kam na sallama miki komai ki ri
e Gidan Girki da kanki?"
Shiru ta yi bata ce komai ba.

Na cigaba da masifa har sai da Jide ya shigo.

Sai a lokacin ta ce na yi ha
uri tana wani hahha
a rai kamar babu abinda ta yi.

"Kar wanda ya sake saka mini abinda ban ce a saka ba.

Kuna jina?" suka amsa da EH.

Tanimu Tee ne ya kar
i aikin Alalen muka fita daga kitchen
in ni da Jide.

"Dole mu updating policy
inmu" Jide ya fa
a lokacin dana zauna.

"Ni fa ban karanta Policy
in da ka turo min kwanaki ba"
"Ha!

Madam ki karanta da kyau fa saboda shi zai protecting wajen nan.

Ke kin san yadda aiki a Restaurant yake, matsalar Staff ke kashe most Restaurants.

Kin yi aiki a Zikks Foods ai, kin san wajen nan basa
aukan nonsense, kana yin abu ka
an za a koreka"
"Seriously raina ya
aci.

Ka ji fa wai Alale babu Ajino ba ya da
i.

Mtssw!"
Bayan mun gama jimamin abinda ya faru sai Jide ya tambayeni wani hukunci za a yiwa Zainab na ce shine Manager ya mata hukuncin da ya ga ya dace tunda ba a rubuta hakan a Policy
inmu ba.
Chapter 83 · 0% Book details