Sashe 88
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"It was a mistake, your Honour" Cassandra ta fa
a a
arinta na son kare kanta.
ali ya cigaba da kallon takardun da aka bashi daga baya ya tambayi ina yaron yake aka ce yaron yana waje tareda Kakarsa.
Ya ce a kawo masa yaron Chamber sa zai gana da shi...
"Darling, you have to choose me, okay?" Cassandra ta fa
a da
arfi lokacin da aka wuce da Junior ta gabansu.
Jalal ko
ar bai ji ba da yadda Cassandra ke ro
on Junior ya za
eta ba shi ba.
Ya riga ya san yadda yaron ke son Hajiya ba zai amince ya cigaba da zama wajen Mamansa ba.
Amma duk da haka sai ya fara addu'ar samun nasara a ransa.
Allah ya tabbatar masa da burinsa.
Ita kuwa Cassandra sai sintiri take a wajen.
Ba zai yiwu ta rasa
anta sannan ta rasa Jalal ba.
Divorce petition
insu yana gaban Al
ali kuma yadda Jalal ya
aureta da cewa idan ta
i amincewa da sakin zai nemi rabin dukiyar data samu bayan aurensu sai ta fara saduda da lamarin.
Duk abinda ta samu ta same shi ne bayan aurensu da Jalal dan haka idan Lawyansa ya bu
aci a raba dukiyartata biyu a bashi rabi a matsayin compensation ko Alimony babu yadda za ta yi.
Idan har babu wanda ya janye Sakin tsakaninsu ya tabbata kenan wata shida bayan shigar da
aran, aurensu zai warware.
Yanzu saura watanni uku da kwana goma sha
aya aurensu ya
are.
Bayan minti talatin da shigar Junior chamber Al
ali sai aka kirasu.
Suna shiga Cassandra ta yi kan Junior za ta rungumeshi yaron ya yi sauri ya fa
a jikin jalal ya
ameshi.
Tunda Cassy ta
aukeshi daga Nigeria sai yau ya ga Babansa ido-da-ido.
Lokacin da Jalal ya gano yaron na wajen Maman Cassandra Lawyansa ne ya ce ya barshi a can saboda su samu hujja a gaban Al
ali na cewa Cassandra ta hana shi ganin yaron.
Abinda yaron ya yi sai ya sake tabbatar wa mutanen da ke wajen cewa Jalal ne za
insa.
Dukkansu suka kasa kunne lokacin da Al
ali ya fara karanto hukuncin da Kotu ta yanke.
"The Court awards full custody of MUHAMMAD JALAL MAIYA
I, age nine, to his father, Mr.
Jalal Kabeer Maiya
"NO...Nooo" Cassandra ta yi ihu tana mi
ewa.
Lawyanta ne ya zaunar da ita yana cewa ta kwantar da hankalinta a gama karanto hukuncin Kotun.
Shi kam Jalal tunda Al
ali ya ce ya dam
a masa gaba
aya ri
ansa sai ya fara Hamdala a zuciyarsa.
ali ya cigaba da bayani, inda ya bawa Cassandra damar zata iya zuwa ganin Junior a Nigeria a duk lokacin da ta ke so amma sai da izinin Jalal.
Sannan sau biyu a shekara dole ne Jalal ya tura yaron hutu wajen Cassandra har zuwa lokacin da yaron zai cika shekara 18 ya za
i inda zai zauna da kansa.
Jalal kam ba shi da matsala da wannan tsarin.
Dan dai sau biyu a shekara ya tura mata Junior hutu ai ba komai bane.
Dama ri
on yaron ya dawo hannunsa shine cikar burinsa.
Shi da Lawyansa suka tsaya cika takardu yayin da Cassandra ta tsugunna gaban Junior tana masa masifar me ya fa
awa Alkali lokacin da ya tambayeshi da wa zai zauna.
Yaron ya yi shiru bai amsa ba.
Da ta ga ya tsorata da yadda take masifa sai ta kwantar da murya ta fara cewa "I'm going to be a good mother from now on.
I won't yell at you again, I promise.
Please stay with me, okay" sai kissing
insa take tana jaddada cewa za ta
aukaka
ara ta kar
e shi, ba za ta bari ya koma Nigeria ba.
Lokacin da Jalal ya fito daga office
in Alkali ya zo zai tafi da Junior sai Cassandra ta rike yaron tana masifar ba zata bari ya tafi da shi ba.
"He's my son" ta fa
a da
arfi kamar za ta yi kuka.
Sai da Lawyanta ya jata gefe ya mata magana sannan ta ha
ura ta sakewa Jalal Junior.
Maman Cassandra ta ce za ta aikowa Jalal kayan yaron gidansa.
Ya ce mata Passport
in yaron kawai yake bu
ata.
"Dad, ka kaini wajen Hajiya" Junior ya fa
a lokacin da suka shiga mota.
"Zan kaika wajen Hajiya, da Janan, da Zeeyadah, da kowa ka ji" ya fa
a yana kissing goshinsa.
Matseshi ya yi a jikinsa kamar za a
wace masa shi a cikin motar, a haka har Lawyansa ya sauke su a Family house
insu na London...
*ZEEY*
Wallahi idan kana business ko, idan Staff ba su sa maka hawan jini ba za su iya haukatar da kai.
Jiya-jiya aka yi case
in wani Waiter
inmu da yake kar
an ku
i a personal account
insa a VIP section
inmu.
Wai ashe idan za su biya ku
i sai ya ce musu POS
inmu na Gidan Girki yana da matsala zai bada account su tura kafin a gyara.
A irin haka a irin haka sai da ya rafke ku
i ya kai dubu
ari biyu da talatin ba a gane ba sai jiya da wani ya kira Manager ya ke
orafin ta ya zai biya ku
i a account
in waiter ba Account
in Restaurant ba.
Shine fa Jide ya ankara ya ri
e yaron ko sunansa ban sani ba sai jiyan, wai Kelvin.
Yau kuma na shigo na samu ana case wai an kama Kitchen Staff
ina Majida tana satan kayan abinci da Ingriedients
in Kitchen.
Kaina ya
au zafi da aka fa
a mini.
Lokacin da aka
auketa na ganta shiru-shiru da ita har nake cewa Jide yarinyar tana da hankali ashe-ashe.
Da Jide ya tsareta da tambayoyi me yasa ta ke satan mana ingriedients da spices bata bamu amsar gaskiya ba sai da ta ji zancen za a kira mata Police, Waiter da aka kama jiya ma yana hannun 'yan Sanda har yanzu.
Farko ta ce mana gida take kaiwa saboda gidansu akwai matsalar abinci da ta ji an fara karanto Hadisan 'yan Sanda sai ta ce wai content ta ke yi da shi tana da TikTok da Instagram page.
Ai kuwa da aka duba Majida's Meals a TikTok sai ga ta nan har da followers dubu biyu.
Ikon Allah!.
Ba ka da gashin wance ka ce kitson wance za ka yi.
Ni sadda na fara food content
ina da iya abinda Allah ya hore mini nake yi.
Da murhun itace na fara na koma gawayi kafin na fara amfani da gas cylinder dana siya mana.
Da naga ma an fi samun engagement idan na yi girki a murhu sai na fi yi da shi.
Rasa ma me zan fa
a mata na yi.
Na barta da Jide su je can su
arata.
Ba za su samin hawan jini ba ana zaune
alau.
Washegari ina zaune a office
ina sai ga Jide, ya
wasa min
ofa ya tsaya daga bakin
ofar ya ce "Big Madam, ana son ganin ki".
"Dan Allah Jide kar ka ce wani rikicin ne ya sake
ullowa.
Na gaji".
Na fa
a ina murza goshina.
Dariya ya saka yana fa
in "barin turo miki shi"
Maida hankalina kan
ofar na yi ko sakan biyar ba a yi da fitan Jide ba sai ga shi an bu
ofar.
Wa zan gani face mutumin dana ke mafarkin ganinsa a kullum
JALAL.
JAY
ina.
Ban san sadda na mi
e tsaye ba ina tunanin shi
inne ko ba shi bane.
Na
urawa fiskarsa ido ban ko
yafta ba.
Takowa ya fara yi a hankali yana nufoni bugun
irjina yana
aruwa.
Har yanzu kallonsa nake na kasa magana.
Na kafe shi da idanuna wanda ya sakani lura da wrinkles
in daya taru masa a gefen idanunsa.
Matsowa ya yi kusa da ni idanunsa suka sauka akan lips
ina.
Na san me yake shirin yi kuma ina maraba da hakan, ilahirin jikina yana maraba da taste
in lips
insa akan nawa, yaushe rabon?.
an bu
e bakina and kafin na gama bashi access tuni ya ha
e bakinmu ya shiga kissing.
Na fa
a jikinsa na saka kuka bayan ya raba kiss
in.
Dukan
irjinsa na fara yi ina fa
in "shine ka tafi ka barni ko waiwayowa baka yi ba.
Shine ka tafi ka barni saboda saboda..." ya rufe min baki da nasa na yi shiru ina mayar masa da zazzafan kiss har da tallafo kansa sosai.
Jiya da dare fa mun yi chatting kuma bai ce min zai shigo Nigeria ba.
Sake narkewa na yi a jikinsa ina sha
ar dadda
amshinsa.
I Love Him.
I Love JALAL so much.
Na fa
a a zuciyata a dai dai lokacin ya furta min "I MISS YOU SO MUCH, Sunshine" na ji wasu
walla sun zubo mini.
Mantawa na yi a
aramin office
ina muke.
Mantawa na yi da muryoyin mutanen da ke shige da fice cikin Restaurant
in.
Mantawa na yi da cewa watanni kusan uku baya na yi i
irarin dena son shi.
All that matters shine ya dawo gareni.
Ban san me ya dawo da shi ba.
Ko ya samu abinda ya je nema ko bai samu ba.
Kai koda a ce idan na je gida yanzu zan samu Cassandra da gaba
aya danginta a gidan ba zai chanja cewa ina son Mijina ba, kuma na shirya nuna masa soyayyar Aure.
Ya tattaro fiskata ya ri
e zuwa lokacin hawaye ya gama
ata mini fuska.
"Please ki dena kuka.
Bana son ganin hawayenki"
Ya kissing tsakiyar goshina da kuma karan hancina sannan ya fara goge min hawayen.
"Shine ba ka ce min za ka dawo yau ba" na fa
a a shagwa
e lokacin da muka shiga mota zai kai mu gida.
Yo!
Me zan tsaya na yi a Restaurant bacin Mijina ya shigo gari.
"Saboda na ga soyayyar dana gani a
wayar idanunki
azu"
"Ni babu abinda ka gani a idanuna"
"Aka ce ido dai baya
arya kuma sun fallasa sirrin dake cikin zuciyarki"
"Babu wani sirri a zuciyata.
Kai dai ka sake binci
e" na fa
a ina juyar da fiskata.