Sashe 82
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi da Jamal suka dinga murna za su samu Baby sister dan sun riga sun sawa ransu mace Hajiya za ta haifo musu.
Shekaransa 15, Jamal kuma 12 aka haifi Janan.
Pretty little Sister
insu.
Haka suka
auki soyayya suka
aurawa Janan.
Tun kafin a haifeta ma suka gyara mata
aki da pink decorations suna jiran zuwan
anwarsu.
Wani abin ma idan suka yi sai Hajiya ta fara fa
a amma Daddynsu ba ruwansa.
Shine ma yake biye musu a komai saboda shima yana son Baby Janan sosai.
Ba Hajiya ka
ai ke reno ba.
Su biyun duka suka zage suna yiwa
anwarsu hidima.
In dai suna gida kowa rige-rigen chanjawa Janan Napkin yake ko kuma a ce su bata Madara saboda Hajiya bata shayar da ita ba ance ruwan Nononta ya tsaya.
Lokacin da Jalal ya fara Jami'a sai renon Janan ya koma hannun Jamal.
Wannan ya sa ta fi sha
uwa da shi.
Shi Jalal idan ya zo sai ya yita tsokalarta wai Adopting
inta Hajiya ta yi ba 'yar gidan bace.
Janan ta yi ta kuka har sai Jamal ya lalla
ata ya nuna mata hotunan haihuwarta a Asibiti da hotunan Suna.
Good old days kenan, kafin komai ya lalace.
Jalal ya sa key ya bu
e Master Bedroom
in gidan, shi ka
ai ne
akin da ba a bawa ba
i saboda a nan Hajiya ke sauka idan ta shigo London.
Komai na
akin na nan yadda ya san shi a da.
"Jamila, kin kuwa san me Manajan nan yake fa
a.
I think gara na je Nigeria na duba me yake faruwa"
Jalal ya jiyo muryan Daddynsu a kunnensa.
Irin hiran da yake yiwa Hajiya kenan idan suka zauna cin abinci a dinning.
Back then ba Hajiya suke kiranta ba Mom suke ce mata.
Wani zuwansu Nigeria ne da Janan ta ji 'yan'uwa da ma'aikatan gidansu na Zaria kowa na kiran Mom da Hajiya sai ta kama sunan a bakinta, da suka dawo London sai ta cigaba da kiran Mom da Hajiya.
Shikenan kuma Daddynsu ya ce ai kuwa Hajiya ya fi dacewa da ita ba Mom ba.
A hankali shi da Jamal suka switching suma suka fara kiran Mom da Hajiya.
Rayuwarsu mai da
i ne musamman idan suka je Nigeria.
Hajiya ita ce mai fa
a a cikin iyayensa.
Daddynsu mutum ne mai sau
i ga shi da raha da barkwanci, halinsa Jamal ya
auko shi yasa duk Family aka fi sonsa.
Lokacin da Daddynsu ya kafa Business
insa a Nigeria haka yake sintiri tsakanin London da Nigeria.
Daga baya sai ya ga rashin zamansa a Nigeria yana jawowa Kamfanin nasa koma baya saboda mutanen da ya barwa dukiyar tasa ba su da Amana.
Daga
arshe sai ya ha
ura da zaman London ya dawo Nigeria da zama gaba
aya.
aramar jinya ce ta yi ajalin Daddynsu.
Ya yi fama da jinya wata da watanni ana
an sintirin Asibiti har ya samu lafiya.
Daga nan kuma sai da ya shekara guda check-up ka
ai ke kai shi Asibiti.
Kai ko ciwon kai bai ta
a ce musu yana ji ba.
Kwatsam safiyar wata Laraba ya tashi da zazza
i.
Daga barin
an kwanta bayan ya sha magani sai Mutuwa ta
auke shi...
Wani hoto da aka kifa
asa a saman Drawer Jalal ya
aga.
Hoton da
ura ya sa hannu ya goge shi.
Hawaye suka taru a idanunsa.
Shine hoto na
arshe da ya
auka da Daddynsa.
A ranan sunan Junior ne, Daddyn nema ke
auke da jaririn yana murmushi.
Ga Hajiya a gefensa fiskarta babu yabo babu fallasa.
Jamal na gefen Hajiya, shi kuma na gefen Janan da take jikin Daddy.
Babu Cassandra a hoton, iya su 6 ne ahalin Alhaji Kabeer Maiya
"Idan na kira shi Muhammad Jamilu yanzu sai ki
ata rai" Daddy ya fa
a yana kallon Hajiya.
"Barin bar shi da babban sunansa, ina tawassuli da girman sunan da ya ci Allah ya sa wannan jikana na farko dana bashi suna MUHAMMAD ya rayu a Musulmi na
warai har zuwa mutuwarsa.
Ina addu'ar ya zamo
a na gari ga iyayensa da ma duk Al'ummar Musulmi" ya tuno kalaman Daddynsu a ranan sunan Junior.
Sai gashi yanzu yana daf da tura yaron inda za a nesanta shi da Musulunci.
Gaskiyar Hajiya da ta ce shi baya komai akan lokaci sai komai ya
ure masa.
Ga shi yanzu abubuwa sun zo su kwa
e masa.
Ziyada ce ta fa
o masa rai.
Idan ya ce zai bata lokaci har sai ta huce za ta iya
fassara shi da cewa ya shareta.
Idan ya nesanta kansa da ita zai iya rasata gaba
aya.
Wannan kuma ba abu ne da zai iya
auka ba.
Ba zai barta ba.
Yanzu ne ya kamata ya
ara nuna mata kulawarsa, ya nuna mata cewa yana sonta kuma ya damu da ita koda ba zata yarda da shi ba.
Da wannan ya kira numbarta amma bata
auka ba.
Sai ya tura mata text akan ya isa London lafiya.
A
arshen sai ya rubuta I MISS YOU.
Washegari da sassafe ya wuce gidansa amma sai ya samu Cassandra bata nan kuma ta chanja password
in gidan.
Wannan ya sa ya shiga Taxi ya je office
inta.
Da ya je aka ce masa bata shigo ba.
Ya dinga kiran numbarta amma yana tafiya voice mail.
Cike da
acin rai ya tafi office
in Lawyansa.
Sun jima suna tattauna yadda za a gabatar da
aran.
Lawyan ya ce masa ya riga ya turawa Kotu application na Divorce kamar yadda suka yi magana a waya, dan haka jiran reply suke daga Cassandra da Lawyanta.
Shi Jalal babban damuwarsa ma maganar Custody ne ba na Divorce ba tukunna.
Lawyan ya ce masa kar ya damu zai pushing a gama da case
in Junior tukunna kafin a finalizing Divorce
insu tunda Divorce yana
aukan lokaci.
Abinda yake gabansu shine dole su nemo shaidar da za su gabatarwa Al
ali da zai bayyana cewa Jalal ne ya fi dacewa ya ri
e Junior ba Cassandra ba.
Jalal ya ce su yi amfani da shan giyar Cassandra.
Lawyan ya ce masa dole sai sun nemo hujjar da zai nuna Cassandra 'yar giya ce kuma hakan zai hanata kula da Junior.
Sai Jalal ya tuno akwai wani lokaci da Cassandra ta mari Sakatariyarta a wajen wani Company Party da suka yi wanda har sai da aka yi
aranta daga baya ta biya Sakatariyar tata taran ku
i aka rufe case
Lawyan ya ce zai biya wani Investigator ya duba musu ko akwai wani case
in irin wannan wanda aka rufe bai fito ba saboda au samu hujjoji masu
arfi akanta.
Da yammaci Jalal ya sake turawa Ziyada text ganin bata masa reply
in text
insa na jiya ba.
Amma still har dare babu reply.
Sai washegari da safe Cassandra ta kira shi da kanta wai ta ga takardar
ara daga Kotu.
Ta ce ba za ta yarda da saki ba sannan ba zai ta
a samun Custody
in Junior ba.
Idan yana son ganin
ansa to dole ne ya rabu da Ziyada sannan ya bata ha
urin cin amanarta da ya yi.
Sai a sannan za ta bar shi ya ga Junior sannan ta yafe masa su koma Happy Family kamar da.
Ganin ba za ta saurareshi ta waya ba sai ya ce mata yana so su ha
u.
Ta ce masa ya zo gida
arfe shida na yamma.
Tun biyar da rabi yake
ofar gidan.
Abin mamaki shi ya sayi gidan amma a yanzu ba shi da ikon shiga gidan nasa tunda Cassandra ta chanja key.
Cassandra ba ta dawo ba sai takwas na dare.
Haka Jalal ya sha zaman jiranta har ta iso.
Ta fito daga motarta tana wani catwalking da high heel
inta ta zo ta bu
e gidan.
Tambaya dai
aya ce ta kawo shi, ina
ansa Muhammad Junior?.
Dan ta bashi haushi sai ta ce masa ya jirata har sai ta je ta yi wanka kafin su yi magana yanzu a gajiye take.
Haka ya sake jiranta kusan awa
aya sannan ta sau
asa ta sha wani sexy night wear babu takalmi a
afarta.
Yun
urin shiga jikinsa ta yi ya tureta ya ce idan ba za ta tsaya su yi magana ba zai tafi.
Ta ce masa in dai ba ha
uri ya zo bata ba to tabbas ya sani ko an je gaban Al
ali ita za ta winning Custody
in Junior, saboda ita ta haife shi.
"Let's just get a Divorce peacefully, Cassy" ya fa
a a hankali.
Ya ce idan suka rabu zai ri
a barin Junior yana zuwa mata hutu.
Nan fa ta fara ihu tana cewa ba za ta yarda ba.
Kuma idan ya ce zai nemi saki ta
arfi to sai ta
wace Junior sannan ta
wace duk abinda ya mallaka daga London har Nigeria.
Jin haka sai Jalal ya ciro wasu takardu daga jakarsa ya ajiye a gabanta ya ce ta karanta.
A wani da
ile ta
au takardan ta fara karantawa.
Takardar Prenuptial Agreement
insu ne, wato yarjejeniyar da suka rubuta kafin aure.
Zaro idanu Cassandra ta yi ganin abinda aka rubuta a takardar.
Jalal yai murmushin mugunta yana
ara godewa Allah da Jamal ya saka shi rubuta wannan yarjejeniyar kafin aurensa da Cassy.
an'uwa ba mu san gobe ba.
Idan a gaba Cassy ta ce za ta rabu da kai ko kuma kai a karan kanka ka shirya rabuwa da ita za ta iya rabaka da duk abunda ka mallaka.
Wannan yarjejeniyar zai covering
inka" kalaman Jamal kenan a gare shi.
"How is this possible?" Cassy ta fa
a tana cillar da takardar dan ta manta da cewa ta sa hannu a wannan yarjejeniyar kafin aurensu.
Jalal ya ce mata idan ta
i su rabu ta sau
i shi zai nemi Kotu ta raba su kuma daga
arshe zai samu rabin dukiyarta tunda shi ya bata rabin jarin da ta kafa kamfaninta da shi.
Nan fa Cassandra ta fara zazzare idanu.
A yarjejeniyar da suka
ulla, duk wani abu da Jalal ya mallaka ta dalilin gadon iyayensa baya cikin lissafin dukiyar da ke aurensu.