← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 95

Sashe 8

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MARIA da ya gani a jikin screen
in wayar ya saka shi
aga ido ya kalli Hajiya wacce hankalinta ke kan abincin data ke ci.

Mi
ewa ya yi ya
au wayar tareda barin wajen dinning
in.

Kwana nawa kenan yana so ya yi magana da Cassandra amma bata bashi dama ba, daga ta ce tana meeting da client
inta sai kuma ta ce ta gaji za ta kirashi idan ta huta.

"J Love" muryanta ya doki kunnensa lokacin da ya ce 'Hello' bayan ya koma falo can nesa da su Hajiya kada su jiyo shi.

"I'm sorry J Love, I've being meaning to call you, I was just super busy, work has..."
Katseta yai ta hanyar fa
a mata cewa zai je office idan ya samu dama zai kirata su yi magana.

Lokacin da ya koma dinning ya zauna suna ha
a ido da Hajiya ya ji gwiwarsa ta yi sanyi.

Yadda ta kalleshi ya san ta fahimci da Cassandra yai waya.

Bata ce komai ba amma gaba
aya sai ya ji ya rasa appetite
insa.

Tea kawai ya kur
a ya mi
e ya ce zai wuce office.

"Yaya Jalal ka jirani mu tafi tare pleaaaase" Janan ta fa
a tana rushing abincin da ta ke ci.

"Ki zauna ki ci abincinki a hankali, ba kina da motarki ba"
Hajiya ce ta yi maganar.

Janan ta ce "Na manta ban ce Isa ya kai min wajen Mechanic ba, jiya da nake dawowa daga Mall ta bani ciwon kai kafin ta tashi"
"5 minutes" Jalal ya fa
a sannan ya bar wajen.

Bai kai ma lokacin ba Janan ta fito suka shiga mota Driver ya wuce da su Kamfani.

A cikin motar hankalin Janan na kan wayarta yayinda na shi hankalin ya tafi zuwa neman mafita wa kansa gameda aurensa da Cassy.

Dole ne su nemi mafita mai
orewa, wannan rayuwar da suke ba rayuwane da za a kira shi da aure ba.

Ko lokacin da ya ke Captain da baya samun isashshen lokaci duk sanda ya samu hutu baya wasa da zuwa wajen matarsa da
ansa.

But this!

This is different.

Zaman da suke yanzu it's like kowa zaman aikinsa ya ke yi.

Shi ba zai iya barin Nigeria ba saboda Kamfaninsa, sannan itama Cassandran ta ce ba za ta iya barin Fashion brand
inta ba, and certainly ba za ma ta iya zama a Nigeria ba.

There has to be a way.

Ba zai samu mafitar wannan matsalar ba har sai dukkansu sun cire son zuciya...
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.

CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
Hassada mugun ciwo.

Yau ina shiga sashen Baffa Lawalli sai na ga abin mamaki.

Cousin
ina Mardiyyah ce ta ke content irin nawa.

Taliyan murji za ta dafa kuma uwarta ce ke ri
e da wayar Vivo na Mardiyyan tana recording komai.

Yara sun tafi Makaranta dan haka sashen nasu ya yi shiru.

Nima Kaka ce ta aikoni in kar
i abu a wajen Maman Suwaiban da babu abinda zai kawoni.

Ikon Allah!

Tunda Ziyada ta fara samun alkhairi da girke-girken Hausawa da ta ke nunawa ai dole suma su fara ko za su samu ku
in da ta ke samu.

Hmm!

Allah ya basu sa'a.

Ina ga mantawa suka yi shekarana hu
u ina yin food content bana samun komai, sai wata shida da suka wuce da Allah ya
aukaka min abin kafin na fara samun alkhairi.

Ko magana ban musu ba na fa
i sa
on da ya aikoni na kar
a na wuce.

Mardiyyah sai wani rarraba idanu ta ke irin na kamata red-handed
innan.

Ba yau ta fara kishi da ni ba.

Tun lokacin soyayyarmu da Yaya Aminu ta saka mini
ahon zu
a, a wai wai da nake ji wai itama son shi ta ke.

Ba sa'ata ba ce, dan zan
iya bata 2yrs ko ma ya fi.

Shekaranta hu
u kenan da gama Sakandare, ba Makaranta, babu komai.

Though na ji an ce tana koyan
inki yanzu.

Ina komawa sashenmu na fa
awa Kaka abinda na gani.

As usual Kaka bata
au abin da zafi ba sai cewa ma ta yi " kowa rabonsa zai ci.

Allah ya basu sa'a"
"Kaks, kin san fa hassada suke min saboda sun ga na fara samun alkhairi"
"Ziyadatu kenan, na san me kike tunani ai.

Kin san mutane nawa suka fara sai da Tuwo a gidan nan bayan na fara sun ga ina samun alkhairi.

Ba a cikin gidan nan bama hatta a layinmu zan iya irga miki mutane uku da suka fara sana'ar Tuwo bayan na fara.

Daga
arshe wa kika tashi kika gani yana sana'ar?"
"Ke" na fa
a saboda tun da na taso ita ka
ai na gani tana sana'ar Tuwo.

"To kin gani"
She's right.

Mardiyyah za ta iya fara food content saboda ta ga ina yi, amma wannan ba zai hanani cigaba da samun
aukaka a harkar ba, na riga na yi mata nisa.

"Yanzu Kaka sanda kika fara tuwo a gidan nan sai da aka samu wanda suka fara sana'ar?

Baaba Tabawa ce ko?"
Kaka ta yi murmushi ta
antari goron dana kar
o mata daga wajen Maman Suwaiba ta ce "ke dai bari kawai.

Komai me wucewa ne, ba ga shi ya wuce ba"
"Ya wuce kam.

Amma ni dai sai kin bani labarin komai idan na dawo daga gidansu Faty"
Black hand bag
ina na
auka na mata sallama na fita.

Kaka kenan.

Ita sam bata da hayaniya.

An ce babu irin muzgunawar da Uwargidanta bata mata ba.

Mahaifiyarsu Baffa Lawalli ta rasu lokacin ina JSS 2.

Masifaffiyar mata ce ta
arshe.

Baaba Tabawa ake kiranta.

Ita ce Uwargida a wajen Kakana Malam Haruna, an ce tsabar yadda ta hana shi
ara aure bai iya auren 'yar Zaria ba sai a Kano yai nemansa a
oye har magana ta fa
a ya auro Altine
anwar abokinsa.

Baaba Tabawa ta haifi 'ya'ya bakwai,
aya ya rasu tun yana jariri.

Umma Hadiza ita ce babba, sai Baffa Lawal, Baffa Adamu da ke Katsina, Baffa Mamman, Baffa Zakari da kuma Umma Binta.

Ita kuwa Kakata Altine 'ya'yanta biyu ne suka yi tsawon rai, Babana da kuma
anwarsa Halima.

Sauran tun suna jarirai suke mutuwa.

Wata
ila suma Sickle cell
inne ya ke kashe su.

Ba za mu ta
a sani ba tunda ba Asibiti suka je ba.

Haihuwa shida ta yi a gidan amma biyu ne suka zauna.

Wannan ya sa lokacin da Ummana ta ke haihuwa suke mutuwa mutane suka fara cewa Kaka Altine ta cinye nata 'ya'yan ta zo tana cin jikokinta.

Abin haushin har bayan an tabbatar da cewa yaran suna mutuwa ne saboda suna da sickle cell mutane ba su dena kallon Kaka a matsayin Mayya ba...

Daga gidanmu kai tsaye gidan su Faty na wuce, Biki ya matso kusa shirye-shirye sai
ara kankama ya ke.

Lokacin dana isa gidan ko zama ban yi ba muka wuce Kasuwa.

Bayan mun dawo muka wuce gidan da za a kaita.

Ana gyaran gidan shine ta cewa Ango tana so ta yiwa masu aiki bayanin yadda za a buga mata cabinets
in kitchen.

Amaren zamani babu kunya.

Two weeks to aure amma mun zo ganin gida kafin a kawota gidan officially a matsayin Amarya.

Kitchen
arami ne, bana tunanin mutane biyu za su iya tsayuwa a cikin kitchen
in, amma akwai wani
aramin lungu wanda ya ke kamar store.

Ni na bata shawara nace ai mata shelves a wajen saboda ya zamo kamar mini pantry haka.

Ina yawan ganin manyan food bloggers suna da pantry a kitchen
insu.

Da ke ba ai lissafin hakan da ma'aimakatan ba sai suka ce wai sai an
ara musu ku
i.

Faty ta kira Ango ta fa
a masa, Ango ya ce hannunsa is tight gaskiya a bari sai bayan biki a yi.

Faty ta ce bata san zance ba dole a mata Kitchen
in da ta ke so.
arshe dai ita ce ta transferring cikaton ku
in.

Ba mu bar gidan ba sai kusan
arfe shida na yamma.

"Bestie ki ji Baby da wani magana fa, wai in bar gyaran kitchen sai bayan biki.

Yo masu zuwa gulman gidan Amarya ba da kitchen suke farawa ba"
Da ke a gajiye nake sai na ce mata tunda ta biya ku
in ai shikenan, gobe ma za a kammala aikin.

"Abubuwa nawa zan biya masa da kaina.

Ke dai Bestie ki bar maganar kawai"
Na kalleta da mamaki sai kuma na juyar da kaina ina kallon titi.

Mu uku ne a cikin Keken dan haka na san ba za ta so bani labarin a cikin mutane ba.

Faty Makeup artist ce, kuma Alhamdulillah tana cikin top 5 makeup artist da ke garin Zaria.

Tana da studio wanda ta bu
e kusan 2 years ma kenan.

TYMA GLAMS sunan studio
inta.

Ban san me yasa ta choosing ta auri Munir ba cikin manemanta.

Tana da manyan masu ku
i da ke sonta sosai amma daga
arshe ta choosing Munir bayan alamu sun nuna ta fi shi samu.

Na ta
a tambayarta 'Why Munir?' Lokacin da aka kawo sadakinta duba da cewa basu jima da ha
uwa ba dududu watansu hu
u da ha
uwa ya turo iyayensa.

Amsarta a lokacin shine "Bestie, shi ka
ai ne ya zo min da maganar aure kai tsaye.

He was open, bai
oye min iya samunsa ba, bai zo min da
arya ba.
Chapter 8 · 0% Book details