Sashe 16
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban turawa Hajiya Layla sa
on godiya ba dan ban gama tabbatar da ita ta aiko sa
on ko kuma
anta ne ya aiko ba.
Da alama dai siya aka yi ba wai an
ebo daga cikin na gida bane.
Dana isa gidan su Faty sai na samu har Sumayya ta iso.
Muna shiri da Sumayyan dan haka ni da ita muka fara shirin yadda za a tafiyar da abincin bridal shower.
Na ce mata ita ta soya mana Samosa ni kuma zan mana fried rice
in.
Da ke na
ebo ruwan nama daga gida da ita na dafa mana shinkafar.
Shiyasa tun kafin ma na zubata cikin veggies dana soya da ya ji hanta sai
anshi shinkafar ta ke.
Kan kace me wajen ya baje da
anshi.
awaye suna ta zuwa.
Wasu su sameni su ce za su tayani aiki, na ce musu kar su damu.
Wasu kuma su wuceni suna min kallon mai aikin abinci.
Ban ji haushinsu ba tunda ba
arya suka yi ba, aikina kenan dafa abinci.
Ba dan yanzu da harkar content ya
auke min hankali ba ai ina zuwa girka abincin biki sosai.
arfe goma na safe aka ce za a fara bridal shower
in amma ba a fara bama sai past 11AM.
Lokacin da suka fara ni ina
arin kwashe abinci a take-away.
Dana gama na je na yi wanka na chanja kaya na dawo cikinsu aka cigaba da games
in da ake yi dani.
Abinci ya yi da
i kowa ya yaba.
arshe har nema aka zo ana yi daga 'yan bikin da suka zo.
Mu dai dama namu na
awaye na riga na packaging ma kowa.
Wa
anda suka biya ku
in bridal shower har da souvenir aka saka musu.
Da yamma lis ina
arin dawowa gida sai ga kiran Hajiya Layla.
Na
au wayar muka gaisa.
Ta ce mini ta yi magana da
anta Jalal ya ce na zo interview ranan Asabat
a Plaza
insu.
Na ce mata ta yi ha
uri Asabat muna da biki ba zan samu zuwa ba.
Ta ce min babu komai za ta bawa Jalal nambana sai mu fixing wani lokacin.
Na yi mata godiya.
Jin bata yi maganar nama ba sai nima na yi shiru.
Da dai na ce ba zan sake yin maganar restaurant
innan ba, amma tunda Hajiya Layla ta nace da maganar zan sake duba yiwuwar abin.
Koma menene dai yanzu kam sai bayan biki, ni kaina yanzu ban ganewa kaina ba balle batun wani interview.
Haka na share zancen na wuce gida.
Da dare
arfe takwas dai-dai sai ga text ya shigo wayata daga ba
uwar number.
Wai ana gayyatata interview ranan Asabat
arfe goma na safe a JK PLAZA.
A
arken text
in kuma sai aka rubuta J.K.
MAIYA
I.
Na maimaita sunan a fili JK Maiya
Na gyara kwanciyata akan sallaya inda na yi sallar Isha sannan na rubuta masa amsar sa
onsa nima a
arshe sai na rubuta nawa sunan Chef Z.S.
Haruna.
Idan professionalism ne nima na iya.
An ce yanzu a harkar kasuwanci sai da packaging, ko Branding nema ake cewa, duk dai.
Dan haka nima nake branding kaina a matsayin Chef a koda yaushe.
Microbiology nake karantawa a Jami'a amma ni yanzu lissafina ya koma kan Kasuwanci da harkar girki.
Shiyasa bana wasa da bibiyan littatafai da kuma YouTube videos da ake koyar da Kasuwanci.
A harkar Food Content kuma na fi maida hankali wajen bibiyar 'yan Kudu saboda na ga su sun fi
aukan abin a matsayin business kuma za ka ga komai na su da tsari.
Mutanenmu na nan kuma sai girman kai, lokacin da video na ya tafi viral na
an fara bibiyan wasu dan su nuna min yadda ake neman talle daga hannun manya-manyan Kamfanoni irinsu Dangote da Hollandia amma babu wacce ta kulani.
To ni suma ce in biya ku
i za su fa
a mini mana, amma babu wanda ya responding mini.
Ko harkar tallen nan ma da dikake nake komai, sai
an abinda na ke koya daga gefe a wajen manyan Food content na Kudu.
Allah ma ya sa dalilin yaya Aminu na taso da son karatu da bincike, dan haka na san a hankali dai nima zan gama gane komai gameda harkar Food Content
innan.
Karatu shi ya banbantani da sauran 'yan gidanmu.
Har yanzu ni ka
aice mace a cikin gidanmu da ta ke Jami'a.
Akwai kuma Aisha 'yar wajen Baffan Katsina da take NCE yanzu, ina ga ko ta gama ko kuma ta kusa gamawa, ban dai sani ba.
'Yan gidan namu ne zumuncinmu sai a hankali.
Ina gama tura masa reply na manta da batun interview na cigaba da lissafin hidimar da ke gabana.
Ranan Jummu'ah aka yi Kamu kuma ya yi kyau ba ka
an ba.
Har video na yi na saka a duka social Media pages
ina.
For the first time kenan da nake saka hoton fiskata a shafukan Chef Zeey.
Kun san idan mutum ya yi make-up, ji yake idan bai
aura hotunan an kalla ba kaman bai mori make-up
in bane.
To nima da aka min make-up sai na ji gara na nunawa duniya fiskata.
Gani ina tare da
awa mai yin make-up amma ni bana yi.
Ina ga banda a bikin nan sau
aya na tsaya aka min professional makeup a rayuwata.
Lokacin dana gama culinary school a Kaduna da za mu yi graduation.
Amarya Faty ta yi kyau ba ka
an ba.
Ranan Bridal shower da Kamu duk ita ta yiwa kanta kwalliya, amma yau
aurin aure wata
awarta itama make-up artist
ince ta tsantsara mata kwalliya na gani na fa
Muna cikin shirin tafiya wajen da za a yi reception bayan an
aura aure sai ga test daga J.K.
Maiya
i wai yana jirana for the interview tun awa
aya daya wuce.
i!
Wani interview kuma ana zaune lafiya.
Ba na rubuta masa reply akan muna da biki ba zan samu zuwa ba a mayar da shi Sunday.
Na sake duba wajen messages
ina dan na tabbatar da text
in dana tura sai na ga ashe text
in bai tafi ba.
Subhanallahi!
Na ri
e baki...
*JAYKAY*
Zai iya cewa tun da yake a rayuwarsa ba a ta
ata masa lokaci irin na yau ba.
Gashi nan a cikin restaurant side dake cikin Plaza for over an hour yana jiran yarinyar nan babu ita babu dalilinta.
Ba dai wani wrong impression ta samu akansa ba dan ya sa an aika mata da nama.
Ya fa
awa Direbansa ya ce mata daga wajen Hajiya ne sa
on ba daga shi ba.
To, ko dai ba hakan ya fa
a ba?.
Saboda Hajiya yasa aka aika mata naman.
Washegarin ranan da abin ya faru da ya fito zai karya sai ya ji Hajiya da mai aikinsu na maganar yarinyar ta manta bata tafi da naman data
iba ba.
Har Hajiyar ke cewa ba rabonta bane, idan ta sake zuwa sai a bata.
He felt guilty, tunda ya san saboda shi yarinyar ta ajiye naman ba wai saboda mantuwa ba.
Shi yasa ya bawa Direbansa ku
i ya ce ya siya ya kai mata.
Bai ma tsaya saurarenshi ba lokacin da ya ke tambayarsa kwatancen address
in, cewa ya yi yai wa Direban Hajiya magana ya san gidan.
Bayan ya dawo daga office ma still da maganar Chef Zeey Hajiya ta tareshi wannan ya sa shi fa
a mata cewa dole ne yai mata interview saboda ya gane ko ta dace a
auketa ko bata dace ba.
Ya yi hakan ne saboda ya samu damar kashe maganar gaba
aya.
Idan ya fa
awa Hajiya ya yi mata interview kuma bata qualifying ba babu abinda Hajiya za ta iya, dole ta ha
ura da local Chef da ta ke ta
arin cusa masa a lissafinsa.
And with this zai samu damar focusing akan abubuwan da suka dace.
A yadda ya tsara za a bu
e Plazar ne nan da wata uku idan komai na Restaurant
in ya kammala.
Chanja tsari a dai-dai wannan ga
ar zai komar masa da shirinsa baya ne kawai.
Yana shirin tashi daga inda ya ke zaune ya ga shigowar text wayarsa.
Tsaki ya ja bayan ya gama karanta text
in.
Yarinyar nan ta rena shi.
Shi take cewa tana wajen biki ya yi ha
uri sai gobe.
Tun Thursday ya tura mata text na invitation
in interview
in amma sai yau Asabat bayan lokaci ya
ure ta ke ce masa tana wajen biki.
A yadda bata
aukan abu da mahimmancin ake so ya barta ta running restaurant
in da suke tunanin shi zai fi kawowa Plazar ku
i idan aka bu
e.
Ba zai ma yiwu ba.
Shi baya son reni, and clearly yarinyar nan ta rena shi.
Zai fa
awa Hajiya kawai yarinyar bata zo ba which means bata da interest akai a wuce wajen kawai.
Ya mi
e ya fita yana jin haushin kansa da ya
ata lokaci yana jiranta.
Lokacin da ya je gida sai ya samu mutanen gidan basa nan.
Hajiya wai ta tafi biki.
Janan bai san ina ta je ba, itama wata ayawon ce.
"Yaya Jalal ko na kawo maka abinci" Saudah ta katse shi.
"No, Thank you" ransa a
ace yake ba ta cin abinci ya ke ba.
"Ni ce na yi girkin fa.
Barin zuba maka ka
an please ka
an ta
a.
Idan ka ci na san sai ka bani aiki a restaurant
in da za a bu
e" ta
arisa maganar tana murmushi.
Ya fahimci abinda ta ke
arin yi.
Ba za ta samu attention
insa ta haka ba.
Ba za ma ta ta
a samun attention
insa bane saboda har gobe kallon budurwar Jamal, kuma cousin
insa ya ke.
Dole ya furta mata wannan da bakinsa kada ta cigaba da
aukan wrong impression akansa.
"Erm...
Saudah"
"Yes, yaya J" ta amsa tana kallonsa fiskarta cike da murmushi.
"Har yanzu ina tareda Cassandra"
Saudah ta sauke idanunta ta furta "I know" a hankali
" ba sai na spelling komai ba kin san me nake nufi.
Kada ki zauna a gidan nan saboda ni, abinda Hajiya ke son ha
awa tsakaninmu ba zai yiwu ba.