← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 95

Sashe 44

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A maimakon haushi sai na fara jin wani abu yana motsi a
asan zuciyata.

No.

It cannot be.

Ba dai...

CZ 30
*Not edited.

Sai gobe zan editing
insa.

Za a iya ganin typos da jargons*
*JAYKAY*
wasa
ofar Jalal aka yi da sassafe ne ya saka shi farkawa daga baccin da ya
an fara bayan ya dawo daga sallar Asuba.

"It's me, Janan"
Yaye duvet ya yi ya sauko daga kan gadonsa yana mamakin me ya faru Janan take
wasa masa
ofa da sassafe haka.

It's 6:11AM.

Yau Saturday.

Shima ba zai fita site ba sai 9 koma 10 haka.

Bai kwanta da wuri jiya ba so yana so ya
an samu baccin safe ka
an kafin ya fita.

Yana bu
ofar ta tura shi ta shiga
akin
"Me ya faru?

Kin yiwa Hajiya laifi ne?" Jalal ya tambaya bayan ya rufo
ofar ya dawo cikin
akin.

Janan ta zauna a bakin gado ta ce "'ban yi fa
a da Hajiya ba.

Magana nake so mu yi"
"Shine kike buga mini
ofa this early morning.

It better be good.

Me ya faru?"
Sai da ya zauna kusa da ita sannan itama ta gyara zamanta ta juyo ta fuskance shi ta ce "What's happening tsakaninka da local Chef
innan?"
"What do you mean?" Jalal ya tambayan kaman be san me take nufi ba.

"Bro, da idona na ganku kun shiga mota tare.

Shekaranjiya na je in duba aikin da ake a Plaza na ga kun fito daga cikin Restaurant, Driver ya baka key ka driving motar"
"Oh!

Dama abinda ya hanaki shigowa kenan?.

I saw your car.

Ban miki magana bane kawai"
"It's not what I'm thinking, right?" Ta fa
a tana waro idanunta waje.

Ganin Jalal ya yi shiru bai kulata ba sai ta sa hannunta a baki.

"Don't tell me... yanzu nemanta kake?.

Like gwara maka wata lowlife daga God knows where da Saudah?.

Our Saudah fa"
"Abinda ya sa kika katse min baccina kenan?"
"Yaya you mean da gaske ne?.

Hajiya ta sani?"
"Yau zata sani"
"Yaya J please don't do this.

Yarinyar nan tun sau
aya dana ganta na san Gold digger ce.

She wants your money.

Ban san a ina Hajiya ta jaju
ota ba but Zaria girls are not nice"
"Ba ajinka bane, yaya.

Ni i'm not happy da kai da Hajiya kuka bata restaurant.

But this, this relationship ba zan..."
"Ba za ki amince da shi ba?"
"Yaayaa!" Ta kira shi kaman za ta yi kuka.

"I appreciate your concern little Sis" ya patting
arta.

"But, kar ki manta cewa I am entitled to date any girl I want"
Girgiza kai ta fara yi.

Dan kwata-kwata Ziyada bata kwanta mata ba.

Tun ranan da ta ganta a Kitchen tana aiki ta ji yarinyar ta mata local dayawa.

"Yaya ba zaka gane ba..."
"I know.

I appreciate it"
"This feels wrong.

I won't be a party to this gaskiya." Ta janye hannunsa daga jikinta ta juya masa baya tana
ata fuska.

Kuka biyu ke cinta.

Ga shi Jalal ya dumping best cousin
inta kuma
awarta
ut da
ut.

Ga kuma maimakon ya za
o wacce ta fi Saudah ko kuma wacce take dai-dai da ita sai ya je ya zamo wata wadda bata kai class
in gidansu ba.

For God sake.

Mi Jalal ya gani a wajen yarinyar nan.

"Sorry, little Sis" Jalal ya kai hannu zai ri
eta.

"Don't little Sis me" ta buge hannunsa.

The moment ta yo kwana da motarta ta ga Jalal yana yiwa yarinyar nan murmushi.

Har kuma ya kar
i key
in mota ya
auketa a motarsa ta san abinda ke tsakaninsu ya wuce maganar aikin Restaurant.

Jalal
in da ta sani wanda baya sakewa da mutane tun a da can ma balle yanzu shine ya sake da yarinyar nan.

Tun jiya ta ke so ta tambayeshi sai aka ce mata ya yi tafiya.

Shi yasa yau tace bari ta tareshi a
aki da safen nan kafin na yace zai fita.

"Yaushe Khalifah zai dawo?"
Jin bata amsa ba sai ya ce "ko dai mu
aga date
in aurenku sai nan da shekara biyu ne?"
"You dare not, Allah.

"
Dariya ya saka mata.

Ta fara shagwa
a tana fa
in ya dena mata dariya.

Sai da ta tashi za ta tafi sai ya kira sunanta.

Cewa yayi ta dawo ta zauna.

"Promise me, Cassandra ba za ta san maganar nan ba.

Not now, not later"
"Hoho!

So you're cheating behind her back kenan.

Allah ya kamaka"
"Technically I'm not cheating, tunda ni mijin mata hu
u ne"
"Tell that to the court idan Cassy ta sueing
inka for bigamy" Janan ta fa
a tana dariya.

"I'm serious, Janan"
Ta yi shiru tana ri
e chin
inta.

"Ka bribing
ina sai na yi shiru?"
"Janaaan"
"Ka bribing
ina fa.

Idan ba haka ba yanzu zan kirata"
"Me kike so"
"A new car and..."
"Babu AND, Janan.

I'll get you a new car.

Shikenan"
"Hmm!"
"Je ki kwanta.

Just keep this a secret, Please" ya yi maganar yana turata.

Ta fita tana fa
in idan bata ga sabuwar mota ba zuwa
arshen wata zata fallasa sirrinsa wa Cassy.

Lokacin da Janan ta fita sai ya ji baccin dake idanunsa ma ya washe.

The more maganarsa da Ziyada yana matsowa kusa, the more yake tsoron yadda za a yi yayi wannan auren low key ba tareda Cassy ta sani ba.

The only two people da za su iya kiran Cassy direct su fa
a mata sune Janan da kuma
ansa Junior.

Idan magana ta tabbata zai kira Junior ya fa
a masa komai sannan ya ro
e shi kada ya fa
awa Mamansa auren da zai yi.

Junior is a good kid ya san zai fahimce shi.

Bayan wa
annan biyun baya tunanin akwai wani a cikin familynsu da yake da direct access da Cassy.

Hajiya dai ba za ta kirata ba.

Cassy bata cikin any of the Maiya
i family groups da suke da shi.

Ita yaushe ma ta damu da 'yan'uwansa balle ta yi mu'amala da extended family
insa.

Tunda take zuwa Nigeria ma ko family house bai ta
a kaita ba.

Iya kacinta wannan gidan.

Baya son
ananan maganganu shi yasa ya avoiding introducing
inta ga sauran 'yan'uwansa.

Yawan zuwan da Junior ke yi family house
inne ma yake tunasar musu da cewa Jalal fa Baturiya ya aura.

Fatansa dai komai ya tafi dai-dai kada a samu matsala.

Idan ya samu ya auri Ziyada zai maida hankalinsa wajen neman yadda za a yi ya saki Cassy ba tareda ya rasa custody
ansa ba.

Idan har yana son zaman lafiya dole ya saki Cassy ya mayar da hankalinsa kan wata macen daban.

Touching a woman once or twice a year is not good for his health and mental wellbeing.

He's 40 not 60.

Har yanzu da
arfinsa.

Infact yanzu ma yake jin sabon
arfi yana zuwan masa.

And yadda waccar yarinyar take terrorizing mafarkinsa he can't help but feel attracted to her.

Ba zai ce so bane, dan bai san so ba.

But, in a longest time ita ce mace ta farko da yake jin yana son tarayya da ita.

Kullum ya ganta sai yayi fantasizing kissing
inta.

That's how badly attracted to her yake.

Infact, attraction
in da ya ke ji akanta ya fi wanda ya ji a lokacin da ya ha
u da Cassy shekaru kusan shabiyu da suka wuce.

Cassy kuskuren
uruciyarsa ne.

Over the years ya
auke hankalinsa akan mata especially saboda yana tsoron kada abinda ya faru da Cassy ya maimaita kansa.

He was faithful to Cassy.

Akwai temptation da suke zuwa dayawa, amma ya discipline
in kansa ta yadda bai sake biyewa son zuciya ko ya fa
a tarkon mata ba.

Amma yanzu akwai macen da take chaza masa kai.

Tana
arin yin fatali da duk wani wall da ya ginawa kansa akan mu'amala da mata.

Shiru ne ya mamaye
akin.

Ba za ka ce akwai mutane biyu a zaune a
akin ba saboda sun ja sun yi shiru.

Babu wani cikinsu da ya sake magana tun bayan Jalal ya fa
awa Hajiya yana neman auren Ziyada.

At first bata gane Ziyadar data sani yake nufi ba.

She innocently asked.

" 'yar gidan waye?"
Sai da ya mata
arin bayani ya ce Chef Zeey.

New Head Chef na Gidan Girki Restaurant sai ta yi shiru.

Shirun ne har yanzu.

He thought Hajiya liked Ziyada.

Me yasa ta yi shiru.

Infact idan ka cire na shi sirrin da ya sa ya approaching Ziyada da deal
insa.

Kasancewar Hajiya na son Ziyada shine dalili na biyu da ya sa ya nemeta.

But why is quite?

Ko dai itama tunani irin na Janan take.

Na cewa Ziyada bata dace da class
insa ba?.

"Ka bata aiki ne saboda ka fara sonta?"
Hajiya ta yi tambaya bayan dogon shiru.

"No" ya amsa a ta
aice.

A gaban Hajiya baya iya dogon bayani.

Musamman ma da yake gaba
aya maganar aurenma saboda Hajiyar ne.

"Da kanta ta amince da kai ko kai ka takura mata?" Hajiya ta sake jefo wata tambayar.

"Da yardarta"
"To.

Allah ya shige mana gaba ya tabbatar da alkhairi,
Jalal ya amsa da Amin.

"Zan je Abuja gobe.

Idan na dawo cikin satin nan sai ka kawota mu gaisa"
"It's Alright.

Za a yi hakan"
Daga haka ya mi
e ya bar
akin Hajiya da take ta faman adjusting
in reading glass
inta tana karanta wani abu a wayarta.
*ZEEY*
Yau Monday na gama aikin food testing.

Feedback
in da na samu ya sa muka zauna da su Jide aka gyara Menu
in.

Yanzu final approval muke jira daga wajen Jalal Agnes ta designing Menu card
in sai a printing.

Ga shi Monday mai zuwa za a resuming school ga kuma staff training za mu fara ranan Laraba.

Shikenan fa aiki kan aiki.

At this rate na san za a bu
e wajen a exact lokacin da Jalal ya saka.

Ina zuwa gida tun ma ban shiga sashenmu ba nake jin wai Baffa Adamu ya zo.

Sai na ji gaba
aya kunya ya rufeni.

Yanzu fa wai 'yar ni
innan ce na tura namiji wajensa.
Chapter 44 · 0% Book details