← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 95

Sashe 12

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai akwai da
i fa wani da yake bibiyarka a social media ya nuna har a zahiri shi fan
inka ne.

Musamman idan wanin babban mutum ne.

Duk da ban san wacece matar ba, amma yanayinta ka
ai idan ka kalla za ka san babbar mata ce da duniya ta san da ita.

"Ai ina shigowa gidan nan da na ji
amshin Dambu ke na fara tunawa kwanaki na ga kin saka recipen a YouTube, shine ta ke ce min ai ke Chef Zeey
in ce a Kitchen.

Gaskiya i'm happy to meet you.

Gashi Hajiya Maryam ta ce yadda muke gani a video haka girkinki ke da da
i a zahiri"
Hajiya Maryam ta ce "gaskiya ba laifi.

In dai girkin gida ne ki bar wa Chef Zeey"
Har na koma kitchen ban dena blushing ba.

Jina nake kamar wata celebrity.

Ashe dai manyan mutane ma na kallon videos
ina.

Gaskiya dole na
ara himma wata
ila na samu wanda zai min hanya
angote ya bani tallen gishiri da Taliyarsa.

Na sa dariya ni ka
"Wai abin nan ba zai yi bane.

Tun awa nawa muke ta jira" Hayfa ta fa
a duk ta
agu a gama class
in da muke yau.

"Kar ki damu mun kusa gamawa" ta
an ja wani
aramar tsaki ta cigaba danna iPhone
inta.

Jiya da
ewar da muka yi a kitchen ya dameta.

Ba zan yi wasa da damata wajen
ara burge wannan Hajiya Laylar ba, dan haka dole na bi komai a hankali, babu rushing-rushing.

Lokacin da muka gama na serving Hajiya Layla da kaina na kai mata na tsaya a wajen ina jira ta ta
a ta ji ko ya yo da
i.

With Hajiya Maryam ban ta
a damuwa da yabawarta ba dan ba ci ta ke yi ba, ita damuwarta 'yarta ta koyi girkin ne.

Jiya ne dai Tuwon Biskin da na yi ya tado musu sha'awar cin abincin gida.

Loma
aya Hajiya Layla ta kai ta ce "Masha Allah!

Na jima ban ci Dambun da ya mini irin wannan ba"
Lokacin da ta kai loma na uku sai ta ce "Allah ya ji
an Kakata Jamila, a wajenta na koyi cin Dambu"
Hajiya Maryam ta sa dariya nima na yi dariyar saboda gaskiya ba
aramin da
i na ji ba jin cewa girkin da na yi ya tashi kanta.

Lokacin da Hajiya Layla za ta tafi sai ta ta bani kati da ke
auke da suna da numbarta.

Mun yi maganar zan zo gidanta gobe nai mata Tuwon Biski itama.

Ta ce min rabonta da cin tuwon ya fi shekara ishirin.

Ban yi mamaki ba.

Ina ruwan masu ku
i da Tuwo, Tuwon ma na Biski.

Ta ce min idan na zo akwai maganar d
a za mu yi
anta yana son bu
e restaurant wata
ila zai iya
aukana aiki.

Na ce mata nima ina da burin bu
e restaurant amma wanda za a ri
a yin abincin gargajiya zalla.

"I like the idea, Ziyadaah" ta ja
arshen sunan, sai hakan ya
arawa sunan da
i.

Karo na farko da ta kirani da sunana ba Chef Zeey ba tun ha
uwarmu da ita kenan.

Ina shiga kitchen na bu
e katin na karanta sunan da ke jiki LAYLA J.

MAIYA
I.

Da sauri na kwafi numbar na saving a wayata.

Bayan na gama tattara kitchen
in sannan na fito na yiwa Hajiya Maryam sallama.

Hayfa kam tuni ta koma
akinta dama a matse ta ke.

Da zan wuce sai Hajiya Maryam ta ce min idan na je wajen Hajiya Layla na yi mata tallen class
ina tana da 'ya Janan wata
ila ta sakata yin class
in.

Na yi mata godiya na fita.

Kai anya ba zan
ara ku
in class
ina ba kuwa, tunda dai sun ga aikina yana kyau.

Kai! ko Hajiya Layla ba ta ce za ta biyawa 'yarta Class
ina ba zan iya koyawa 'yarta a kyauta.

Matar ta burgeni ne.

Ya jima ban ha
u da matar da lokaci guda ta shiga raina ba irin Hajiya Layla.

Dana isa gida na fa
awa Kaka abinda ya faru na ce mata Hajiyar ma na gaisheta ta ce tana amsawa.

Da na ce ba zan sake yin aiki ba tunda satin bikin Bestie za a shiga amma gobe dole na je gidan Hajiya Layla, irin mutanen nan idan suna sonka za su iya bu
e maka
ofa dan su
aga ka.

Ga shi dai daga ha
uwa har tana cewa ko za a
aukeni aiki a restaurant
in da
anta zai bu
Kafin na kwanta na shiga IG na searching sunanta, ai kuwa sai ga shi nan ta fito.

Kamar yadda na yi hasashe babbar mata ce.

Wikipedia na shiga a Google na karanta labarinta tsaf.

A Zaria aka haifeta, bayan aurenta da Alhaji Kabeer Maiya
i sai ta koma London da zama, a nan ta yi karatu har matakin Phd.

Lokacin da mijinta ya dawo Nigeria da zama gaba
aya shine ta ke shuffling tsakanin London da Nigeria, amma bayan rasuwar mijinta sai ta yi retire ta dawo Nigeria da zama gaba
aya.

An ce tana da 'ya'ya uku amma
aya ya rasu a hatsarin mota shekara uku da suka wuce.

Wani abin da ya bani dariya gameda ita shine, a wani videonta dana ke kallo ana hira da ita ta ce sunan Kakarta ta ci wato Jamila, ake kiranta da Layla amma tun tasowarta take
in suna Jamila saboda basa shiri da Kakar tata.

"Na yi
arin maida sunana Layla kawai amma mijina Allah ya ji
an rai har ya rasu Jamila ya ke kirana baya son Layla shi yasa na bari" a dai-dai wajen ta yi murmushi.

Irin murmushin da ya fi kuka ciwo
innan.

Ni da nake gani a waya ma sai da idona ya ciko da
walla.

"Saboda son sunan da ya ke, yaron dana fara haifa sunan Jamil ya saka masa, unfortunately ya rasu few weeks bayan haihuwarsa.

Na zo na sake haihuwa ya saka masa Jalal, then Jamal, akan autata sai ya mayar mata da sunana Jamila" wannan karan dariyar da ta yi dariya ne har zuciyarta.

"Amma itama kamar ni, ta fi son a kirata da
ayan sunanta ba Jamila ba"
Mai yin shirin ne ya katseta da cewa suna Jamila dai ya
i kar
uwa a gidan Alhaji Kabeer Maiya
Cikin dariyar Hajiya Layla ta ce "ka san bayan rasuwarsa menene abu
aya da na fi missing?" idanunta ya ciko da
walla "yadda yake kirana da JAMILAH" hawaye ne ya gangaro mata, aka mi
a mata tissue ta fara gogewa, a dai-dai wajen videon ya yanke.

Nima sai ga shi ina goge hawayen.

Dama ga ni da saurin kuka idan na ga abun tausayi.

A nawa
angaren, cikin abinda na missing bayan rasuwar Babana, shibe yadda idan ya kira sunan ZIYADA a kowanni lokaci fatan na yi tsawon rai ya ke mini.

"Husnan wa Ziyada'... daga nan aka ce ya
auko sunan.

Babana ba Malami bane, a tafsiri ya ji ma'anar 'ZIYADA' kuma ya saka min saboda na yi tsawon rai, na samu alkhairi, na samu rayuwa mai kyau...

Haka dai na kwanta cike da tunanin labarin Hajiya Layla Maiya
i...
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.

CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
9-Last Free Page
*JAYKAY*
Hajiya tana dawowa daga gidan
awarta ta kira Jalal da ke supervision Plaza ta ce masa ta samu Chef da za ta musu aiki a restaurant.

Shi duk yadda ta ke ta bayanin abincin gargajiya bai fahimci inda ta dosa ba.

Restaurant
in da za su bu
e fine dining ne ba wai shagon abinci kamar na Mama put ba.

Ya dai ce mata idan ya shigo gidan zai sameta su yi magana.

Completely shi yama manta da maganar da suka yi.

Amma yana shigowa da ya gaisheta sai ta ke ce masa me ya ke gani gameda hiring Chef Zeey su mayar da Restaurant
in wajen yin traditional food.

"Hajiya, akwai plan a
asa, mun riga mun yi nisa, I don't think it's a good idea mu chanja tsarinmu a wannan ga
ar" ya fa
a a nitse kamar ba
orafi ya ke ba.
ina da kai kenan, idan ka kafe a abu shikenan.
an'uwanka is more open to new ideas" hakan da ta fa
a zafinsa dai-dai yake da ta
au guduma ta buga masa a dai-dai
irjinsa.

Everytime ta auna shi da Jamal haka yake ji.

"Ni dai na inviting
inta za ta zo gobe, ka yi tunani akai.

Ka gwada jin idea
in daga wajenta ka gani ko abu ne da za ka yi aiki da shi.

Yanzu ni sau nawa nake tashi da marmarin abincin gida in rasa wajen siya sai dai ko a taho da shi daga family house.

I think her idea is very creative"
So yake ya ce mata ba creative idea ka
ai bane zai tafiyar da restaurant amma sai ya yi shiru.

Duk abinda zai fa
a ba fahimta za ta yi ba musamman da ta riga ta nanata cewa Jamal yana son new ideas.

"Zan yi magana da ita" ya fa
a bayan dogon shiru.

"Ko kai fa.

Allah ya sa a dace".
asa-
asa ya amsa da Amin sannan ya tashi ya fita.

Da safe bai yi mamaki ba da Hajiya ta sake nanata masa cewa ya dawo da wuri saboda su yi magana da Chef Zeey.
Chapter 12 · 0% Book details