← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 95

Sashe 9

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokacin da na tambayeshi ko zai bari na cigaba da sana'ata shi ka
ai ne ya bani assurance cewa babu matsala zai bari"
Munir Malamin Sakandare ne yana aiki da State Government kuma yana da shagon
inki suna
inkin Maza zalla.

Na gamsu da dalilanta.

Ta choosing stability sama da komai.

Amma duk da haka Munir yana da tauri, hannunsa a dun
ule yake.

Ko Faty bata fa
a min ba na san har da ku
inta a cikin gyaran gidan da ake yi, har ma da wasu abubuwan da na san ba za ta ta
a fa
a min ba saboda kar na yi zargin ita ke sponsoring auren.

Babu ruwana da tsarinsu, afterall su biyun ne za su zauna a gidan.

Kuma su biyun ne za su ci moriyar auren idan Allah ya albarkaci auren nasu.

So, it's fair.

Ita aka fara saukewa sannan aka wuce da ni anguwarmu.

Ina cikin Keke Yaya Aminu ya kirani.

Everytime na ga kiransa sai zuciyata ta yi bugun da bata saba yi ba.

Kamar ba zan
auka ba sai na
auka.

Kusan 3yrs kenan da muka dena soyayya officially.

It was difficult a ce kana son mutum amma kana gani ka ha
ura da shi saboda harafin A da S da Likita ya ala
antaka da su.

Ce mi shi na yi ina hanya ya ce mini gobe shima zai shigo Zaria, na ce Allah ya kawo shi lafiya.

I should be Happy, bayan kusan wata nawa zan sake ganinsa, amma sai na ji blank.

Bana farinciki da zuwansa.

Like, ina so ya zo, amma bana jin wani
okin zuwansa kamar da.

Wata
ila zuciyata ta fara gajiya da adana soyayyarsa ne shi yasa wasu abubuwan suka dena tasiri akaina kamar da.

Wata
ila kuma alama ce da ke nuna cewa it's time to finally move on.

Ni da yaya Aminu ba za mu ta
a kasancewa
ashin soyayyar da za ta kaimu inuwar Aure ba...
*JAYKAY*
Yana zaune a
aki yana duba wasu reports Junior ya shigo
akin hannunsa
auke da bindigar wasa.

Ya zo gaban Baban nasa ya fara harbinsa paw, paw, paw, yana dariya.

Jalal ya
aga hannu kamar ya yi surrender Junior ya cigaba da dariya yana fa
in Captain ya kama criminal.

"Come here" Jalal ya jawo shi ya rungumeshi sosai.

Idanunsa suka kawo ruwa tunowa da yai da maganar da suka yi da Cassy.

Lokacin da ya ce mata idan har ba za ta bashi lokacinta ba zai
au mummunan mataki.

Ce masa ta yi "Are you planning to Divorce me?"
Amsarsa a lokacin shine 'NO' saboda maganar saki magana ce da ke da sar
iya.

Auren kotu suka yi dan haka dole yai taka-tsantsan.

Ce masa ta yi kar ma ya fara kawo maganar SAKI dan kuwa idan ya ce zai saketa tamkar ya yi bankwana ne da
ansa Junior.

Ita za ta ri
e full custody
insa har sai ya kai shekara shatakwas.

Wannan abin ya ke tsoro tun lokacin da Hajiya ta fara masa maganar ya auri wata matar a nan Nigeria.

Idan Cassandra ta ji labarin ya yi aure zata filing for divorce, kuma babu makawa zai loosing custody na yaronsa ne.

Idan hakan ta faru, tabbas ba lallai
ansa Muhammad Jalal Maiya
i (Junior) ya taso a Musulmi ba.

Hakan kuma zai
onawa Hajiya rai.

Abinda ta ke gudu masa kenan lokacin da ta
i aurensa da Cassy tun farko.

"Dad, Anty Saudah ta zo, wai GrandMa ka zo ka gaisa" Junior ya fa
a da gurgurarriyar Hausarsa da ke sirke da harshen Bature.

Jamal ne ya dage masa akan ya koyawa
ansa yaren Hausa.

"Ka dinga yiwa Muhammad magana da Hausa saboda ya iya.

Idan baka masa yanzu ba zai taso bai iya yaren Babansa ba"
Wannan ya sa ya rin
a yiwa Junior magana da Hausa har yaron ya fara ji duk da kuwa Cassy bata so.

Tun da yaron ya dawo Nigeria ma Hajiya Hausa ta ke masa ko Janan ta hanata yiwa yaron Turanci wannan ya sa yaron ya fara sabawa da magana da Hausa.

"Je ka ce musu ina zuwa" ya kissing goshin yaron sannan ya maida hankalinsa kan takardun dake gabansa.

Jamal ne ya takura masa akan sai ya yi MBA.

As if ya san ba zai jima a jagorancin Kamfanin ba.

Bai ta
a saka interest akan Kamfanin Daddynsu ba.

Jamal shine a fore front na komai.

Lokacin da yai MBA
inma ya yi ne dan Jamal ya takura shi ba wai dan yana tunanin zai yi amfani da karatun ba.

Sai gashi karatun da kuma Company journals da Jamal ya ke rubutawa su suka taimaka masa ya ke tafiyar da Kamfanin a yanzu.

Kusan 20 minutes da tafiyar Junior kafin ya sauko
asa.

Hajiya da Saudah suna hira a falon.

Janan ta na
e kanta a kujera tana chatting.

"Yaya Jalal, barka da yammaci" Saudah ta gaishe shi lokacin da ya iso tsakiyar falon.

"Barka, ya su Uncle?"
"Suna lafiya, sin ce a gaisheku" ta fa
a tana wasa da
asan veil
inta.

"Saudah ta zo mana hutu.

Ga tsaraba ta kawo mana.

Muhammad ma ya samu Jirgi da Bindiga" Hajiya ta fa
a tana kallonsa.

Ya san me Hajiya ke shirin yi.

Ta ta
a shipping masa idea
in ya ce mata ba zai ta
a yiwuwa ba.

Lokacin da Jamal ya rasu weeks to his wedding.

Mutane sun yi ta fa
in cewa ko za a mayar da auren kansa.

But lokacin Saudah bata da nitsuwar da za a ce za a mata aure.

Sannan Hajiyar da ake tunanin za ta kawo maganar ma shock
in mutuwar ya hanata yin komai.

Watannin farkon mutuwar Jamal Saudah was a mess.

Sai da aka turata Dubai wajen Sister
inta saboda ta samu sau
in tunani.

Last year ta dawo Nigeria, lokacinne kuma Hajiya ta
aro masa maganar Saudan.

Koda a ce yana da halin yin wani auren a yanzu, Saudah ba macen da zai iya aura bane.

Yes, ita cousin
insa ce.

Tana da kyau, tana da hankali.

But ba zai ta
a auren matar da
aninsa ya so aurenta ba.

Zai ri
a kallonta ne a wacce ya aura saboda ba Jamal.

Haka itama za ta kalleshi ne a mijin da ta aura saboda babu
aninsa.

Ba zai iya irin wannan auren ba.

Jamal is too Precious a wajensa da zai masa wannan cin amanar.
angaren Saudah tunda ta dawo Nigeria ta dawo da walwalarta and time to time tana chatting
insa su gaisa, daga take-taken chats
inta ya fahimci she's ready ta switching zuwa aurensa idan har zai amince.

Ba zai yi blaming
inta ba, shekara uku is enough ta gama mourning Jamal.

She has to move on da rayuwarta.

Sai dai ba da shi za a yi hakan ba.

Ta samu wani daban ya cike mata gurbin Jamal, ba shi Jalal ba...
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.

CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
Ina cikin school Yaya Aminu ya kirani wai ya iso school
inmu.

Practical muka tsaya yi shiyasa na kai har 6 a school.

Da aka gama practical
in sai na tsaya rubuta report kafin na tafi gida dan na san next week bani da time saboda bikin Faty.

Itama kujuba-kujubar bikin ya sa bata tsaya yin practical damu ba tun
arfe shabiyu ta tafi gida.

Na san ya ce mini zai shigo gari yau amma ban
auka zai zo ya sameni a school ba.

Kwatancen inda nake na masa na ce ya bani minti biyar gani nan fitowa.

Lokacin dana fito ina ri
e da farin Lab coat
ina ina kalle-kallen arean wajen ko zan hango shi.

Na san dai ba zai wuce da machine
in gidansu zai zo ba tunda tasa machine
in tana Yola inda yake aiki.
aga wayata na yi na kira shi.

"Yaya ban ganka ba..." ban gama maganar ba na ganshi ya fito daga cikin wata mota.
aga mun hannu ya yi yana murmushi.

Mai da wayata na yi cikin bag na
araso wajensa ina tunanin
ila aron mota ya yi dan zai zo ya
aukeni.

" 'yan Boko.

Ya school?" Ya fa
i maganar har lokacin fiskarsa
auke da murmushi.

Once upon a time murmushinsa na tayar min da butterflies a cikina.

Once upon a time murmushinsa na melting min duk wani
acin rai dana ke tare da shi.

Kallon-kallo muka tsaya yi.

Yaushe rabon da muga juna haka.

Tunda aka masa transfer zuwa Yola kusan shekara
aya kenan.

Ya zo Zaria sau
aya amma lokacin ina Kaduna wajen Ummana.

He looks...HANDSOME kamar yadda na san shi.

Ga shi nan sanye da blue shirt babu tie, ya
an loosing botina biyun farko.

Ba
in wando, da ba
in takalmi sai she
in polish ya ke.

Da ka gan shi ka ga Banker.

Handsome Banker.

Ga tsayi, ga dimple, ga...

"Na kawo miki Amarya" yaya Aminu ya katse mini gulmarsa da zuciyata ke yi.

Yadda ya nuna motar yana murmushi ya sa na kai hannuna baki na ri
"Don't tell me..."
"Yes, mun yi Amarya"
Na fara bin motar da kallo ina masa Congratulations.

Toyota Camry ce 2012 model.

Kalar ruwan toka ta sha wanki abunta.

Ba sabuwa bace, amma daga gani bata wani jima ba.

"So, ya kika ga Amaryar tawa?"
"Ta yi kyau.

Kai, I'm so happy.
Chapter 9 · 0% Book details