← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 95

Sashe 17

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

I'm Sorry Saudah"
Ya lura da hawayen da ya zubo mata lokacin da ya gama maganarsa, amma babu abinda zai iya yi akan haka.

Wuceta ya yi ya haura sama.

Part of him ya ji relief na cewa ya fayyace mata gaskiyarsa,
aya part
insa kuma yana jin tausayinta.

Yana shiga
aki wanka ya yi, ya ce bari ya
an kwanta jiya bai yi bacci da wuri ba ya bi dare yana duba wasu ayyuka.

Kafin ya kwanta ya
au wayarsa ya
an le
a social media.

Zuciyarsa ce ta riya masa ya sake le
a shafin Ziyada.

Hotonta ya fara cin karo da shi wanda ta
aura mintuna takwas da suka wuce.

Wato ta
ata masa lokaci tana can tana
aura hotuna a social media ko?.

Zai bata mamaki kuwa.

Haka kawai sai ya samu kanshi da
urawa hoton ido.

Sai yanzu ya samu damar
are mata kallo.

The last time da ya ganta kallon yarinya ya mata, probably under 20, amma a wannan hoton ya
an lura da girmanta, probably tana mid 20's
inta.

Ya jima yana kallon hoton, yana bin fiskarta da kallo tun daga cikar gashin giranta har ya kai kan full lips
inta da suke so attractive kamar suna jawoshi ya kissing
insu...

Vibration na kira ne ya shigo wanda hakan ya sa shi yin firgigit har wayar ta fa
a saman
irjinsa.

Ya
au wayar yana mamakin kansa.

Bai ta
a tsayawa kallon hoton wata mace haka ba.

This is not him.

Ya kawar da tunanin ta hanyar kiran numbar Hajiya da ta kira shi...

CZ 12
*Paid Book.

Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Mun gama biki lafiya.

Da ni aka kai Amarya muka tsaya aka yi siyen baki abokanan Ango suka wuce da mu gida.

Amarya ta ce wai na tsaya na kwana, na ce mata ba dani ba.

Yadda Ango ke ta rawar jiki lokacin da ake siyan baki a hannu yake.

Kar na kwana a gidan sabbin ma'aurata kunnena ya jiyo mini abinda bai kamata ba.

Na san itama ta fa
a ne kawai abinda Anty's
inta suka yita
irka mata tun da aka shiga satin biki ai ba zai barta ta tuna da ni ba idan ta shiga hannun Ango.

Nima wani abokin Ango mai suna Bashir ya sakani a gaba wai sona yake.

A motarsa aka kawoni gida kusan
arfe goma da rabi na dare.

Da ke akwai mutane biyu da zai kai nambar wayata kawai ya kar
a suka wuce.

Na dai bashi numbata ne kawai saboda surutunsa amma ba wai dan ya min bane.

Da zan shiga gida na ha
u da Baffa Lawalli ya fara fa
a wai daga ina nake.

Kuma fa tun jiya na je na same shi har
aki na ce za a yi bikin
awata zan kwana a gidansu kuma da ni za a kai Amarya.

"Ni bana son yawon dare, ki kiyaye" na ce masa ya yi ha
uri Abokanan Angon ne basu zo da wuri ba.

Yana ganin ledoji a hannuna sai ya sake fiska ya ce "ba za a bamu kayan bikin bane"
ayi dai a wajen Bawan Allah nan.

Da shi da uwargidansa ban san wa ya fi kwa
ayi ba.

Na dai mi
a masa leda
aya wanda ke
auke da take-away da aka saka snacks da nama da kuma Coca-Cola guda
aya.

Na ha
a shi da shi ya je can ya
arata na wuce sashenmu.

Kakata ko shiga
aki bata yi ba, Allah Sarki! tana zaune a tabarma tana jirana.

Rediyon data kunna ma ya dena yi sai shu-shu-shu yake amma bata kashe ba.

"Kaks na dawo"
"Ziyadatu kun yi dare gaskiya, Sannu da dawowa"
"Wallahi Kaka Ango da Abokanansa ne 'yan renin hankali, wai fa ku
in siyan baki dubu goma suka bamu.

Da
yar suka
ara dubu biyu akai.

Mijin Faty ba dai ma
o ba, Kai!

Faty zata ji jiki a hannunsa, ita kanta da ta ji yadda ake ta jayayya ranta sai da ya
aci, kamar zata yi kuka"
Kaka ta ce "Kul! ke kin san wa za ki aura ne?.

Ki yi mata fatan alkhairi ki yi shiru"
"Haba Kaka!

Labari fa nake baki"
"Hadisi ya ce fa
i Alkhairi ko ka yi shiru"
"Allahu Akbar, Malama Altine Mai Tuwo na ji wa'azi, zan gyara.

Allah ya bawa Faty da Angonta zaman lafiya.

Ba shikenan ba" na
arisa maganar ina dariya.

Idan ina son tsokanar Kaka, Altine Mai Tuwo nake kiranta.

Ban kwanta ba sai dana watsa ruwan zafi.

Alhamdulillahi dai tunda an gama biki lafiya.

Na bautu ba ka
an ba a bikin nan.

Na saka ku
i, na saka jiki, na saka zuciyata a wannan hidimar.

Na tsayawa Bestie ta ko'ina ban bari ta ji kunya ba.

Bikinta ya yi tashe a social media musamman a shafukan masu Make-up da suka nuna mata solidarity suka yita posting videos da hotunan bikin.
*JAYKAY*
"Saudah ta koma Abuja" Hajiya ta yiwa Jalal magana lokacin da suke karyawa.

Ya sani saboda maganar da ya mata jiya ne ta tafi.

But, da ta tsaya jiran gawon shanu, gara ta tafin kawai.

A hankali zata samu wani namijin da ya fishi.

"Oh!

Hope ta isa gida lafiya?" Yai tambayar dan magana ba wai dan a bashi amsa ba.

"Allah ya sa hakan ne mafi alkhairi" Hajiya ta fa
a fuskarta babu da
i.

Ko bata furta ba ka san ta ji zafin rashin yiwuwar wannan ha
"Amin" Jalal ya amsa
asa-
asa.

Shiru ne ya biyo bayan haka.

Yana shirin mi
ewa saboda ya gama cin nasa abincin Hajiya ta tambayeshi maganar Chef Zeey.

Yai shiru ya rasa abin da zai fa
a.

Idan ya ce mata ya soke interview
in ya san Hajiya ba za ta ji da
i ba.

Ga maganar Saudah da bai gama lafawa ba zai sake
ata mata rai.

Bai san mai yasa Hajiya ta damu da yarinyar nan ba.

There's nothing special about her.

A'a, akwai wani abu guda, sexy lips
inta da suka saka shi wasu irin mafarkai jiya da dare.

Amma kam idan qualified Chef suke nema da zai tafiyar da restaurant
insu to wannan yarinyar da Hajiya ke ta wa
ar sunanta tun ranan Monday bata da irin skills da qualification da yake bu
ata.

"Zan mata interview yau" ya fa
a bayan ya saita tunaninsa.

"Ban ce dole sai ka
auketa ba Jalal, amma Dan Allah ka nitsu ka fahimci idea
inta kafin ka yanke hukunci"
"I'll do that" ya fa
a yana mi
ewa tsaye.

Sai bayan ya fita daga gidan sannan ya turawa Ziyada text akan ta same shi a JK Plaza
arfe goma na safe.

That is, nan da awa
aya kenan...
*ZEEY*
Da ciwon jiki na tashi safiyar yau.

Da
yar ma na tashi na yi sallar Asuba
arfe bakwai har da 'yan mintuna.

Babu inda baya mini ciwo musamman kafa
una da kuma bayana.

Sai bayan na samu na gasa jikina da ruwan zafi around 9 na safe sannan na bawa yunwar cikina mahimmanci.

Bana tunanin throughout jiya na ci abincin kirki a wajen biki.

Daga cikin tukunya na ke cin
umamen tuwo da Kaka ta rage min.

Da ke ya
an yi sanyi sai na sake
umamawa na zuba enough nama saboda na ji da
in ci.

Na barshi ya sake tafasa har sai da miyar ya fara
onewa sannan na sauke.
azu na duba cikin kwallar da muke ajiye kayan tea amma babu komai sai TopTea da Milo, babu madara.

Babu yaro kusa balle na aikesu siyan madara.

Sai kawai na juye Milo da sugar a cikin ruwan zafi.

A
ofar
aki na zauna akan tabarma ina cin
umame ina korawa da ruwan zafi ina danna waya.

Ashe dai hotunan dana saka a shafukana suna trending.

Na fara bin comments ina karantawa, wasu na yi dariya wasu kuma na ja tsaki.

Wasu dai a rayuwarsu basa jin da
i har sai sun kushe halittar mutum.

"Dama Chef Zeey lukuta ce" comment
in da ya fi bani haushi kenan.

To uban wa ya ta
a ce musu ni siririya ce.

And idan ba mutane da neman magana ba har ni
in wani
iba ne da ni da za a kirani da Lukuta.

I'm just a bit chubby ne fa.

Na sake kallon kaina.

Wani tight tshirt na saka da zani.

In ba pencil ake so na zama ba ai wannan jikin ya yi.

So portable, so sexy.

Masha Allah, ina da gaba da baya mai
aukan hankali.

Ba zan kira kaina da kyakykyawa can ba, amma idan ina waje aka kira mata goma aka ce a ware kyawawa na tabbata zan fa
a a tsakiya ne kona biyar kona shida, ina da confidence akan haka.

Koma yanene ni na san I AM BEAUTIFUL a yadda na ke.
umamena har sai da ya yi sanyi ban gama ci ba saboda na tsaya danna waya.

Can dana ankara sai na ajiye wayar gefe na cinye tuwon na lashe tukunyar tas, har
anzo-
anzon da tuwon ya fara yi sai dana kankara da cokali na cinye.

Na
i sauran ruwan Milo sannan na tattare wajen na kai wajen wanke-wanke.

Allah Sarki 'yar tsohuwata sai da ta yi wanke-wanke tas kafin ta wuce Islamiyya.

Tunda aka bu
e Islamiyyar safe na matan aure da manyan Mata a saman layinmu Kaka ta je ta yi register duk Asabat da Lahadi tana wajen.

Tukunya da kofin dana yi amfani da su na tsugunna na wanke sannan na shiga kitchen na sa su a kwando.

Ina ga
aki zan shiga na sake kwanciya dan jikina bai gama warwarewa ba.

Kai, koma dai kayan wanki zan kwaso na zo na dirje su tunda akwai rana.

Tun da aka shiga satin biki ma ban yi wanki ba.

Ina cikin wannan lissafin na ga wayata ta yi haske a kan tabarma.

Na jawo wayar sai na ga notification ne na text message.

Ina karantawa na furzar da iska.

Wannan maganar Restaurant dai idan ban je na
arisa shi yau ba haka mutumin nan zai yi ta damuna.

Wai fa cewa yai na zo JK Plaza for interview
arfe goma.
Chapter 17 · 0% Book details