← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 95

Sashe 3

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kin san dai dole zan ci abinci a gidansu Faty"
"Garin na da kyau kuwa, Tuwon yayi dan
o sosai, barin zubo mana kema ki ta
"Ki zubo to, amma ka
an zan ci"
"Kaka Altine a
ara mana miya" wata daga cikin yaran da suke cin abinci ta fa
a tana turo tray
in gaban Kaka da ta tashi za ta zubo mana tuwo.

"Wallahi sai kun cinye gayan tuwon nan tas!

Babu miyan da za a zuba muku.

Oya
auki tuwon nan ki ajiye muku ku cinye" na daka mata tsawa
"Adda Ziiyaa, dan Allahhhh"
"Barin saka musu ka
"Kaks ba za a
ara musu komai ba.

Nan gaba za su koyi yadda ake managing miya, ko kuma suje balbalin iyayensu a basu miyar a can"
Wayata ce ta fara ringing a jaka na ciro sai na ga sunan Alhaji Nafi'u.

Na ja tsaki ina mayar da wayar jakata.

Lokacin da Kaka ta zubo mana tuwo na wanke hannuna na fara ci.

As usual tuwon ya yi da
i.

Girkin Altine mai tuwo ne fa.

Kakata ta kaina.

Altine mai Tuwo ake kiranta, sama da shekara hamsin tana sana'ar sai da Tuwo.

Tun kan ta yi aure ta ke taya mahaifiyarta sana'ar sai da Tuwo a Kano.

Da ta yi aure a nan Zaria kuma, tun tana Amarya da ta fara sana'ar bata dena ba har sai da iftila'in jinya da tsufa ya hanata.

Da sana'ar Tuwo ta gina kanta, da shi ta aurar da 'ya'yanta, da shi ta siyawa kanta daraja a wajen kishiyarta.

Na ta so na ga Kaka tana siyar da Tuwo dan haka da ku
in Tuwo Kaka ta reneni ta sakani a Makaranta.

So, idan na ce muku tuwon Kaka da
insa daban ne, to ku yarda kawai.

Ni dana ce ka
an zan ci tuwon, sai ga shi da ni aka cinye shi tas.

Dana gama ci na tattare wajen sai na je na
aura ruwan wanka a 3kg gas dana siya mana kwanaki.

Da ruwan ya
an yi lum-lum sai na juye na kai ban
aki na yi wanka.

Lokacin dana fito daga wanka sai Kaka ta ce min wai Baffa Lawalli yana nemana.

Tsaki na ja dan na san maganar ba zai wuce aron ku
i ba.

Kayan baccina riga da gajeren wando na saka sannan na
aton hijabi na sa a kai sannan na wuce
angarensu.

Mutum shi ba wata sana'ar kirki ba ya je ya zauna ya tara mata uku shi ka
ai, ga yara kullum haihuwarsu ake.

Allah dai kawai ya shirya.
akinsa na shiga bayan na gaishe da Uwargidansa Maman Suwaiba da ta ke tatar kamu a
ofar
akinta, wajen duk ya yi ca
al-ca
al da ruwa babu kyan gani.

"Baba, Barka da dare" na gaishe shi bayan na tsugunna.

"Barka da dare Ziyadatu, ya Makaranta?"
"Lafiya, Baba"
"Kin kusa gamawa ko?"
"Eh, daga mun gama wannan semestern za mu shiga ajin
arshe"
"Allah ya taimaka"
Na amsa da Amin.
ara mini gudun fankan nan"
Ina tashi zan je na
ara gudun fankar Nepa 'yan tsiya suka
auke wuta.

" 'yan iska, Yaushe ma suka kawo wutan har sun
auke" Baffa Lawalli ya fa
a da
arfi kamar a ofishin NEPA na ke aiki.

Na dawo na zauna ina Allah-Allah ya yi ya sallameni.

Ina gani ya fara neme-nemen mafifici bai samu ba.

"Jummai, Jummai, ina mafificinkun nan ne?" Ya
walawa matarsa kira.

Itace matarsa ta biyu.

Ina ga yau girkinta ne.

Matansa duka uku gatan
aki
aya suka samu da su da 'ya'yansu, duk wacce ta ke da girki ita ce za ta shigo
akinsa ta kwana.

Manyan yaransu Maza kuma na kwana a
akin Zaure.

Har yau idan rikicin gidan ya tashi aka fara fa
an gado za ka ji matar Baffa Zakari tana mitar ai Baffa Lawalli shi ka
ai ya cinye gidan,
akuna hu
u ya take shi ka
ai.

Ni bana tunanin an shatawa Babana fili a gidan da sunan gado.

Ina ga tun da ya rasu suka ha
u suka la
ume filinsa da ke gidan.

Shi ya sa fa nake son na samu ku
in kaina.

Bana so ko ka
an na shiga maganar gado.

Wanda ya ga zai ci ya ci, ai Allah ne ya ce a bayar idan suka cinye za su je su ha
u da Ubangijin da ya ce a raba gado.

Ina tsugunne duk
afafuwana sun yi tsami Anty Jummai ta shigo ta duba masa mafificin a saman
aramin tsohon TV da ke
akin.

Ta mi
a masa mafificin ta fita.

Ina nan sai ha
a gumi nake cikin hijabi shi kuma ya dage sai fiffita ya ke bai ce da ni komai ba.

Sai can ya ce mini "Yawwa!

Ziyada ban sani ba ko akwai ku
i a wajenki ki bani aron dubu hamsin"
Na zaro ido cike da mamakin yadda ya kira dubu hamsin
in kaman ya ta
a bani ajiya.

"Baba, gaskiya babu ku
i a wajena.

Kwanaki na biya ku
in Makaranta da su"
"To, to, ko dubu ishirin ba za a samu ba?"
Na ha
e fiska na ce "babu"
"To shikenan, je ki"
Na mi
e ina lissafin ma
udan ku
en da na ke binsa bashi har yau babu ranan biya.

Ni Ziyada na sake bashi aron dubu hamsin.

Allah ya kiyaye...

Har zan fita sai ya ce " Wancan Alhajin da ya ke zuwa wajenki har yanzu kuna tare ko?"
"Baba na sallameshi" na fa
a da
arfi dan bana son ya sa rai da Alhaji Nafi'u.

"Kin Sallameshi saboda me?.

Mutumin arzi
i Azumin da ta wuce rabin buhun sugar da katan
in taliya fa ya kawo mana"
"Ni dai na sallameshi" na sake jaddada masa dan kar ya sa rai da kwa
ayin ku
in Alhaji Nafi'u
Bai ce min komai ba nima na fita.

Ina zuwa sashenmu na cire Hijabi na hau gado na kwanta na shiga CapCut na fara editing videon da zan
aura gobe.

Saboda school yawanci a weekend na ke yin shooting
in video idan na samu time sai na editing na
aura.

Sau biyu a sati na ke
aura recipe amma wani lokaci na kan
aura random vidoes na wasu abubuwan ko kuma idan Kaka tana wani abu sai na
auketa na
aura.

Letter *Z* ne ya popping a saman notification bar
ina.

Ina ganin Z zuciyata yai wani ras.

Ko ban duba wa ya turo min ba, na san mutum
aya ne ke chatting
ina da suna haka.

Ban bu
e ba na cigaba da editing da nake yi sai ga wani sa
on ya shigo
"Na san ba ki yi bacci ba, zan kira, plzzz ki
auka"
Ko gama processing kalmomin ban yi ba kiransa ya shigo.

Na bi screen
in da kallo har yau ban chanja sunan dana saving contact
insa da shi ba *My Ameen
Sai da ta kusa yankewa sannan na
auka amma na yi shiru...
*JAYKAY*
A gajiye ya shigo gidan.

Today was super hectic.

Amma Alhamdulillahi akwai positive response daga investors
in da suka zo.

Idan har sun gama shawara there's possibility sati mai zuwa za su turo Lawyers
insu a zo a yi yarjejeniya.

Lokacin da ya shigo gidan main parlour
in babu kowa dan haka sai ya shiga
akin Hajiya ya sameta tana sallar Magariba, bai jirata ba sai ya wuce nasa part
in dan ya yi wanka ya chanja kaya.

Da ya fito daga ban
aki sai ya bu
e closet
insa zai
au kaya, tsayawa ya yi cak yana kallon wajen, wasu kayan bacci guda biyu da aka jera kusa da pyjamas
insa ne ya tuna masa da cewa yana da MATA.

Matar da ke wata duniyar bata da niyyar rayuwa da shi a inda ya ke.

Shekaransa biyu kenan da dawowa Nigeria permanently da zama.

A cikin shekara biyun da yai a Nigeria Cassandra ta zo masa Nigeria ne sau biyu.

A shekarar farko ta zo ne lokacin Christmas ta tafi bayan New Year.

Kwanaki 15 ta yi a Nigeria kullum sai ta tuna masa da hakan.

A shekara na biyu kuma ta masa kwana 10.

Wannan shekaran ma ya sani bata da niyyar zuwa sai
arshen shekara kamar yadda ta saba.

Yana tura mata
ansu Junior London ya je ya mata vacation idan aka yi hutun Makaranta.

Yanzu kamma kamar yadda bata damu da yaron nasu ba shima yaron ya fara jin da
in Nigeria, bai damu da rashin mahaifiyarsa kusa da shi ba.

Idan ba an yi hutu ba baya ma maganar zai je London.

Wai shikenan, a haka za a cigaba da auren?.

Ba zai iya abandoning Kamfanin da mahaifinsu ya kafa ya koma London ba.

Balle ma bashi da wani identity yanzu a can.

Idan ya je ba
in cikin abinda ya rasa ne zai hana shi sukuni.

Gara yana nan Nigeria kusa da Hajiya, kusa da
anwarsa
aya da ta rage masa.

Kusa da 'yan'uwa da abokan arzi
i...

Wani ba
in comfy shirt mai laushi ya ciro ya saka ya ha
a da wata ba
ar wando.

Da alwalarsa dama ya fito saboda idan ya gaida Hajiya sai ya wuce Masallaci ya je ya yi sallar Isha.

Lokacin da ya shiga
akin Hajiya sai ya samu ta idar da sallah tana jan carbi.

Ya gaisheta, ta amsa masa sannan ya ce mata zai je ya yi sallar Isha.

Ta ce da shi "Muhammad yana
akinsa sai ka
aukeshi ku tafi tare".

Ya mi
e ba tareda ya ce komai ba ya fita.
akin Junior ya shiga ya kira yaron suka fito za su je Masallaci tare.

Suna saukowa falo sai ga Janan ta shigo gidan tana ma
ale da waya a kunnenta sai masifa ta ke yi.

"Ya Jalal Barka da dare" ta fa
a za ta haura sama ya ce mata
"Kin je office yau?"
"Na je manaaa" ta fa
a sannan ta haura sama tana cigaba da wayarta.
Chapter 3 · 0% Book details