Sashe 45
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na shigo ina tambayar Kaka tun yaushe Baffa Adamun ya zo ta ce min kafin la'asar ya shigo.
Na san bada jimawa ba zai nemeni dan haka a gurguje na yi wanka na yi alwala na yi sallar la'asar na zauna a Sallaya ina jiran Magriba ta yi na tada ita.
Wajen
arfe takwas da rabi na dare sai ga kiran Baffa Adamu ya ce in zo in samesu a gidan Baffa Mamman.
Dama da hijabi a jikina kawai na
au wayata na yiwa Kaka magana na fita.
Wannan karan su hu
u ne, har da Baffa Zakari.
Ina ga ko yana off ne a aikinsa.
Sai rarraba ido nake ina zaune a kan carpet na jingina da jikin kujera one seater dake falon.
Shi ka
ai ne babu mutum akai.
Yau fa ake yinta.
Iyayena hu
u sun sakani a gaba ana maganar aurena.
Ni Ziyada wai zan yi aure.
Ikon Allah!.
Tunda muka rabu da yaya Aminu na dena kawo wannan lokaci a raina musamman a kusa haka.
Ni abinda ke gabana dama shine na kammala karatuna na nemi ku
i.
Soyayya.
Aure duk zai zo daga baya.
Baffa Lawalli da Baffa Adamu sune yayun Babana.
Baffa Zakari da Baffa Mamman
annen Babana ne.
Amma tsakanin Babana da Baffa Zakari ance bai fi shekara
aya da rabi ba.
Bayan an bu
e zama da addu'a sai Baffa Adamu ya fara gabatar da jawabi akan Jalal Maiya
i ya je gida ya sameshi da maganar aurena.
Kuma ya fa
a masa ya dakata idan ya yi magana da sauran iyayen Ziyada zai kirashi ya bashi lokacin da zai turo magabatansa.
Ya kalleni ya tambayeni ko na nina turo Jalal Maiya
i wajensa?.
Wait!
Dama haka ake yi?.
Sai a tambayeka ko kai ka turo mutum.
Na yi shiru ina neman amsar data dace na bayar da ba za a ce na yi rashin kunya ba.
"Ba tambayarki ake miki ba?".
Baffa Lawalli ya fa
Ashe dai na da
e ban bada amsa ba.
Dukkansu hu
u suka zubo min idanunsu.
Har Baffa Mamman sarkin ta
a waya ma ni yake kallo.
"E, nine" na fa
a da wata siririyar murya.
Baffa Adamu ya ce "Masha Allahu".
Sai kuma ya kira sunana da sigar da ya fi kirana musamman lokacin da nake yarinya.
"Ziyadatun"
"Na'am" na amsa idona na kallon
asa.
"Kin amince mu bawa Jalal Maiya
i aurenki?"
Tashi
aya sai na fara jin dif-dif-dif.
Ashe zuciyata ke bugu.
I thought it will be simple.
Abu ne da ni da kaina na ce na amince.
Amma yanzu da abin ya fara zama serious.
Yanzu da maganar ta tashi daga tsakanina da Jalal ta koma gaban iyayena sai ma'anar aure ya fara zuwan mini.
Shin ni Ziyada na amince zan auri Jalal Maiya
i, knowing cewa babu soyayya a tsakaninmu?
Shin ni Ziyada Sadiq Haruna na amince zan auri Jalal Maiya
i da sanin cewa zai iya rabuwa dani bayan shekara
aya, highest biyu?.
Ya Ilahi!
Wani irin tunani nake na amince da deal
in Jalal?
What was I thinking?.
No.
It's too late to back out.
Yanzu da wa
annan iyayen nawa suka zura mini idanu suna jiran amsata ba zan iya cewa a'a ba.
Idan na ce A'a tabbas maganar Alhaji Nafi'u ce za ta sake dawowa.
Ni kuma dana auri Alhaji Nafi'u, gara na auri Jalal koda na wata shida ne.
"Na amince"
Two simple words kenan da za su tying
ina da Jalal Maiya
i.
Na san bayan wannan zaman duk wani zama ba za a sake kirana ba.
Na san duk wani shiri ba za a sake jin ra'ayina akai ba.
Sune za su shirya komai, sai dai kawai a fa
a mini bayan an shirya.
Sallamata suka yi.
Suka cigaba da tattaunawarsu.
Na san daga baya zasu fa
a mini ranan da iyayen Jalal za su zo.
Na amince dana fa
a a karo na biyu ya sake tabbatar da deal
ina da Jalal.
Abinda zai sealing komai shine idan aka
aura aure.
Which na san su Baffa ba za su saka da nisa ba.
Ya Allah!...
CZ 31
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*JAYKAY*
arfe tara ne na safe.
Tun
arfe takwas da rabi suka shiga meeting.
Basu fito ba sai
arfe goma da rabi.
Jalal yana fitowa daga meeting room
in kenan Jide ya tsareshi yana tuna masa maganar Menu.
Har yanzu bai basu final go ahead ba.
Sai da Jide ya yi maganar ne ya tuna ashe fa bai bu
e file
in da Jiden ya bashi ba tun ranan Monday.
"I'll get back to you kafin a tashi"
"Yes, Sir" Jide ya fa
a yana sara masa.
Lifter Jalal ya shiga ya wuce 7th floor inda office
insa yake.
Dan a
asa aka yi meeting
Yana shiga office
insa da ya zauna sai ya fara
aga files
in dake wajen har ya kai wanda aka rubuta JK Foods a jiki.
Ya bu
e Menu template da kuma samples
in design
in da Agnes ta yi.
Sunayen abinci da kuma price
in da aka saka ya fara dubawa.
Jide ne ke da alhakin setting price point
in ba Ziyada ba, dan haka ya ga an capturing standard mai kyau.
Gidan Girki zai ri
a serving luxury Abincin Gargajiya ne ba wai irin price point
in roadside Bukka restaurant ba.
Sama-sama yake dubawa saboda akwai tarin ayyuka a gabansa.
Wani suna ne ya
auke masa ido.
Ya karanta sunan abincin a fili *MJ's Hot
anwake*.
Murmushi ya su
uce masa.
Sunan da ya ce ta sakawa
anwaken data bashi ranan ne.
MY JALAL's
ANWAKE.
Shi wasa yake mata.
But ga shi ta
au abin serious.
Abinda bai tabbatar ba shine.
Ta saka ne saboda ta
auka da gaske yake maganar sunan.
Ko kuma ta saka sunan ne saboda ta yarda shi
in JALAL
inta ne?.
Ya rufe file
in yana murmushi.
Jiya Talata Malam Adamu ya kira shi ya fa
a masa an bashi dama ya turo magabatansa ranan 27 ga watan da suke ciki, wanda ya kama saura kwana 16 kenan.
In 16 days Uncles
insa za su je su kai sadaki.
That's the plan.
Ba ya so auren ya
au lokaci.
Tunda ba wani celebration za a yi ba, zai fi so a saka komai nan kusa.
Bayan ya tura file
in JK Foods gefe sai ya bu
e system
insa ya fara karanta wani report da Sakatariyarsa ta turo masa.
Yana cikin dubawa aka kira Telephone
in office
insa.
au kiran.
"Yes?"
Daga
angaren Sakatariya ta ce masa ga wani tsoho ya dage yana son ganinsa wai sirikinsa ne.
Siriki kuma?
Sun gama magana da Malam Adamu tun jiya ai.
Who could it be?
Sakatariyar ta ce "Ya ce sunansa Lawan Haruna"
"Ki ce ya shigo" ya bata umurni yana tunanin
aya daga cikin sauran Uncles
in Ziyada ne.
Wani
yamusashshen Tsoho ne ya shigo office
in.
Kallo
aya ya masa ya ga kamanni tsakaninsa da Malam Adamu.
Sai dai wannan ya fi Malam Adamun tsufa da
yamushewa.
ewa ya yi dan baya kar
an ba
i a office desk
insa idan ba business ya kawo su ba.
"Bismillah" ya nunawa Baffa Lawalli wajen da kujerun zama suke.
Jalal ya zauna a seater
aya ya
aura
afa
aya akan
aya.
Baffa Lawalli kuma ya zauna a two seater dake kallon kujerar Jalal.
Sai wani zazzare idanu yake yana
arewa office
in kallo, yana bu
e ha
ura yana fa
in Masha Allahu.
Ha
oransa duk sun
aci da cin goro.
"Ranka shi da
e, Alhaji Jalal.
Na san baka sanni ba"
Jalal ya bishi da ido.
Ko ba a fa
a masa ba ya san wannan ne Uncle
in Ziyada da take yawan magana akansa.
"Sunana Malam Lawal Haruna.
Ni wan Malam Adamu Haruna dake Katsina ne.
Mune iyayen Ziyadatu" yai maganar yana wage ha
ura.
"Sannu da zuwa, Malam.
Me zan sa a kawo maka?"
"Lah!
Babu komai.
Ai gaisuwa ce ta kawoni"
Jalal ya ciro wayarsa ya kira Sakatariya ya ce a kawowa ba
onsa ruwa.
Baffa Lawalli ya yi shiru yana kalle-kalle har sai da aka kawo masa ruwa da drinks mai sanyi sannan ya fara bayani.
"Dama na ce tunda baka samu zuwa can gidana ba barin kawo maka ziyara mu gaisa kafin Magabatanka su iso"
"Nagode, Malam.
Allah ya
ara lafiya" Jalal ya fa
a dan bai san me zai fa
awa wannan mutumin da ya zo masa office babu notice ba.
Ganin Baffa Lawalli ya bu
e Maltina ya fara sha sai Jalal ya bu
e tab
insa ya cigaba da aiki dan tab
insa is connected to his laptop.
Yana iya yi aiki da kowanne.
"Na ce idan babu damuwa akwai 'yar matsalar data kawoni wajenka"
Jalal ya
an raising idonsa ya kalle shi.
Sai kuma ya ce "Bismillah"
Baffa Lawalli ya gyara tsohuwar hularsa ya fara bayani.
"Dama akwai wani manemin Ziyadatu da suka jima tare.
To a baya-bayan nan sai ta ce ta dena ra'ayinsa, ta ce mana kai take so".
"Yes?"
"To gaskiyar magana dai akwai wasu ku
e da Alhaji Nafi'u yake bina.
Ba ni ka
ai ba shima Zakari ya kar
i aron wasu ku
i a wajensa"
an kalli Jalal ya ga ya bar ta
a tab
in hannunsa yana sauraron bayaninsa.
Sai ya cigaba.
"A halin da ake ciki dai ku
in nan ba za su samu ba dan suna da yawa.
Idan kuma ya ji labarin mun baka 'yarmu na san dole zai bibiyi labarin ku
insa.
Shine na ce bari na zo ko akwai wani taimako da za a yi mana saboda kada magana ta fito a ji kunya"
Jalal ya yi shiru yana processing maganganun Baffa Lawalli.
Mutumin fa yadda Ziyada ta fa
a haka yake.
Bai ta
a ganinsa ba.
Bai ta
a magana da shi ba.
Amma sai ga shi daga ha
uwar farko maganar ku
i ce ta kawo shi.
Ganin shirun yayi yawa sai Baffa Lawalli ya ce "na ji labarin ka bawa Ziyadatu aikin abinci a rastarant
inka.
Ai Ziyadatu tana da
ari sosai.
Tunda Allah ya yiwa mahaifinta rasuwa duk wani fa
i-tashi na Makarantarta duka a hannunmu yake.