← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 95

Sashe 75

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babu ruwana da duk wani ya
in da zai taso a gidanka"
Wani kallo ya mata ta
au jakarta tana dariya ta ce gida za ta wuce dan ba aiki ta fito ba.

Dan yunwa kawai Jalal ya ke cin abinci ba dan taste
in abincin na masa da
i ba.

Babu abinda yake so irin kasancewa da Ziyada.

Bai ji da
in yadda ta koreshi daga
akinta
azu ba.

Me yasa za ta ce masa Cassandra za ta iya zuwa ta same su.

Laifi ya ke ne?.

Matarsa ce.

Sai kuma ya fara blaming kansa.

Da a ce ya fa
awa Cassandra gaskiya tun farko da ba zai ri
a jin tsoron kasancewa da Ziyada ba.

Sati
aya ya bawa kansa yanzu.

Ba zai iya jure wata
aya ba.

Lokacin da ya isa Plaza.

Cikowar da ke wajen saboda ana ta shirye-shiryen gudananr da bikin bu
ewa da za ayi gobe Asabat ya sa shi tunanin ba zai samu damar magana da Ziyada a nitse a wajen ba.

Lokacin da ya shiga Restaurant
inma su Jide ya samu sunata aiki.

Babu halin ya ce su fita, wannan ya sa ya kira Direbansa da ya je
auko Ziyada a gida ya ce masa ya kawota office
insa ba Plaza ba.

CZ 50
*CASSY*
Zaune take a Balcony
akin Jalal tana kallon Ziyada da ta fito daga cikin gida ta shiga mota Driver ya fita da ita.

Ganin motar ta fita daga cikin gidan sai ta mi
e ta wuce
akin Ziyada.

Tana bu
ewa ta ji
ofar a rufe "Shit!" Ta fa
a da
arfi.

Komawa
akin Jalal ta yi ta fara neman spare keys
in gidan.

Jalal mutum ne mai tsari.

Yadda yake organising abubuwansa a gidansu na London haka yake yi a gidansa na Nigeria.

Tana ganin spare keys na gidan ta yi murmushi.

Har yanzu Jalal
inta bai chanza ba.

Cikin keys
in da ta ke gwadawa aka dace
aya ya bu
e mata
akin Ziyada.

Tsayawa ta yi a bakin
ofa tana
arewa
akin kallo.

Babu yadda za a yi Jalal ya bawa Chef
insa
aton
aki haka.

Idan ita Chef ce akwai guest room a
asa, nan ya kamata ta zauna ba wannan
aton
akin ba.
anshin turaren wuta mai da
i da Ziyada ta sa kafin ta fita ne ya bugi hancinta.

Ta
arisa gaban vanity table ta tsaya tana kallon turaruka da kayan kwalliyar dake wajen.

Da wani mahaukacin
arfi ta sa hannu ta turasu suka zube gaba
aya.

Ta kalli kanta ta jikin madubi fiskarta na bayyana tsananin
acin ran dake taso mata tun daga
asan zuciyarta.

Ta ya Jalal zai ci amanarta haka?.

Ba zai yiwu ba.

Ba za ta bari wata ta shiga tsakaninta da Jalal
inta ba.

Wajen closet ta wuce ta ga gurin jimgim da kaya.

Ta tsaya tana kallon nighties
in Ziyada, a take kuma tana ayyana sau nawa Jalal ya ta
a yarinyar nan.

Ciro su daga jikin hanger ta fara yi tana zubarwa a
asa.
arshe kuma ta shiga tattakasu.

Cassandra bata bar
akin Ziyada ba sai data mata kaca-kaca da kayanta.

"Jalol is MINE.

I won't let you have him"
ta furta da
arfi.

Fita ta yi daga
akin ko
ofar bata rufe ba.

Ta koma
akin Jalal ta chanja kaya sannan ta fita daga gidan.
auko Junior za ta yi ta kawo shi kusa da su.

Wannan zai tunawa Jalal cewa su ukun Happy Family ne, wata can
aramar Karuwa, a tunaninta, ba za ta zo ta shiga tsakaninsu ba.

Gidan Hajiya ta wuce.

Ta tambayi Hassana mai aiki ina Junior?.

Hassana ta ce mata yana Makaranta.

Ta ce mata ta kawo shi gidan Jalal idan ya dawo.
akin yaron ta wuce ta fara tattara wasu daga cikin kayansa.

Lokacin da ta fito daga
akin sai ta ha
u da Janan.

"Cassy, What are you doing?" Janan ta tambaya ganin Cassy ta fito daga
akin Junior da akwati.

"Nothing...Janon" Cassy ta fa
a ta wuce ba tareda ta mata bayanin komai ba.

Janan ta bi bayanta da kallo cike da mamaki.

Duk yadda aka yi Cassy ta gano gaskiyar komai.

Koma yanene dai Jalal ne ke da ha
in warware wannan matsalar ba ita ba.

Ta girgiza kai tareda wucewa
akinta.
*ZEEY*
Yau ne karo na farko dana shiga office
in Jalal.

Office
in na da girma sosai.

Na zauna a kujera na kunna TV ina danna wayata.

Ganin yau Jummu'ah sai na ce barin kira Baffa Adamu na masa Barka da Jummu'ah.

A take ya
au wayar ina kiransa.

Muka gaisa, ya tambayeni ya muke da Mijina na ce masa muna lafiya.

Ya ce na yiwa mijina godiya ya yi mishi wani alkhairi, dama yana so ya kirani bayan sallar Jummu'ah ne sai kuma na riga shi kira.

Na ce masa babu komai.

Maganar Alhaji Nafi'u ya kawo mini.

Ya ce jiya da rana aka sake shi bayan ya yi kwana biyar a rufe.

Lawyan Jalal ne ya tsaya akan komai.

Ya ce mini wai, Jalal ya so a tsaurara case
in har sai Alhaji Nafi'u ya yi shekara biyu a prison saboda
ata mini suna da ya yi, amma Baffa Adamun ne ya ce a rufe case
in haka tunda ya riga ya amsa laifinsa kuma ya bada ha
uri shikenan babu amfanin jan case
Da ya gama yi mini bayanin yadda aka
are case
in sai ya ce nima na cire maganar a raina.

Na manta da komai tunda an kashe maganar.

Ko a yanzu girman Alhaji Nafi'u ya fa
Na ce masa babu komai, Insha Allahu maganar ta wuce a wajena.

Har za mu yi sallama sai na tambayeshi maganar ku
in da Alhaji Nafi'u ya ce yana bin su Baffa Lawalli fa?.

Baffa Adamu ya ce min an biya shi.

Da ya ce ba zai kar
a ba wai ya yafe amma dai daga baya ya kar
i ku
in.

Na ce Alhamdulillahi.

Finally dai na rabu da masifar Alhaji Nafi'u.

Baffa Adamu ya sake jaddada mini cewa in dai ina da wata matsala, to
ofarsa a bu
e take na kira shi na fa
a masa.

Na yi masa godiya sannan na ce masa gobe za a bu
e Restaurant
ina.

Ya yi mini addu'ar samun sa'a, sannan ya ce idan ya shigo Zaria zai zo ya ga gurin.

Daga haka muka yi sallama.

Bayan mun yi sallama sai na kira Kaka itama na fa
a mata.

Allah Sarki! ashe ma mura ta ke yi.

Na yi mata addu'ar samun lafiya.

Na tambayeta ko tana cin abinci ta ce min tana ci.

Ji na yi kamar na je na je gida yanzu na ganta.

Amma ba zan iya zuwa gida a yanayin dana ke ciki ba.

Idan na je gida Kaka za ta fahimci ina cikin matsala ni kuma bana son haka.

Bayan mun gama wayar sai na kira Ummana dan itama ta min addu'a.

Wasa-wasa fa haka Jalal ya shuka ni a office
insa har sama da awa biyu ina zaman jiransa.

Ni da wannan zaman ma ai da Gidan Girki na wuce dan na ga shirin da su Jide suke yi.

Sai dana tura masa text akan zan wuce gida sannan ya kirani yana bani ha
uri wai wata 'yar matsala ce ta ri
e shi a Plaza amma yana hanya ya kusa isowa.

Bayan kusan minti ishirin sai gashi ya shigo.

Yana shigowa ko kulashi ban yi ba.

Yo bayan abubuwan da ya min sai na bashi fiska.

Ca
"Please, ki yi ha
uri na ajiye ki".

Cire blazer
insa ya yi sannan ya wuce ban
akin dake office
in.

Can sai ga shi ya fito, ya zo ya zauna a gefena.

Basket
in abinci dana gani tun zuwana na nuna na ce "Ashe har Breakfast MATARKA ta ha
oka da shi"
Murmushin mai sauti ya yi ya kamo hannuna ya ce "tun jiya kike min horon yunwa, shi yasa na ce Janan ta kawo min abinci"
Na yi gefe da fuskata.

Ku ji munafurci wai na masa horon yunwa.

Jiya fa abinda Matarsa ta ce na dafa na musu, amma tsabar rainin hankali wai ina horonsa da yunwa.

"Zeeyadah" ya kira sunana a hankali
"Na san na yi miki laifi.

Na cancanci fushin da kike da ni.

Amma please, ina so ki sani abinda ya faru jiya was not intentional.

Bana so a tada rigima shi yasa na yi shiru.

But I promise you zan gyara komai"
"Ki yi ha
uri ki bani sati
aya zuwa biyu, I promise, zan fixing komai, Sunshine"
Maganar da ya yi sai ya kashe mini jiki.

Tunda ya bani ha
uri kuma ya nemi na bashi lokaci, zan bashi.

To amma fa ina da shara
Na kalleshi na ce "Allah ya kaimu sati biyun.

Amma, nima ina da shara
Ganin ya yi shiru sai na cigaba "Gidan Girki da Makaranta ne a gabana ba yiwa matarka abinci ba.

Ka nemo mata wacce za ta ri
a yi mata girki dan bani da lokacinta"
"Har nima ba zan samu girkin ba?"
Wata harara na watsa masa.

Dana zage na yi masa girkin jiya ya yaba abinda na masa ne???.
aga hannunsa biyu yai surrender ya ce "shikenan, za a kawo House Help"
"Da zai fi kam"
ala hannunsa ya yi a bayana ya jawoni jikinsa.

Numfashinsa a ta kunnena ya saka ni jin wani zirrrr a jikina.

"please, ki min Tuwo mai da
i idan kika koma gida"
"Aka ce Chips and Fish ne favourite
inka"
"Shhhh!

Favourite
ina duk abinda kika dafa ne" ya fa
a yana nutsar da kansa a wuyana.

Ina so na tureshi daga jikina na nuna masa fa ha
urinsa bai chanja komai ba, amma sai na kasa motsa hannuna.

Gaskiya akwai abinda Jalal ya min.

Ba haka kawai nake narke masa da ya ta
ani ka
an ba.

Akwai abin da ya min, akwai sirri a tattare da hakan.

Light kiss ya manna min a kumatu ya ce "lokacin sallah ya kusa, kada ki hanani fita masallaci"
"In haka fita Masallaci kuma?" Na fa
a ina ha
a tura baki.
Chapter 75 · 0% Book details