Sashe 58
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Nafi'u ya riga ya zo ya yi tsiyarsa, sauran kuma zai gani tunda ni kam na ja masa Allah ya isa.
Idan na cigaba da kuka zan bawa 'yan gulma damar gulmata kenan.
Wata
ila su ce da gaske saboda ku
in Jalal na rabu da Alhaji Nafi'u.
Muna cikin
aki mu uku sai 'yar Anty Binta da ke bacci muka fara jiyo gu
a daga waje.
Yara na ihun An
aura.
An
aura.
Sai na ji wani dif.
Komai ya tsaya mini.
Like, I'm not feeling anything.
For a split second sai na tambayi kaina, dama
aurin Auren kenan?.
Shikenan yanzu na zama mallakin Jalal Maiya
Yes.
Maganar Aurenmu ya fara ne saboda wani manufa da muke son cimmawa.
Amma a yadda abubuwa suke tafiya bana tunanin wannan manufar ne ka
ai dalilin wannan aure.
Ban san a
angaren shi Jalal ba.
Amma a
angarena, ina jin feelings akan Jalal and zan so aurenmu ya zama more than just a deal.
Sannan a yadda abubuwa suka faru yau, idan aurena da Jalal ya
are nan kusa, tabbas zan zamo abin kwatance a cikin Unguwarmu.
Tabbas mutane za su yarda da maganar Alhaji Nafi'u, sannan za su yi min madallah da na je na auri mai ku
i saboda kwa
ayi.
Cikin zuciyata na yiwa kaina al
awarin zan ri
e aurena beyond deal dake tsakaninmu.
Idan Allah ya taimakeni Jalal ya bu
e mini zuciyarsa, just maybe aurenmu ba zai
are ba balle na ji kunya a wajen mutane.
"Ku bu
ofa.
Adda Ladidi.
Amarya kina jina?
Ki kwantar da hankalinki an riga an
aura aure.
Aure ya
auru, duk abinda ya faru
azu da safe ya wuce" Anty Ru
ayya
anwar Umma kenan take buga mana
ofar
aki.
Umma ce ta mi
e za ta bu
ofar ta juyo ta ce "Dan Allah kukan ya isa haka.
Kin dai ji an
aura aure.
Bana so ki bawa mutane dama su yi ta maganan ki.
Kina jina?"
Na gya
a mata kai.
Tabbas ba zan bari su ga
acin rai a tattare da ni ba.
Lokacin da Umma ta bu
ofar kamar dama jira ake a bu
e.
Anty Ru
ayya na shigowa zugan mata suka biyota, sai zolayata suke wai Amarya mai Daloli.
Na san yawancinsu gulma ne ya kawo su.
Tunda dai na san by now kowa ya san Alhaji Nafi'u ya zo ya tada rikici.
Ina zaune akan gado na hango Faty tana tsaye jikin
ofa.
aga mata hannu na yi na ce ta
ariso.
"Bestie, me ya faru ne?.
Na zo sai na samu wani mummunan labari wai ana rikici a waje da Alhaji Nafi'u.
Ke kuma kina shigowa kika kulle
ofa kika barmu tsaye.
What is happening?".
"Faty, ki bar maganan nan kawai.
Ni dai na riga na yiwa Alhaji Nafi'u Allah ya isa.
Ya je shi zai gani" na fa
asa-
asa dan na ga mutanen
akin sai kallona suke suna so su ji gulmar abinda ya faru ta bakina.
"To Allah ya kyauta.
Yanzu kin yi wanka ne in miki makeup
in?.
Kar a shigo ganin Amarya a ganta da jajayen idanu"
an yi murmushin ya
e na ce barin sake wankan kawai.
ewa na yi zan bar
akin Umma ta tambayeni ina zan je na ce mata wanka zan yi.
Sai Kaka ta ce in kira Mardiyyah ko wata ta kar
o min ruwan zafi a cikin gida.
Allah ya sa Ummiyo na kusa sai na fa
a mata.
Na dawo na zauna kusa da Faty.
Da aka kar
o min ruwan sai na fita na je na yi wanka.
Ina cikin ban
akin ma sai da hawaye ya taho min dana tuno dramar da aka yi
azu.
Na dai daure na shanye kukan na watsa ruwa na fito.
Ina fitowa na samu na chanja kaya.
Wani farin bridal lace gown na saka,
inkin ya yi kyau.
Gaskiya Hajiyar Lagos da Jalal ya ce na turawa sizes
ina ta san fashion.
Bayan na kar
o kayan cewa ta yi na gwada ko akwai matsala dan zata ci uban fashion designer data
inka a Lagos idan aka samu matsala.
Sakawar farko ma gidan Anty Hafsa na je na gwada duka kayan, kuma ina saka gown
in na ji dole shi zan saka safiyar aurena.
Kowanni curve
ina ya fito Masha Allah.
Ga bridal veil
inshi har
asa.
Nima na yi kamar Amaren Instagram.
Wato kaya mai kyau yana
aga mace.
Na fi ma ranan Walima kyau.
Faty ta tsantsara min kwalliya, simple yet elegant da ya tafi da softness na kayan.
Danne zuciyata nake ta yi saboda kar hawaye su zubo min na
ata make up
ina.
And Allah ya taimakeni duk yadda ake ta yi mini gu
a anata Amarya mai Daloli ban bari hakan ya stirr
ing emotions
ina ba.
Idan na biye ta tasu zan fara kuka ne har gobe ban gama ba.
Babu professional photographer da muka kira saboda ni duk ban saka wannan a lissafina ba, tunda auren ma gashi komai a
ure ya zo mini.
Sai dai muna cikin yin hotuna da wayoyinmu aka yi Sallama wai mai hoto yana so ya shigo.
Da alama dai shi ya kawo kansa.
Sai da aka ce ya shigo
inma na ji wasu na kiran sunansa ashe
an unguwarmu ne.
Da ya
ariso inda muke tsaye a
ofar
akin Kaka sai na tuna ashe ma na san shi.
Wani abokin yaya Aminu ne.
Kaman Hussaini ko Hassan sunansa, na dai manta wanne ne.
Na san ba zai wuce yaya Aminun bane ya kira shi, ko kuma dai saboda ya ji bikina za a yi shiyasa ya taho.
Koma wanne ne dai ni dai muka tsaya aka fara mana hoto da professional Camera.
arshe saboda yadda wajen yake babu background mai kyau kuma mutane nata shigowa sashen namu ya cika, sai ya ce mu fita waje za a fi samun haske.
Na ce masa to, dan ina so ma mu yi hoto da iyayena a waje.
Musamman mutumin da ya nunani a gaban mutane ya ce shine Ubana.
Ba zan ta
a mantawa da wannan rana ba a rayuwata.
Na san ko Ubana dake kwance a kabari idan a ce Mala'ikun Rahama za su bashi labarin abinda ya faru, na san zai ji da
i sosai.
Zai ce yaya Adamu
an'uwane na
warai.
Har muka fito daga gidan, mata da yara sai gu
a suke ayyiririyiriri...
auka idan muka fito zan samu Ango da tawagarsa basu tafi ba.
Maybe ma na
an glimpsing fiskar Ango na ga irin kyaun da yayi har ma mu yi hoto.
Amma sai na ji ana cewa gashi su Ango sun wuce.
Koda yake dama yace
aurin Aure kawai za a yi.
Tsayawa hoto da Amarya zai iya jawo matsala idan hoton ya leak a social media Baturiyar matarsa ta gani.
Amma duk da haka sai na ji babu da
i.
I wish ya tsaya ya shigo wajenmu dan ya gaishe da Kaka da Ummana.
Na san za su ji da
i idan suka ga Mijina tunda waya kawai suka ta
a yi.
Na cire tunanin a raina lokacin da Mai Hoto ya ce na yi murmushi.
Iyayena maza suma suka fara zuwa aka fara
aukan family pictures.
Sai dana tabbatar an
aukeni ni da Baffa Adamu mu biyu, ni da Kaka mu biyu, sai kuma ni da Ummana.
Wa
annan ukun zan sa a enlarging
insu ne in ajiye a gidana.
Domin wa
annan mutane uku su suka taka rawar gani a rayuwata.
Ina ganin Baffa Lawalli yana matsowa kusa da ni da za a
aukemu hoto yana wage ha
ora na ha
e fiskata.
Wannan ne mutumin da ya so rusa min Aure.
Saboda kwa
ayinsa ya sa wani banza wai Alhaji Nafi'u ya zo da niyyar
ata min suna.
Lokacin da muka gama hoto da su Baffa Lawalli da Baffa Mamman sai yaya Aminu ya shigo hoton.
"Congratulations! favourite Sis" ya furta a hankali dai-dai kunnena.
Na ce masa Thank you.
ila wannan shine hoto na
arshe da za mu
auka tare.
Na
an yi murmushi aka
au hoton sannan na ga ya matsa ya fara tafiya zai bar wajen da muke, as if dama hoton ne kawai ya tsayar da shi.
"Allah ya baka mata ta gari, yaya Aminu" na masa addu'a a zuciyata.
Matan gida ma da suke aiki suka fara fitowa ana hoto.
Yaran gidanmu kowa kokawan hoto yake da Adda Ziya.
arshe sai da tsayuwa ya fara gagarata.
Ga zafin da
afana ke yi a cikin heel, ga kuma yunwar da ke cina tun safe ban ci komai ba.
Tuwon dana fara ci maganar Alhaji Nafi'u ya sa na ajiye shi.
Da naga dai mun gama hotuna da muhimman mutanen da ya kamata har da su Kawunnai na da suka zo daga
angaren Ummana, sai kawai na ce ya isa haka zan shiga gida.
Sauran matan gida da yara da kuma 'yan unguwarmu dake son hoto dani su biyoni za a yi da waya idan na huta.
Ina shiga gida kaman dama ruwan ni yake jira aka
arke da ruwa.
Ruwa sosai fa.
Thank God babu hidimar da aka yi.
Dama an ce da an
aura aure za a raba abinci a takeaway kuma na tabbata inma ba a gama rabon ba to dai 'yan gida ne suka rage saboda wa
anda suka zo
aurin aure daga nesa kam duk sun tafi kafin ma mu fara hotuna a waje, balle yanzu da aka fara ruwa.
Na ji da
i da ruwan bai zo ba sai da aka gama hotuna.
Dana cire kayan jikina sai na saka wani doguwar rigar material
ina, ba sabuwa bace dan a gida nake sakata.
Tunda ruwa ake babu amfanin saka wani kayan.
And ina so na jini cikin comfortable kaya dan gown
in dana saka ya takurani.
Wasu suna cewa fashion is pain.
Amma ni a wajena fashion is comfort.
Ga shi dai matsatstsen bridal gown
in dana saka ya min kyau, picture-perfect.
Amma ina cire shi dana saka comfortable gown
ina na ji na dawo dai-dai.
Na ji ni sa
ayau babu takuri.
Faty aka kawowa abinci tana ci.