← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 95

Sashe 33

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanzu kam ya zo, kuma God help him tana gida dan ba zai iya komawa gida ba tareda ya ganta ba.

Sannan desperately, yana so ya san position
insa.

Za ta aure shi ne?

Ko kuma ya?...

Zaro wayarsa ya yi ya fara kiran numbarta amma ba a
auka ba.

Ya
an daki steering yana fatan dai ba wai bata gidan bane.

Dan a yadda yake jinsa idan bata
au wayar ba zai iya shiga har cikin gidan nemanta .

Yana cikin dubawa ko zai ga yaro mai
an wayo da zai kira ya aika cikin gidan sai ya hangota ta fito ita da wani saurayi.

Ta glass ya ke ganinsu, saurayin ya bu
e mata mota.

Ta
an tsaya tana dariya kafin ta shiga shi kuma saurayin ya zago ya shiga gefen driver.

Waye shi?.

Ina za su je?.
aninta ya fa
a masa bata da saurayi ba?.

Wannan ba tsoho bane balle ya yi tunanin ko Alhaji Rabi'unta ne.

Wannan saurayi ne, probably early 30s.

Lokacin da motar saurayin Toyota Camry ta zo ta wuce shi sai ya ji wani nauyi a
irjinsa kamar an ajiye masa
aton dutse a wajen.

Kenan gaskiya ta fa
a ranan data ce masa tana da saurayi.

Shikenan, sai ya ji duk wani hopes
insa akanta ya fara rushewa.

Ya zai yi idan ta ce bata amince da deal
insa ba?

Ya san zai iya samun wata macen da ta dace da criteria
in Hajiya.

Infact ga su nan dayawa sai ya za
a ya darje.

But duk ba wannan ba.

Yanzu da wani ya wuce da ita cikin
aramar Toyota fucking Camry, sai ya fahimci ba wasu matan ya ke so ya aura ba.

Ita
in ce dai ya ke son aure...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 22
*Paid Book.

Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Vanilla ice cream da Chocolate chip cookie flavour shine favourite ice cream combo
ina.

Yaya Aminu ya sani.

Bai ma tambayeni ba muna zuwa ya je ya min order.

Saboda sallah wajen ya cika da mutane.

Ganin babu wajen zama mai kyau ina kar
an ice cream
in a hannunsa na ce mu je mota kawai na sha a can.

Ina zama na bu
e na fara sha.

Uhmmmm!

Out of this world!.

Idan baku ta
a shan combo
innan ba to ku gwada.

Shima irin nawa combo
in ya siya.

Amma shi scoop
aya aka sa masa ni kuma double scoops aka sa min.

Ina shan ice cream
in ina santi.

Yau take Sallah.

Da safe ni da Kaka mun je idi.

Da muka dawo sai gidanmu ya fara cika da 'yan gaisuwa.

Ni dama ban yi girki ba, tun jiya na mana chinchin, na soya kaza, da kuma doughnut.

Da safe tea muka sha da doughnut
in muka tafi Idi.

Sashen Baffa Lawalli an yi Masa.

Sashen Baffa Zakari Tuwo suka yi.

Ita kuma Anty Hafsah ta yi shinkafa da miya.

Idan ka cire masa guda
aya dana ci duka sauran ban ta
a ba.

Umman Fada da yaranta sun zo.

Wasu 'yan'uwan Kaka ma sun zo daga Kano, da yamman nan suka dira.

Sashen namu gaba
aya ya cika da hayaniyar yara.

Shiyasa da yaya Aminu ya kirani ya ce in shirya mu fita yawon sallah na zari gyalena da jaka na biyoshi.

Da bai zo bama gidan Faty zan je dan hayaniyar gidan namu ya yi yawa.

Ko'ina ka duba yara ne sai wasa da hayaniya suke.

'Ya'ya da Jikoki ta ko'ina.

"Babe, ki bari na gabatar da kaina wajen su Kawu"
Da maganar, da ri
e min hannu
aya da yayi ban san wanne ya fi wani saka mini shock ba.

Wani irin magana ne wannan.

Mun riga mun wuce wajen nan.

Mun riga mun rufe babin nan.

Na yi
arin zare hannuna daga nashi amma sai ya ri
e da
arfi.

"Yaya Aminu..."
"Ki yi ha
uri, Ziyadah.

Ba zan iya bari wancan wawan Alhajin ya aureki ba...

Ba zan iya bari su Kawu su miki auren dole ba.

I still love you.

Kin sani"
Ajiye roban ice cream
in dana ke sha na yi na raba hannuna da nashi sannan na kalleshi da kyau, numfashinsa sai fita yake da sauri-sauri.

"Yaya Aminu, please ka dena kawo maganar nan.

Mun jima da rufe zancen nan.

Dan Allah kar ka sake
agoshi"
"Saboda kin dena sona?"
Na yi shiru.

"Saboda kin
wammaci auren wancan Alhajin a kaina?"
"Ba haka bane"
"Menene Ziyadah?.

Tell me kin daina sona.

Look into my eyes ki fa
a min cewa kin dena sona"
Na yi shiru.

Ba dan ba zan iya fa
a masa hakan bane, sai dan wani zafi dake taso mini a can
asan zuciyata.

"Ni ban dena sonki ba.

Kin san har yanzu ko budurwa na kasa yi.

Umma kullum fa
a take min akan na
i yin aure.

Amma Zeey kin san dalilin hakan.

Kin san cewa har yanzu ban cire rai da ke ba"
Maganganunsa suka cigaba da hura min zafi a zuciyata.

Ina jin wani
una a
irjina.

The last time da na ji irin haka, shine lokacin da muka yi sallamar
arshe, inda muka sakawa soyayyarmu FULL STOP bayan mun gano rashin dacewar genotype
inmu.

"Ba Alhaji Nafi'u zan aura ba" na fa
a lokacin dana samu damar sarrafa bakina da tuni ya kasa cewa komai.

"Kina da wani bayan ni ne?" Yaya Aminu yai tambayar a tsorace.

A iya sanin da ya min ya san har yanzu bani da tsayayyen saurayi.

Ya san bayan shi ban sake bawa wani
a namiji damar soyayya ba.

"Akwai wani" na bashi amsa sanin cewa idan ban tabbatar masa akwai wanin ba a daren nan zai iya zuwa ya samu Babansa ya ce su zo su samu su Baffa Lawalli.

"Akwai wani da muke tare" na sake maimaitawa.

Yai shiru bai ce komai ba.

Wannan ya bani damar cigaba da magana.

"Dama bayan sallah zan gabatar da shi wa su Baffa Lawalli.

Ban fa
a maka bane saboda kafin a fara Azumi muka ha
u, kuma da gaske aurena zai yi".

Kallon rashin yarda ya fara bina da shi yana girgiza kai.

"Kar ki min
arya, Ziyada.

Na san har yanzu babu wani tsayayye a rayuwarki"
"Jalal sunansa.

Jalal Maiya
i" na katse shi tun kafin ya gano
aryata.

Koda yake ba
arya bane.

Ni da Jalal Maiya
i akwai maganar aure a
asa.

Idan a da ban yanke shawara ba, to yanzu da nake cikin mota tareda yaya Aminu na riga na yankewa kaina shawara.

Ni Ziyada Sadiq Haruna na amince zan auri Jalal Maiya
i, koda na wata shida ne, koda na shekara
aya ne, koda babu soyayya a tsakaninmu.

In dai hakan zai sa Baffa Lawalli ya ji kunya.

In dai hakan zai sa yaya Aminu ya fita a harkata gaba
aya, to.

Na shirya aurensa.

"Jalal Maiya
i?" Ya maimaita sunan yana kallona yana
arin nemo a ina ya san sunan.

"Familyn Maiya
i dai dana sani a nan garin?"
Na gya
a masa kai.

Still kallon rashin yarda ya ke mini.

"Ba sune suke da kamfanin JK Group ba?.

Akwai wani plaza ma da suka gama ginawa kwanan nan amma ba a bu
e ba.

Shi Jalal Maiya
i kike fa
"Eh" na amsa a ta
aice.

Yanzu na fahimci mamakin ta inda na ha
u da shi yake ba wai tunanin
arya nake masa yake ba.

"Shi
in za ki aura?.

How?"
"A gidansu muka ha
u, na je yiwa Hajiyarsa girki ya ganni muka yi exchanging contact muka fara magana.

Kuma da gaske yake aurena zai yi"
Ina ganin yadda fiskar yaya Aminu ya koma daga mamaki zuwa tsoro.

Tsoron in dai Jalal Maiya
i ne ba Alhaji Nafi'u ba, to ba shi da chance akan dawo da maganar soyayyarmu.

Yai shiru.

Can ya kwantar da kansa akan steering ya kasa magana.

Na maida dubana wajen robar ice cream sai na ga ya riga ya melting ya koma ruwa.

Allah Sarki Vanilla and Chocolate chip cookie
ina ya zama ruwa, kuma fa rabi kawai na sha.

Rufe robar na yi da kyau na bu
e window na jefar da shi.

Lokacin da yaya Aminu ya ja mota sai wani shiru ya sauka cikin motar kamar babu kowa dan ko sautin numfashinmu baka iya ji.
arshe da na ga shirun yayi yawa sai na jawo wayata daga jaka.

Ina kunnawa missed call
in Jalal na gani.

Allah Sarki, ashe ya kira tun kusan minti hamsin da suka wuce, ina ga sanda muka fito daga gida ne.

Na ri
e wayar a
irjina abubuwa dayawa suna mini yawo a kwanya.

Har ya kawoni gida bai ce komai ba.

Sai da na zo fita ya ce mini gobe zai wuce Yola.

Na ce masa Allah ya kiyaye.

Ban shiga gida ba har sai da motarsa ta
ule.

Ina shiga gida na samu su Umman Fada suna shirin tafiya.

Ko kulasu ban yi ba na je na haye gadon Kaka me rumfa na rufe fiskata.

Yanzu na san abu
aya.

Na za
i auren JALAL.

Kuma duk abinda zai biyo baya, zan kar
a da hannu bibbiyu.

Kaka ta fara tambayar me ya sameni na kwanta ana kiran Magariba.

Na ce mata kaina ke ciwo.

Ta ce min akwai katin Paracetamol a jan Samira kusa da inda ta ke ajiye rediyonta na
auka na sha.

Na ce mata zan sha idan na tashi.

Tunanin kiran Jalal na yi.

Amma sai na fasa.

To idan na kira in ce masa me?.

To ai shi ya fara kira.

Wata
ila gaisuwar sallah zai min.

Can dai
angaren da ke son kiransa ya rinjayi
angaren da ke hanani kiran.

Na danna masa kira ina jin bugun zuciyata na
aruwa...
*JAYKAY*
Bayan ya bar gidansu Ziyada, Jalal bai iya komawa gida ba.

Haka yai ta yawo a gari yana neman wajen da zai je ya ji sanyi amma ya rasa.
arshe da ya gaji sai ya tsaya a wani masallaci lokacin an fara kiraye-kirayen sallar Magariba.

Ya fito ya bi mutane ya je wajen da ake alwala ya
au buta ya cika da ruwa.
Chapter 33 · 0% Book details