← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 95

Sashe 7

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shekara uku da suka wuce kenan da faruwar hakan.

Bayan ya ajiye aikinsa ne ya dawo Nigeria saboda ya kula da Kamfanin da mahaifinsa da kuma
aninsa suka bari.

It was not easy for him.

Kula da kamfani, matsalar aurensa, surutun Hajiya, da kuma rayuwa da sanin cewa Jamal ya tafi kenan ba zai sake dawowa ba...
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.

CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
A gajiye na shigo gidanmu da yammacin ranan Lahadi.
arfe biyar da kusan minti arba'in da tara kenan.

Daga GRA nake gidan Hajiya Maryam da nake koyawa 'yarta girki.

Two weeks kenan da fara class
in kuma saura sati biyu mu gama, dama class
in na wata
aya ne, duk weekend muke yi.

Ba laifi Hayfa ta fara sake fiska da ni, and tana
aukan class
in serious saboda Hajiya da ta kasa ta tsare akan sai ta koya.

Hasashena ya yi gaskiya, Hayfa bata son mutumin da za ta aura.

From 'yan maganganun dana tsinta a zuwan da na yi gidan na fahimci akwai wacce Hayfan ke so amma iyayenta basa son shi.

Kamar dai Saurayin ba shi da ku
i ne.

Shi kuma wannan da ake
arin molding masa Hayfa saboda ta fitting irin macen da ya ke so tabbas ba
aramin mai ku
i bane duba da cewa su Hajiya Maryam ma suna da ku
in babu laifi amma suna so su yi abinda zai faranta masa rai.

Girki a wajena ba abun wahala bane duba da cewa tun banida wayo na ke yi.

Amma a wajen Hayfa da ta tashi da masu yi musu aiki a gida dole ta kalleshi a matsayin aikin wahala.

And a fahimtata cuisine
in turawa ta ke son ci har ma ta ce min ta iya dafa dayawa daga ciki.

Amma dangin Tuwo namu na gargajiya bata iya ba, dan ba ci take ba.

Hayfa ta bani tausayi.

Aure za ta yi saboda biyayyar iyaye ba wai saboda soyayya ba.

Nima mai maganar ban san wani irin aure zan yi ba idan lokaci ya yi.

Currently bani da Saurayi, and technically mutum
aya na ta
a soyayya da shi.

Ba zan ce babu masu sona ba, cikin mutanen Anguwa, School, har ma da masu bina DM suna mini tayin soyayya.

But right now gaskiya ban shiryawa soyayya ba, balle kuma aure.

Ban sani ba ko zan iya soyayya a gaba ba, amma a yanxu soyayya shine
arshe cikin lissafina.

At 24 na sani da na
are Makaranta su Baffa Lawalli za su min chaaaa! akan maganar aure.

A yanzunma dai ana kan yin maganganu
asa-
asa akan na
i aure na sako Boko da neman ku
i a gaba.

Sai dai fa su yi ha
uri, dan ni da batun aure sai na cimma burina na mallakar Restaurant a garin Zaria...

Ina shiga sashenmu dana ga wani ba
in takalmi da ya lotse ta tsakiya a
ofar
akin na san Umman Fada ce ta zo.

Umma Halima ita ce
anwar Babana da suke uwa
aya uba
aya.

Tana auren wani Bafade a cikin Fadan Zazzau shiyasa kowa ke kiranta Umman Fada.

Da Sallama na shiga
akin, na tadda Umman Fada tana cin tuwo.

Tulelen cikinta dana gani ya sani mamakin wannan rashin lissafin irin nata.

Ga shi nan fama suke da mijinta amma sai zubo 'ya'ya ta ke.

Yanzu wannan cikin idan ban manta ba haihuwa na bakwai ko na takwas kenan.

"Ziyadatun, idonki kenan?" Ta fa
a tana su
e hannunta.

Umman Fada da Baffanmu Adamu da ke Katsina ke kirana da ZIYADATUN.

Ance Babana ya saka mini suna ZIYADA ne saboda na yi tsawon rai.

Lokacin da iyayena suka yi aure ba a damu da gwaji kafin aure ba.

Wata
ila da sun yi gwaji da sun gano cewa dukkansu AS ne wanda hakan ke nuni da cewa akwai high chance na za su haifi 'ya'ya masu sickle cell.

Kafin a haifeni sai da Ummana ta haifi 'ya'ya uku suna mutuwa.

Bayan ta sake yin wani
ari sai aka samu cikina.

Kaka ta ce lokacin da aka haifeni Babana babu abinda ya ke fa
a sai addu'ar na yi tsawon rai.

Lokacin da Ummana ta ke haihuwa suke mutuwa babu abinda ba a fa
a ba.

A ce Aljanu, a ce jifa, a ce mayu, kai har cewa aka yi Kaka ce ke cinye yaran.

Sai a yaro na uku da aka ha
a da Asibiti kafin aka tabbatar musu yaron sickler ne.

Kafin ni babu yaron da ya kai shekara biyu cikin 'ya'yan da suka haifa.

Shiyasa lokacin da na cika shekara uku ba
aramin murna iyayena suka yi ba, duk da kuwa lokacin haihuwata an tabbatar musu a Asibiti cewa ni AS ce ba Sickler ba kamar sauran.

Kafin na cika shekara hu
u Umma ta sake haihuwa.

Sulaiman sunansa.

Iya abinda zan iya tunowa gameda Sulaiman shine kullum bashi da lafiya.

That's the only memory da nake iya tunawa akansa.

Bayan rasuwan Sulaiman zaman iyayena sai ya
i da
arshe har ya kai ga saki.

Kaka ce ta ri
e ni yayinda Babana ya ke gwada mini tsantsan soyayya.

Har Private School ya sakani maimakon sauran yaran gidan da suke zuwa Makarantar Gwamnati.

Shekara
aya da rabi da rabuwan iyayena ko wani auren Babana bai yi ba Allah ya masa rasuwa.

Hatsarin mota.

Dama Babana Direba ne...

Wanka na yi na chanja kaya zuwa wata doguwar rigan material mai hannun shimi da nake sawa a cikin gida.

Fitowa na yi
ofar
aki na joining Kaka da Umman Fada akan tabarma, cikin akwai zafi, NEPA sun
auke wuta.

Umma ta ce yaushe zan je wajen Umma a Kaduna na ce mata kafin Azumi zan je idan muka gama bikin
awata Faty.

Sai bayan Isha Umman Fada ta tafi ita da zugan 'ya'yanta guda hu
u da ta zo da su.

Bata tafi ba sai dana bata cash
in dubu biyu da al
awarin zan aika mata dubu biyar ta account
in babban
anta.

Na tambayeta ina account
inta da Yaya Aminu ya bu
e mata farkon fara aikinsa da Bankin FCMB, tace mini wai account
in ya samu matsala an rufe.

Na rakata har bakin titi bayan ta yiwa sauran 'yan gidan Sallama, na tara mata Keke na biya ku
i sannan na juyo.

Ina shigowa wani
an gidanmu ya biyoni wai ana min magana a waje.

Sharewa na yi dan na san ba zai wuce
aya daga cikin 'yan zaman Majalisa dana wuce bane.

Bani da lokacinsu.

Ina alwalar sallar Isha Faty ta kirani.

Kaka ta mi
o min wayar na kar
a ina
arin swipping in
au kiran amma ruwan da ke yatsata ya hana shi yi.

Na goge hannuna a jikin rigana amma kafin na
auka kiran ya yanke.

Sake kiranta na yi dan na san ta yi fushi dani.

Yau ya kamata in rakata Kasuwa amma saboda zan je gidan Hajiya Maryam na ce mata ta yi ha
uri.

"Bestie dan Allah ki yi ha
uri, yanzu na ke cewa Kaks dana yi Isha ke zan kira sai kuma kika rigani"
Ta ce "ba wani, cewa fa kika yi daga GRA gidanmu za ki zo amma na ji ki shiru har dare"
"Sorry, Bestie Wallahi ban bar gidan da wuri bane, kuma ina zuwa gida na tarar Umman Fada ta zo"
"Yanzu dai ki yi sallah sai ki kirani mu yi magana"
"Ki ce akwai labari kenan"
Kafin na
are maganar ma ta kashe wayar.

Sake alwala na yi daga farko dan ban san daga ina na tsaya ba.

Bayan na yi sallah mun fi minti arba'in muna whatsapp call da Faty.

Rikicin da suka yi da wasu Anties
inta akan siyayyar da ake ta ke fa
a min, wai ita ce za ta yi aure amma duk abinda za a siya ba choice
inta ake dubawa ba sai abinda suka ga dama suke siya.

Na dai bata ha
uri na ce mata dama biki ya gaji haka.

Na ce mata ta bari gobe za mu ha
u sai mu
arisa maganar.

Social media pages
ina na shiga ina ta reply comments
in mutane da duba DM's
ina.

Sai dana ji na fara kallon rubutu bibbiyu kafin na ha
ura na ajiye wayar na fita na je na yi fitsari na dawo na ja mana
ofa na saka sakata na kwanta akan gado.

Tsohuwata tuni ta yi bacci abinta.

Lokacin dana rufe idona maimakon bacci sai lissafin ku
en dana tara da kuma wadda na ke shirin tarawa suka fara zuwa mini.

Na fara plus da minus na ku
en da ke accounts
ina.

Bikin Faty zai ci min ku
i, but it's worth it.

Faty ta worthing ko nawa zan kashe mata.

Azumi ya kusa, zan yiwa Ummana cefanen Azumi ga kuma kayan sallah da zan mata da ita da
annena biyu da ta haifa bayan ta sake wani auren a garin Kaduna.

Ga
ananun bani-bani daga 'yan gidanmu.

Wash!

Allah ya cigaba da bu
a mini kawai, ina
an samun ku
in amma bu
atun sun yi yawa.

Ina ta lissafi har bacci ya
aukeni ba.
*JAYKAY*
Breakfast suke yau safiyar Monday shi da Hajiya da Janan da kuma Junior da shima ya ke cikin uniform zai tafi Makaranta.

Wayarsa ce ta fara ringing.

C.
Chapter 7 · 0% Book details