← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 95

Sashe 78

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan kuwa haka ne gara na koma wajen Allah na nefi yafiyarsa sannan na ri
e sana'ata da mahimmanci, wannan shine mafita a gareni koda Jalal ya nemi rabuwa da ni.

Na jima ina yiwa Gidan Girki Restaurant addu'a, dan business sai da ro
on Allah.
an baccin dana samu yi ka
an ne kafin alarm
ina na
arfe hu
u da rabi ya tasheni.

Daga nan kuma na sake shiga ban
aki na iho wata alwalar na yi sallah raka'a biyu na kama salati.

Yanzu da nake kallon kaina a madubi sai na ke ganin anya idan na je gidan Hajiya a haka ba zan
aga mata hankali ba?.

Na kalli akwatuna biyu manya dana cika da kaya sannan na sake kallon kaina ta madubi.

Tabbas da an kalli fiskata an san babu lafiya.

Ban gama tsaida shawarar in tafi ko kar in tafi ba aka fara buga mini
ofa da
arfi.

Bugun matar gidan ne bana Yalla
ai Jalal ba.

Har zan share sai kuma na ce gara dai na fuskanceta na ji da wata tsiyar ta sake zuwa mini.

Miji dai na bar mata ta je ta ji da shi.

Ina bu
ofar na ganta sanye da wani shegen guntu riga iya gwiwa, rigar babu hannu, gashinta ya yi buju-buju, make-up
in fiskarta duk ya zazzago.

Warin giya ne ya bugo ni.

Ta nuna ni da yatsa tana gyara tsayuwarta da alama giyan da ta sha bai saketa ba.

"HE'S MINE" ta fa
a da
arfi.

"Jalol is MINE"
Ta fara karanto mini tarihin soyayyarta da Jalal.

Yadda Jalal yake matu
ar sonta har ya bijirewa mahaifiyarsa ya aureta.

Ta kira ni da kalmar Karuwa, ta ce ban isa na rabata da mijinta Jalol ba.

Daga
arshe ta fara yi mini kashedin wai na tattara kayana na bar gidan sannan na fita daga rayuwar Jalal idan ba haka ba zan yi sanadiyyar da Jalal zai rasa
ansa, kuma na san yadda Jalal ya ke son yaronsa.

Ban ce mata uffan ba.

Babu amfanin tanka ma 'yar giyar da giya bai gama sakinta ba.

Rufe
ofar na yi tana cikin magana.

Ta cigaba da buga
ofar da
arfi tana kirana da 'Bitch'.
arshe sai na ji ta koma kiran sunan Jalal da
arfi.

Bayan abinda na gani jiya, babu wani sabon abu da za a yi da zai sake
ata mini rai, dan haka haukar Cassandra ko ka
an bai
aga mini hankali ba.

Gida ne dai ko bata fa
a ba zan bar musu gidan su je can su
arata tsakaninsu.

Lokacin dana fito da Akwatunana sai na ga ba zan iya jansu zuwa
asa ta da
i ba wannan ya sa na
aga
aya na fara saukowa da shi ina tafiya a hankali saboda takalmin dana saka yana da tudu sosai.

Ban kai
asa ba na ganshi yana kawowa saman.

Yana zuwa ya kar
i Akwatin daga hannuna.

Maimakon ya yi
asa sai na ga ya koma sama.

"Gidan Hajiya zan wuce" na fa
a ina bin bayansa.

Da gaske fa ba zan cigaba da zama da shi a gidan nan ba.
ofar
akina ya ajiye Akwatin.

Ya sa hannu zai bu
akin ya jita a rufe.

"Na fa
a maka gidan Hajiya zan koma"
Sai a lokacin ya
ago ya kalleni.

Jajayen idanunwansa da suka
ance kamar na 'yan China ne suka nuna shaidar rashin bacci a fiskarsa.

"Ki bu
e" ya fa
a yana kallona da wani sanyin da yake ro
on in tausaya masa.

Na kawar da kaina gefe.

Na gama jin tausayinsa.

Fiska biyu gareshi.

"Key" ya fa
a yana mi
a min faffa
an hannunsa.

"Please" ya marairaice ganin na
i bashi key
in.

Sai a lokacin na fito da key
in daga purse
ina na bu
akin muka shiga.

"Ba zan hanaki tafiya ba" ya fa
a bayan ya kai min Akwatunan wajen closet.

"Hajiya tana da ba
i a gidanta.

Idan kika je a haka hankalinta zai tashi" ya fa
a yana kallona.

Jallabiyar jiya ne a jikinsa sai dai yanzu ya sakata da kyau ba kamar jiya da ya saka a juye ba.

Sai dai yadda take a caku
e ma ya nuna tun jiyan bai cireta ba.

Na
auke idanuna daga fiskarsa dan haushinsa nake ji.

Ban ankara ba ya kamo hannuna.

Wani shock na ji amma sai na danne tasirin hakan na kafe shi da idanuna.

"Ina so ki sani Gidan Girki Restaurant naki ne"
Ya sa hannunsa
aya ya tallafo fiskata.

"I'm wishing you best of luck, Sunshine"
Ya shafa kumatuna da babbar yatsarsa ya ce "Allah ya sa miki Albarka a wajen"
Amin
in dana fa
a ya yi dai dai da cire hannunsa da na yi daga fiskata.

Idanunsa suka wani marairaice alamar in tausaya masa.

"Zan wuce" na fa
a bayan na matsa daga gefensa
Ya bu
e baki kamar zai yi magana sai kuma ya yi shiru.

Muka tsaya kallon juna.

Can sai ya ce "Idan kin shirya, Abdullahi zai kai ki"
Daga haka sai ya fita, na bi bayansa da kallo ina jin zuciyata na min wani zafi...
arfe tara na safe aka bu
e JK Plaza, muma a lokacin ne muka bu
ewa
imbin Jama'ar da suke shigowa Plazar
ofar Gidan Girki.

Duk da halin da na ke ciki cikowar da Restaurant
in ya yi da yadda ake shige da fice a wajen sai ya
auke min damuwar dake zuciyata.

Na mayar da hankalina kan kula da yadda staff
ina suke tafiyar da komai.

Kafin
arfe sha
aya ma breakfast menu
inmu ya
are.

Har an kusa fara serving lunch.

Wajen
arfe shabiyun ne kuma Hajiya ta shigo Restaurant
in.

Office
ina Janan da ke ta up-and-down tun safe ta kawota.

Ta yi mini Addu'ar Allah ya sawa wajen Albarka.

Ita da wasu
awayenta guda biyu da wata da ta ce matar
aninta ne suka kama table suka bada order abinci.

Abinka da uwar miji ni da kaina na kar
i order na zo na serving
insu.

Hajiya tana fa
in ya haka na ce mata babu komai, Special Customer Service nake bata.

Mutanen dake tare da ita suka sa dariya.

Lokacin dana koma office
ina ne wasu 'yanmata guda biyu suka shigo.
ayar kaman na ta
a ganinta a lokacin bikina, ina ga 'yar uwarsu Janan ce
"Madam Chef Chef" ta fa
a tana wani kwashewa da dariya.

Itama yarinyar da suka shigo taren dariyar ta saka.

Kallo
aya na musu na
auke kaina na cigaba da danna Laptop dake
aramin desk
ina.

Na
an iya Computer tun a hutun JSCE da muka yi da nake kar
an Laptop
in yaya Aminu nake kallo.

Lokacin dana ke ta fafutukar karatun JAMB kuma yaya Aminu ya sake koya min saboda CBT ne Jamb
Jiya dana shigo Jide ya nuna min yadda zan yi amfani da Software
in da aka saka dan na ri
a tracking duk abinda yake faruwa a restaurant
in, tun daga shigowar ku
i da fitarsa.

Yanzun ma ina
ara bibiyar Software
inne saboda ban gama ganewa ba wa
annan
ananan yaran suka shigo.

Duk su biyun babu wacce za ta yi shekara ishirin a cikinsu.

Shi yasa wani falli da suke bai dameni ba.

"Idan babu abinda ya kawoku please ku fita min daga office aiki nake yi"
Yarinyar dana ke tunanin 'yar uwarsu Janan ce ta kwashe da dariya har da tafawa.

"Ku jita fa.

Har ke za ki ce mu fita daga office.

Kin san ala
ar dake tsakanina da yaya Jalal?"
"To barin gaya miki ni
anwarsa ce.

Kuma na san ya aureki ne dan ki kula masa da wannan Restaurant
in, baki da wani matsayi a wajensa"
Ta kalli
awarta ta ce "In fa
a miki a gaban Matarsa Cassandra ya kirata da JUST a Chef" suka
yale da dariya.

"Sharifa!" Janan ta shigo office
in ranta a
ace.

"Sharifa, dama ke kika fa
awa Cassy yaya Jalal ya yi aure?"
Rarraba idanu ta fara yi ganin babu wasa a fiskar Janan.

"Answer me!" Janan ta daka mata tsawa.

"Sai me dan na fa
a.

Ai dama na san
oye mata aka yi saboda munafurci"
"Saudah ce ta saki?"
"Babu ruwan Anty Saudah da wannan"
Na baza ido kawai ina ganin dramar su.
arshe dai Sharifa da
awarta suka fita suna
ata fuska bayan Janan ta ce za ta kai
aranta wajen Uncle Idris.

A yadda na fahimta, Sharifar
anwar Saudah ce.

"Don't mind them please" Janan ta fa
a bayan fitarsu.

"Sharifa bata da hankali Wallahi,
anwar Saudah ce.

Kin san Cousin
ina Saudah ai?"
Na gya
a mata kai.

A wajen Hassana mai aikin Hajiya na samu gulmar Saudah.

Ita ce
anin Jalal zai aura Allah ya masa rasuwa sati biyu kafin auren.

Daga baya kuma Hajiya ta ce Jalal ya aureta amma sai ya
I guess saboda baya son auren Saudah shi yasa ya zo mini da maganar auren deal.

Ni sai yanzu ma nake ganin wautata, tun farko ni
in ban dace da Jalal ba.

Ya za
e ni ne saboda ya samu damar cimma burinsa ba tareda ya sha wahala ba.

Ai da 'yar uwarsa Saudah ya aura da ba zai mata wala
ancin da yake mini ba.

Ai ba za ma ta yarda ya wala
antata a gaban Baturiyarsa ba.

Ni
in ce dai ya renawa hankali, saboda bani da gata.

Na yi mamakin yadda Janan ta ke ta bani ha
uri duba da cewa baki da baki ta ce min bata sona.

Koda yake ta fa
a mini dalilin da ya sa ta ce bata sona
in.

Da gaskiyarta, ni
in Local ce.

Wata
ila hakan na daga cikin dalilin da ya sa Jalal yake rena mini hankali.

Yana tunanin idan ya shirya mini zance ya mini da
in baki zan yarda da shi har ya samu kaina.

Wata
ila ma nufinsa idan ya samu kaina ya gama marmarina ya ga na gundureshi mayar da ni Ghetton da ya
aukoni zai yi.

"Wata Aunt
in Khalifah ce ta zo siyayya a plaza shine na ce ta shigo Gidan Girki ta ci abinci" Janan ta katse ni.
Chapter 78 · 0% Book details