← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 95

Sashe 87

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan kika yi siyayyar kayan kitchen
in ai sai kin iya amfani da su kafin su ci ku
insu ko" na fa
a ina dariya
"Dariya ma kike min ko.

To na fasa ma ba sai kin koya min ba.

Kuma zan kira yaya Jalal na fa
a masa"
"Ki ro
e ni ki ce 'Anty Chef Zeey, dan Allah ki koya min yadda ake Local Dishes wanda zai ja hankalin Mijina, yanzu na gane cewa Maza sun fi son abincin gida' kin ga sai na koya miki ko sisinki ba zan kar
a ba"
"Sai na baki ha
uri?.

You know what, manta kawai" ta tashi fuuu ta fita tana fa
in ta fasa ma ba zata koya a wajena ba.

Maza kenan!

Janan dai dana sani data
wammaci ta ri
a cin pizza da shawarma kullum da ta ci Tuwo ita ce wai ke son na koya mata girki.

Daga sanin Hajiya Layla har zuwa yau bana tunanin Janan ta ta
a shiga Kitchen ta dafa ruwan shayi ma balle wai ace Shinkafa ko Tuwo.

Sai ga shi son namiji ya chanjata rana
aya?

Ikon Allah!.

Fushin Janan ko kwana biyu bai kai ba.

Hajiya ta kirani wai Dan Allah na zo zan fara koyawa Janan girki.

Ai kuwa dana je gidan na zage na dinga yi mata dariya, wai ashe Hajiyar ce ta ce idan bata tsaya ta koyi girki ba ba za ta barta ta je Dubai da China siyayyar kayan kitchen da kayan
aki ba.

Kai Jama'a! da gaske fa Janan bata iya komai ba.

Ko lokacin dana ke koyawa Hayfa girki 'yar Hajiya Maryam ban ga irin wannan kwa
ar da Janan ke yi ba.

Ai Hayfa ma nata da sau
i ta
an iya dafa su Indomie da su soya
wai.

Har Jollof Rice ta
an iya kafin mu fara class da ita amma wannan yadda ka san 'yar shekara takwas nake koyawa girki haka muke da ita.

Komai bata iya ba.

Idan ta yi wata tambayar ma idan na kalleta sai na rasa abin fa
a.

Hassana ce 'yar dariya idan ta ji muna drama da ita.

Ni kam abin ma ya dena bani dariya sai mamaki.

Like na san a gidan ku
i da jin da
i ta taso amma koyon girki ai bana
an talaka ka
ai bane.

Abu ne da duk min ku
inka dai za ka kowa ko dan sha'awa ko kuma dan
acin rana.

Maza dayawa sun iya girki balle Mace.

To ko matar jikan Queen Elizabeth an ce tana girki.

Na ta
a ganin video a YouTube an nuna tana girki.

Kuma ta ce lokaci zuwa lokaci tana yiwa Mijinta da 'ya'yanta girki dan tana jin da
in hakan.

Koda yake itama an ce 'yar Talaka ce kafin ta auri Prince William
To ko kuma dai Talaka ka
ai ya kamata ya iya girki ne?...

A haka dai muka yita gurgurawa, a yi fa
a a shirya.

Tun tana yi dan Hajiya har ta zo ta saduda fa ta gane koda za ta
auki mai yi mata girki akwai ranan fa da Khalifah zai bu
aci ta yi masa da kanta.

Kuma da alama Khalifan na ta
an packaging ne.

A waje zai nuna baya son gargajiya a gefe kuma yana so.

Ranan da ya sake zuwa dake da safe ne Masa muka yi masa da Danderu.

Ni dai dan Hajiya na yiwa ba dan shi ba.

Janan har da ma
ale masa tana nuna masa hannunta wai har
onewa ta yi wajen juya Masa.

Ku ji fa!.

A hankali sanyin December ya shigo wanda ya
ara mini ka
aici da kewar Mijina.

Yanzu kam na saduda ko da ba zai rabu da Cassandra ba in dai zai dawo gareni ya bani ka
an daga kulawarsa zan zauna da shi a hakan.

Zuciyata da gangan jikina suna kewarsa.

Duk lokacin dana kwanta na tuno da ranan dana sha kashi a hannunsa sai na ji ina tsirtar da ruwa.

Ina ga har da laifin sanyi a yadda nake missing
insa sosai.

A January za mu yi Jarrabawar First Semester.

Bana son samun Spill Over dan haka na sakawa kaina karatun dole.

Ko na fita aiki idan ina zaune a office babu abinda nake handout
ina nake
aukowa na
an lelle
a sama-sama.

Ni ba guruwa bace a Makaranta, na san kaina, in dai na yi tisin karatu a
alla sau biyar kafin exams to da wuya ka ga na manta abubuwan dana karanta.

Allah na gani idan na kar
i BSc Certificate
ina to ni da Karatu mun yi hannun riga kenan.

Kafin mu shiga January Janan da wata
anwar Hajiya dake Lagos suka tafi Dubai siyayya, wai har India da China za su je.

Har yanzu dai bata iya abubuwa dayawa ba, amma dai babu laifi ta
an fara iya wasu.

Gidan Girki kuwa har yanzu Masha Allah, muna samun mutane musamman masu order daga gida.

Sai dai fama da matsalar Staff.

Mun sallami Zainab Jide ya kawo mana wasu guda biyu mace da namiji.

Namijin sunansa Sanusi sai macen sunanta Majida.

Da aka fara exams sai na maida hankalina gaba
aya kan karatu.

EDD
in Faty ya fa
a cikin Exams dan haka sai addu'ar kada ta haifu take sai bayan mun gama Exams.

Kai ciki bai kar
eta ba, ta yi wani
iba ne ta kumbura ta yi ba
i ga Pimples da ya cika mata Fiska.

Ba
aramin tausayinta nake ji ba musamman idan na tuna halin da take ciki.

Ta auri ma
aryaci.

Ya mata al
awarin zai barta ta cigaba da sana'arta idan sun yi aure ta zo ta aureshi ya
i fir ta cigaba da sana'ar Make up
inta kuma ba wai yana da halin ciyar da ita da kyau bane.

Gaskiya lamarin aure sai da addu'a da Istigfari.

Ba za ka ta
a sanin gaskiyar namiji ba sai ka aure shi.

A yadda ta fa
a mini dai wai idan ta haihu zata koma sana'arta ko yana so ko baya so wai ta gaji da bani-bani da take yiwa mutane.

Ni dai ce mata na yi Allah ya taimaka.

Ah to!

Yanzu na ce mata ta yiwa Mijinta bore ta zo gobe su shirya da mijinta ta ce ai yiwa Miji biyayya sunna ne shi yasa ta watsar da sana'ar Make up ta ri
e Miji.

To ba da ni ba.

A hankali idan ta nitsu za ta nemawa kanta mafita.

Ko Make up
inne ko wata sana'ar daban ne dai dole ta yi idan tana so ta siyawa kanta mutunci ta kuma samu kwanciyar hankali.

Dan BABU mugun ciwo ne.

Allah ya rabamu da BABU.

Saura Exams biyu mu gama Faty ta haihu.

Ana gobe zamu rubuta Paper ta haihu da dare ta samu
anta namiji.

Bata samu zuwa Exams
in ba wanda ta sani Automatic Spill Over biyu kenan.

Ban samu na je na dubata bama sai bayan kwana hu
u da haihuwar.

Dama cikin ya sakata
azanta to haihuwar ma dai bai chanja komai ba, Matar dana samu da ita kuma itama wata
azamar ce tunda ta
i tsaftace gidan.

Dana shiga
akinta kaman zan yi amai saboda
arni.

Subhanallahi!.

Faty ta ce Dan Allah na zo mata Suna.

Wai na yi ha
uri na manta da abubuwan da suka faru mu koma kamar da.

Wai yadda na yi ta shige da fice a bikinta na daure na zo a yi hidimar suna da ni.

A take na ce mata ta yi ha
uri Jalal ya ce ba zan zo Suna ba, daga Barka shikenan.

ASTAGHFIRULLAH nima na shiga sahun masu
arya da sunan Miji.

Jalal bai hanani zuwa Suna ba, dana ce masa zan zo mata barka ne na ce ina ji ba zan je Suna ba, sai bayan Sunan zan nemi lokaci in sake zuwa ya ce mini ba komai.

Dubu talatin ya tura min in bata na ha
a da nawa dubu goman na kawo mata Cash dan na lura kamar Mijinta na da access da account
inta.

Na ha
o da rigan yara guda biyu dana siya a Plaza da kuma Pampers mai guda hamsin.

Ai na mata.

Lokacin aurenta ma dana yi ta up and down na kashe ku
i na yi ta zirga-zirga da me ta saka min.

Ta ro
eni kuma na yafe, amma maganar BESTIE BESTIE ya
are kenan kuma sai a wata duniyar idan ana yi...
*JAYKAY*
angaren Jalal cikin wata biyu da ya yi a London sun yi zama a Kotu sau biyu akan maganar ri
ansa Junior.

Abinda Cassandra ta fa
awa Kotu shine wai zaman Junior a Nigeria akwai hatsari.

Tana tsoron saboda rashin tsaro a Arewacin Nigeria
anta zai iya fa
awa hannun Kidnappers ko kuma 'yan Ta'adda, ko kuma ma rikicin rashin tsaro ya jawo masa mummunan Trauma a rayuwarsa.

Sannan ta sake gabatar da cewa Jalal ya auri wata matar a Nigeria dan haka baya kula da yaron yadda ya kamata wai baya ma zama da shi a gidan Kakarsa yake zama kuma Kakar yaron bata kula da shi saboda bata son Cassandra.

Ta caku
arya da gaskiya ta fa
a.

Sai dai Kotu ta yi watsi da maganar auren Jalal saboda baya cikin abinda za su duba tunda case
in Divorce da ake daban da wannan na neman Custodyn Muhammad Junior.

Shi kuma Jalal ya gabatar da cewa yana neman full Custody na
ansa ne saboda Cassandra tana shan giya (Alcohol abuse).

Saboda haka zamansa tare da Cassandra zai iya jawo masa hatsari sannan ya gur
ata tarbiyyansa.

Da aka ce ko suna da shaidar cewa tana shan giya ta bugu har ta fita hayyacinta sai Lawyan Jalal ya fito da wasu takardu ya mi
awa Al
ali.

"He's my son.

Why would I do anything to hurt him?" Cassandra ta fa
a da
arfi.
ali ya
aga kansa ya tambayeta ko ita ce aka kamata da laifin tu
i cikin maye watanni biyu da suka wuce.

Cassandra ta zaro ido.
alin ya sake
aga wani takarda ya ce shekara hu
u da suka wuce an kamaki da laifin cin zarafin Sakatariyarki mai suna Jessica Edwards inda Kotu ta sa kika biyata taran ku
i Euro dubu goma shabiyar.
Chapter 87 · 0% Book details