← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 95

Sashe 26

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba zai so ta dalilinsa Hajiya ta sake shiga damuwa ba.

Laifinsa na auren Cassandra zai iya raguwa a zuciyarta idan ya auri wata matar.

Sai dai kuma, idan ya ce zai auri wata a yanzu, tabbas zai samu matsala da Cassandra.

Auren kotu suka yi, dan haka a dokar
asar England da Wales ba shi da damar auren wata mace har sai idan ya rabu da Cassandra.

Rabuwa da Cassandra kuma a daidai wannan ga
ar ba abu bane mai sau
i.

Sannan babu makawa Cassandra za ta yi amfani da Junior ta muzguna mishi ta hanyar
aukeshi daga wajensa.

Wani tunanine ya fa
o masa.

Idan har zai samu wacce zai aura cikin sirri ba tareda Cassandra ta ji labari ba, to zai iya samun damar cika umurnin Hajiya.

Kotu ta
aura musu aure da Cassandra, wacce zai aura kuma aure za su yi na musulunci.

Na bayar-Na kar
a, cikin sau
i a shafa Fatiha ba tareda an yi wata hayaniya ba.

Then a hankali sai ya san yadda zai samu mafita daga auren Cassandra, ta yadda za su rabu kuma a bashi custody na ri
ansa.

Saudah ce ta fara zuwa masa lokacin da ya ke
e a office shi ka
ai bayan sun
are meeting
insu wanda fiye da rabin abinda aka yi a wajen bai sani ba.

Ya girgiza kai saboda Saudah ba za ta ta
a yarda ta yi auren da babu hidima ba.

Idan kuma har ta amince to ba lallai Mommynta da sauran 'yan'uwanta su yarda ba.

Ko lokacin da aka shirya aurenta da Jamal, ba
aramin biki na gani na fa
a aka shirya ba.

Sai kuma Allah bai nufa ba.

Sannan, auren Saudah na nufin ba zai ta
a yun
urin rabuwa da ita ba, saboda Hajiya.

Ba shi da aboki a garin nan.

Sau tari abokanan Jamal ne ya ke
an fita da su idan har ya bu
aci shiga mutane.

Bai san ina zai samo budurwa da zai convincing ta yarda ta aure shi ba.

Haka dai ya wuni a office, rabi aiki, rabi tunani.

Bai dawo gida da wuri ba.

Lokacin da ya shigo gidan sai ya samu Hajiya da Junior da Janan suna cin abincin dare.

Ya gaishe da Hajiya sannan ya wuce sama.

Ganin Cassandra yayi ta ajiye kwalin pizza a kan gado tana aiki a Laptop
inta.

Ya fara
arin cire blazer
insa ko magana bai mata ba.

Sai ta kalleshi ta ce masa wai ya nema mata inda ake siyar da pizza mai da
i, wannan da Janan ta kawo mata babu da
i da
yar ta ci slize
aya.

"When are you going back?" Ya tambaya ba tareda ya amsa
orafinta ba.

"Missing me already, ain't ya?" Ta fa
a tana wani fa
a murmushinta.

Juyawa ya yi ya cigaba da cire kayansa bai kulata ba.
arfe sha
aya da rabi na dare da ya kwanta bayan ya gama bitar schedules
insa na gobe sai ya ji hannun Cassandra tana
arin wasa da sandar girmansa.

Ta cigaba da ta
alarsa har sai da ya biye mata.

Duk da ya biye mata
in, amma jikinsa ne kawai ke goganta amma zuciyarsa da nitsuwarsa basa tareda ita.

Ita kanta ta ji banbanci tsakanin jiya da yau.

Sau
aya da suka yi sai ya lafke with the pretense cewa a gajiye yake, amma deep down sha'awarta ce baya yi.

Wani abu ne ya fa
o masa.

Akwai wacce ta driving da
ewar da ya yi yana gurzan Cassandra jiya.

Ba wai saboda ya jima bai ta
a mace bane.

Ba wai saboda ya missing Cassandra bane.

Duk da yana hana kansa irin wannan tunanin, amma macen da ta saka shi cikin matsananciyar sha'awa jiya ,ba Cassandra bace.

Da safe da ya je gaida Hajiya bata kawo masa maganar da suka yi jiya ba.

Maganar rabon kayan sadaka da ake duk Azumi ta fara masa.

Ya ce mata ta rubuta masa budget idan ya dawo sai ya duba.

Yau Asabat, ba zai je office ba.

JK Plaza zai je ya duba da kuma wasu gidajensu da ake ginawa.

Ranan Monday Cassandra za ta koma London.

Idan ta tafi zai samu nitsuwar zama ya nemawa kansa masalaha ta hanyar binciko yarinyar da ta dace da sharu
an Hajiya.
arfe biyar na yamma ya shigo gidan bayan ya gama duba duka sites
in da ake yi musu aiki.

Dariyar Hajiya ya fara jiyowa tun kafin ya shiga falo.

A tsaye ya samesu.

Hajiya na yiwa yarinyar da ke ri
e da
atuwar leda magana.

Kamar tafiya za ta yi amma maganar Hajiya ya tsaida ita.

Kallo
aya ya mata ya ganeta.

Ba ya tunanin zai iya mantawa da cute lips
inta nan kusa.

Jalal ya gaishe da Hajiya zai wuce ta ce masa dan Allah ya kai mata Ziyada gida Direbanta baya nan.

"Hajiya da kin barshi kawai, ina fita zan tsai da keke" yarinyar ta fa
a tana avoiding idanunsa.

"Haba Ziyadah, ai ba za a yi haka dani ba.

Ba zan tasoki daga gida kuma na ce ki kama hanya ke ka
ai ba, ga Magariba ta doso"
Hajiya ta kalli Jalal ta ce "please, ka sauke mini ita a gidansu"
Juyawa ya yi waje ba tareda ya ce komai ba.

Yarinyar ta sake yiwa Hajiya godiya sannan ta biyoshi.

Ta wutsiyar ido ya hangota ta bayansa tana tafiya a hankali, kamar tana tsoron idan ta bishi zai saceta.

Matsoraciya ce, amma sai baki.

Idan har akwai wani dalili ma da zai sa ya saceta, to abu
aya ne.

Those damn kissable lips.

Shi ya fara shiga motar yayinda ta ja ta tsaya a bakin
ofar gaba.

Jiya Direbansa ya
auki uzuri ya tafi gida wai za a yi bikin
annensa biyu, dan haka tun jiyan shi yake driving kansa.

Tana tsaye bata bu
ofar ba.

Ya kalleta ta cikin window sai tura baki ta ke kamar akwai abinda ta ke fa
a.

Probably part 2 na masifar ranan ta ke yi.

Ganin bata shigo ba sai ya danna horn wannan ya sa ta yi saurin bu
ofar ta shigo.

Yana gani ta zauna can nesa kusa da window, ko kallon inda yake ta
i yi.

Ya ja motar suka fita daga compound
in.

Sai da suka yi nisa bata yi magana ba sai ya
an juyo ya tambayeta ina ne anguwarsu "Ghetto" ta fa
a tana kallon cikin idanunsa.
ara da cewa "ka ajiyeni a titi zan hau Keke na
arisa gida.

Na san mota irin taka bata da ce da anguwar ghetto irin namu ba"
Wani
an faint murmushin gefen baki ya yi.

Hasashensa ya yi daidai,
azu practicing part 2 na masifar da za ta masa take.

Wato har yanzu bata manta da abinda ya faru a restaurant ba.

" Na farko umurnin Hajiya na ke cikawa.

Na biyu idan ba zaki mini kwatancen unguwarku ba, zan juyar da motar nan na mayar da ke wajen Hajiya"
Shiru ta yi tana tura baki, sai can ta fa
a masa sunan unguwarsu.

Ta juyar da kanta gefe tana kallon titi, sai ya ji
asa-
asa tana fa
in "sannu
an Hajiya, mijin Baturiya, Mtssw".

"Da ni kike?"
Juyowa ta yi da sauri ta ce "ni ba da kai nake ba"
an kalleta ka
an bai ce komai ba, sannan ya maida hankalinsa kan tu
in da ya ke yi...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 18
*ZEEY*
Yau Asabat ina wanki da safe kusan
arfe goma nema sai na ji wayata na ringing a
aki.

Na je da sauri zan
auka sai na ga wayar ta katse.

Hajiya Layla ke kirana.

Na danna mata kira amma sai ta kashe kiran ta sake kirana.

"Ziyadah, yanzu na ga wani video a page
inki.

Ai Wallahi kin tayar mini da kwa
ayi sai ki san yadda za ki yi dani"
Ta fa
a bayan mun gaisa.

Ni dai na san ban
aura sabon video ba.

Akwai dai wani video na tallen garin
anwake dana yiwa wata kwanaki shine ta ce dan Allah za ta biyani na sake reposting mata a page
ina tunda za a fara Azumi.

To shine na sake sakawa yau da safe.

Ba sabon video bane.

To ko kuma dai videon
anwaken take nufi?

"Ziyadah ai ki zo ki min
anwaken nan a gida na ci.

Ya yi min kyau a ido"
Ashe shi
inne.

Na sa dariya nace "Hajiya ai kin girmi
anwake"
"Ziyada ai ba za ki gane ba.

Ni dana shekara Arba'in a turai ina gudun abincin gida, sai gashi na dawo Nigeria yanzu babu abinda na fi so sama da abincinmu na nan.

Kin san shiyasa fa na sallami Chef
in daya ke mana girki da.

Na sa aka kawo mini Hassana"
are da cewa idan bana komai wai na zo gida na yi mata
anwake.

Na ce mata wanki nake amma na kusa gamawa idan na gama zan zo.

Daga haka ta min sallama.

Ni garin
anwaken dana yi amfani da shi a videon ma ya jima da
arewa, amma dai zan duba a Kasuwa.

Lissafina na zuwa gidan Faty yau sai dai kuma gobe.

Dama cewa nake idan na gama wanki zan je gidanta na fa
a mata halin dana ke ciki, dan ta tayani jaje.

In ma akwai wani tsohon saurayinta mai suna Muhammad da za ta iya ha
ani da shi sai na duba na gani ko za mu dace.

Bayan na gama wanki sai na shirya na fita.

A hanya na tsaya na sayi garin
anwake.

Ban samu wanda nake nema
inba, amma dai na samu wani mai kyau dana ta
a amfani da shi.

Na wuce gidan Hajiya Layla.

Tana ganina ta fara murna kamar irin ta ga
awarta
innan.

Gaskiya matar bata da girman kai.

Har kitchen ta biyoni ina kwa
anwake tana min hira.

Ta tambayeni ya shirin Azumi na ce mata Alhamdulillahi.

Ta ce akwai abincin sadaka da wata mata ke musu duk Azumi tana tunanin ko ta bani aikin wannan karan, sai na ce mata gaskiya ba zan iya ba, saboda muna exams kuma idan na gama zan je Kaduna ziyara wajen Ummana.

Ta ce mini babu komai.
Chapter 26 · 0% Book details