Sashe 71
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Stew
in da na yi ma kala biyu ne, akwai mai kifi akwai mai nama.
Mai naman da manja na yi shi.
Sai kuma na prepping dankali na fere su na saka a freezer idan na tashi amfani da shi kawai soyawa zan yi.
A yammacin ranan na tafi salon, dama na booking appointment a wani salon da Hajiya ta recommending mini wai nan Janan ke zuwa.
Na je aka min gyaran kai da
ananun kitso.
Ba zan juri barin gashina babu kitso ba, I mean obviously kun san idan muka fara honeymoon zan fara jigilar zuba ruwa a kaina.
Kuma kun san mu masu natural gashi da cika
innan daka zuba masa ruwa sai ya dan
are ya dawo Afro.
One moment gashinka a cike gwanin sha'awa, the next moment gashinka ya zama wani abu daban.
Kitson ya yi kyau sosai, kuma ruwa zai shiga ciki easily.
Sannan ba zai yi wahalar bushewa ba ko da ba sau
aya zan yi wankan ba.
I mean an ce akwai masu wanka biyu-uku a rana.
Ban sani ba ko gaskiya ne.
Yanzu dai zan lura na ga iya gudun ruwan Jalal kafin na san sau
aya a rana ruwa zai ta
a kaina ko kuma har da
ari.
arfe bakwai na safe bayan na gama waya da Jalal sai na wuce kitchen dan na shirya wa MIJINA abinci mai da
Shekaranjiya dana le
a gidan Hajiya na tambayi Hassana wani abinci Jalal ya fi so ?.
Ta lissafo mini abubuwan da ta lura yana ci sosai idan aka yi.
A hankali na san idan zama ya yi zama ni da kaina zan gano abubuwan da ya fi so.
Da ke na riga na harha
a komai tun jiya aikin zai min sau
i.
Dama zan masa jollof rice da coconut rice ne.
Mijin nawa an ce ya fi son Rice dishes ko Pasta akan Tuwo.
Wai yana cin Tuwon Semo da Tuwon Shinkafa amma bai dame shi ba.
Dana gama da shinkafa sai na soya chips da plantain.
Na grilling kifi.
Akwai pepper chicken da na yi jiya duka idan na tashi serving zan ha
a masa da shi.
Anything for My Husband.
Tunda aurenmu ya tashi daga deal kun ga ai sai na nuna masa amfanin auren Chef da ta iya girki.
Har pepper soup
in kayan ciki na yi jiya yana freezer idan yana bu
ata.
arfe tara na safe ina kitchen ina girki wayata ta fara ringing.
Sunan da na gani ya sa ni
aukan kiran da murmushi a fiskata.
Ni da na ke jira in ji ya ce min sun kusa shigowa Zaria sai ya ce min wai yanzu suka hau hanya Janan ta dage wai shi zai driving.
Na tambayeshi Direbansa fa?
Wai ya wuce da motar Janan tun
azu.
Ni dai ban ji da
in hakan ba.
Wannan Janan
in za ta sa Mijina ya sha wahalar tu
i bayan ya kwaso gajiya daga tafiyar da ya yi.
Na yi musu addu'ar a dawo lafiya.
Burina su iso gida lafiya ba wai isowarsu da wuri ba.
At least ma zan samu enough time na kammala aikin da nake kafin su iso.
A yadda na ke girkin sai na ji kwa
ayin fara content a kitchen
Ni Ziyada da karambani.
Yaushe-yaushe aka gama dragging
ina wai na yi auren jari.
Idan aka ga sati biyu da aure na fara food content a sabon kitchen ai sai su samu abun gulma.
Zan koma Food Content amma ba yanzu ba.
Akwai bu
e Gidan Girki a gabana and most importantly akwai kula da Mijina.
Idan muka gama honeymoon kuma Restaurant ya fara tafiya normal then sai na fara content a gida ina sakawa a pages
ina.
Da wannan tunanin na cigaba da aiki.
arfe shabiyu na rana ina wanke-wanke saboda na gama duk abinda zan yi sai na ji
aran doorbell.
Da sauri na goge hannuna da kitchen towel na yi hanyar falo
ila Jalal ne ya zo duk da ban ji
aran shigowar mota gidan ba.
Idan ba shi bane ma ba zai wuce Hassana mai aikin Hajiya ba.
Na bu
ofar da tunanin
ayan biyun zan gani amma sai na ga sa
anin haka.
Na ta
a ganinta sau
aya watarana da na je yiwa Hajiya girki kafin ma na san zan auri Jalal.
Sannan na je Instagram
inta na yi gulma.
Kar ku tambayeni mi ya kaini bibiyar kishiya a Instagram.
Na san ko kune za ku yi hakan.
Amma fa ban bar page
inta da da
in rai ba dan wuni na yi a ranan ina ta jin haushinta da ma Jalal
in.
Abu ka
an sai na fara comparing curves
inta da nawa.
Duk dama nawa ya fi nata fitowa.
And boobs
inta manya ne ba laifi.
Kun san Spanish da Mexicans suma babu laifi akwai su da diri mai kyau.
To itama matar ta
auko
angaren mahaifiyarta da aka ce asalinta 'yar Spain ce.
Sai dana ga hotunan ma na fahimci dalilin da ya sa Jalal ya yiwa boobs
ina shan hauka ranan.
Ashe su ya fi so tunda ga Baturiyarsa ma tana da su babu laifi.
CASSANDRA ce a gabana.
Cassandra matar Jalal.
"Hello, who are you?" Ta tambayeni ganin na zuba mata idanu na kasa ko
yaftawa.
Maimakon na bata amsa sai na matsa mata dan ta shigo dan ban san me zan ce mata ba.
Ta jawo Box
inta tana bin falon da kallo.
Ba san me ya kawota ba.
Ban san ko da sanin Jalal ta zo gidan ba.
Ban kuma san ko ta san Jalal ya aureni ba.
It's best na bari Jalal ya zo ya clearing abinda ke
asa da kansa kar na yi
aurin baki na fa
i abinda ba a sakani ba.
Ina ji tana tambayata ko bana jin Turanci ne na
i kulata.
Kujerar zama na nuna mata na yi hanyar kitchen.
Ina shiga kitchen
in sai na rasa abinda zan yi.
Shin in kira Jalal ne na fa
a masa babbar ba
uwar da ta zo ko kuma Hajiya zan kira?.
What if kuma daga gidan Hajiyar ta taho nan?.
Na dai
au wayata na fara kiran Jalal sai kuma wayar bata shiga ba.
Subhanallahi!
Na sake danna kiran still not reachable, ganin haka sai na tura masa text.
Na ja dogon numfashi sannan na sauke
atuwar ajiyar zuciya.
Jikina yana bani akwai matsala.
Cigaba da wanke-wanke na yi.
Lokaci zuwa lokaci ina sauke ajiyar zuciya.
The truth is, gwiwata ya fara sacewa.
Zuwan Cassandra ba alkhairi bane.
Bai saketa ba.
Kuma tun farko ya ce min baya so ta san da auren saboda zai iya rasa
ansa.
To ko kuma dai ya fa
a mata ne sadda yake Lagos shi yasa ta zo dan ta tabbatar da auren?.
Kai!
Ba haka bane.
Jiki a sanyaye na
arisa gyara kitchen
in na fito har lokacin Cassandra tana zaune a falo tana danna waya har ta kunna TV ma.
Da zan wuce ta tambayeni ina ne
akin Jalal.
Ban kulata ba na wuce sama abuna.
Ina zuwa
aki sai na cire kaya na shiga ban
aki na yi wanka na fito da Alwalata.
Lokacin da nake neman kayan da zan saka idan na yi sallah ne na hango wani jan nightie da na sa
ala a hanger wanda nake shirin sakawa daren yau.
Duk da akwai wanda za su fi shi jan hankali na za
i wannan ne saboda ja yana min kyau kuma rigar ya kai gwiwa.
Har yanzu ina jin kunyar Jalal, dan haka ba zan iya saka wasu daga cikin sexy night dress da aka sa a lefena ba.
Yanzu kam zuwan Cassandra gidan ya rusa duk wani shiri da na yi.
Bayan na yi sallar Azahar sai na saka wani simple BouBou gown na
aura
ankwalinsa na fito.
Ashe na baro wayata a kitchen.
Ina saukowa sai na ji
aran bu
e gate.
Dam!
irjina ya buga.
Cassandra tana nan a inda na barta sai dai ta cire heels
inta ta
aura
afafunta akan kujera
"Is that Jalol?" Ta fa
a da British accent
inta.
Ban amsa mata ba na wuce kitchen na je na
auko wayata.
Amma ban fito ba jin kamar ana
arin bu
ofar falon.
Jalal yana da password
ofar dan haka ba sai ya danna doorbell ba.
Daga inda na ke tsaye sai na ji babu amfanin tsayawata a Kitchen gara na fito falo a yi ta ta
are.
Janan ce ta fara shigowa.
"Cassy!" ta kira da
arfi ganin Cassandra a falon.
Yadda ta yi ya nuna bata san da zuwan Cassandran ba.
"What are you doing here?" Janan ta tambaya a ki
ime.
Jalal da ya shigo ne ya sa Cassy mi
ewa da sauri ta je ta fa
a jikinsa tana kiransa da J love.
agowa ya yi idanunsa suka sauka cikin nawa.
"Maria, what are you doing here?" Ya yi tambayar yana
areta daga jikinsa.
Kasa ha
a ido da ni ya yi a karo na biyu.
Ni kuma sai na kafa masa nawa idanun ina ganin dramar da ake yi.
Ina jin Cassandra tana masa bayanin ta zo ne saboda ta yi missing
insa sannan tana so su celebrating 10yrs Anniversary
insu.
Sai shi kuma ya ce mata Anniversary date
insu ya wuce.
Wato ma ya damu da ita har ya ri
e date
in Anniversary
in aurensu.
Ta kissing
insa lightly a baki ta ce wai su yi pre-celebrating Anniversary
insu na cika shekara sha
aya da aure.
Janan ce ta katse maganar ta hanyar tambayar Cassy yaushe ta shigo Nigeria?.
Cassandra ta ce mata yau ta shigo.
Janan ta ce ta yi mamaki ne saboda bata fa
a mata za ta shigo ba.
Nuna ni Cassandra ta yi sannan ta tambayi Jalal wacece ni.
"Who is she?"
Sai a lokacin Jalal ya sake ha
a ido dani.
Ina ganin yadda yake
arin aika min sa
on ban ha
uri da idanunsa.
To ha
urin me zai bani?.
Tambayarsa fa a ka yi wacece ni?.
Miye matsayina a gurinsa?.
Shi yasa ban yi magana da Cassandra ba tunda ta zo dan bana son fa
a mata abinda ba dai dai ba.