Sashe 49
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan ba department
inmu bama daga resuming first semester final year sai su fara bombarding
inmu da practicals.
Kai, Allah!.
Da maganar project za mu ji, ko kuma practicals?.
Thank God ma classes
inmu ba yawa yanzu.
Yawanci lectures biyu ne a rana.
Dana fito daga office sai na wuce kitchen, na samu mutanen wajen kowa abinci yake ci.
Har Agnes itama ta samu waje ta ajiye gashin wig
inta a gefe tana cin Tuwon shinkafa da miyar taushe.
"Our Chef, har za ki tafi?" Jide ya tambaya yana faman gwagwuyan wani
ashi.
Da
ashin miya na yi Taushen.
"Zan wuce.
Na ga kaman akwai hadari a garin"
"I still need to round up things a nan dana kai ki"
"Yau kuma?
Jide ka dena tsoron ne?" Na fa
a ina masa dariya.
"Ewoooo!
Na manta.
Ofcourse zan tambayi permission daga Oga kafin na kai ki"
"Kar ka damu, ina fita zan hau Keke"
"Bisola, akwai sauran Tuwon nan?" Na tambaya ina kallon
aya daga cikin staffs
in da aka hiring a kitchen.
Su uku aka
auka a kitchen
in.
Bisola da Zainab sai namijin mai suna Tanimu amma Tee yake kiransa dan
an gaye ne.
Ya iya abinci dan yana da experience sosai.
Infact da muka yi musu interview da training ya ma fi sauran matan iya aiki.
Da, duka mata nake so a
auka.
Amma sai na ga Tee zai iya supervising kitchen
in idan bana nan fiye da matan.
Bisola Bayarabiya ce.
Allah ya sa dai kar ta ha
a kai da Jide su mayar da wajen nan Gidan Amala.
Okay.
Wasa nake.
Ta ce mana a Jos aka haifeta, amma yanzu tana zama a gidan Antynta a nan Zaria.
Tana da kwalin Diploma kuma ta ta
a aiki a restaurant.
Zainab 'yar Maiduguri ce amma tashin Zaria ta dai gama Secondary School shekara biyu kenan bata cigaba ba.
"Kamar fa Tuwon ya
are" Bisola ta bani amsa.
Ca
i!.
Yanzu duk cikin abincin dana girka basu rage mini komai ba?
Jiya dana zo ban ci abincin dana yi ba, amma na
auki take-away na kaiwa Kaka ai.
Yau kuma saboda na bar wajen shikenan sai su cinye komai.
Dake saboda promo content ne abincin ka
an-ka
an na ke yi.
Duk da haka sai su cinye komai.
Tuwo kala biyu fa na yi!.
Na fara kallonsu
aya bayan
aya.
Shareni ma suka yi suna ta cin abincinsu.
Camera Man
inma ya rataya Camerarsa a wuya yana cin Tuwon Masara miyar Kuka, har da su
e hannu.
Na ha
iye maganar da ya taho mini dan bani da
arfin masifa.
Gobe za su ga me zan musu ai.
Na juya ina dragging jakata da kuma ledar dake hannuna na yi hanyar fita ina jin cramps
ina yana
aruwa.
A tsakiyar hall
in Restaurant
in Jide ya
wala min kira.
Leda ya mi
o min.
"Kin
auka zan bari a cinye babu naki ne.
Ba ki ji inata masifa
azu ba.
On a serious note.
You're a great cook, Zeey"
Na kar
i ledar a hannunsa ina fa
in an gode Manajan Gidan Girki.
Jide ya sa dariya.
Lokacin dana fito waje kuwa, sai na ga ashe fa hadari ya turnu
e sama.
Ruwa ne yake ha
uwa.
Idan ya sauko kafin na kai gida zan sha wahala.
Allah dai ya sa na samu Keke da wuri.
Na yiwa masu gadin Plazar Sallama na fita.
Ai ko taku goma ban yi ba na ji horn a bayana.
Ban juya ba dan a tunanina irin masu tsare mata a hanya
innan ne.
Ban gama tunanin hakan ba Motar Jalal ta zo ta wuce ni, sai kuma ta tsaya a gabana.
Alhamdulillahi!
Na ji wani sanyi a raina duk da ban san ko Jalal
inne da kansa ya zo
aukata ba, ko kuma dai Direbansa ya aiko mini.
Kafin na
araso aka bu
e min gidan gaba.
Jalal ne.
Na shiga motar da sauri dan har an fara yayyafi ka
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 34
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*JAYKAY*
4 days kenan bai ganta ba. 4 days kenan yana son ganinta amma ayyuka sun ri
e shi.
Yau da safe ya je Abuja ya gana da Uncle Idris akan maganar kai sadaki da za a yi.
Direba na ajiye shi a gida wanka kawai ya yi ya chanja kaya ya fito ya kar
i key
in mota ya taho Plaza.
Sai da ya kusa isowa ma ya kira Jide ya tambayeshi ko Ziyadah tana nan dan ya kira numbarta ba ta
auka ba.
Jide ya ce masa yanzu ta fita.
"Ya hanya?" Ta tambaye shi dan ya fa
a mata zai yi tafiya jiya.
"Lafiya.
How's school?"
"School kam an dawo kenan ai.
Mun fara final battle"
Kallonta ya tsaya yi.
She looks tired.
Da da hali, yana so ya bata warm hug ya comforting
inta.
Ya san ta sha aiki sosai.
Shinshina kayanta ta yi sannan ta ce "Tuwo muka yi yau.
Miyan kuka da miyan Taushe..."
"Are you okay?" Ya katseta.
Dan idan ya barta za ta cikashi da surutunta.
"Yes.
Me ka gani?"
"You look weak.
Kin ci abinci kuwa? ko aiki kika tsaya yi tun safe?"
"Aww!" Ta
an gyara zamanta.
"Na
auka cewa za ka yi ina warin spices"
"Kina warin spices ne?" Ya fa
a yana
aga mata girarsa
"A'ah!" Ta fa
a da
arfi.
"I mean.
Ka san miyan Kuka idan babu daddawa, da su citta..."
"Ba wai...Ka san na fi awa hu
u ina kitchen kuma..."
"So nake a ri
a siyar da abincin gargajiya" ya fa
a yana mimicking muryarta.
Ziyada ta ha
e fiska.
"Eh
in.
Ai ban gayyaceka ba ka zo.
Ni ka tsai da motarka ma na fita" ta
ata fuska ta juya tana kallon window.
"Miye laifina a nan?.
Ke fa kika fara kawo maganar"
"Ai abinda ke ranka kenan, shi yasa kake ta wani kallona tun dana shiga motarka"
"Dama wani na iya sanin abinda ke ran wani ne?"
"To miyasa kake kallona idan ba cewa za ka yi ina warin Daddawa ba?.
Kuma da kake cewa na ce zan siyar da abincin gargajiya, dama ban ce kai zan siyarwa abincin ba ai.
Ai kwana biyu da baka zuwa Gidan Girki hankalin kowa a kwance yake, yanzu ka dawo kenan za ka fara..." ta yi shiru
Juyawa ya yi ganin ta tsayar da surutun nata.
"Are you okay?" Ya tambaya ganin tana
an matsa cikinta.
"Hey, what's wrong?
Mu je Asibiti ne?" Ya jero tambayoyin rabin hankalinsa na kanta sauran kuma yana tu
in da ya ke.
"Dan Allah idan ka ga pharmacy kusa ka tsaya zan sayi magani" ta fa
a muryarta
asa-
asa.
Me yake damunta?.
Tashi
aya ta switching daga surutu ta koma abar tausayi.
"Me ya same ki?" Ya sake tambaya dan gaskiya she looks sick.
Tunda ta shigo motar ya lura da hakan.
"Ba komai"
"Ba komai kuma?"
Kwantar da kanta ta yi still tana matsa cikinta.
"Sunshine, please me yake damunki ne?" Wannan karan muryarsa cike take da damuwa.
ago ta ce " ba komai.
Idan na sha pain reliever zan ji sau
"Bari mu je Asibiti, please."
"Kayya!
Wai sai na fito maka da komai fili ne.
Idan ka ga mace tana haka ai ka san me take nufi.
Ni ka kaini pharmacy zan sayi magani" ta
arisa maganar kamar za ta yi kuka.
Ta ya zai san me yake damunta idan bata fa
a masa ba.
Lokacin da ya parking a dai-dai wani pharmacy dake bakin titi ruwa ya riga ya
arke sosai.
Yana gani tana yun
urin fita ya dakatar da ita.
"Wani magani za a siya miki?"
"Diclofenac"
"Shi ka
ai?"
"Eh"
Ko tunanin
aukan Lema bai yi ba ya fita ya sa kansa cikin ruwa ya shiga pharmacy
in.
Minti hu
u sai gashi ya shigo motar kayansa ya
an ji
e ka
Ya mi
a mata ledar har da ruwan gora.
"Ki sha yanzu"
Yana kallo ta
alli maganin guda biyu ta sha ta kora da ruwa.
"Sorry ko.
Are you sure wannan maganin ka
ai zai miki?"
Ta gya
a masa kai ta ce "shi na ke sha"
Sai da ya tada motar suka fara tafiya sannan ya sake tambayarta me yake damunta.
Shiru ta yi bata amsa ba.
"I'm worried, Zeeyadah.
Please, ki fa
a min abinda ke damunki"
asa-
asa ta ce "cramps"
"Cramps" ya maimaita
Abinda ta fa
a left him more confused.
Me ya jawo haka?
"Dama yana miki haka ne?"
Ta gya
a masa kai.
"Sorry" ya furta dan baya so ya takurata.
Saboda ruwan da ake daf
ofar gida ya parking motarsa.
Ya ce ta tsaya ya
au Lema a baya ta shiga da shi ta ce masa kar ya damu za ta shiga gidan a haka
"NO.
Ba za ki fita a haka ruwa ya ta
aki ba"
Ya fita ya
au Lema a bayan mota ya bu
eta.
Shi da kansa ya bu
e mata
ofar motar ta fito ya ri
e mata Lemar saboda akwai kaya a hannunta.
Rakata ya yi har bakin zauren gidansu sannan ya juya ya koma ya shiga mota.
Yana shiga ya jawo wayarsa ya fara browsing me yake jawo cramps na ciwon ciki ga mata?.
Daga kalmar MENSTURATION da ya fara gani ya fahimci abinda ke damunta.
Dariyan kansa ya fara.
Na rashin sanin duk wa
annan abubuwan.
Ya san mata na period.
But bai ta
a sanin suna shiga pain har haka ba.
Cassandra ba ta ciwon mara.
Janan ma dai as far as he knows bata irin haka.
Mutane biyu kenan da ta dalilinsu ya kamata a ce ya san mata na fama da matsanancin ciwon mara idan suna period.
Maimakon ya koma gida sai ya sake komawa Pharmacy.
Da ya fito sai ya shiga wani babban provision store dake gefen wajen ya yi siyayya.
Gidansu Ziyada ya dawo.
Zuwa lokacin ruwa ya tsagaita sai yayyafi.
Kiran numbar Ziyada ya yi.
Daga yanayin yadda ta
au kiran ya san a kwance take.