Sashe 66
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kina wuta fa Bestie, Allah ya barku tare daga nan har tsayuwar
iyama"
Ko addu'ar ya kai zuciyarta ko bai kai ba, ni dai na amsa mata da Amin na kashe wayata.
Na ji da
i da Jalal bai tambayeni da wa nake magana ba.
Dan idan ya ji maganar Alhaji Nafi'u muka yi ransa zai iya
aci.
Da safe da yake mini kashedi akan na cire maganar a raina ba da wasa yake ba.
Na ji wani chills a jikina dana tuno furucinsa na safe "I'm the only MAN you should think about...".
Da dare da za mu kwanta na so yin gardama lokacin da ya yi
arin cuddling
ina.
Shine ya tsokaleni wai jiya da ya rungumeni da safe kasa tashi na yi saboda na ji da
in jikinsa.
Ku ji min fa!.
Lokacin da ya manna min soft kiss a wuyana ai sai na tafi factory reset.
Mantawa na yi da duk abubuwan da suka faru.
Zagina da ake yi a social media da ma videon Alhaji Nafi'u yana masifa a gidanmu da aka fitar.
Mantawa na yi da komai, sai mutum
aya.
Mutumin da cikin kwana biyu kacal da muka yi tare, har na amince a raina ina son zama na har abada da shi...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 44
*CASSANDRA*
Baturiyar matar da ke zaune a wani
ayataccen office cikin wani tsantsararren building dake tsakiyar birnin London ba za ta gaza shekara 37 zuwa 38 ba.
Cikin shekaru takwas da bu
e fashion brand
inta mai suna CASSYMAR
A ta samu lambar yabo a matsayinta na
aya daga cikin Luxury fashion brand masu tashe da manyan Celebrities suke sakawa.
Lokacin da kamfanin ta ya designing kayan da wata fitacciyar 'yar film
in Hollywood ta saka a taron MET GALA da aka yi shekara hu
u da suka wuce, sai darajar kamfanin nata ya
aru.
Dan kuwa tun daga lokacin zuwa yanzu revenue
in kamfanin ya
aru sosai har ya ninka target
in da suke tunanin za su cimma nan da shekara goma.
Sai ga shi sun cimma target
in nasu a shekara hu
CEO na kamfanin CASSYMAR
A ita ce Cassandra Maria Morgan.
Cikakken sunanta na haihuwa kenan, amma tun daga lokacin da ta auri Jalal Kabeer Maiya
i sai sunanta ya koma Cassandra Maria Morgan Maiya
Zaune Cassy take
a ofishinta, hankalinta kwacokam yana ga wani hoto da aka turo mata.
A ranan da ta ga DM daga wani account da ke
auke da family name irin na mijinta ba ta bu
e DM
in ba.
Daga baya sai ga email nan an sake turo mata da wani bayani da ya ru
ar da ita lokaci guda.
A take ta kira
anwar mijinta Janan Maiya
i dan ta ji gaskiyar abinda aka turo mata, amma sai Janan
in ta
aryata hakan.
Ta kira Jalal amma sai ta kasa tambayarsa gameda abinda aka turo mata saboda abin ma bai kama hankali ba.
Ta ya ma za a ce wai Jalal ya yi wani auren bayan basu rabu ba.
Bibiyar DM
in da aka mata ta yi ta kalli hotunan da aka turo mata da dogon bayani wai mijinta Jalal ya auri wata ba
ar fata 'yar Nigeria.
Hotunan da aka turo na Jalal ne ya sha manyan kaya yana cikin wasu 'yan'uwansa da suma suka yi shiga ta alfarma.
Sai kuma hoton wata budurwa da ake i
irarin ita ce matar da Mijinta ya aura.
Hotunan da aka turo mata ba su nuna komai ba domin hoton Jalal cikin 'yan'uwansa ya sha native attire ba shi ke nuni da cewa aure ya yi ba.
And hoton yarinyar da aka tura mata bai yi kama da irin macen da zata ja hankalin Jalal bama balle har ya ce zai aureta.
Kwana biyu ta share abin a ranta amma sai zuciyarta ya ri
a kawo mata tambayar idan kuma gaskiya ne Jalal ya auri wata fa?.
Ta san uwar mijinta bata sonta, amma kuma ai matar ta san illar Jalal ya yi aure ba tareda sun rabu ba.
It's bigamy.
A zamanta da Jalal ta
an yi bincike akan musulunci, ta san musulmai suna da damar auren mace sama da
aya amma kuma auren kotu suka yi.
Kotu kuma abinda ta sani shine Cassandra Maria Morgan ita ka
ai ce legal wife
in Jalal Kabeer Maiya
i.
Wannan ya sa bata ta
a damuwa da cewa watarana Jalal zai ce zai yi aure ba.
It's not possible nema.
They are still legally married duk da basa zama tare.
Saboda ta samu nitsuwa har
anta Junior ta tambaya da suka yi waya aka ko ubansa ya yi aure amma yaron ya nuna mata bai san maganar ba.
Wannan ya sake sawa Cassandra ru
u.
Idan
anta ya ce Jalal bai yi aure ba.
Sannan Janan ta tabbatar mata maganar da aka turo
arya ne.
To wacece wannan S.
Maiya
i da ta turo mata hotuna da bayanan
arya wai mijinta Jalal ya auri wata a Nigeria?.
Blocking
in yarinyar ta yi.
Amma yanzu da take sake kallon hoton Jalal sai ta ji dole ne ta samu lokaci ta je Nigeria ta gani da idanunta cewa Jalal bai ci amanarta ba.
Hakan zai fi mata kwanciyar hankali.
Daga haka ta ajiye wayarta ta mayar da hankali kan wasu files dake gabanta tana dubawa...
*ZEEY*
Yau Alhamis muka koma sabon gida.
Gidan Jalal.
Gidana ba gidan Hajiya Layla ba.
Gidan ba
aramin kyau yake da shi ba.
Hawa biyu ne da
akuna shida.
A
asan akwai falo, dining area, kitchen da store sai guest room
aya da spare room
aya.
Akwai kuma guest bathroom separate shima.
A saman kuma akwai
aramin falo kaman lounge haka, sai Master bedroom na Jalal dake ha
e da ban
aki da kuma
ofar da zai fitar da ke balcony.
Balcony
inma akwai kujeru biyu na zaman sha
atawa ana duba farfajiyan gidan daga wajen.
Wajen zai yi kyau idan aka saka plants.
Nawa
akin bai kai master bedroom girma ba amma shima babba ne kuma akwai walk in closet da ban
aki.
An jera min kayana a closet sauran da ba a
inka ba aka barsu cikin akwatunan Lefe na.
Sai
akuna biyu wanda nake tunanin na yara ne amma dai babu wani decoration da aka masa akwai dai gado a
akin.
Abinda ya fi tafiya dani a gidan shine mini-kitchen dake sama.
Like irin wajen da za a iya warming abinci ko a ha
a tea ko a dafa fast abu haka a wajen ba sai an je babban kitchen dake
asa ba.
Wajen ya burgeni.
Abunka da Chef, Mentally sai na fara calculating yadda zan gyara wajen.
Idan na yi girki a
asa sai na kai mini-kitchen
in na ajiye zuwa lokacin da za a ci sai na fito da shi.
Idan ma yunwar dare ya taso mutum za a iya soya
wai a ha
a shayi a wajen.
Lissafi dai iri-iri na dinga yi na yadda zan gyara space
Bayan mun gama duba duka gidan da su Hajiya da suka rakoni sai aka zauna aka yi addu'ar Allah ya ka
e fitinar dake gidan ya kuma bamu zaman lafiya a gidan.
Na yiwa su Hajiya godiya na raka su har bakin gate kafin na koma.
Gidana da Gidan Hajiya katanga ne ya rabamu.
Na ji Hajiyar ma na cewa za a fasa
ofa ta baya da zai connecting
inmu ta yadda zan iya zuwa cikin gidan Hajiya ba tareda na bi ta gate ba.
Dana dawo falona sai na ji gidan ya min fa
i.
Ni ka
ai a wannan babban gidan sai kuma Maigadi dake bakin gate.
Ance akwai Boys quarter a baya da Maigadi zai ajiye iyalinsa amma kuma babu kowa a wajen for now.
Maigadin ma Hajiya ta ce ba shi da mata.
ayan duplex
in kuma babu kowa.
A yadda na ji labari dama gidan an gina ne saboda Jalal da
aninsa Jamal su zauna a waje
aya, to
addara bai sa Jamal
in ya yi Aure bama balle ya zauna a gidan.
Babu da
i a bar gidan empty.
Ko 'yan haya aka saka a ciki zan samu ma
ota kusa da ni.
A cikin kwanakin da muka yi ni da Jalal mun fara sha
uwa.
Duk dare za mu kwanta manne da juna.
Wani lokaci har ya kissing wuyana ko goshina.
Babban abinda ya sa na
ara jin son Jalal a raina shine maganar
arar Alhaji Nafi'u da ya yi.
Bai min maganar ba dan tunda ya ce fa
an nasa ne yake ta fa
i-tashi akai shi ka
Baffa Adamu ne ya kirani ya sanar dani wai an kama Alhaji Nafi'u kuma lallai Jalal ya dage sai ya yi shari'a da shi.
Ashe da aka bincika shi
inne ya je ya posting video
in dai-dai wajen da yake i
irarin ba zai yarda ba an cuce shi ya sa a fake account
insa na Facebook.
Daga nan ne video ya kai har shafin bloggers.
Wato bayan an rufe magana har Baffa Adamu ya saka shi rubuta undertaken da kansa ya sa hannu ashe bai ha
ura ba.
Shi kawai so yake ya ga ya fentani da ba
in fenti cewa na ci ku
insa na je na auri wanda ya fishi ku
Baffa Adamu ya ce mini Alhaji Nafi'un ya turo wani dattijo har Katsina ya same shi wai a janye
ara, amma Jalal ya ce ba zai ha
ura ba.
Ya ce mini shi ba zai tursasani na yafewa Alhaji Nafi'u ba.
Amma kuma tunda ya yi nadama na yi ha
uri a wuce wajen na fuskanci aurena na manta da komai.
Na yi masa godiya na ce zan ro
i Jalal a janye
aran.
A ranan Talata da dare da muka zo kwanciya dana kawo maganar wa Jalal sai ce mini ya yi kada na sake kawo masa maganar.
Ashe ma har da wata blogger aka ha
a da shari'ar amma ita ta bada ha
uri a pages
inta publicly na ya
a videos
ina da ta yi.
Duk da videon daga Alhaji Nafi'u ya fito itama tana da hannu wajen ya
awa.
Ni duk ban san an yi haka ba.