← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 95

Sashe 5

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Akwai wata Anty Shukura da muka yi aiki da ita a Zikks Foods tana da Catering service yanzu, idan aiki ya samu tana kirana.

Sannan daga Instagram da wata mata ta mun magana in zo har gida in koya mata abincin gargajiya sai na fara fa
awa mutane za a iya hiring
ina koyar da girki.

I'm not lazy.

Ni ZIYADA bani da lalacin neman ku
i.

I Have To.

Ina neman ku
i ne saboda gudun wala
anci.

Saboda gudun mutane kamar Alhaji Nafi'u.

Because ko Sule
aya namiji ya baka one way or the other sai ya maka gori.

Ka
an ne masu yi dan Allah, babu gori, babu wala
anci...

Raina a
ace na fito daga
aki na
au buta na yi hanyar ban
aki.

Kaka tana Dama koko a wani
aton bokiti.

"Kin tashi.

Ya ciwon kan?"
"Da sau
i" na shige ban
aki.
azu da Asuba da Kaka ta tasheni sallar Asuba ce mata na yi kaina na ciwo shine ta barni.

Truly kaina na wani mugun sara mini ne tun jiya da dare da muka gama waya da Yaya Aminu.

Dana fito daga ban
aki sai na ja ruwa daga rijiya na cikata butar na fara alwala.

Kafin na gama yara har sun fara shigowa da kofi a hannunsu kar
an kunu.

Na ja tsaki na shige
aki na shimfi
a sallaya na tada sallar Asuba.

Dana idar na jawo wayata na duba agogo
arfe 6:52AM.

Allah ka yafe ni.

Ban cika makara sallar Asuba haka ba.

Kaka ce alarm
in dake tashina Sallah.

Ko babu Alarm
arfe uku da rabi na yi tsohuwar nan take tashi ta fara hidima. jikinta ya riga ya saba da tashin dare.

Addu'o'in dana saba na yi daga littafin Hisnul Muslim da ke wayata.

Na ha
a da Salati da addu'ar RABBI INNI LIMA ANZALTA ILAYYA MIN KHAIRIN FA
IR.

Wannan addu'ar ita ce sirrina.

Sirrin rage mini
uncin Talauci.

Da wannan addu'ar Food content creation
ina ya fara bun
asa.

Tun daga lokacin dana fara ganin
arfin addu'ar, ban saketa ba har gobe.

Da ita da addu'ar HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL sune sirrin samun nasarana.
an mi
e akan sallaya na shiga Instagram dan na yi replying DM's
ina.

Akwai wata mata mai siyar da spices a Kano da muka fara maganar zan mata talle ban sani ba ko ta ga reply
in dana mata jiya.

Ina cikin danna waya Faty ta chatting
ina ko na yi Assignment
in Dr.

Bello na ce mata ban yi ba.

Ba a jima ba Kaka ta
wala min kira ta ce na zo na juye ruwan wanka na.

Muna da class
arfe 8AM amma a yadda maganar Alhaji Nafi'u ya
ata mini rai ina ga sai dai na je class
arfe 10AM kawai...
*JAYKAY*
Idan aka tambayeshi me ya burgeshi gameda Cassandra Maria Morgan shekara shabiyu da suka wuce har ya fa
a soyayyarta, har kuma ya ji ba zai iya auren wata mace ba sai ita ba zai iya bada
waran amsa ba.

Ba Love at first sight bane.

Taimako ya mata lokacin da ta samu matsala da booking
in jirginta.

An yi cancelling flight
inta saboda matsala ita kuma tana son zuwa ta je ta ga Kakarta da bata da lafiya a Asibiti.

Kuka ta ke yi lokacin da ya zo wucewa wasu authorities suna bata ha
uri.

Lokacin yana First Officer wato Co-Pilot.

Ya gama aikinsa zai fara hutunsa kenan a ranan ya ha
u da Cassy a Airport tana ta ihu.

Ta bashi tausayi sosai, wannan ya sa ya tsaya ya ji bayaninta ya kuma yi 'yan kiraye-kiraye har ya sama mata wani jirgin na wani Airline
in daban.

Suka gi exchanging contact ta tafi.

A Lokacin da ta dawo London sai ta inviting
insa for Lunch dan ta masa godiya.

Ba su sake ha
uwa ba bayan nan amma suna waya lokaci zuwa lokaci.

Bayan 'yan wasu watanni da ya sake samun hutu ya zo London sai suka ha
u a gidanta.

Cassandra tana da kyau sosai.

Mahaifiyarta Spanish ce, Mahaifinta ne English.

Ta fi kama da matan Spain dan haka tana da albarkar
irji da ya ke iya
aukewa duk wani namiji mai lafiya hankali idan ya samu dama.

Maybe ya fa
a soyayyarta ne.

Maybe kuma ka
aicin da suka samu ne Shai
an ya samu dama akansa.

Maybe sha'awace kawai tsakanin namijin da bai ta
a yin hakan ba da kuma macen da ta ke bu
atar su yi hakan.

He felt guilty bayan abinda ya gitta tsakaninsu.

Amma a wajen Cassandra dama ta jima tana muradin hakan saboda tuni ta yi nisa a soyayyar Jalal Maiya
Daga wannan lokaci dai guragurbin soyayyarsu ta samu gindin zama a zukatansu.

Shekara biyu bayan ha
uwarsu ya gabatar wa iyayensa cewa zai auri Cassandra.

Lokacin Daddynsu yana da rai.

Shi bai objecting auren kamar yadda Hajiya ta yi ba.

Nauyin al
awarin da ya yiwa Cassandra ya sa ba zai iya juya mata baya ba.

Wannan ya sa ya dage cewa ita
in kawai zai aura, ko Hajiya tana so, ko bata so.

Yanzu da ya ke ri
e da waya yana kiran Cassy shine komai ke dawo masa.

Shi ba dutse bane.

Shekaru uku da suka wuce duka a rikice ya ke saboda mutuwar
an'uwansa, amma yanzu da ya
an fara sassautawa ransa yana bu
atar kulawa, yana bu
atar nitsuwa da matarsa.

Zuwan sau
aya a shekara ba tsari bane da zai iya jura.

Dole ne su yi magana.

Dole ne su samu mafita.

Musamman yanzu da Hajiya ta fara kawo masa maganar Saudah.

Ba zai iya auren Saudah ba.

Ba zai ma iya auren kowacce macce ba matu
ar yana auren Cassandra saboda auren Kotu suka yi.

Akwai abubuwa da dama da za su rushe idan ya ce zai yi wani auren ko kuma ya ce zai saki Cassandra.

Har lokacin da wayar ta gama ringing ba a
auka ba.

Jalal yai ajiyar zuciya yana cire wayar daga kunnensa...
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.

CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
"Sannu kin ji, Sannu Ziyadatu.

Wannan jinya duk wata Allah ya kawo miki sau
insa"
Wani sharp zafi na ji a tsakiyar marata.
an bo
are bayana kamar mai yin sujjada na tsaya a haka har sai da zafin ya sake ni sannan na gyara kwanciyata akan pillow ina cigaba da fitar da nishi.

Ya Allah!

Duk macen da bata ciwon cikin period ko kuma zuwan period baya bata wahala to ta godewa Allah.

Tun da Magaribar jiya na ke jin cramps.

Na sha pain reliever na
an samu relieve ka
an na yi bacci ina addu'ar Allah ya taimakeni kada ciwon ya tashi min tsakar dare.

Ai kuwa
arfe biyun dare na tashi da amai da gudawa.

Sai da na amayar da komai na cikina amma still ban dena jin aman ba.

Sau uku kenan ina sintirin ban
aki.

A daren Kaka ta je ta
auko gas ta kawo na kunna mata dan bata iya kunnawa ba ta
aura min ruwan zafi.

Ruwan zafin na
an sha ka
an na sake watsa wasu maganin da ban san adadinsu ba a baki saboda na samu na ji relief da wuri.

Ina da aiki gobe.

Akwai kayan da aka kawo min zan yi video na yi tallensa sannan akwai matar da ta biya ni ku
i 'yarta za ta yi aure tana so na je na koya mata yadda ake abincin gargajiya.

Ina kwance Kaka ta dinga matsa min marata da ruwan zafi har sai da ruwan ya yi sanyi.

Haka na dinga jujjuyawa ina nishi har Asuba kafin na
an samu relief har bacci ya
aukeni bayan na sake shan wasu pain relievers
in dan na amayar da wanda na sha.

Ban tashi ba sai
arfe tara na safe.
arfe goma zan je gidan matar nan ga kuma na yiwa vendor
in da ta turo min garin kununta al
awarin yau zan mata video na posting.

Ina tashi daga kan gadon idona ya kai kan stain
in dake bedsheet.

Nan take raina ya sake
aci.

On top kana fama da ciwon mara da ciwon kwankwaso haka za ka yi ta fama da matsalar stain.

Yaye zanin gadon na yi na ajiye gefe, idan na gama tsaftace kaina zan dawo ta kansa.

Na bu
e akwatina na
au pad da pant na wuce ban
aki.

Ina ciki Kaka ta
wasa min ta ajiye min ruwan zafi kusan cikin bokiti.

Na ji da
in ruwan dan duk da har yanzu ina jin ciwon ciki jikina ya
an warware sosai bayan na yi wanka da ruwa mai zafi.

Na fito looking clean and ready to face the day.

Ina shiga
aki na ga Kaka ta riga ta shimfi
a sabon bedsheet akan gadon ta
auke wanda ya yi staining
in.

Anya zan iya surviving a wani wajen idan babu Kaka?

Kaya na saka sannan na kira matar da zan je gidanta na ce ta yi ha
uri zan
an zo da latti ta expecting
ina zuwa
arfe sha
aya ba goma ba kamar yadda muka yi magana.

"Ziyadatu za ki ci
umame ne?" Kaka ta
walo min kira
"a'a" na fa
a ina
an matsa marata
In dai ina period to ranaku ukun farko bana iya cin komai.
Chapter 5 · 0% Book details