Sashe 38
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zan iya kiranki Zeey?"
Na ce masa ba matsala.
"This is JK Plaza" ya kunna projector yan ya nuna min ginin Plazar.
"Ban san ko kin ta
a shiga wajen ba?".
Na ce masa na ta
a shiga.
Jide yace "Good.
Idan kika lura Restaurant
in shine a farko.
Shine main face na Plaza
in.
Akwai dalilin daya sa aka gina shi haka.
To be honest lokacin da Oga ya ce min zai chanja plan
in Restaurant
in ban ji da
i ba.
Restaurant business idan bai tafi dai-dai ba cikin
aramin lokaci komai zai failing.
But on a brighter side dana sake tunani akan concept
inki, sai naga it can be a success idan har mun yi aikin daya dace"
an yi shiru yana kallona sannan ya ce "switching JK Foods daga fine dining zuwa local cuisine ba abune mai sau
i ba.
Ban sani ba ko kin shirya?"
"A shirye nake" na fa
a souding business dan kar ya rena ni.
"Ina nufin ba wai dan kin iya dafa Tuwo mai da
i ba shikenan kiyi tunanin shi zai kawo ku
i.
We have a lot to do behind the scene"
"Ofcourse na san da wannan.
Na yi aiki a restaurant ai..."
"A ina?"
"Zikks Foods" na bashi amsa.
"Ha!
Zikks Foods.
Kin san Mr Alade mai
aton kai?"
Ai sai na saka dariya.
Mr Alade Managern Zikks Foods ne.
Lokacin dana ke aiki a wajenma Mr Alade mai
aton kai staff
in wajen ke kiransa a bayan idonsa.
Mutumin ne gashi guntu, ga shi da
aton kai kamar gwai-gwai.
Haka fa muka fara ta
in aikina a Zikks Foods da masifar Mr Alade.
Ashe shima Jiden wai ya ta
a aiki a wajen tun farko-farkon bu
ewa.
Na saki jiki dan na ga kamar ba za mu samu matsala da Jide ba.
Yana da sau
in kai.
*JAYKAY*
Dariyarta da ya ji dai dai ya karyo zai shiga hall
in ya saka shi banko
ofar da
arfi.
Dariyar kuwa ya gani a fiskarta lokacin data
ago ta kalleshi.
Me suke fa
a haka har take dariya?
Ya kirata nan ta zo ta yi hira da Jide ne, ko kuma ya kirata ta zo su ha
a kai su yi aiki tare?.
Shiyasa ya ce Direba ya kawota Kamfani saboda baya so ita da Jide su ke
e a restaurant
in suna magana.
And the nerve tana yiwa Jide dariya.
Dariyar da bata ta
a yi masa ba.
"Jide, aikin dana saka kenan?.
Labari na ce ka zo ka bata?"
"Sorry, Sir" Jide ya fa
a yana mi
ewa.
"Kun finalizing Menu?" Ya tambaya yana kallon Ziyada
Jide ya ce " erm, yanzu muke maganar..."
"Tun
azu me kuke yi da baku gama ba?.
Jide yaushe ka fara wasa da aiki haka" Jalal yana maganar kaman zai daki Jide.
"Sorry, Sir.
Yanzu za mu gama.
Infact dama za mu wuce Plaza
in kenan saboda mu
arisa maganar a can."
"Then me ka tsaya yi?"
Jide ya rufe Laptop
insa ya kalli Ziyada ya ce "Zeey, let's go"
Ziyada ta
au jakarta itama za ta bi bayan Jiden yace mata "tsaya"
Cak!
Ta tsaya ta juyo tana kallonsa.
Sai da Jide ya fita daga hall
in sannan ya fara magana babu wasa ko ka
an a fiskarsa "Jide is NOT your friend.
Aiki na ce kiyi ba hira ba"
"Hira kuma.
Kawai fa muna ta
in aiki a Zik..."
"Follow me" ya katseta.
Yana gani tana motsi da bakinta amma bai ji me take fa
a ba.
Akwai aikin daya kamata ya yi a office
insa, amma ba zai iya barinta ita ka
ai da Jide ba.
Gara su je a yi maganar komai a gabansa.
Yana gani ta rungume jakarta tsam a
irji ta tamke idanunta, bakinta na motsi lokacin da suka shiga cikin lifter.
Wannan karan bata tsaya kusa da shi ba.
Amma duk da haka sai ya tsinci kansa da kallon fiskarta.
A can
asan ransa ya furta 'Matsoraciya'...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 26
*ZEEY*
Idanuna a rufe a cikin lifter da muke ina addu'ar Allahumma La Sahla... dan har cikina ya fara juyawa sai na ji mutum kusa dani.
Na
an bu
e ido dan na san dai nesa da shi na tsaya lokacin da muka shiga lift
in.
Ashe tsayawa muka yi wani mutum ya shigo shine ya matso kusa dani.
Ina jin mutumin yana gaisheshi.
Na
an kalleshi sai kuma na sake rufe idanuna.
Haushi ya bani
azu, haka kawai muna cikin magana da Jide sai ya shigo ya fara mana masifa.
Wallahi sai dana ji tausayin
an Bayaraben nan.
Daga
arshe kuma ina
arin yi masa bayani ya wani katseni wai na biyo shi.
Lokacin da lift
in ya tsaya har na yi yun
urin fita sai na ga mutumin
azu ne zai fita shi gogan bai ko motsa daga inda yake ba.
Sai na juyar da kaina gefe nima na waske.
Ko sakan 40 ina ga bamu
ara ba lifter
in ta sake tsayawa.
Ina ganin ya fita nima na yi wuff na bi bayansa tun kafin abun ya rufe dani na shiga uku.
Ina bin bayansa ina hararansa ta ciki-ciki.
Ni ban san masifaffe bane sai yau.
Wai mun tsaya hira ni da Jide.
A'a ba hira ba, soyayya muke.
Mtsww.
Da muka fito mutane sai wani gaisheshi suke yana wani amsawa irin Boss
innan.
Boss my foot.
Muna fitowa daga cikin building
in muka tsaya.
Ban san tsayawar na me bane na dai tsaya a gefensa ina kallon harabar wajen.
Jide ne ya fito daga building
auke da jakar laptop
insa.
Ashe mun riga shi fitowa.
aga min babbar yatsarsa yayi ya min thumbs up nima sai na
aga masa ya wuce yana murmushi.
A dai-dai lokacin wannan
an Hajiyar ya juyo yana kallona.
Na sauke yatsata, na ha
e rai na juya gefe.
Direbansa ne ya kawo masa mota bakin building
in.
Ya fito yana rawar jiki ya mi
a masa key
in motar yana fa
in a dawo lafiya Yalla
ai.
Duk sai na ji haushin hakan.
Na san dai ko babu yawa Direban zai girmi Jalal amma saboda matsayinsu ba
aya ba sai wani rawar jiki yake masa.
A rayuwata bana so na ga mutum yana haka.
Shiyasa na tsani Baffa Lawalli.
Idan ya ga mai ku
i haka yake jefar da shekarunsa ya fara ladabin
arya yana rusunawa yana rawar
afa.
Allah watarana dana ga yana wani sussunne kai wa Alhaji Nafi'u ko, sai dana ji kamar na je na kifa masa mari.
Mutumin nan fa ya haura sittin amma haka zaka ga yana abu kamar wani
aramin yaro.
Shi yasa Baffa Adamu ya fi shi daraja a idon mutane.
Baffa Zakari ma akwai irin wannan amma nasa da sau
i compared to na Baffa Lawalli.
Ko da yake shi dama ya saba yiwa kwastomomin Banki 'Yes Sir, Thank you, Sir'.
Sai dana ji ya cewa Direban "Thank you, Abdullahi" kafin na
an sassauta zafin dana ji a raina.
Ashe dai yana da
an hankali tunda ya masa godiya.
Ya kar
i key
in motan ya je ya bu
e ya shiga.
Nima na bi shi na bu
e gidan gaba na shiga.
Ya ja motar muka bar cikin kamfanin.
Bai min magana ba nima na tsuke fiska na manta da shi.
Sai da muka kusa kaiwa Plazar na ji ya ce "Agnes za ta joining
inku daga gobe.
She's part of the team"
Ni ina ruwana.
Koma mutane nawa ne za su joining
inmu su zo, Allah ya kawosu lafiya.
Har muka
arisa wajen ban ce masa komai ba.
Tunda masifa yake ji sai ya je can ya
arata.
Na fito daga motar da sauri ko jiransa ban yi ba.
aya daga cikin masu gadin ya taso ya zo ya bu
e mana restaurant
in.
Na shiga na barsu suna magana.
Na samu waje na zauna.
Can sai gashi ya shigo shima yana wani shan
amshi.
Da gaske fa ba zai ce na yi ha
uri ba.
Na jawo wayata na fara le
a duniyar social media.
Bamu kai minti takwas da zama ba sai ga Jide ya shigo.
Jide ya jawo kujera kusa dani zai zauna ina ganin wani kallo da Jalal ya masa sai na ga Jiden ya ja kujerar baya ya bada space tsakaninmu.
Kai wannan Bayaraben matsoraci ne.
Allah idan nine ba zan matsa ba.
To ina ruwansa da inda zai zauna.
Koda yake fa Ogansa ne.
Mtssw! masifaffen mutum kawai.
Kusan minti talatin muka
auka Jide yana mini bayanin abubuwan dake
asa da kuma yadda za mu cigaba.
An riga an yi rajistar JK Foods a matsayin sunan da restaurant
in zai
auka tunda
ashin JK Group yake.
Amma dama already wai Jalal ya ce za a sabunta rajistar JK Foods zai koma parent company mai zaman kansa.
Shi kuma restaurant
in dama wasu brands
in da za a bu
e a gaba
ashin kamfanin JK Foods za su
auki sunaye daban.
Wato a yadda na fahimta.
Ba wai JK Foods Jalal zai bani ba.
Zai bani restaurant
aya da zan gina ne
ashin JK Foods.
Kenan a gaba JK Foods zai iya bu
e wasu restaurants
in ko wasu business
in amma wannan da za mu bu
e yanzu shine zai zama nawa idan muka yi aure.
Iya shege!
Ashe ya san me yake yi.
Wato dama ya bar mini wannan
inne na yi abincin gargajiya da duk wata tsiyata.
Idan ta failing ma nawa ne.
Amma JK Foods za su cigaba da bu
e restaurants a wasu wajajen ko kuma su yi any food related business a gaba.
To kuwa tunda na gano hakan ba zan bari wannan wajen ya yi failing ba.
Wannan dama ce da zan nunawa kaina ba ma Jalal ka
ai ba cewa zan iya mallakar restaurant kuma na running
insa successfully.
Ni da Jide muka fara brainstorming sunan da za mu sakawa restaurant.
Ni da can da nake ta lissafin zan bu
e restaurant sunaye biyu ne nake tunanin sakawa wajen.
Ko CHEF ZEEY RESTAURANT ko kuma na yiwa Kakata kara in saka sunanta wato FATIMA ALTINE FOODS.