Sashe 79
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Please ki sa a kawo musu best abincin dake Menu
inku, ita da yaranta suka zo"
Tashi na yi ta bi bayana.
Na lura dai ba
aramin so take yiwa Mi Amor
inta Khalifa ba.
Kitchen na wuce na yiwa Bisola magana na ce a serving
insu White rice da Classic Jajjage Sauce.
Lokacin dana le
a hall
in Restaurant
in sai na ji wani da
i ya mamayeni, ta ko'ina mutane ne.
Addu'ata shine kamar yadda mutane suka mana tururuwa a ranan farko Allah ya sa kasuwa ta cigaba da
orewa a haka.
Wajen
arfe shida saura na yamma Jide ya shigo office
ina.
Maganar cinikin da muka yi a yau ya mini.
Ya ce idan muka cigaba da samun irin numbers
innan kafin shekara zai tara ku
in aure.
Na yi dariya na ce shi burinsa ku
in aure, ni kuma burina idan Gidan Girki ya ha
aka za mu bu
e branch ne a Abuja da Kano, har Lagos.
Jide ya ce very soon kuwa za mu kai haka.
For now dai aiki za mu cigaba da yi muna ha
awa da addu'a saboda wannan sabon waje da ya tara
imbin Jama'a yau ya cigaba da cika kullum.
Hakan shi zai sa mu cimma dogon burinmu na bu
e rassan Gidan Girki a wasu garuruwan.
Bayan mun gama reviewing cinikin yau sai na tattara kayana na yi musu sallama.
Na shiga Kitchen na musu jinjinar ban gajiya saboda da ni da su
in duka mun sha aiki.
Lokacin dana fito mutane sun ragu a Plazar, ba kaman cikowar da aka yi daga safe zuwa
arfe hu
u na yamma ba.
Lokacin dana iso gida ko'ina shiru.
Da
yar nake taka stairs saboda gajiya, dukkan jikina ke mini ciwo, ga uwa uba kaina dake sarawa kamar zai rabe biyu.
Wanka na yi da ruwa mai zafi na yi Alwala na fito.
Ina idar da Sallar Magariba na kwanta akan Sallaya jikina na
ari.
A daddafe na mi
e lokacin da Isha ta yi na tada Sallah.
Da
yar na dragging jikina na hau gado na lullu
u da bargo saboda wani sanyi dana ke ji.
Ina kwanciya zazza
i ya rufeni ni ka
ai sai rawar sanyi nake a cikin bargo.
Akwai First Aid Box a ban
akin Jalal amma ba zan iya tashi bama balle na je
akin na dubo magani.
Ba ma zan sake shiga
akinsa ba, kar na ci karo da abinda zai
aga mini hankali.
*JAYKAY*
A gajiye Jalal ya shigo gidansa
arfe tara na dare.
Da safe yana shirin fita wajen bu
e Plaza Cassandra ta tsare shi da maganar ba ta yarda da maganar saki ba.
Ba za ta bashi saki ba saboda har yanzu tana sonsa.
Har da cewa za ta yafe mishi cin amanarta da ya yi amma dole ne ya kori Ziyada daga gidan ya kuma cireta daga rayuwarsa.
Sake jaddada mata rushewar aurensu ya yi tareda fa
a mata hukuncin da ya yanke shine dai-dai.
Idan ta bashi ha
in kai divorce proceeding
insu zai tafi da sau
Ai kuwa Cassandra ta haukace masa akan bata san zance ba.
Ta cigaba da i
irarin ba za ta ta
a rabuwa da shi ba.
A haka ya fita daga gidan ya barta tana ta hauka ita ka
akin Ziyada ya bu
e a hankali ya hangota lullu
e cikin bargo tana bacci.
arisawa ya yi bakin gadon ya
ura mata idanu.
an gyara mata bargo ya yi saboda ya ga kamar tana zufa.
Ta kashe AC
akin, sai ya yi tunanin ko sanyi take ji ya sa ta kashe.
Manna mata kiss ya yi a kumatu da goshi sannan ya fita daga
akin.
Yana son kwanciya kusa da ita, amma ya san idan ta bu
e ido ta ganshi ranta zai iya
aci tunda fushi take da shi.
Zai bata space ne zuwa lokacin da za ta sassauta fushinta.
Spare room dake sama da ya ajiye wasu daga cikin kayansa yau da safe ya shiga.
Wanka ya shiga ya sakewa kansa ruwan zafi.
Lokacin da ya fito sai ya ga missed call
in Hajiya har guda biyu.
Zama ya yi a bakin gado
aure da towel a
ugunsa ya dannawa Hajiya kira.
"Muhammad zai kwana a wajenku ne?" Ta tambaya bayan ya amsa sallamarta.
"Muhammad ya zo nan ne?" Ya tambaya cikin rashin fahimta
"Kai zan tambaya ai.
Tunda muka dawo daga Plaza da ya ce zai je gidanka ban sake saka shi a idona ba.
Na ce ko wajen Mamansa zai je shi yasa ban hana shi ba"
ewa Jalal ya yi bugun
irjinsa na
aruwa ya nufi hanyar
akinsa.
"Hello, kana jina?.
Hello, Hello"
Kasa motsawa ya yi daga inda yake tsaye ganin babu Akwatunan Cassandra a
akin.
Da
yar ya
arisa wajen da ya ke ajiye mahimman takardunsa da passport
insa ya bu
e ya ga wayam babu Passport
ansa Muhammad.
Subhanallahi!
Cassandra ta gudu masa da yaro...
CZ 53
Nambar Cassandra Jalal ya shiga kira amma numbar bata tafiya.
A haukace ya fito daga gidan bayan ya saka Jallabiyarsa.
Wajen Maigadi ya nufa yana tambayarsa yaushe Cassandra ta fita daga gidan?.
Maigadi ya ce masa wajen
arfe uku na rana ne.
"Ita da Muhammad suka fita?" Ya tambaya da
arfi.
"Eh, Yalla
ai" Maigadi ya amsa a tsorace.
"Shit!"
"Yalla
ai, lafiya?"
"Ina Abdullahi?"
"Ya tafi gida, Yalla
Jalal ya koma ciki a rikice.
Key
in mota ya
auko ya fita daga gidan da gudu.
Yana tu
i yana sake gwada numbar Cassandra.
Sai da ya yi nisa ne ma ya fara tunanin ai bai san takamaimai inda zai nemeta ba tunda numbarta ba shiga yake ba.
Kiran Hajiya ne ya shigo wayarsa.
Hankalinta ya tashi.
Jiki a sanyaye ya
au kiran.
"Jalal ina ta magana ka kashe wayar.
Ina Muhammad yake?"
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ce "Cassandra bata nan.
Na duba babu Passport
insa"
"Subhanallahi!.
Garin yaya ka bari ta
auke Passport
insa?"
Ya yi shiru bai yi magana ba.
"Tunda ta
au Passport
insa kam kaima ka san London za ta kai shi.
Ai shikenan...
Mu kwana lafiya"
Yadda ta kashe wayar cikin fushi ba
aramin
aga masa hankali hakan ya yi ba.
Ganin babu amfanin fitarsa sai ya dawo gida.
A falon
asa ya zauna ya kira wani IT Staff
in office
insa ya ce ya bincika masa ko Jirgi ya tashi daga Abuja zuwa London a daren yau, sannan ya duba masa sunayen Passengers ko akwai sunan Cassandra da kuma yaronsa.
Cikakken sunansu ya tura masa ya zauna yana jiran bayani daga wajensa.
Bayan kusan minti arba'in sannan aka kira shi aka tabbatar masa da cewa Cassandra da
ansa suna hanyar London a yanzu haka, dan Jirgin
arfe bakwai na yamma suka shiga daga Abuja...
Bai iya bacci a daren ba.
Tunani ne kala-kala suka cika masa kai.
Washegari da sassafe ya wuce gidan Hajiya bayan ya le
akin Ziyada ya ga tana bacci.
aki ya sameta tana Azkar.
Ya gaisheta jikinsa a sanyaye.
"Hajiya, a yi mana addu'a zan wuce Abuja, na booking flight zuwa London
arfe uku"
Hajiya ta tsaida carbin da take ja ta ce "yanzu idan ka je can
in kana ga za ta yarda ka dawo da yaron cikin sau
i ne?.
Tun yaushe ya kamata a ce ka nemi sole custody
in Muhammad.
Da yanzu kai ne da Custody
insa ai da ba za ta samu damar kidnapping
insa haka ba".
"Dama abinda nake jiye maka kenan ga shi an zo wajen.
Kai komai naka babu tsari.
Da tuni ka rabu da shegiyar yarinyar nan da an riga an wuce wajen.
Ni dai ka saurareni da kyau.
Ba zan sa baki a aurenka da Cassandra ba, amma zaman Muhammad a wajenta ba zai yiwu ba.
Ka dawo min da jikana gidan nan"
Zuciyarsa ne ya karye da maganganun Hajiya.
Tabbas ta ji zafin abinda ya faru.
Ita ce ke kula da Muhammad tunda ya kawo shi Nigeria.
Zaman yaron ka
ai a gidan ya cirewa Hajiya yawan tunani.
"Is bad enough ka aurota" Hajiya ta cigaba da fa
a.
"Yanzu yaron da nake Alfahari da
arinsa a Islamiyya shine za a mayar da shi London inda ko Sallah ba kwa bari ya yi"
"Sanda ka kawo yaron nan ko Alwala bai iya ba balle ya san menene Sallah.
Idan ba dan Jamal bama da ina ga..." sai ta yi shiru.
Once again ta sake nuna gazawarsa.
Wani lokaci idan ta nuna masa hakan sai ya yi tunanin da za a bata za
i a ce mata wa za a
auke wa za a bar mata a cikin shi da Jamal.
Babu makawa ya san da yanzu shine a cikin
asa ba Jamal ba.
"Insha Allahu zan kar
o Muhammad" ya fa
a a raunace.
"Ba maganan kar
o shi bane.
Idan ka ce ba zaka raba ala
arka da Cassandra ba to ko ka kar
o Muhammad ka ri
e shi a wajenka"
ewa ya yi jiki a sanyaye ya fito daga
akin Hajiya bayan ya mata sallama.
Ji ya yi ya tsani kansa.
Ji yayi tarin shekaru kawai gareshi amma ba shi da basirar yadda zai tafiyar da rayuwarsa bisa tsarin da zai farantawa mutanen da ke kusa da shi rai.
Ga Ziyada tana fushi da shi.
Ga Hajiya da ta sake tabbatar masa da abinda ya jima da sani.
Tun ranan da ya auri Cassandra ta ke jin haushin aurensa har yanzu abin na damunta.
Ga shi saboda sakacinsa Cassandra ta samu damar tafiya da Junior.
Tambayar kansa ya fara yi.
Me ya sa tun farko da ya ajiye aikinsa ya dawo Nigeria bai nemi rabuwa da Cassandra ba sai yanzu da abubuwa suka kwa
e masa?.
Dalilin hakan kuwa TSORO ne.
Shi
in MATSORACI ne.
TSORO ne ya banbanta shi da Jamal.
A yayinda ya bari tsoro ya saka shi auren Cassandra.
Tsoron ne kuma ya hana shi rabuwa da ita har yanzu.
Yana tsoron mai zai faru idan ya rabu da ita ba tareda ya shirya komai na rabuwar ba.
Ya sani da Jamal ne da tuni ya jima da rabuwa da Cassandra, kuma ya cigaba da ri
ansa ba tareda tsoron komai ba.