← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 95

Sashe 51

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaba
aya sai wasu
uraje fiskarta yake, ga wani ba
i da ta yi.

Duk wani gayun Faty babu shi yanzu.

Tunda muka resuming school ma manyan hijabi da jilbab take sakawa ta shigo school.

Fiskarta fayau wani lokacin ko mai babu.

Dama an ce ciki yana saka wasu matan
azanta.

Har ji nake ana cewa wasu matan idan suna laulayin ciki basa son wanka.

Sai su yi kwanaki ba su yi wanka ba.

To, Allah dai ya sauketa lafiya.

Muna gama class za mu fita mu je wajen supervisor
inmu Faty ta tambayeni aron ku
i dubu biyar.

Na ce mata bani da cash na ciro wayata na mata transfer.

Da muka je Department sai muka samu nata supervisor
in baya nan.

Ta jirani na shiga wajen nawa.

Ba mu
au lokaci ba dan shima Supervisorn nawa fita zai yi wai suna da meeting.

Ni dai tunda ya approving min topic ya ce in je in kawo Chapter One na masa godiya na fita.

"Yanzu gida za ki wuce?" Faty ta tambayeni.

"Gida zan wuce"
"Yau ba za ki je Restaurant
in bane?" Na fa
a mata ina zuwa aiki a restaurant amma bata san full details
in ba.

"Bestie bana jin da
i ne.

Kin san idan abun nan ya zo yadda nake komawa.

Yanzuma daurewa kawai nake"
"Ni kuma da nake fama da Baby a ciki fa?"
"Sannu Maman Baby.

Allah ya baki lafiya" na fa
a ina dariya.

Maganar kawo Sadakin nan yanata mintsinina na fa
a mata, amma na danne.

Idan komai ya tabbata zan fa
a mata.

Anguwarmu akwai nisa da nata dan haka ita ta fara shiga Keke na biya mata ku
in ta wuce, kafin nima na tsare wani na wuce gida.

Tabbas akwai wani abu a
asa gameda auren Faty.

Ba kawai laulayin ciki bane.

Na dai ja bakina na yi shiru.

Idan bata fa
a ba nima ba zan tambaya ba.

Ai dama cewa aka yi AURE SIRRI NE.

Tun ina cikin Keke na ke jin alamar Anty Red ta iso.

Ina zuwa gida ko kaya ban cire ba ita na fara dubawa.

Ga shi nan ta faso da mu
arrabenta ba
i-ba
i, fatsi-fatsi, ja-ja-ja-ja.

Dama su suke fara isowa.

Yau ake yinta...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 35
*ZEEY*
"Sannu, Ziyadatu" Baffa Adamu ne ya shigo
aki yake gaisheni.

Shigowarsa gidan kenan ya zo gaida Kaka sai take ce masa ai bana jin da
i shine ya shigo
akin.

"Sannu da zuwa, Baba" na yi yun
urin mi
ewa daga kan gadon ya ce in kwanta kawai.

Na koma na kwanta.

A wata matacciyar kujerar one seater dake
akin namu ya zauna.

To dole in kirata matacciya mana.

Zan iya cewa kujerar nan tun dana taso nake ganinta a
akin.

Rigar kujerar ma ta yayyage har ta tsakiyan kana iya ganin foam
in ciki.

Nine ma nake rufe wajen da wani tsohon zanina.

A cewar Kaka wai sadda Ummana za ta bar gidan ne ta bar mata kujeran cikin kayan
akinta.

"Zazza
i ne?" Baffa Adamu ya tambaya.

"Ciwon ciki" na fa
a a hankali.

Daga dawowata gida daga school har na yi gudawa sau uku, ga kuma amai.

Sai yanzu da yamman nan ne ma ya
an lafa min.

"Allah ya
ara sau
i" na amsa da Amin.

"Gobe Insha Allahu Wakilan Jalal za su kawo sadaki"
Na yi shiru ina jinsa.

Na san dai shi kam ba zai yi min magana irinta Baffa Lawalli ba.

Ina da confidence akan haka.

"Lokacin da mu ka yi magana da su ta waya, sun tambayeni nawa muka yanke musu na sadaki.

Sai na fa
a musu cewa su kintata abinda zasu biya daga dubu
ari zuwa abinda ya sawwa
a.

Shine na ce barin tambayeki ko hakan ya miki?.

Shi Sadaki dukiyarki ce ba ta kowa ba.

Idan kin ga akwai wani bayani sai ki yi mini yanzu na fa
a wa shi Jalal
in kafin mutanensa su zo gobe"
Kai.

Alhamdulillah da nake da Baffa irin Baffa Adamu.

"Baba, abinda ka yanke
inma ya yi"
"Hakan ya miki?" Ya sake tambayata.

"Ya yi, Baba" na fa
a a kunyace.

Ya mi
e daga kujerar ya ce "Allah ya
ara sau
i" na amsa da Amin ina danne kukan da ya ke taho mini.

Hakan da Baffa Adamu ya mini ya nuna min ko Babana yana raye iya abinda zai mini kenan.

Na farko bai bawa Jalal ni ba sai da ya ji ta bakina.

Sannan yanzu ga shi za a kawo Sadaki sai da ya zo ya tambayi ra'ayina.

Baffa Adamu, Nagode.

Allah ya
ara nisan kwana da bu
i.

Yanzu kam hankalina ya kwanta.

Mutanen da za su zo gobe ba za su ji kunya ba in dai Baffa Adamu yana nan.

Bayan Sallar Magariba sai ga Maman Suwaiba ta shigo gulma.

Ta fara yiwa Kaka maganar gobe za a kawo Sadaki da kayan gaisuwa ta ga ba a shirya komai ba.

Kaka ta tambayeta shirin me za a yi?.

Zaman da za a yi gobe ai na maza ne.

Babu wani shiri da mata za su yi a gida.

Ta ce ai bata sani bane ta ce bari ta shigo ta tambaya.

Babu wanin nan.

Gulma ne ya kawota.

Daga tsakanin jiya da yau yaran gidan sai shawagi suke a sashenmu saboda su samu labarin da za su kai gulma.

Ni dana ke fama da kaina ma ina na ga ta tasu.

Washegari Asabat haka na tashi dai jikina very weak.

Gudawar da nake da amai sun tsaya, amma har yanzu ciwon mara bai dena ba.

Pain reliever da nake ta afkawa cikina ne ka
ai yake bani damar jure ciwon.

Hmm!

Allah dai ya sa kar yawan shan pain reliever da nake lokacin period ya jawo mini wata matsalar a mahaifa.

Na yi saurin kauda tunanin a raina.
arfe goma ina kwance bayan na yi wanka na saka
aya daga cikin kayan Sallana sai ga kiran Yaya Aminu.

Tun da ya koma Yola bayan sallah dana fa
a masa batun Jalal bamu sake waya ba.

Sau biyu dai mun
an yi chatting sama-sama bayan nan kuma shikenan.

Ina ganin kiransa sai na ji zuciyata ya wani buga.

Allah ya sa dai lafiya yake kirana ana saura awa
aya masu kawo Sadaki su iso.

Ciki-ciki na yi masa Sallama bayan na
au kiran.

Ya amsa muryarsa a
an sha
e kaman wanda yake mura.

"Congratulations, Ziyadah.

Na ji ance yau za a kawo Sadaki.

Ina fatan Allah ya sa miki Albarka a wannan sabon rayuwa da za ki fara.

Ina miki fatan Alkhairi My Favourite Sister.

Insha Allahu zan zo
aurin aure"
Yadda yake maganar kasan akwai dauriya a muryarsa.

Daga ji ka san yana
arin danne
acin dake maganganunsa ne.

I guess final goodbye
inmu kenan.

Final goodbye akan soyayyar da muka ta
a yiwa juna a baya.

Kirana da My Favourite Sister alama ce da ke nuna cewa yanzu kam finally ya ha
ura dani.

Sunan da yake kirana kenan kafin mu fara soyayya.

Yaya Aminu bai furta yana sona ba sai ranan da na yi Graduation
in Secondary School da ya kawo mini graduation gifts.

Daga ranan na tashi daga My Favourite Sister na koma Masoyiya.

He supports me.

Lokacin dana fa
i WAEC
ina shine ya dinga
arfafa mini gwiwa.

Shine yake zama ya min lesson.

Duk sadda zan rubuta JAMB shi ke dagewa na yita karatu ina solving past questions.

Lokacin dana fara applying ABU ban samu ba har na fitar da rai na ce zan yi Diploma kawai.

Shi ne ya
arfafa min gwiwa akan na bari na sake applying wata shekarar.

I guess daga yanzu, ni da Yaya Aminu mun closing chapter duk wani abu mai kama da soyayya da ba ta 'yan'uwantaka ba.

Shine best cousin
ina.

Ni kuma Favourite Sister
insa.

Abin mamaki sai ban ji zafi kamar shekarun baya ba da za mu datse soyayyar saboda mun gano Genotype
inmu is not compatible.

Like, na ji babu da
i.

Kuma ina jin tausayinsa, amma wani deep sadness dana ke ji a zuciyata a baya idan na tuna rabuwarmu da shi sai na ji yau babu ita.

Could it be saboda yau za a kawo Sadakina?

Could it be saboda na dena sonshi?

Ko kuma dai zuciyata ta fara maye gurbinsa da JALAL?.

Zan so za
an na farkon, saboda na
arshen abu ne da zai sakani cikin wahala idan wanda nake
arin cusawa cikin zuciyata bashi da ra'ayina.

Bayan mun gama waya da shi sai na cigaba da kwanciya ina jiyo hayaniyan mata sama-sama daga cikin gida.

Can na ji yara sun shigo suna ihun mutanen da za su zo sun iso.

Da alama dai gaba
aya familyn Jalal suna respecting lokaci dan kuwa
arfe sha
aya da minti biyu suka iso.

Yara sai cewa suke manyan motoci guda uku ne suka zo.

Sai jeka-ka-dawo suke suna kawo rahoto idan suka je suka le
o zaman da ake ta window.

Ni dai na kwanta ina fama da ciwon ciki ina kuma fama da anxiety na zaman da ake da iyayena da wakilan Jalal.

Wai da gaske fa ni Ziyada aure ne ya tunkaroni gadan-gadan.

It's feels like kaman har yanzu ni
in yarinya ce.

Kaman har yanzu i'm that orphan girl da nake ta wasa a cikin ruwa Kaka tana
walo sunana daga baranda tana cewa na bar shiga ruwa zan yi zazza
Ban san lokaci ya tafi ba sai dana jiyo hayaniyar mata ana ta guda.

Matan Baffa Lawalli da Baffa Zakari ne suka shigo sashen Kaka suna wannan gu
ar.

Sai cewa suke "Amarya mai Daloli"
Wait.

Har an gama abinda za a yi ne?.

Sai dana jawo wayar hannuna na ga ashe har
arfe
aya ta wuce.

Dana ga matan sun shigo
akin suna ta gu
a sai na fara jin tsoro.

Suka wani yanyameni suna magana.

Kowacce da abinda take fa
Daga mai gu
a.

Zuwa mai kiran Amarya, Amarya.

Zuwa wacce ke maimaita "Ziya, kin baza kafasiti da Dollar aka biya sadakinki.

Sai kuma mai kirawa Kaka adadin Sadakin da aka bayar.

Everything feels overwhelming.
Chapter 51 · 0% Book details