Sashe 10
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah ya sa albarka ya ka
e duk wani sharri da ke tattare da ita"
Yaya Aminu ya amsa da Amin.
Lokacin dana shiga cikin motar zan zauna sai yai saurin saka hannu ya
auke ba
in suit
insa da ke wajen ya mayar kujerar baya sannan na zauna.
Na fara kallon cikin motar ina yabawa.
"Ba sabuwa bace, Wani colleague
ina ya siyeta 7 months kenan shine ya siyar mini"
"Ai yaya ba za ka ce ba sabuwa bace wannan, ga shi komai neat.
Gaskiya Congratulations"
"Thank you, My Dear"
an kallon juna muka yi briefly kafin ya
auke kai ya ce "bari mu je mu celebrating dan ke kika fara ganinta"
"Da gaske baka kai gida ba?"
"Ina zan kai gida bayan Uwargida bata sa min Albarka ba" yai maganar yana dariya.
Maimakon na yi dariya sai na juyar da kaina ina kallon titi.
Ba abin dariya bane.
Dukkanmu mun sani ba zan ta
a zama Uwargidansa ba.
An ce yanzu masu Genotype AS da AS za su iya haihuwan lafiyayyun yara idan za su yi preimplantation genetic screening yayin IVF.
Shekaru uku baya na yi ta research akan research akan haihuwa through IVF, halarcinsa, yadda ake yi, a ina ake yi, dama success stories na wa
anda suka haihu ta dalilin IVF kuma suka samu lafiyayyun yara ba masu
auke da
wayar sickle cell ba.
Zamani ya kawo mana cigaba, sai dai wannan cigaba ta masu ku
i ne.
Ta masu ku
in da za su iya biyan miliyoyin Naira dan a musu treatment
in IVF ne.
Wata
ila da ni ba marainiya bace kuma Babana ba Direba bane.
Wata
ila da yaya Aminu wani CEO ne ko
a ga wani hamsha
in Attajiri da yanzu an wuce wajen.
Da yanzu bamu watsar da soyayyarmu saboda Genotype
inmu ba.
Kun san soyayya.
At a point cewa ma na yi zan ha
ura da haihuwa, idan ya so bayan mun yi aure da wasu shekaru sai yaya Aminu ya auro wata matar mai AA ta haifa masa lafiyayyun yara ni kuma sai a bani
aya daga ciki.
A lokacin giyar soyayya ke cina I was ready to share him da wata duk da ina da zafin kishi.
Shima a nasa
angaren ya kawo shawaran mu yi aure mu ha
ura da haihuwa sai mu adopting yaro mu ri
e, but we both know ba abu ne mai yiwuwa ba.
"What if ba mu da matsalar genotype and muka yi aure Allah ya jarrabcemu da rashin haihuwa?
Kin san hakan yana faruwa.
My Dear let's just get married and pretend Allah ne bai bamu haihuwa ba"
Kalaman yaya Aminu kenan a
arinsa na son sama mana mafita akan matsalar da muka tsinci kanmu.
Babu mafitar da ba mu kawowa kanmu ba.
But daga
arshe, muka rungumi gaskiyar da ke gabanmu, rabuwar ce Alhairi, and the earlier muka rabu, the better.
Bayan mun ha
ura da soyayya sai muka yi
arin komawa Friendship kamar yadda muka faro kafin soyayya ta shiga, but hakan sai ya gagaremu.
Zama Friends da mutumin da kun riga kun crossing layin soyayya, is difficult.
Daga lokacin zuwa yanzu ba zan iya bawa ala
armu suna ba.
Mu ba Masoya bane dan mun riga mun ha
ura da juna, and then mu ba Friends bane saboda jirgin Friendship
in ya jima da sinking.
Maybe mu tsaya a
ashin inuwar Cousins tunda nan ne asalin farkonmu.
Ni da Yaya Aminu Cousins ne.
Gara a barshi a haka kawai.
Dai dai wani sabon restaurant ya karya kwanar motar ya samu waje ya yi parking.
Kusan a tare muka bu
ofar motar muka fito.
Na
an jira shi ya zago ta wajena sannan muka shiga rastaurant
in.
Na
an saci kallonsa lokacin da ya ja kujera zai zauna.
an tumbi na noticing ya fara ajiyewa.
I was surprised dan the last time dana gan shi ba shi da tumbi.
Wannan karan gaskiya Bankin da ya ke aiki da su yana samun abun nunawa.
Lokacin da ya fara aiki da FCMB shekara hu
u yana waje
aya ba promotion ba komai, daga nan ya koma Sterling bank yai shekara biyu da su.
A farkon last year ya samu offer da Union Bank da ke Yola ya kar
a ya tafi saboda a can
in zai fi samun promotion kuma salary da benefits
insu ya fi yawa.
To gashi har ya sayi mota.
Masha Allah!.
Idan ba
asar tamu ba, ina mai Degree a Chemistry ina aikin Banki.
Amma aka ce duk condition da ka tsinki kanka to sai ka adopting ka saje ka bi Yarima ka sha ki
a.
I remember lokacin da ya ke mini lesson
in Chemistry da Physics gabannin in rubuta jarrabawar WAEC
ina na farko.
Yaya Aminu gurun Chemistry ne sosai, daga
arshe sai gashi ya
are a aikin Banki.
Nima mai maganar ba ga ni ina karatun Microbiology ba amma na fa
a harkar Food Content, in dai na bu
e restaurant
ina ma.
Ajiye takardar Degree
in zan yi a
ashin gado na cigaba da neman ku
Ko Menu
insu ban kalla ba na cewa waiter
in a bani Fried rice da chicken.
Shi kuma yaya Aminu ya ce a bashi jollof rice.
Kafin a kawo abincin sai na fara
arewa restaurant
in kallo ina lura da decor da kuma tsarin wajen.
Idan zan bu
e restaurant
ina ba irin wannan fasalin zan masa ba.
Kaman ya san tunanin bu
e restaurant nake sai ya tambayeni "ya batun bu
e restaurant
inki, nawa kika tara yanzu?"
an murmushi na yi sanin cewa bai manta da babban burina ba.
Once in a while idan muka yi waya ko chatting mu kan
an fa
awa junanmu plans da goals
inmu na rayuwa.
Old habit ne da tun kan mu fara soyayya muna yi.
Lokacin da nake rubuta JAMB bana samun admission shi ya ke ta
arfafa min gwiwa akan na sake rubutawa kada na ha
ura koda ba zan yi amfani da karatun ba samun shaidar karatun na da mahimmanci.
Babban dalilin fa
a masa ma shine, idan ban fa
a masa ba, a cikin sauran 'yan'uwana babu wanda ya ke da hankalin da zan iya ta
i makamancin wannan da shi.
Kaka ce kawai nake iya fa
a mata komai, amma itama akwai abubuwan da kona fa
a sai dai ta ji kawai amma bata da ilimi ko wayewar da za iya bani shawara akai.
'Yan gidanmu kam yadda nake da Mahassada da ko'ina da an ji na furta zan bu
e retaurant ai shikenan na shiga uku
ila a kira meeting akaina a ce on kawo ku
in dana tara za a sai gado da katifa a mini aure...
"Kin san ko" yaya Aminu ya katse min tunani.
"Duk sadda na je cin abincin a restaurant a Yola sai na yi tunaninki"
"Kana lissafin yaushe zaka fara cin abinci a Restaurant
ina ko?
" na yi maganar ina dariya.
Kafin yai magana aka kawo mana abincinmu.
Muka fara ci a hankali.
Loma
aya da na yi na gane Fried rice
in bai yi da
i ba.
Ba kowanni restaurant ne suka iya dafa fried rice mai kyau ba.
Lokacin da na yi aiki a Zikk's Foods wane mutum ya ci Fried rice
in gurin bai yaba ba.
Lokacin da muka
are cin abinci yaya Aminu ya biya sai muka tafi.
Gidansu ya wuce da mu, ya ce zai je ya nunawa iyayensa mota.
Can
asan zuciyata sai na ji babu da
i cewar ni ya fara nunawa motar kafin Ummansa.
Lokacin da muka isa gidan muna fitowa yaran da ke
ofar gida suka yanyameshi suna masa oyoyo.
Ban jira shi ba na shige gidan dan na gaishe da Umma Hadiza.
Na jima ban zo gidan ba, na san za ta mini gori ta ce saboda yaya Aminu na zo.
Compared to sauran 'yan'uwan Babana da suka gaji ba
in halin Baaba Tabawa ita Umma Hadiza tana da sau
in kai.
Duk sadda ta samu shigowa babban gida za ta shigo sashen Kaka ta zauna har ta wuni a wajen.
Ita ka
ai ce ta
auki Kaka a matsayin uwa bayan rasuwar Baaba Tabawa.
Sai kuma Baffan Katsina da shima babu laifi yana bawa Kaka darajar uwa a gidan.
Sallar Magariba na samu tana yi dan haka na jira ta idar muka gaisa.
Muna cikin gaisawa yaya Aminu ya shigo.
Ya mata Albishir da cewa Allah yayi ya sayi mota.
Ya bata key
in motar ta ri
e a hannunta sannan ta fara kwararo masa addu'a.
Lokacin da ya ce ta fito ta ga motar sai ta ce bari Malam ya dawo ta fa
a masa.
Na ta
e baki ina mamaki.
Gaskiya tarbiyyar zamanin su Umma Hadiza daban da tamu.
Yanzu wai ta fita
ofar gida ta duba motar
anta shine wai sai Malam ya dawo ta fa
a masa.
Cab
i!...
*JAYKAY*
Jalal bai shigo gida ba sai wajen goma na dare.
Bayan ya tashi a office Plaza ya wuce saboda ya duba aikin gyare-gyare da ake yi.
Komai na Plazar ya kammala sai
angaren restaurant ka
ai shine har yanzu ba a gama finalizing yadda za a tafiyar da restaurant
in ba, da kuma wajen Gym wanda basu samu instructor mace ba.
Hajiya ce ta ce a yi gym na mata a wajen, amma kuma matar data
auko za ta kula da wajen ta
i kar
an offer
in har yanzu.
Plazar nasu ya
unshi
angaren Event center, Restaurant, Salon da Makeup studio, Gym na mata da kuma mini shopping Mall.
Project ne da Jamal ya fara, bayan rasuwansa aka ajiye aikin.
Sai last year Hajiya ta sa shi dawo da aikin gadan-gadan.
Ga shi yanzu har ya ci 70% na aikin.
Da a ce ma an gama
angaren restaurant
in da za a iya bu
e Plazar nan kusa.
Lokacin da ya shigo falo bai yi tunanin zai ga kowa a falon ba sai kuwa ya ga Saudah ita ka
ai a falon tana kallo.
"Sannu da dawowa" ta fa
a ta taso za ta kar
i jakarsa ya dakatar da ita.
Jiki a sanyaye ta koma ta zauna.