Sashe 27
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina cikin jefa
anwake bayan Hajiya ta tafi amsa waya a
aki sai ga wata Baturiya ta shigo kitchen
in.
Da farko sai dana
an tsorata dan motsin mutum kawai na ji.
Na
auka ma Hassana mai aikin Hajiya ce sai na ga wata farar Baturiya kyakykyawa tana sanye da wando blue jeans da farin v neck top.
"Are you the new Maid?.
Where's the other one?.
You know what, just make me some tea, I'll be on the balcony" ta juya ta bar kitchen
in tun ma kafin na bata amsa.
Sai da ta tafi ma na ji haushin meyasa ban ce mata ni ba Maid bane.
Da Hassana ta shigo kitchen
in sai na ce mata wata Baturiya ta shigo tana nemanta wai ta ha
a mata tea ta kai mata.
"Ke bar jarabbiyar matar nan fa.
Sai shegen jarabar shan tea.
Yalla
ai idan zai sha koffee ko shayi shi da kansa yake shigowa kitchen ya ha
a abinsa.
Da wuya kiga ya saka ni aiki.
Amma wannan matarsar komai sai an mata.
Idan an matan ma fa
an Tank you
in nan ba zata fa
a ba sai dai ta dinga
orafi ba a ha
a mata shayin da kyau ba.
Shegiya."
Na bu
e baki ina kallonta.
Yalla
ai?.
Jalal Maiya
i take nufi.
Shine ke auren Baturiya.
Awwo!
Ashe shiyasa ya ke cewa idea
ina bai dace da restaurant
in da zai bu
e ba, saboda shi ya
i jinin ba
in fata a rayuwarsa.
Tsabar bai yadda da matan Hausawa ba, da Baturiya ya
are.
Lallai da zafinsa mijin Baturiya.
Haka dai na
are aikin da zan yi.
Dana gama
anwake na zubawa Hajiya.
Tana ci tana santi wai duk randa take son cin
anwake ni zata kira na zo na mata saboda nawa ya fi na Hassana da
i.
Na yi murmushi kawai ina jinta.
Yau ma na zo ne kawai saboda ina ganin girmanta kuma dama ina son abinda zai
auke min hankali daga cakwakiyar dana ke ciki.
an jima a gidan, dan bayan mun gama cin
anwaken sai Hajiya ta fito da wasu kaya ta min kyautarsu.
Har da wani babban Swiss Lace wai in kaiwa Kaka.
Na yi mata godiya.
Muka tsaya kallon wani film
in Marigayi Ibro a tashar Da
in Kowa.
Da aka gama sai na ce mata zan tafi.
Kwatsam sai ga Jalal ya zo, ta ce masa wai ya kaini gida.
Ina ganinsa wani haushinsa ya taso mini.
Wato shi komai namu baya so, matar ma bai ga wacce ta mishi a duk fa
in Arewacin Nigeria ba.
Kai ko Bayarabiya Musulma bai gani ba sai Baturiya farar fata ce ta burgeshi.
To Allah ya bamu ha
uri mu ba
en fatan.
A mota tunda na kira shi da
an Hajiya, mijin Baturiya ya jiyo ni, sai na juyar da fiskata gefe ina kallon titi.
Da muka iso unguwarmu na ce masa ba sai ya shiga lungunmu ba, amma ya dage wai aikin da Hajiya ta saka shi shine ya kaini har gida.
Na ja
aramar tsaki a raina sannan na nuna masa inda zai shiga.
Da muka bi ta kan wani kwatami sai na
an juyo na kalleshi ko zai yi
orafi sai na ga fiskarsa normal.
Haka dai na dinga nuna masa hanya har muka iso
ofar gidanmu.
Na yi masa godiya na wawuri ledar da Hajiya ta bani zan fita sai na ji ya ce "ina so mu yi magana"
"Magana?, wace magana kuma?" Na fa
a ina hararansa.
Har yanzu ina jin haushinsa, haushin aurensa da Baturiya.
To wai ma miye nawa a cikin kalar matar da ya aura ne?.
Still, ina jin haushinsa, dan haka ni da shi babu wata magana a tsakaninmu.
Ya katse min tunani da fa
"I just want us to talk.
Ba fa
a ba.
Just, REAL talk"
an sake hannun
ofar na fuskance shi da kyau na ce "Ina jinka.
Amma ka yi sauri dan ka ga ana kiran Sallah"
" gobe ki zo JK Plaza, 10AM sai mu yi maganar"
Na yi se
e ina kallonsa.
Wannan
an Hajiyar ba
aramin
an renin wayo bane.
Ya ce za mu yi magana.
Na bashi dama, yanzu kuma wai in zo in sameshi a plaza gobe.
Sai kace zamansa nake yi.
"Ni fa idan ba za ka yi maganarka yanzu ba, shikenan na yafe"
"Zeeyadah, right?" Ya
aga mini gira.
auka Hajiya Layla ce ta iya kiran sunana.
To ga wanda ya fita.
Kai, ba iya fa
in sunan bane.
Munafurcin da zuciyata ke shirin yi ne ya bani mamaki.
From normal bugu da take, 'yar munafuka kawai sai ta
ara gudu daga jin wannan Jalal
in ya kira sunana.
Idonmu ya ha
u briefly kafin na
auke idona da sauri dan kada na fa
a tuggun da zuciyata ke
arin kitsa mini.
Kuma fa ban ga laifinta ba tunda Mission
ina yanzu shine OPERATION FIND BOYFRIEND.
Idan na shiga gida zan garga
eta, wannan ba candidate da za a duba bane.
Dan haka ABORT MISSION, ABORT MISSION.
"Yana da mahimmanci mu ha
u gobe"
"10AM, Please"
Ashe fa magana yake.
Na
an yi gyaran murya ina
arin processing me ya fa
a.
Na buge da abort mission ban ji abinda ya fa
a da kyau ba.
"Zan duba, idan na samu lokaci zaka ganni" na
ara masa da cewa "Dan ka ganni a Ghetto ba yana nufin bani da abin yi bane.
Ina da abubuwan yi masu yawa"
"Alright, Miss Ghetto.
Sai gobe ko" ya fa
a yana
arin tada motarsa.
Wato har da wani Miss Ghetto.
To Wallahi
an Hajiya zan kira shi nima.
Na bu
ofar na juyo na ce "To, Mr
an Hajiya a gaida min Hajiya"
"Za ta ji" ya amsa irin bai ji haushi
innan ba.
Na fita daga motar na banko masa
ofa na yiyo gidanmu.
"Wancan motar Alhaji Nafi'u ne?" Na waiga da sauri dan ban lura akwai mutum a wajen ba.
Baffa Zakari ne ke Alwalar sallar Magariba.
Yana sanye da uniform
insa, ina ga daga wajen aiki ya ke.
"Ba shi bane" na amsa masa tun ma kafin watarana ya ga motar Jalal ya ce zai masa maula.
"Shine Saurayin naki?"
"Baba ba shi bane.
Idan saurayina ya shigo gari zan kawo muku shi har nan ku gaisa" daga haka na wuce shi, na shiga gida.
*JAYKAY*
Daga gidansu Ziyada, sai Jalal ya tsaya a wani Masallaci ya yi sallar Magariba kafin ya wuce gida.
Wani nisha
i ya ke ji a zuciyarsa da ya jima bai ji irinta ba.
Da ya isa gida sai ya samu Hajiya da Junior suna cin abincin dare.
Zama ya yi shima ya fara serving kansa.
Hajiya ta tambayeshi ko Ziyada ta isa gida lafiya, ya ce ta isa lafiya.
Janan da Cassandra basa nan.
Wai Janan
ince ta kai Cassandra wajen da za ta samu abinci mai kyau.
Ya girgiza kai kawai.
Lokacin da Chef
insu yake nan, idan Cassandra ta zo gidan shi yake dafa mata duk abinda ta bu
ata, saboda Internationally train Chef ne.
Amma tunda Hajiya ta sallameshi ta kawo musu Hassana sai dukkansu suka fara adopting cin abincin Nigeria.
Janan ce dai babu fancy restaurant
in da bata sani a Zaria ba.
Ta kan iya hawa mota ta tafi Kaduna dan kawai ta je ta ci abinci ta dawo.
Junior shi ya fi kowa saurin adjusting.
In fact ranan da
Jalal ya ga tuwon Semon da yaron ya ci a gabansa sai da ya yi ta mamaki.
Hajiya ta koya yaron cin abinci mai nauyi kuma yaron yana jin da
in hakan ba ka
an ba.
Bayan ya dawo daga sallar Isha sun jima suna lissafin budget
in Azumi da Hajiya.
arfe goma ta wuce kafin ya baro
akinta.
Har lokacin Janan da Cassandra ba su dawo ba.
Ya shiga
aki ya cire kayansa ya yi wanka ya saka kayan bacci.
arfe sha
aya da kwata Cassandra ta bu
ofa ta shigo.
Warin giyar da ya ji ne ya saka shi kiran sunanta a fusace.
"Maria!
Are you drunk?"
"Relaxxxx mate!
I'm not drunk" ta yi tangal-tangal ta zo ta fa
a kan gado.
Janan.
Sunan da ya zo masa baki kenan.
Ya tashi da sauri ya fita zai je
akin Janan amma sai ya ja ya tsaya jin muryan Hajiya tana masifa.
Ya jiyo muryan Janan tana yiwa Hajiyar bayani.
"Ni fa tun
arfe tara muka rabu da ita.
Kawai ina shirin tahowa gida ta kirani wai in zo in
auketa bata san inda take ba.
Shine na kira Amir, da
yar muka gane kwatancen wajen muka je muka
aukota"
"Me yasa ba ki kira shi mijin nata ya je ya
aukota ba.
Janan na hanaki yawon banzan nan.
Wallahi ki kiyayeni.
Ki kiyayeni, Janan"
Juyawa ya yi da baya ya koma
akinsa dan idan Hajiya ta ganshi fa
an zai koma kansa.
Yana shiga
aki sai ya kira numbar Amir.
Amir cousin
insu ne.
Abokin fa
an Janan.
Lokacin da suka dawo Zaria shi ya koyawa Janan yawo.
Ga shi dai
aninta ne dan za ta iya bashi 3yrs ma amma tafiyarsu ta zo
aya.
A yi da
i, a yi fa
Amir ya ce masa ai yanzu Hajiya ta fatatttakeshi daga gidan bayan sun kawo Cassandra gida.
Da ya bashi labarin inda suka samu Cassandra, sai da Jalal yayi mamakin yadda aka yi ta san wajen.
Koda yake za ta iya searching google ta nemi inda ake nightlife a garin Zaria.
Pillow ya
auka ya kwanta a couch dan ba zai iya kwana gado
aya da Cassandra tana warin giya ba.
Minti biyu da kwanciya sai ya ji ya takura.
Mi
ewa ya yi ya zo ya buga bayan Cassandra da
arfi ya ce ta je ta wanke jikinta.
Ta bu
e ido tana masa tan
ele, haushi ya kama shi ya jawota da
arfi ya turata cikin ban
aki ya ce ta yi wanka.
Ya zo ya cire duka zanin gadon da duvet da komai ya kwashesu ya fita.
Laundry room na
asa.