Sashe 59
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aishatu data zo muka yi hoto
azu ta tafi wai sai da yamma idan za a kaini zata dawo.
Faty kam za ta tsaya min har sai za a wuce dani kafin ta tafi saboda mijinta bai barta ta yi rakiyar Amarya ba.
Ganin abincin da ta ke ci sai nima cikina ya
ugi.
Na ce ta matso mu ci tare.
Tace bata san wannan ba na sa a kar
o mini nawa.
Ruwan da ake ya
an tsagaita sai yayyafi.
Na le
a bakin
akinmu ina kiran sunan Walida da Ummiyo.
Ni kam dama haka ake yi ne?.
Ni ce Amarya amma babu wanda yake ta batun abincina sai ta ba
i kawai ake yi.
Ba dan ma Kaka ta tattare kayan tea
inmu ta
oye ba ai da tea zan ha
a in sha kawai a wuce wajen.
anina Aliyu na gani zai shigo nace masa ya je wajen Maman Suwaiba yace mata ta zuba min abinci.
"Ka ce mata ni zan ci fa" na jaddada masa.
Dan yanzu sai Maman Suwaiba ta
okano mini a takeaway da
an mitsitsin nama.
Gara ta san Amarya ce za ta ci.
Kafin ya kawo abincin sai ga Baffa Zakari ya shigo wai Kaka ta zo za a yi magana.
Kaka har lokacin bata cire kayan biki ba ta
aura hijabi akai ta bi shi suka fita.
Daga inda nake tsaye ina jin
an hayaniya ana magana sama-sama.
Ya Allah ka sa ba wata fitinar bace ta kunno kai.
Gaba
aya ma sai na ji na loosing appetite
ina.
Na jawo buta a
ofar
aki kawai na fara alwalar sallar Azahar.
Ina cikin sallah Aliyu ya kawo min abinci ya ajiye ya yi tafiyarsa.
Dana idar da sallah Faty ta ce wai ta
au naman kan abincin.
Na duba jollof rice
in da aka cika a plate da nama
aya da Faty ta bari akai na ji ni bama ta abinci nake ba.
Me yake faruwa su Baffa Zakari suka ce Kaka ta zo a yi magana?.
Ce mata na yi ta cinye abincin idan za ta ci.
Ko cikinta ne ya saka mata kwa
ayi, oho, haka ta jawo plate
in ta fara ci wai Jollof
in ya mata da
Ina zaune a sallaya ina Azkar tareda addu'ar Allah ya ka
e fitina sai ga su Kaka sun dawo har da Baffa Adamu da Baffa Mamman.
Cewa aka yi kowa ya fita a
akin.
Faty ta
au plate
in abinci ta fita.
A take zuciyata ta fara zafi da na ji Baffa Adamu na cewa a kira masa Ladidi, wato Ummana dan bata
akin.
Na sunkuyar da kaina ina kiran sunan Allah.
Allah dai ya sa wannan zama ya zo min da sau
i.
Har Ummana ta shigo
akin aka kulle
ofa ban
ago kaina ba.
Baffa Adamu ne ya bu
e zaman da addu'a.
Sai ya kira sunana "Ziyadatu"
Na amsa da "na'am, Baba".
"Alhamdulillahi yau da safe an
aura aurenki da Muhammad Jalal.
Daga yanzu kin tashi daga budurwa zuwa matar aure"
Jakar da ya shigo da ita ya
auka ya ciro Qur'ani da sallaya ya mi
a min.
Na sa hannu biyu na kar
a.
As if turaren Jalal aka fesa a jiki sai
anshinsa nake ji.
"Ga wannan naki ne da wakilin Ango ya bayar a wajen
aurin aure"
Ya sa hannu cikin babban rigarsa yana lalumo abu.
Ku
i ya ciro.
Sabbin Dollars 'yan $100 notes dukkansu.
Ya mi
a min ku
in ya ce "Ziyadatu, ga sadakinki nan Dollar dubu biyu aka bayar"
Ya kalli Baffa Mamman ya ce "kana min shaida ko?"
"Yaya ai babu komai.
Allah ya saka da alkhairi"
Kaka da Umma suka amsa da Amin.
Na kar
i ku
in a hannunsa ina fa
in "Baba, Allah ya saka da alkhairi"
Bayan ya amsa da Amin sai ya ce "To ni dai sauran aikina a nan shine na tabbatar an mi
a ki gidan mijinki lafiya, Ziyadatu.
Na fa
awa shi Jalal a zo da wuri ba sai dare yayi gari ya yi duhu ba".
"Ziyadatun" ya kira sunana da sigar jan hankali.
"Na'am" na amsa already hawaye ya fara cika a idona tunda na ji ya fara batun aikinsa na
arshe shine ya mi
a ni gidan Mijina.
"To, Allah ya kawomu aurenki.
Ni dai a wajena 'yata kike.
Dan na san ko Sadiq yana raye ni
in dai zai bawa waliccin aurenki.
Dan haka, a matsayina na uba a gareki ina yi miki nasiha da ki bi Mijinki sau da
afa.
Ki yi masa biyayya, sannan ki ri
e gidansa da 'yan'uwansa da Amana.
Aure da kike gani zo-mu-zauna, zo-mu-sa
a ne.
Idan wata matsala ta faru a tsakaninku ba kawai sai ki tattaro ki dawo gida ba, ba a haka.
Ku zauna tsakaninku ku ri
a magance matsalolinku.
Ba fata ba, idan wata matsalar ta shigo wanda ta fi
arfinki kika ga kina bu
atan shawaran manya.
To Bismillah
ofata a bu
e take, idan bana nan ga Muhammadu, na san zai baki shawaran da ta dace da ke"
" Babban abinda zan fa
a miki a yau shine ki ri
e sirrin Mijinki.
Mijinki yana da dukiya Alhamdulillahi, wannan ba shi zai sa ki zo gida ki ri
a fa
in sirrin arzi
insa ba.
Bamu bashi ke saboda ki ri
ebo dukiyarsa kina kawo mana ba.
Idan ya baki ya ce ki yi alkhairi da shi Alhamdulillahi.
Idan bai baki ba kuma banda maula, banda kuma sata.
Wannan kenan.
Abu na
arshe kuma addu'a.
Komai yai zafi maganinsa Allah.
Ina yi miki nasiha da ki yawaita addu'a"
At this point na fara kuka sosai.
Nasihar Baffa Adamu ya shiga jikina sosai.
Ji nake anya na shirya ma aure kuwa duba da nauyinsa dana fara hangowa tun daga yanzu.
Baffa Adamu ya tambayi Baffa Mamman ko yana da magana ya ce ai ya riga ya fa
i komai da ya matsa masa sai shima ya min nasa nasihar a tsanake, tareda emphasizing maganar ri
e dukiyar Jalal bisa Amana.
Su basa neman komai daga wajen Jalal.
Da ya gama nasa aka ce Umma ta yi min nasiha.
Itama dai kalmar ha
uri ta dinga nanatawa da kuma addu'a.
Kaka kam da aka ce ta yi magana addu'a kawai take mini, can kuma ta fashe da kuka.
Nima kukan nake.
Na matsa jikinta na rungumeta muna kukan tare.
Baffa Adamu ya ce ya dai?.
Ya ce Kaka ta dena kuka abin Alheri ne ya sameni dan haka farin ciki za ta yi ba kuka ba.
Bayan fitansu Baffa Adamu daga
akin a hankali fa sai mutane suka fara shigowa kowa na tofa albarkacin bakinsa.
Wasu na bani shawaran yadda zan yi a gidan miji.
Wasu na fa
in kada na yadda a samu matsala a auren nan duba da yadda aka riga aka saka min ido.
Wasu kuma na fa
in idan na tafi na ri
a zuwa ina duba Kaka akai-akai tunda a Zaria zan zauna.
Gaba
aya sai aka birkitani.
Na yi kuka kaman babu gobe.
Ni gaba
aya sun tsorata mini auren ma.
Sai bayan la'asar na ke jin wai ashe
azun dana ji hayaniya har aka kira Kaka Baffa Lawalli ne ya tu
ure wai a bashi daga ku
in sadakina wai zai biya Alhaji Nafi'u tunda Baffa Adamu ya hana shi kar
an Check
in da Alhaji Nafi'un ya kawo da safe.
Shi kuma Baffa Adamu ya ce masa
wandala ba zai bashi ba.
Sadaki nawa ne.
Shine fa suke ta magana har sai da aka kira Kaka ta zo ta saka baki.
Ni kam na ce Allah kawai ya kyauta.
Da ana iya chanja Baffa dana je an chanja min Baffa Lawalli da wani Baffan mai hankali irin Baffa Adamu.
Abincin dana ke son ci ma ban samu daman ci ba.
Bayan na yi sallar la'asar sai aka ce na sake wanka na shirya saboda
arfe biyar aka ce masu
aukan Amarya za su zo.
Haka na sake tashi na je na yi wanka na fito.
Idanuna duk sun kumbura saboda kuka, ga wani uban ciwon kai dana ke ji.
Dana zo zan saka kaya sai Kaka ta ce in dakata in ci abinci tukunna.
Mutanen
akin sai cewa suke ya aka yi ban ci abinci ba.
Tea mai zafi Kaka ta fara ha
a min.
Daga
asan gado ta jawo kwallar data
oye kayan tea
in ta ha
a min shi da kauri.
Dama garin ya
an yi sanyi saboda ruwan da aka sha da rana.
Na kar
i kofin na fara sha ina jan hanci saboda muran dole da ya kamani.
Shinkafa da miya aka kawo mini yana tiriri.
Daga gidan Anty Hafsah aka kar
Na kar
i plate
in ina
an ci a hankali amma gaba
aya bana jin taste
insa saboda yanayin dana ke ciki.
Ina cikin ci na ji ana maganar motocin
aukan Amarya fa sun iso.
Sai na ji cikina ya yi wani
ara
ulululululu.
"Ki ci abincinki a hankali.
Ai ba daga zuwansu za ki fita ba" in ji Anty Binta.
Rabin abincin na ci ko naman kai ban ci ba na tura plate
in gefe na
arisa shan shayin.
Ina mi
ewa zan saka kaya na ji ana ga Baffa Lawalli zai shigo.
Na kira sunan Allah, dan the last thing dana ke son ji shine Baffa Lawalli ya yi wani abu da zai birkita wannan
aukan Amaryan.
Wai nasiha ya shigo min.
Yana magana yana maimaita saura na je na zauna a gidan Mijina ina cin arzi
i na manta gidan dana fito.
Har da cewa wai "ko za ki manta damu ai ba za ki manta da Kakar ki data ri
e ki ba ko.
Dan haka yanzu ne lokacin da za ki saka mata duk
awainiyar data yi da ke".
Ai dama na san labarin gizo ba zai wuce na
i ba.
Shi dai maganar ku
i ce a gabansa ba wai ya min nasihar yadda zan samu zaman lafiya da Mijina ba.
Bayan ya fita sai aka rufe
akin saboda na shirya.
Laffaya na saka fari mai pattern design
insa golden color.
Faty ce ta tayani
aurawa ta gyagygyara mini na fito na yi kyau.