← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 95

Sashe 69

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

But at the same time kuma ina jin da
in hakan.

Ji nake kamar a wata duniyar nake.

Kamar a sabuwar duniyar tamu babu kowa.

Daga ni sai shi.

Bai barni ba sai dana fitar da wani ruwa a dai-dai lokacin da
afana ya fara shaking tsabar
imaucewar dana yi.
ameni ya yi bayan haka.

Wannan daren nawa ne.

Shi babu abinda na masa sai kiss.

Infact rigarsa kawai ya cire.

Wannan Mijin Baturiyar ya iya sarrafa Mace.

A take kuma sai na fara jin wani kishinsa da haushinsa.

Kenan haka yake kafawa Baturiyar matarsa kai.

Wayyo!

Take it easy Ziyada.

Wannan bai shafeki ba.

Duk abinda ya yi da Baturiyarsa babu ruwanki a ciki.

Na kwa
i kaina.

A Yanzu da muke tare shi nawa ne.

Ni ka
Ranan Laraba ko Alhamis idan ya dawo zan masa shiri na musamman.

Zan bashi nitsuwar da bai ta
a samu a wajen wata Baturiya Cassandra ba.

Na kwanta a jikinsa cike da kunyarsa da kuma wani sanyin da
i da ya fara shigata.
aukan remote
in AC ya yi ya rage saboda ya lura sanyi nake ji.

Abinda Jalal ya min ya sauke min duk wani gajiya dake tattare da ni.

Na ji wani relief ya sauka min.

Na rufe idanuna ina sha
anshin mutumin dana ke matu
ar SO.

CZ 46
*ZEEY*
Jummu'ar da za ta yi kyau daga Laraba ake ganeta.

Akwai alamun aurena da Jalal zai zame mini Alkhairi.

Mutumin da ya daraja ni, yake fa
a da wani banza da ya yi
arin
ata mini suna.

Mutumin da ya min abinda ban ta
a tunanin za a min na ji da
i ba.

Mutumin da nake fata a ce kullum na kasance tare da shi.

Wannan mutumi shine silar farin cikina.

Shine silar samun nitsuwata jiya da dare.

A yanzu duk da Jalal bai furta yana sona ba, ni Ziyada na fahimci hakan.

Da Asuba tuni na fice daga
akin Jalal na koma
akina bayan na ji shigarsa ban
aki.

Bayan abubuwan da ya min jiya ba zan iya ha
a ido da shi ba.

Balle da wani idon zan fara wankan tsarki a ban
akinsa.

Ina shiga
akina na saka key.

Bayan na yi wanka na fito sai na fara neman hand dryer a
angaren kayan kwalliyana.

Kaman jiya na gani da nake gyara
akin.

Ina gani na
auko na jona na fara busar da gashina.

Dama haka matan Aure ke fama.

Kullum kana cikin zuba ruwa a kai.

Da na yi sallar Asuba sai na zauna ina Azkar.

Can wajen 6 sai aka fara
wasa
ofata.

Na mi
e na
an kalli fiskata a mirror kafin na je na bu
e masa.

"Shine kika gudu ko" ya fa
a yana lakutar hancina.

Na sunkuyar da kaina ina murmushi.

"Amarya zan wuce"
ago na kalleshi.

Ya shirya cikin
anan kaya da wani ba
in blazer a sama.

He looks so Handsome.

"Ba za ka tsaya ka karya ba?.

Jiya ma baka ci abincin dare ba fa"
"Ban cika son karyawa da sassafe ba.

Zan yi breakfast a Abuja kafin mu wuce".
an yi shiru.

Still dai ban ji da
i ba.

Ko da yake ko nima in ba yunwar dare ne ya tasheni ba bana iya karyawan
arfe shida gaskiya.
an jakarsa na yi na bi bayansa muka sauko
asa.

Direbansa zai wuce da shi Abuja daga nan zai hau jirgi ya tafi Lagos.

A bakin
ofa ya ha
eni da jikinsa bayan na mi
a masa jakarsa.

Sai na ji kamar in masa kuka kar ya tafi.

Ya kissing
ina briefly kafin ya juya ya fita.

Daga
ofa na tsaya ina kallonsa har ya je ya shiga mota Direba ya ja motar suka fita.

Sai da motar ta fita daga gidan sannan na rufo
ofar falo na zo na zauna a kujera na na
afafuna na rungume jikina.

Har na fara missing
insa.

Na tuno darenmu na jiya.

Yadda ya bani kulawarsa.

I am missing him already.

A wajen na
arisa Azkar
ina.

Sai daga baya na koma sama na cire hijab na kwanta.

Ban tashi da wuri ba sai wajajen goma saura ma.

Kitchen na wuce dan na nemi abinda zan ci.

Tea na ha
a na dawo falo na fara sha da chinchin.

Ina cikin ci sai na ji
aran doorbell.

Na je na bu
ofar ina tunanin wa zai zo mini da safe haka.

Hassana ce.

Na bu
e mata ta shigo.

"Amaryanmu.

Barka da safiya"
Muka gaisa sosai na tambayeta Hajiya ta ce lafiyarta
alau.

Tace mun wai Yalla
ai ne ya ce na yi mata list
in abubuwan da nake so za a kawo anjima.

Na je na
auko biro da joter a sama na dawo na fara rubuta mata abubuwan da nake bu
ata.

Ta kar
i list
in ta tafi.

Bayan fitarta sai na ga text
in Jalal wai yanzu jirginsu zai tashi.

Na masa reply da addu'ar Allah ya saukesu lafiya.

Dana hau sama sai na shiga
akin Jalal na fara gyarawa.

Da Azahar sai ga kiran Faty.

Na
auka muka gaisa sama-sama.

Ta ce wai yaushe zan fara shiga Makaranta an bada Assignment har biyu kuma wai ta ji Supervisor
ina yana neman 'yan group
inmu ranan Monday.

Na mata godiya na ce ina nan shigowa school
in in Allah ya yarda.

Daga maganar Makaranta kowa ya ja ya yi shiru,
arshe ta min sai anjima na ajiye wayata.

Ban ta
a hasaso wai za a kawo lokacin da ni da Faty za mu fara taka-tsantsan da juna ba.

In ji 'yan Kudu suka ce 'Na so life be'.

Bayan na yi Sallar Azahar sai na sauko
asa.

Kamar ha
in baki ina saukowa Hassana ta danna doorbell.

Dana bu
e mata sai ta ce min da Direban Hajiya ta ke.

Na ce mata ba matsala ya shigo, dan Jilbab ne a jikina dama.

Haka suka fara shigo da manyan ledoji da kwalaye.

Da suka gama shigo da su na yi musu godiya.

Na ja Hassana gefe na ce ta jirani.

Na shiga kitchen na ha
o musu ChinChin da Diblan da nama a leda na ce ta bawa Direban Hajiya da ya kawota nasa ta
ayan.

Ta min godiya ta fita.

Bayan fitarsu dana koma kitchen
in sai ri
ugu ina tunanin ta ina zan fara da tulin kayan da suka kawo mini.

Dake ina jin yunwa sai na ce barin yi ta cikina tukunna.

Ba abinda zai min sau
in dafawa sharp-sharp sai noodles.

Na
au Attaruhu da Albasa cikin kayan miyan da aka kawo na yanka na fara ha
a noodles
ina.

Har da fasa Sardine guda
aya dan ba zan iya tsayawa soya
wai ba.

Dana gama ha
awa zama na yi na fara ci a cikin tukunyar.

Ni dai gani a babban gida amma
abi'ar 'yan Ghetto bai bar jikina ba.

Ina ci, ina lissafin yadda zan yi da kayayyakin da aka kawo.

Dana gama cin abincin sai na wanke tukunyar na mayar inda na
auko.

Wai wai wai!

Yanzu ni nama zan fara gyarawa ko Kifi?

Ko kuma kayan miya, ko fruits da aka lodo mini?.

Haka dai na fara cire kayan daga ledojinsu.

Wanda za a saka a ziploc a sa a Freezer na sa.

Wanda za a kaisu store na kaisu.

Koda yake 'yan IG Pantry suke cewa ba store ba.

Dake Jalal baya nan sai na yi stew 'yar ka
an da miyar egusi na ajiye wanda zai min iya kwana biyu kafin Jalal ya dawo.

Sai ranan Laraba zan zage na yiwa Jalal girki na musamman.

Ban gama aikin ba sai kusan Magariba.

Hajiya ta kirani da Magariba muka gaisa.

Ta ce min ya kwanan sabon gida na ce mata Alhamdulillah amma na yi missing
inta.

Karya!

Mutum
aya nake missing.

JALAL.

Bayan na gama Sallar Isha kuwa ko saukowa
asa ban yi ba.

Na je
akin Jalal na kwanta a gadonsa na rungume Pillow ina tuno moments
inmu na daren jiya.

Kamar yadda ya ce na ri
a tunaninsa har ya dawo, to tunanin nasa ne ya cika mini kai.
arfe tara da rabi na fara kiran numbarsa.

Ba zan iya bacci ba tareda na ji muryarsa ba.

Na masa kira har biyu bai
auka ba.

Na rungume pillow ina kallon ceiling.

After like 15 minutes sai ga kiransa.
afin na ce zan ja masa aji tuni hannuna ya danna ACCEPT.

"Sorry Amaryata.

Yanzu na shigo hotel
in da zan sauka" ya fa
a tun ma kafin na masa
orafin rashin kirana da kuma
aukar wayata da bai yi ba.

"Ya hanya.

Fatan ka isa lafiya" na fa
a ciki-ciki ina wasa da button
in rigana.

Ba rigar jiya bace amma yanzu da nake ta
a button
in sai nake imagining yadda Jalal ya cire buttons
in jiya
aya bayan
aya.

Ya tambayeni ko an kawo min abubuwan da nake bu
ata na ce masa eh an kawo har da abubuwan da ban lissafta ba.

Godiya na fara masa ya basar ya fara tambayata ko na yi missing
insa.

Ofcourse na yi missing
insa.

Da tunaninsa fa na wuni yau.

Yanzu ma saboda kewarsa na
i kwana a
akina na dawo
akinsa.

Na tambayeshi ina so gobe na je na gaishe da Hajiya sai ya fara min dariya wai dan zan je gidan Hajiya ai ba sai na tambayeshi ba.

To ma idan Baturiyarsa haka take masa duk inda za ta je gatsau take tafiya ba tareda ta tambayeshi ba.

Ni dai na san darajar tambayar miji kafin a fita.

"To ai sai da izininka zan fita" na fa
a dan ya san addini ne ya halarta hakan.
an yi shiru sai kuma na ji ya ce "in dai wajen Hajiya ne na yarje miki, za ki iya zuwa duk sadda kika ga dama"
"Nagode" na furta a hankali.

Sai kuma na tuno maganar Makaranta na ce masa Monday ina son shiga school na kai Assignment sannan na ga Supervisor na.

"School.

Asibiti.

Your Restaurant.

And any emergency za ki iya fita.

I am not caging you, Sunshine"
"To ai addini ne ya ce a tambayi Miji kafin a fita.

Ko ba haka ba?"
Murmushi ya fara.
Chapter 69 · 0% Book details