Sashe 21
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shima Baffan Katsina idan ya bushi iska yana turo ku
Daga
arshe babu wani mai halin da zai iya
aukan nauyin jinyar Kaka.
Ku
in da ta tara shekara da shekaru da su aka ci
arfin jinyar har Allah ya tashi kafa
arta.
anwar Kaka da muke kira Baaba Murja ita ce ta zauna da Kaka throughout jinyar.
Ni kuma kullum ina jigilar Makaranta, ina jigilar Asibiti, ina jigilar aikace-aikace.
A irin wannan yanayi na ha
u da Alhaji Nafi'u a wajen ATM har ya taimaka min lokacin da ATM ya ha
iyi katina.
Ga shi yanzu ya bijiro da wata maganar da ba zai ta
a yiwuwa ba.
Alhaji Nafi'u ba mijin aure bane.
Ba dan shekarunsa za su iya kaiwa hamsin ba, ba dan yana da mata ba, ba dan yana da
iba ba (duk da ni bana son
aton namiji).
Ba dan kuma halinsa na gori ba.
Ba zan aure shi bane saboda sha'awata yake, ba sona ba.
Idan har ya aureni ya samu abinda ya ke so, to shikenan idonsa zai kauce a kaina ya fara neman wata.
Wannan, ba irin auren dana ke son yi bane...
*JAYKAY*
arfe tara na dare yana
aki yana zaune akan gado ya saka Laptop a gaba yana rubuta wani email sai wayarsa ta fara ringing.
an le
a wayar ya yi ya ga sunan C.
Maria.
Tsaki ya ja a fili.
Sai yau ta ga daman kiransa kenan.
Kusan sati guda kenan ko waya ba su yi ba.
azu da yamma Junior ke masa
orafin ya kamata Mom
insa ta zo birthday
insa da za a yi ranan Alhamis mai zuwa.
Ha
uri ya bashi dan ya san ko ya fa
awa Cassy ta zo, ba zuwa za ta yi ba.
Aikinta ya fi mata komai mahimmanci.
"J....
Lovvvvve!" Ta fa
a da muryan maye.
"Fuckkk Nigeria, I've being trying to call you for hourrrrrs"
"Cassandra are you drunk?" Jalal ya fa
a ransa a
ace.
"No, No, No, No.
It's just twoooo bottle of wine, I promise"
"Maria!" ya daka mata tsawa.
Daga
angarenta ta yi shiru ta
an nitsu dan sunanta da ya ke kira kenan idan ransa yana
ace, ko kuma idan zai fa
a mata wani abu mai mahimmanci.
a ya fara mata akan ba ya hanata shan giya ba.
Ta yi shiru tana jinsa.
arshe ta fara bashi ha
uri amma bai saurareta ba ya kashe wayar.
Ransa da ya
aci ne ya sa shi rufe Laptop
insa ya fasa aikin da ya ke yi.
Fitowa ya yi daga
akin ya sauko
asa.
Coffee zai ha
a wata
ila idan ya sha zai rage masa zafin da ya ke ji a zuciyarsa.
Idan ya huce sai ya koma ya
arisa aikin.
Gobe Monday ne, kuma ya kamata a ce ya tura email
in tun Friday ne bai yi ba sai da Sakatariyarsa ta tuna masa
azu da yamma.
Yana shiga kitchen
in ya kunna wuta.
Ko lokacin da ya ke London ya fi son ha
a Coffee da kansa.
Kusan he's addicted to coffee ne.
Duk lokacin da ya ji gajiya abinda ya ke sha kenan.
Ko ransa ne ya
aci, A cup of coffee zai iya sassauta masa
acin ransa.
Bai ta
a shan giya ba duk zamansa a Turai.
Giya, shine babban abinda ya ke ha
a shi da Cassandra.
A zamansu tare ta rage sha.
Ba ta sha sai baya nan.
Idan yana gari har ya tafi ba za ta sha ba.
Ko baya nan
inma, bata sha a gida sai dai ta je Bar ta sha.
Amma yanzu da ba sa tare, yana da ya
inin ta koma shan giya sosai.
Irin wa
annan abubuwan Hajiya ta dinga jiye masa amma ya yi kunnen
ashi sai da ya auri Cassandra Maria.
Abun da basu sani ba shine, a lokacin da ya bijirewa Hajiya ya auri Cassy, ya yi hakan ne saboda ya cikawa Cassy al
awarin da ya
auka.
"J Love, I'm Pregnant, I'm Pregnant" ta bayyana masa sounding so excited wata biyu bayan sun yi break-off.
A ranan da ya ji maganan baya ma London, yana Doha.
Da
yar ya saita nitsuwarsa ya ce mata idan ya zo London zai zo su yi magana.
Two weeks bayan wayarta ya koma London.
Da ya je sai ta bashi result
in test
Ba ta hanyar aure aka samu cikin ba dan haka dole ya kar
i sakamakon zunubinsa.
Ya ce mata kar ta damu, zai kula da ita da abinda za ta haifa.
Ta dinga lalla
ashi akan ita dai so take ya aureta.
Ba za ta iya kula da cikin ita
aya ba.
Tashin farko ya ce mata ta yi ha
uri ba zai iya aurenta ba, amma zai bawa abinda za ta haifa sunansa.
Bayan ya tafi.
Kwana biyu da maganarsu ta kirashi wai bata da lafiya jini na zubo mata.
Lokacin da ya isa apartment
in da ta ke sai ya sameta cikin jini tana kuka.
Tsoro ya kamashi, ya kira Ambulance.
Bayan Ambulance sun zo an kaita Asibiti sai aka tabbatar musu cikin ya zube.
Babu abinda ta ke ta maimaitawa a Asibitin sai, 'shikenan yanzu zai gujeta tunda cikin ya zube'.
Tsoro da tausayi, su suka saka shi yi mata al
awari a gadon Asibitin cewa ba zai ta
a rabuwa da ita ba, zai aureta.
Wannan al
awari shine mafarin taurin kansa har ya
asa
asa akan sai ya auri Cassandra duk da Hajiya ta nuna bata so.
Bai ta
a fa
awa kowa wannan dalilin ba.
Ko Jamal bai fa
a masa dalilinsa na auren Cassy ba.
Looking back, yanzu ya fahimci garin son gyara abinda ya faru, sai ga shi ya shigar da kansa wata sar
iyar ala
a da ke da wuyan yankewa.
Ya auri Cassy cikin sau
i, amma fa rabuwa da ita babu sau
Yai saurin kauda tunaninsa ta hanyar
arewa Kitchen
in kallo har idanunsa suka sauka wajen deep freezer.
Nan da nan wani murmushin gefen baki ya su
uto masa, tunowa da ya yi da yadda ya kama Ziyada ranan da
atuwar frozen Chicken a hannunta.
Ya tuno yadda ta tsorata da ganinsa har ta fara kame-kame.
Lokacin da ya kai mug bakinsa ya kur
i coffee
in sai idanunsa yai masa gizau
in fiskarta yadda ta rin
a masa masifa yau da safe.
Those lips.
Ko a mafarki ya samu daman kama su, sai ya yi maganinsu.
Ya sake kai mug
in baki ya kur
i coffee, zafin da ya ta
a harshensa ya ankarar da shi irin tunanin da ya ke.
Yai saurin kwa
ar kansa.
Ta ya
walwarsa za ta dinga jefo masa tunanin yarinyar nan bayan babu wata ala
a da zai sake shiga tsakaninsu?.
A kitchen
in ya
are shan coffee, kafin ya koma
akinsa.
Zuwa lokacin haushin Cassandra ya ragu a zuciyarsa.
Ko kuma dai, tunanin Ziyada ya shafe haushin Cassy da ya ke ji...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 15
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Kiran Faty ne ya tasheni daga bacci da sassafe around 6:15AM.
"Bestie, kin ga sabon exams time table da Class Rep ya tura a group?"
"An chanja time table ne?" Na fa
a idona a rufe dan bacci bai isheni ba.
Jiya ni da Kaka bamu kwanta da wuri ba, mun tsaya mai da magana.
"Zeey, exams fa ranan Wednesday.
Na shiga uku ni Faty, yaushe na gama honeymoon za a kawo mana exams jibi dan Allah"
e idona na yi na tashi zaune.
Exams
inmu sai Monday mai zuwa shiyasa ma na ce ba zan fara karatu ba sai wannan satin.
"Wai da gaske jibi za a fara exams ba Monday ba?"
"Ai Wallahi Bestie ki tashi ki fara karatu.
Ni yanzu ban san ya zan yi ba, Baby ba zai
aga mini
afa ba.
Bani da lokaci"
"Ai kam dole ki yi karatu Faty, duka test
in da muka yi wannan Semestern fa babu na kirki"
"Wallahi bana son samun Spill Over Bestie.
Na gaji da Boko"
Dariya na yi na cire wayar daga kunnena na shiga Group
in Class
inmu dan na duba sabon time table
in da aka saka.
Ai kuwa da gaske ne, an mayar da exams
inmu Wednesday.
Allah dai ya sa damuwar da ke raina ya iya barina na yi karatu.
Anjima zan kira Baffa Adamu na masa magana kamar yadda Kaka ta ce.
Duk cikin Baffanuna dai shine ya ke da
an sau
in kai kuma zan iya cewa ba shi da kwa
ayi.
Shi yake bin Baffa Lawalli amma saboda ya fi Baffa Lawallin wadatar zuci da kuma rufin Asiri sai ya zamana Baffa Lawalli ke binsa sese-sese kamar wani
aninsa.
Baffa Lawalli dai kwa
ayinsa ya sa girmansa da matsayinsa na Babba a gidan ya zube.
Ya zamana ko magana za a yi za ka ji ana cewa bari a ji ta bakin Baffan Katsina tukunna.
Ina ganin course
in da za mu yi ranan Laraba na tashi na fara binciko cikin shirgin handouts
ina ina neman handout
in course
in.
Gaskiyar shine ba zan yi wasa da karatuna ba.
Daga wannan exams
in final year za mu shiga.
Ko za a hau sama a fa
o dai su Baffa Lawalli basu isa su hana ni
arisa karatuna ba.
Iskanci!
Babu ko
wandalarsa a ciki fa, amma ya bi ya saka mini ido.
Wai na kama Boko bana son yin aure.
Ko yaushe na fa
a masa haka oho.
Ina fara karatun ko nisa ban yi ba da na ji ina kiran ENZYMES da ENTIME na rufe handout
in na fito waje dan cikina sai
ugi ya ke dama tun tuni.
Na samu Kaka a
ofar
aki tana gyara waken suya wai Awara za ta mana da rana.
Da a hayyacina nake, da cewa zan yi ta dakata na zo na yi mata recording, amma sai na wuceta na shige ban
aki.
Batun kashe maganar Alhaji Nafi'u da kuma exams
ina nake, ba batun
aukan content ba.
Ina da recipen Awara a channel
ina dan haka ba sabon abu bane balle na ce zan