← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 95

Sashe 13

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana jin Janan da Saudah suna yiwa Hajiyar tsiya wai tun jiya da ta ci abinci a gidan Hajiya Maryam take ta wa
ar Chef Zeey.

Ya ka
a kai ya fita.

To ko suma za su taya shi jimamin wannan lamari ai.

Lokacin da ya samu sarari a office sai ya shiga Instagram dan ya ga wacece Chef
in da Hajiyar ke maganar a dam
a wa restaurant.

A bayanan Hajiyar ya fahimci a Instagram ta santa tun ma kafin su ha
u a gidan
awarta.

Video
aya ya kalla ya fita daga wajen yana mamakin me ya hau kan Hajiya haka take
arin kawo masa tarkace cikin harkarsa.

Videon da ya gani ba da waya mai kyau aka
auka ba, it was blurry.

Wajen da ake girkin duk
asa da su randa su rijiya, typical gidajen ghetto.

Ta ina mai irin wannan content
in za ta heading restaurant
in da ya ke son bu
ewa.

Anya ma Chef
in ce kamar yadda Hajiyar ke ta fa
a.

Koda zai yi amfani da maganar Hajiya ya mayar da restaurant
in strictly traditional cuisine, to ba zai iya
aukan wannan matar ba, dan bata dace da shirinsa ba.

Bai bari maganar ya jima a ransa ba ya watsar da komai akan koma wacece ya riga ya gama assessing
inta tana zuwa zai ce mata ba zai yi aiki da ita ba.

Ba sai Hajiya ta gane ba ya san me zai yi ya koreta a rufe maganar.
arfe hu
u saura ya dawo daga Masallaci kenan zai koma office Hajiya ta kira shi, wai yana ina, ya zo Chef Zeey ta jima a gidan, ta gama abinda ya kawota shi ta ke jira.

Ya ce mata yanzu zai zo.
*ZEEY*
Gidan Hajiya Layla ya ninka gidan su Hayfa girma da kyau.

Ban zama 'yar
auye ba sai dana shiga kitchen
insu.

Allah ina ga sashen Kaka tsulum zai shiga kitchen
in har a samu sauran space.

Babu abinda babu a kitchen
innan.

Irin kitchen dana ke gani a Pinterest da manyan food bloggers
in kudu ne.

Da ni ke da kitchen
innan ai katifa kawai zan shimfi
a na rin
a kwana a wajen.

Idan za ka kwana kana girki a irin wannan ha
en kitchen
in Allah ba za ka gaji ba.

Hajiya da ta lura na fa
a kogin soyayyar kitchen
inta sai ta ce "gashi duk kyan kitchen
innan ni da Janan ba girki muke a ciki ba"
Hangame baki nayi da ta fa
i hakan.

Idan ina da irin kitchen
innan ai babu abinda zai hanani girki sai ciwo.

"Lokacin da zan yi aure aka kaini wajen Kakata wai ta koya mini girki muka yi ta fa
a na gudo.

Da na je London kuma su ba irin abincinmu suke ci ba dama bana son wahala sai na koma cima irin tasu.

Kin san a lokacin Alhaji idan ya ji ta cin Tuwo ko wani abu sai dai ya siya a African restaurant ko kuma ya yi da kansa"
Na zaro ido ina mamaki.

Cab
i!

Wai sai shi 'ya yi da kansa'.

Har na hango Baffa Lawalli ko Baffa Zakari suna tu
a tuwo.

Abinda ba zai ta
a faruwa ba kenan, ko a mafarki.

Haka ta ri
a nuna min komai na kitchen
in.

Ta ha
a ni da mai aikinta ta ce ta gwada min inda ake saka komai da yadda ake konna burner
in.

Akwai wata ma da ta shigo, na ji Hajiyar ta kirata da Saudah.

Tana kallona ta ce "ke ce Chef Zeey da Hajiya ke ta maganarki tun jiya?" na gya
a mata kai.

Na fahimci kallon reni a idanunta.

Wato irin ban worthing Hajiya ta yi maganata ba
innan.

Lokacin da mai aiki ta bu
e min freezer inda suke ajiye frozen foods
insu sai dana nemi tsari da talauci sau goma a zuciyata.

Wato nama ne da kifi dan
are a ciki sun yi
ara.

Akwai naman Sa, Akwai gudar Akuya da aka yanka gida takwas, ga naman rago, ga naman Kaji.

Hassana mai aikinsu ta ce min akwai naman Talo-Talo dana Zabi, ba wai Kaza ka
ai bane a wajen.

Ni sai na rasa ma wanne zan
auka.

Ba ni zan ci abincin ba amma ni ke ruwan ido.

Su kam na san nama bai damesu ba.

Hajiya Layla ta ce na yi mata Tuwon Biski da miyar Kuka amma gaskiya zan ha
a da wani abun.

Yadda kitchen
in yake
al da tsari sai na rasa ma a ina zan ha
a kurho
in gawayi da zan turara tuwon kamar yadda na yi a gidan Hajiya Maryam.

Ai kuwa ina tambayar Hassana ta ce sai dai mu fita ta baya ina kunna gawayi a nan zan fara jin
ara winwinwin.

Ta nuna min wani abu wanda na fahimci smoke detector ne.

Muka fita ta baya na je na ha
a wutan.

Cikin tsari da
warewa na fara komai.

Ina tuwo ina prepping miyan kukan da zan yi, ina so shima sai ruwan kukan ya dahu da kyau kamar yadda Kaka ta koya min kafin na zo na ka
ata.

Kafin na
are girkin Janan 'yar Hajiya ta dawo.

Ita da Saudah ne suka shigo kitchen
in wai tana son ganina.

Itama irin kallon da Saudan ta mini
azu shi take min, in fact nata ma ya fi muni.

Ko ka
an bata da daraja mutum kamar Hajiya.

Kallon 'yar aiki ta ke mini ba Chef ba.

Ta yatsina fiska ta ce "Yanzu wannan
inne Hajiya ke cewa za ta koya mini girki.

Thank God Mi Amor baya son Tuwo balle ta ce saboda shi in koya"
Saudah dai dariya ta yi ta bi bayanta suka fita daga kitchen
Gwiwata sai ya sace iissssssss kamar an sace balon-balon.

Ashe dai yadda Hajiya ta ke da fara'a ba haka sauran 'yan gidan suke ba.

Da alama dai daga yau idan na fita ba zan
ara zuwa ba.

Kafin su fara min kallon 'yar Maula.

Halal nake nema ba ro
o na zo yi ba.

Lokacin dana gama wanke kitchen
in ni da Hassana sai na koma falo na zauna ina jiran
an Hajiyar da zai zo mu yi maganar restaurant.

Ina zaune ina kallo a falo sai ga wani yaro ya shigo falon sanye da Uniform
in Makaranta a jikinsa.

Yaron kyakykyawa da shi, daka ganshi ka ga ruwa biyu.

Ga gashin kansa ba
i si
ik a kwance lub irin na Turawa.

"Hi, Sannu" ya fa
a yana
aga min hannu.

"Sannunka handsome boy, an dawo daga Makaranta?" Ya gya
a kai sannan ya wuce sama da gudu.

Yaron ya burgeni, dan ban
auka ya iya Hausa ba.

Can ina zaune duk na
agu mutumin dana ke jira ya zo sai Hajiya ta sauko ita da yaron
azu wanda nake da tabbacin jikanta ne ta ce yau za ta koya masa cin Tuwon Biski.

Wajen dining suka nufa ta dishing masa.

Ina ji tana tambayarsa ko abincin ya yi da
i, na le
a na ga yaron yana gya
a mata kai.

Har yaron ya gama cin abinci wanda na ke jira bai dawo ba.

Hajiya ta zo ta zauna ta kira shi a waya.

Ban san me ya fa
a ba, na dai ga ta cire wayar ta
ata fuska.

"Hajiya barin je na tattara kayana idan ya so yana zuwa
in sai na wuce"
"Ki yi ha
uri na ri
e ki Ziyadaah.

Ki shiga kitchen ki
auki duk abinda kike so kin ji"
Na mi
e ina mata godiya.

Tun
azu ta tura min alert
in ku
in aikin dana yi.

Nauyin alert
inne ma ya sa na shirya jiran
an nata ko zai kai
arfe takwas na dare bai dawo ba.

Da zan wuce kitchen
in sai ta ce na bu
e freezer na
ebi naman da zai isheni.

Allah Sarki matar arzi
i, kamar ta san naman nan dana gani yana raina.

Babu kowa a kitchen
in.

Tunda muka tattare kitchen Hassana ta koma
akinta.

Itama duk yadda ta ke ganin wai ban kai ta girki ba da ta ci tuwon dana yi sai data ce dole Hajiya ta kirani na zo na mata girki.

I think waccar Saudar ma ta ci amma ita Janan bata ci ba, ban ma sake ganinta ba tun da ta le
oni ta min kallon banza.

Talaka ya samu ganima dole yai bushasha.

Ni da Hajiya ta bani damar
iban nama ba sai na buge da cika leda ba.

Sai dana cika leda mai yellow da ba
i da nama amma still idona bai ha
ura ba.

Hassana ta ce idan naman yai wata bai
are bama ita da sauran ma'aikatan gidan suke rabawa a sake kawo wasu.

A yadda na ke ganin naman nan kuwa, ko kullum za a ri
a girki da shi zai iya kaiwa wata uku ma.

Wannan greed
in ya tunzurani na sake
auko wani ba
in ledan cikin tarkacen dana zo da shi daga gida na sake sa hannu ina
arin
aro gudar kazar saboda ta yi
ara.

Da
yar na cirota na
ago zan sata a leda
"U'u'um"
"Wayyo!" Na saki ledar hannuna a tsorace saboda gyaran muryan da na ji a bayana babu shiri.

A hankali na juyo cike da kunyar abinda aka kamani ina yi.

Ga nan leda cike da nama a saman island
in kitchen
in ga ni nan kuma ina shirin cika wata ledar.

Hannunsa
aya ri
e da ba
in suit
insa,
ayan hannun kuma yana cikin aljihun wando.

Kallon-kallo muka tsaya yi ni da shi.

Na san kallon
arauniyar nama yake mini.

Sai na ji wani kunya ya rufe ni.

Ina so na ce masa Hajiya ce ta ce na
iba amma bakina ya kasa maganar sai rarraba idanu kawai na ke yi.
Chapter 13 · 0% Book details