Sashe 54
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Are you okay?"
"I'm okay, kawai gajiya ne"
"Sorry, idan an kawo ki gidana, zan miki massage za ki warware"
"Wa
in?" Na fa
a ina zaro ido.
"Ke mana" ya fa
a yana
aga mini gira
"Ni bana bu
ata"
"Are you sure?.
Na iya fa"
"Still bana bu
ata"
Kiran wayarsa aka yi.
Ina ji yana maganar yanzu zai tambayeni sizes
in na ce to an zo wajen.
Bayan ya gama wayar sai ya juyo ya kalleni ya ce "kin ji wata Aunt
ina ta ce na tambayeki sizes
inki"
Har zan ce masa sizes
in me sai na tuna yanzu sai ya twisting maganata ya fara min maganan 'yan Bariki.
"Ka bani numbanta zan tura mata"
"Ba kya so na san sizes
inki ne?"
"Babu ruwanka a ciki"
"Kar ki damu zan gwada su da kaina idan kika zo"
Na yi saurin tare
irjina duk da hijabi na saka.
Zai gwada me?.
Wani munafukin murmushi ya saka.
Na ce a raina yau na
ebo ruwan dafa kaina da wannan mutumin.
Sai da ya gama min iya shege kafin ya tambayeni ko akwai abinda nake bu
ata for the wedding na ce masa babu.
Ya ce na tura masa account details
ina zai bani ku
in salon Janan ta ce ana bawa Amare ku
in salon.
A raina na ce da Janan bata fa
a masa ba ba zai bayar ba kenan.
Kaman na yi masa maganar Walima sai kuma na fasa.
Kada ya ga ina tambayarsa ku
i tun ba a yi aure ba.
Akwai wasu ku
ena dana ke tarawa na Restaurant idan har ta kama sai an yi Walimar sai na cire wani abu a ciki na basu.
Ina cikin motar alert ya shigo bayan na masa text
in account number na.
Na zaro ido ganin amount
in dayawa"
"Dayawa sosai ko?.
To rage ka
an ki bawa doguwar Sisternki dana gani ranan"
Na ha
e rai.
Wato bai manta da Mardiyyah ba.
"Ya da
ata rai.
Cewa fa kika yi ya yi yawa"
"To an gode"
"Zeeyadah" jin yadda ya kirani sounding serious sai na fuskance shi da kyau na ce na'am.
"Aurenmu is in 6 days.
Kin shirya?"
Na yi shiru.
Nauyin tambayar na sauka mini.
NA SHIRYA?
Tabbas ban shirya ba
Ban shirya amsa sunan matarsa ba.
Ban shirya barin wajen Kakata ba.
Yanzu idan na bar gidan nan, Kaka will be lonely.
Ban shirya ma komai ba.
Ko Faty Bestie ban fa
awa zan yi aure ba har yanzu.
And most importantly,
Ban shirya ya
i da feelings
in dana ke ji akan Jalal ba.
And wata
ila saboda denying
insa da nake shi ya sa kullum
aruwa yake a zuciyata.
"Ai babu shirin da zan yi.
It's just a deal ko?" Na fa
a ina hiding wani
acin da ya taho mini.
"It's just a deal" ya maimaita abinda na fa
Ni da shi
in duk sai muka yi shiru...
Lokacin dana shiga gida 'yan gulma sun tafi.
Umman Fada ce kawai, itama kuma tafiyar take shirin yi.
Ban kulata ba tana ta tambayata ko Ango ne ya zo, ko na masa maganar Walima.
Na shareta.
Sai da ta tafi Kaka ta fara lallashina.
"Ki yi hakuri.
Komai zai zo da sau
i.
Da yardar Allah wannan auren zai zame miki alkhairi duniya da lahira"
an kalleta ina tuno yadda muka gama maimaitawa junanmu cewa auren nan bana soyayya bane.
DEAL ne
Kaka dai ta dage tana ta min addu'ar Allah ya zaunar dani lafiya a gidan Jalal har
arshen rayuwata.
Ko Amin ban iya fa
a ba saboda ina tsoron auren.
Washegari cikin 1.5 Million da Jalal ya tura mini na turawa Anty Hafsah 500k na ce ku
in Walima.
Ita ce na yarda da ita za ta tsaya akan komai tsakani da Allah.
Dana bar gidanta sai na wuce gidan Faty.
Itama yau nake so na fa
a mata komai.
Ba wasu
awaye nake da su ba dama.
Wanda muka taso a Anguwarmu yawanci sun yi aure.
Sai tsirarun 'yan class
inmu da muke mutunci sai kuma ka
an daga cikin
awayen Faty da muke tare.
Ni gaskiya ba zan yi gayya ba.
Idan Faty ta zo shikenan.
Inada cousins mata dayawa da za su maye gurbin
awaye.
Akwai wata
awata Aishatu da muka yi Secondary School tare, ta gama Diploma a KadPoly kwanaki yanzu tana teaching a wani private School.
Itama har yanzu bata yi aure ba, so zan gayyaceta.
Hakan ya wadatar tunda komai lowkey ne.
"Zeey, wasa kike amma?" Faty ta fa
a bayan na fa
a mata aurena nan da 5 days.
"Ki yi ha
uri komai ya zo a
urarren lokaci ne na san ban kyauta miki ba" na yi
arin depending kaina.
"Wait, Wait, Wait.
Ziyada kina nufin ina garin nan kika yi sabon Saurayi.
Kika bashi dama ya turo gidanku.
Har ya kawo sadaki aka sa rana amma baki fa
a min ba sai yanzu.
Bestie I'm confused.
Na san dai ba mu yi fa
a ba.
Me yake faruwa?.
Ko kina da wata Bestie
inne bayan ni?"
"Na san ban kyauta ba.
Allah nima ban san za a saka ranan da wurwuri haka ba.
Ki yi ha
uri..."
"Tukunna ma waye Angon?
A ina kuka ha
u da ban sani ba.
Ko Alhaji Nafi'u ne?"
"Allah ya sawwa
a na auri Alhaji Nafi'u" na yi saurin fa
"To waye mysterious Angon namu?"
an yi shiru ina lissafin ta ina ma zan fara fa
a mata.
"Jalal Maiya
an Hajiya Layla dana ce miki ina zuwa gidanta kwanaki"
Faty ta waro ido tana kallona cikin rashin gamsuwa.
"Hajiya Laylan da kika ce min za ki fara aiki a Restaurant
inta.
Wait Jalal Maiya
i?... yayan Janan Maiya
i?.
Ina Following Janan a Instagram"
"Shi" na fa
a a hankali.
"As in Jalal Maiya
i za ki aura nan da kwana biyar?"
Na gya
a mata kai.
"Ikon Allah.
Like ya kuka ha
u?.
Yaushe kuka fara soyayya?.
Ko Hajiyarsa ce ta ha
a ku?"
"Kawai Allah ne ya ha
amu.
Ranan na je gidansu sai ya rage min hanya.
We exchange contact and here we
are" na yi mata bayanin da zai fi kama hankalinta.
"Shegiya
awata.
Ashe kin samu big fish shine kika yi ta
oye shi sai yanzu ki ce wai komai ya zo a
urarren lokaci"
"Ni dai ki yi ha
uri"
"Gaskiya na yi mamaki wai Jalal Maiya
i za ki aura.
Like gidansu fa Babban Family ne.
Zeey, gaskiya you are so lucky"
"Thank you Bestie"
"To, Allah ya bada zaman lafiya" Faty ta fa
a fiskarta na nuni da addu'ar da ta yi bai kai zuci ba.
CZ 37
*ZEEY*
Jummu'ah Babbar rana.
Jummu'ar yau Babban rana ce a gareni.
Yau za a yi Walimar aurena.
Jiya Kaka ta sakani kukan da ban ta
a yi ba tun da muke tare.
'Yar tsohuwar nan ashe tana da ku
i a
oye bata ta
a fa
a mini ba.
Baffa Adamu ne ya kirani a waya jiya yake ce mini wai Kaka ta bada Dubu
ari bakwai a yi min kayan
aki da hidimar biki.
Lokacin dana comfronting
inta sai ta ce wai ta jima tana tara mini ku
in kayan
aki.
Dama so take ya kai Miliyan
aya kafin bikina to kuma sai auren ya zo a kusa-kusa.
Like, Why?.
Bana tunanin duk ku
in da aka ce su Baffa sun tara na hidimar bikina ya kai rabin abinda Kaka ta bayar.
Haka na ri
e Kaka na dinga yi mata kuka.
Yanzu muna tare kullum da tsohuwar nan amma taru take ban sani ba.
Wani
aninta dake Kano ne ya turawa Baffa Adamu ku
in ina ga shine yake tara mata a account
insa.
Jiya saboda yadda Kaka ta sakani emotional ko iya zuwa Salon wanke kai ban yi ba.
Da yamma nema wata yarinyar ma
otanmu da take Lalle da kitso ta zo ta mini Lalle a hannu da
afa ja da
an ba
i ka
an.
Lallen kuwa ya yi kyau ba ka
an ba.
Da ace shagon Faty a bu
e yake da nan zan je a min gyaran jiki da Lalle.
Ni yanzu ma na bar maganar gyaran jiki idan na je salon na wanke kai na yi kitso shikenan.
Babu lokacin yin wani tsarabe-tsarabe.
Gidanmu ya fara cika.
Dan mutanen Katsina ma jiya suka shigo.
Anty Binta autarsu Baffa Lawalli da ke aure a Bauchi itama ta iso.
Ni da Mardiyyah da Walidah 'yar Baffa Adamu muka tafi shagon Salon
in.
Shekaranjiya na tattara kayana na rabawa 'yan gidan kayayyakina da ba zan tafi da su ba.
Kusan takalma da bags
ina da wasu kayan duka a Mardiyyah na bawa.
Na ha
a mata har da ring light
ina da nake content da shi.
Da dare sai ta shigo yi min godiya.
Bata ta
a tsammani zan mata kyauta irin haka ba.
Ni dama ba gaba nake da ita ba.
Munafurcin Mamanta da kuma yadda take competition da ni ya sa bana shiga harkarta.
Na bata shawaran ta dena content da take na girki.
Tunda
inki ta ke yi yanzu ta ri
a yi content na
inki, ai babu teloli masu content
inki sosai da Hausa ba kaman food content da mutane suka yi yawa ba.
Sai da na yi maganar nema ta ce mini ashe ta watsar da shi saboda babu followers, wai har yanzu a Instagram ko Followers
ari bata kai ba.
A tiktok nema take da Followers 500.
Wannan magana da muka yi ya sa ta sake jiki da ni ta fara bina munata up and down na maganar Walima.
Ummana ma ta zo daga Kaduna jiya da safe.
A gidanmu ta wuni sai yamma lis ta koma gidansu.
Itama da ta ji ku
in da Kaka ta bayar sai da ta yiwa Kaka godiya na musamman.
Har cewa ta yi "Baaba Altine ai ke ce uwar Ziyada ba ni ba"
Muka je Salon aka fara wanke min kai.
Bayan an gama min wanki an yi blow drying, sai aka yi stretching
insa ya sake mi
ewa ya sauka a kafa
ana.
Dama ina da cikar gashi wanda sai an yi stretching ake ganin tsayinsa.