Sashe 55
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suka fara zuba min
ananun kitso.
Ana cikin kitson Faty ta kirani wai ta iso gidanmu an ce mata bana nan.
Na mata kwatancen shagon da muke dan babu nisa da Unguwarmu na ce ta zo ta sameni.
arshe da bata gane wajen bama Mardiyyah na saka ta je ta taho da ita.
Da ta zo muka zauna muna ta
a hiran bikin.
Sai tsiya take min wai Amaryar Jalal.
Ni dai nawa murmushi.
Muna shagon sai ga alert
in dubu
ari daga yaya Aminu.
Ina gani na ce Allah Sarki.
Yanzu haka yana da uzuri da ku
in amma ya tura min gudummawa.
Na kira shi bai
auka ba sai bayan minti biyu ya kira ni.
Ina
aukan wayar na fara masa godiya na ce masa ku
in sun yi yawa.
Yace idan yana da fiye da haka ma zai yiwa Favourite Sister
insa.
Ya ce min Insha Allahu yau yana hanya.
Ya nemi excuse a wajen aiki zai tashi
arfe
aya ana sallan Jummu'ah zai kamo hanyar Zaria.
Na ce masa Allah ya kawo shi lafiya.
Na sake yi masa godiya sannan na kashe wayar.
Ba mu muka bar salon ba sai wajen
arfe
aya har ta wuce.
Da
yar muka samu Keke saboda ana tafiya sallar Jummu'ah.
Muka dawo gida na samu ana ta masifar wai wasu sun kwashe naman da aka soya jiya.
Sa guda aka aiko daga gidansu Jalal na hidiman Biki.
Kuma a jiyan da aka kawo aka yanka aka gyarata.
Cewa Anty Hafsah na yi dan Allah ta tsaya akai.
arshe da suka fara masifarsu tun a wajen suyan shine Kaka ta ce a raba kashi hu
aya za a ajiye a wajen Kaka.
Kashi biyu Anty Hafsah ta ajiye wanda za a yi abincin ranan
aurin aure da shi
aya kashin kuma Maman Suwaiba ta ajiye wanda za a yi abincin Walima da shi.
To shine wai ana saka abinci a takeaway ba a je ko'ina ba nama ya
are.
Kuma fa harda Kaji guda goma da aka ce Baffa Adamu ya aiko.
Ita Maman Suwaiba sai masifar wai ai naman da ke wajenta dama babu yawa take, wai Anty Hafsah ta fito mata da naman wajenta a
ara.
Ita kuma Anty Hafsah na maganar ai naman dake wajenta na abincin gobe ne.
Wai naman da aka bawa Maman Suwaiba yana da yawa me yasa ya kasa idan ba
oyewa ta yi ba.
Kai!
Ni da ban dawo gidan bama.
Wani irin abu ne gida ya cika da mutane amma ana fa
a akan nama.
arshe dai Kaka ce ta sa aka fito da naman wajenta a cikin Kwalla ta
ebi rabi ta bawa Maman Suwaiba.
Ni ko magana ban yi ba dan raina a
ace yake, idan na ce zan yi magana ma wani
arin
acin ran zan sakawa kaina.
Da aka watse sai Faty ke fa
a mini a kowanni Biki sai an samu irin haka, wai itama haka aka yi ta fa
a a lokacin bikinta.
Na ce mata nata da sau
Ni nawa da gangan dama so suke su
ata Bikin nan.
Tun jiya da safe dana fita na kar
o wasu
inkakkun kaya da Jalal ya aiko mini wanda zan saka a biki suke ta gulmar wai ba a kawo Lefe ba.
Ku ji gulma fa.
Lokacin da na yi wanka na yi sallar la'asar sai na saka
aya da cikin kayan da Jalal ya aiko mini.
Har da wata ha
iyar Alkyabba amma ban sakata ba sai zamu fita wajen Walima.
Faty ce ta min light makeup a fiskata na yi kyau sosai.
arfe hu
u da minti goma aka zo aka kiramu wai Malama ta iso.
Na saka Alkyabbata muka yi hotuna da su Faty, Mardiyya, Aishatu, da wasu cousins
ina kafin muka fita.
ofar gidanmu aka kafa tanti guda biyu aka saka kujeru.
A nan za a yi Walimar.
Na zauna a kujera Faty da Aishatu suka sakani a tsakiya.
Malamar da ta zo na santa.
Matar Babban Malamin Islamiyyarmu ne lokacin da nake Hadda.
Ta zage ta yi nasiha mai ratsa jiki.
Duk da rabin hankalina baya wajen amma akwai abu biyu da ta ri
a maimaitawa har sai da suka tsaya min a rai, BIYAYYA da kuma HA
URI.
Gobe za a
aura aurena da Jalal.
Daga gobe zan fara amsa sunan matarsa.
Daga gobe zan koyawa kaina yi masa biyayya da kuma ha
urin zama da shi.
Ga shi dai it's sound easy a baki.
Amma ni na san abune mai matu
ar wahala.
Sai dai, na
au al
awarin zan yi iya
arina a kan wannan auren.
Idan kuma na gaza to duk abinda ya biyo baya zan rungumeshi da hannu bibbiyu na
aukeshi a matsayin
addarata.
Afterall, Allah shi ya ha
amu tun farko.
Kuma shi na barwa ragaman wannan auren.
Idan akwai yiwuwar Jalal zai soni a gaba har ya ri
eni a matsayin matarsa ta gaskiya, to Alhamdulillahi.
Idan kuma akwai
addarar rabuwa da shi a gaba, to Allah ya sa ya zo min da sau
Tsirarun 'yan Makarantarmu sun zo.
Na ga kaman mutane hu
u a wajen Walimar.
Da aka tashi daga Walima na saka Faty ta musu magana muka koma cikin gida Mardiyyah ta basu ledar dana sa ta ha
awa
awayen da za su zo.
Har dare ban samu kaina ba.
Daga wannan su shigo gaisheni.
Sai masu kirana su bani shawara.
Sai wa
anda suka zo suka
an kawo mini Gift.
Zuwa wa
anda suke kirana suna lissafin mutane nawa za su kai Amarya da kuma maganar kayan gara.
Har
arfe
ayan dare ban kwanta ba.
arshe ma yunwa ya sakani a gaba.
Na tashi na nemo kayan tea na ha
a da daren na fara sha na
au soyayyen nama guda hu
u ina ci.
Ina ga tun safe rabona da abincin kirki dana sha kunu da Alalen da aka yi da safe.
Kai hidimar aure akwai wahala.
Ina shan shayin ina kallon mutanen da ke kwance a
akin namu.
Mutane hu
u ne a
asa.
Kaka tana kwance a gado.
Allah Sarki Kaks tawa.
Daga gobe shikenan ita ka
ai zata ri
a kwana a wannan
akin.
Dana gama shan shayin sai na zo na hau gadon nima na kwanta na jawo wayata dan na kalli hotunan da muka yi
azu da yamma.
"Ki kwanta ki huta, Ziyadatu" Kaka ta fa
a da muryan bacci.
"Zan kwanta Kaka" na fa
a ina ajiye wayar a gefen pillow.
Kaina kamar zai fashe saboda ciwo.
Ga zafin kitso, hannun matar data min kitson akwai zafi.
Na matsa jikin Kaka sosai sannan na rufe idanuna.
Allah ya nuna mana gobe da rai da lafiya.
Allah kuma ya ka
e fitina ya sa a yi komai lafiya a gama lafiya.
"Yaushe ne
aurin auren?" Anty Ru
ayya
anwar Ummana ta tambaya lokacin da ta shigo
akin Kaka ta ajiye jakarta.
arfe sha
aya za a
aura a Masallaci" Walida ta amsa mata.
"Ni dana ga ba a
auke tantin jiya ba na
auka a
ofar gida za a
aura ai"
Kaka da ke shan Kunun gya
a ta ce "za su kwashe ai.
A Masallacin Malam Shamsu nan kusa za a
aura auren"
Fiskar Kaka
auke da farin ciki.
Ta sha farin dry lace
inkin doguwar riga ta ci
auri.
Yau ake aurena kam ai dole ta sha kyau.
Nima wankan na yi amma ban sa kaya ba tukun, ina jiran Faty ta iso ta min makeup.
Cikin kayan da aka kawo min zan sa
aya da safe.
aya da rana.
Sai kuma farin lafayyar da ke ciki sai zan saka idan za a kaini.
"Amarya wai ki zo in ji Maman Suwaiba" wata mata da ban gama gane ala
ar dake tsakaninmu da ita ba ta le
akin ta fa
"Kai ni kam ku barni dan Allah.
azu ma fa kafin na yi wanka na je wajenta.
Ni kam ku rabani da maganar abincin nan" na fa
a ina jan tsaki.
Tun jiya ake abu
aya sai kace a kaina za a fara Biki a gidan.
Ummana da suka shigo tareda Anty Ru
ayya ta ce "ki yi ha
uri ki je ki sameta.
Tun shekaranjiya take hidima a gidan nan saboda ke"
Na zari gyalen Abayar da ke jikina na fita.
Ina shiga wajensu aka fara kirana Amarya-Amarya.
Ina zuwa na samu Maman Suwaiba.
Wai abincin da za a kai gidansu Ummana take tambayar ya za a yi.
Like seriously!
Ni na san ya ake yi ne.
Na ce mata su yi duk yadda suka ga dama.
Na san neman magana ne ya sa ta nemeni saboda in ce ta yi abun kai za ta aika abincin Biki gidansu Ummana.
Ina dawowa
akinmu sai na kira Faty na tambayeta yaushe za ta iso ga shi har
arfe tara ta wuce.
Ta ce min yanzu za ta fito daga gida.
"Amarya kin ci abinci kuwa?" Anty Binta ta tambayeni lokacin da ta sa aka kar
o mata Masa a cikin gida.
Na girgiza mata kai.
"Ina Walida.
Ko kar
o wa Amarya abinci ta ci"
Mardiyyah da ke
akin ta mi
e ta ce "me za a kar
o miki?"
Wai!.
Ni bata abinci ma nake ba.
Kunu zan sha ko Masa zan ci ko kuma Shinkafa?.
"Akwai Tuwo.
Mardiyyah ku kawo mata Tuwo jiya haka ta wuni bata ci abinci ba" Kaka ta fa
awa Mardiyyah.
Allah Sarki.
Kaka ta fini sanin abinda ya dace na ci.
Ummana da ke cin Masa ta ce itama a kar
o mata Tuwon, da ta san akwai Tuwo da bata fara cin Masar ba.
Lokacin da Mardiyyah ta kawo min tuwon sai na
auki cokalin dana gani a wani plate da aka ci abinci aka ajiye na fara ci.
Tuwon Shinkafa ne da miyar Taushe.
Ina cikin ci sai ga yara sun shigo sashenmu da gudu suna fa
in wai ana rikici a
ofar gida.
"Rikici kuma?" Anty Binta ta fa
a ta fita wajensu.
Addu'a na fara karantowa a raina dan har ga Allah bana son abinda zai kawo rikici a yau
innan.
Duk sai suka fita suka barni a
akin, har Kaka ta fita ana tambayar yaran mi yake faruwa.