← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 95

Sashe 63

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba a gadon Kaka nake ba.

Pillown gadon Kaka
aramine kuma bashi da da
in wannan.

Sannan babu wani tsini mai motsi dake zungurina idan na kwanta a gadon Kaka.

Subhanallahi!

Ba a gadon Kaka nake ba.

Jiya aka yi aurena.

Akan gadon Mijina nake.

Kuma wannan pillow dana runguma ba pillow bane, mutum ne.

Jalal.

Mijina.

Na yi saurin tashi a zabure ina jin kaman wani abu marar kyau muke yi.

Wait, ni da Jalal a haka muka kwana?

It feels wrong.

Sai kuma realisation na cewar
ashin inuwar aure muke ya sauka mini.

Duk da haka sai na ji kunyar kaina musamman da idanuna suka yi tozali da abinda yake ta zungurina tun
azu.

Na yi saurin
auke idanuna na yi gefe da su ina tunanin duk abinda Jalal ya packing a wajen nan ba na wasa bane.

Na ta
a karanta cewa wai duk safiya Alhaji Dogon duk wani lafiyayyen namiji yana tashi.

To gashi yau kam na tabbatar da hakan.

Ba zan iya tuna yadda aka yi na yi bacci jiya ba.

Na dai san na yi sallah.

Na zo na hau gado lokacin Jalal yana aiki a Laptop
insa.

Amma ban tuna dawowa tsakiyar gadon ba, ko kuma manne ma jikin Jalal.

Sake jawoni ya yi na fa
a jikinsa ya wrapping
ina yana fa
in "Good Morning, Sunshine.

Wa ya fa
a miki ana gudun Miji idan an tashi da safe"
"Ni ba gudunka nake ba" na fa
a still ina jin hardness
insa yana ta
a ni.

Sharewa na yi kamar ban san dawar garin ba dan kar ya gane na san abarsa na motsi ya ce zai min abinda bai min daren jiya ba.

"Zan yi fitsari" na fa
a ganin bashi da niyyar sakeni kuma da alama time ya tafi.

Soft kiss ya min a wuyana kafin ya sakeni.

Na ji tsikar jikina ya tashi.

Akwai wani spark dake tashi duk lokacin da Jalal ya ta
ani ko ya kissing
ina.

Tun jiya na lura da hakan.

Lokacin dana bar gadon sai na
au wayata na duba time ashe har shida saura na safe.

Bana tunanin shima ya yi sallar Asuba.

Dan haka a gurguje na shiga ban
akin na yi fitsari na yi Alwala na fito.

Lokacin dana fito daga ban
akin yana tsaye wajen closet ya cire rigarsa sai wando kawai a jikinsa.

Na yi saurin wuce shi ina tsoron ganin abinda ban shirya ma ba.

But Damn!

Ganin fafa
irjinsa babu ya tuna min da yadda na ji da
in rungumar da ya mini jiya.

Subhanallahi!

Sallah fa zan yi.

Na shimfi
a sallaya a inda na ga ya saka jiya na tada Sallah.

Bayan na idar da Sallah sai ga shi ya fito sanye da Jallabiya.

Wata sallayar ya shimfi
a shima ya fara sallah.
arfe shida ta riga ta wuce, dukkanmu mun makara Sallar Asuba.

Yanzu fa
ila mutanen gidan nan su yi tunanin ko wani abun muka yi daren jiya har ya sa muka makara.

Da yatsuna na fara irgen Azkar dan ban
auko Carbina daga gida ba.

Jefo mini nasa ya yi daga inda ya kalmashe
afarsa yana Addu'a.

Lokacin da ya ke Sallar na ji karatun da ya yi.

Kuma na ji da
i da zamansa a Turai bai hana shi iya karatun Qur'ani ba.

Suratul Qiyama ya karanta, ya rabata biyu.
aya a raka'ar farko, ya
arisa sauran a raka'a ta biyu.

Shi ya fara mi
ewa ni ina zaune ina cigaba da Istigfari.

Yawanci in dai ina da lokaci duk bayan Asuba Istigfari dubu
aya nake yi.

Addu'a shine sirrina.

Lokacin dana gama sai nima na na
e sallayar.

Yana zaune a kujera ya saka earpiece yana kallon Laptop
insa.

Kaman video call yake yi.

Tunanin shiga ban
aki na yi wanka na shirya na yi.

Sai na ga gara na koma na kwanta na sake
an hutawa.

Dana koma kan gadon kuma sai na fara lissafin anya haka ake yi kuwa?

Ranan farko na auren mutum tashi ake da sassafe a yi wanka a ci kwalliya ko ya ake yi?.

Ya kamata a ce akwai Manual da za a ri
a baiwa kowacce Amarya saboda ta san yadda za ta yi musamman a first weeks na aurenta kafin ta saba.

To kuma fa zai iya yiwuwa kowacce Amaryar da ta yi auren soyayya ta san ya ake yi.

Da an yi daren first night an raya sunna da safe dai dole a tashi a yi wankan tsarki.

To ni kuma da nake clean babu wani sa
on dana amsa balle na yi wanka ya ya kamata na yi?.
aga wayata na duba time na ga 6:49AM.

Zan bari kawai sai bakwai da rabi sai na tashi na yi wanka.

Na gyara kwanciyata dan na sake huta gajiyar biki.

Ina rufe idanuna kuma sai zuciyata ta fara hasaso min tudun dana gani
azu.

NO.

Na girgiza kaina ina
arin kore duk wani dirty tunani da yake zuwa mani.

Amma she
anin da ke zuciyata sai ya cigaba da hasaso mini abubuwan da ka iya faruwa idan Jalal ya ce zai sake mini ajiyar dake tsakiyar cinyoyinsa...

Ban san yaushe na yi bacci ba.

Lokacin dana farka Jalal baya
akin.

Na jawo wayata na duba sai na ga
arfe takwas har da minti Arba'in.

Ya Ilahi!

Ashe na jima da bacci.

Na mi
e na fara gyara gado.

Dana gama sai na je na cire pyjamas
in Jalal sannan na shiga ban
aki na yi wanka.

Dana fito sai na bu
e Akwatina na fara neman kayan da zan sa.

Wata doguwar rigar Atamfa blue da fari na za
a na saka.

Na
au gyalensa da takalmi flat da zai shiga da shi na sa.

Na tsaya a gaban mirror ina gyara
aurin
ankwalina.
aurin Zahra Buhari na yi mai kyau na fito a Amarya sak duk da babu kwalliya a fiskata.

Ina cikin shiri wayata ta fara ringing.

Na je na
auketa akan gado sai na ga Agnes ke kirana.

Na saka wayar a handsfree
Agnes: "Amarya, Amarya.

Tun jiya kike trending fa.

Account
inki is blowing up.

Na san an yi haka dan a
ata miki suna ne but this is free visibility, ki using wannan lokaci ki pushing Gidan Girki saboda ya boosting engagement a page
inmu"
ar da nake
arin sakawa na tsayar na tambayi Agnes ban gane ina trending ba.

Ni ban posting komai akan aurena a shafina ba.

Dama niyyata idan an gama kujuba-kujubar biki na samu time sai na
an posting few pictures haka saboda mutane su san na tashi daga Single Pringle na koma Matar Aure.

Agnes ta ce "wait, ba ki ga hotunanki da ke ta flying a blogs ba?.

Account
inki ya blowing fa, tsakanin jiya da yau kin samu
arin 3k followers a Instagram.

Mutane nata shiga page
inki dan suga ko za ki posting wedding pictures
inki"
"Agnes ban sa komai a page
ina ba.

Ni ko a whatsapp status ban saka komai da zai hinting na yi aure ba.

What is happening?"
Ina maganar na
au wayar na bu
e data na shiga Instagram account
ina.

Scrolling na fara yi ina neman shafin bloggers
in Arewa dana ke following sai na ci karo da post
in da Faty ta yi jiya da dare ta tagging
ina.

Hotona ne cikin farin Lafayar dana sa jiya da yamma.

A
akin Kaka aka yi hoton kafin a zo
aukana.

Babu make-up a fiskata, ga idanuna da suke kumbura saboda kukan dana sha.

Yes, kayana ya yi kyau sak classy Amarya.

Ni
inma make-up free face
ina ba laifi ba wai na yi muni bane saboda camerar iphone
in ya fitar da hoton sosai.

Amma ha
a hoton tareda hoton Jalal yana cikin mota
afarsa
aya a waje an
au hoton kamar bai san an
auka ba, looking handsome cikin kayan daya saka ya je
aurin aure sai na yi kamar wata 'yar Maula a gefensa.

Ina ma Faty ta samu hoton Jalal ne?.

Dan Jalal baya Instagram.

At least babu official account da sunansa a IG.

Tukunna ma, ba na fa
a mata sai bayan biki zan
aura pictures a page
ina ba idan aka turo min wanda mai hoto ya
auka.

Me yasa bata saka hotona da ita ba sai ta nemo hoton mijina ta ha
a da nawa ta nunawa mutane shi tun ni mai mijin ban fito na nuna musu ba?.

Wani dogon turanci ta zuba da ya
are da CONGRATULATIONS!

HAPPY MARRIED LIFE BESTIE
A Account
inta na Tyma Glams ta posting dan shine yake da followers sosai.

Yanzu tsakani da Allah duk cikin pictures da muka
auka da make up a fiskata bata
aura ba sai wannan da nake looking tired and stressed saboda abubuwan da suka yita faruwa.

Comments
in post
in na shiga, na fara karantawa.

Over one thousand comment a
asan hoton.

Abun mamaki ga kowanni comment na Congratulations guda
aya sai ka ga negative comments biyu ko uku kafin ka sake ganin wani Congratulations
Hawaye ne ya taru a idanuna lokacin dana ga abinda mutanen da ba su sanni ba suke ta fa
a a kaina.

Mijin ya fita kyau.

Chef
in Talakawa ta samu
an Abuja.

Kutumai!

Yanzu Jalal Maiya
i take aure?.

An ce uwarsa ta ma
alewa sai da ya aureta.

Mismatched.

Wannan daga gani da
in abinci ya ji ya aureta.

Tsakani da Allah idan ba
arya mutum zai yi ba Angon ya fita kyau.

Babu mai son Auren a familyn.

Janan Maiya
i ta
i posting
in hoton Amaryar.

Wait!

Yayan Janan Maiya
i ta aura???.
an kenan daga abubuwan da suke ta fa
a.

Shiga shafin Janan
in na yi dan na ga ko da gaske bata yi posting hotona ba.

Hoton da Faty ta
auko daga page
in Janan na gani a
asan hoton ta rubuta A NEW BEGINNING
Na san me yasa Janan ba ta posting hotunan bikinmu ba.

Na san me yasa bata nunawa followers
inta cewa yayanta ya yi aure ba.

Saboda matar Jalal ne.

Cassandra.

Na san komai amma duk da haka sai na ji wani zafi a raina.

Wani
angare na zuciyata na jaddada mini comments
in mutane akaina gaskiya ne.
Chapter 63 · 0% Book details