Sashe 25
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da yadda mutuwarsa ya zo musu ba-zata, ya girgiza su.
Suka
are da fa
an kyawawan halayen Babana.
Baffa Lawalli har da cewa "ai Sadiq baya fa
a da kowa.
Ba shi da matsala da kowa har ya rasu"
Baffa Adamu ya kira sunana.
Ya tambayeni ya ake ciki da maganar aure.
aga ido na kalli Baffa Lawalli wanda fiskarsa ya ke
auke da fara'ar nasara.
Nasarar zuga Baffa Adamu.
Nasarar zai samu damar aurawa Alhaji Nafi'u ni.
Na
an saci kallon Baffa Mamman na ga hankalinsa na kan waya sai na sunkuyar da kaina na ce "Baba, dama sai na gama karatu na ke so na kawo muku shi"
"Ki kawo mana shi wa?
Alhaji Nafi'u dai ko yau aka ce ya zo a
aura muku aure a shirye yake" Baffa Lawalli ya katseni tunma kafin na sauke numfashi.
"Baban Suwaiba, ka bata dama ta fa
i abinda ke ranta" Baffa Adamu ya maida dubansa gareni ya ce " shi waye za ki kawo mana
in?.
Sannan a ina yake?"
Na ha
iye wani
ullutu, bakina ya kafe na kasa magana.
Ba na son Baffa Lawalli ya ci galaba akaina shiyasa na ce musu akwai wanda muke tare.
As far as I know, ni Ziyada bani da takamaimai saurayi.
Yaya Aminu baya cikin lissafi.
Bashir abokin mijin Faty da muke chatting ya faye kankanba, shiyasa har yau na
i bashi dama ya zo hira.
Mustafa
an ajinmu da ya ke damuna a class yarone, nan da shekara biyar ma ban ce zai shirya aure ba.
Waye kuma?
Uhhmmmmm!
Ko Malam Ali mai kayan miya da ke bakin layinmu zan fa
a musu?.
Kai!
Bani da saurayi.
Amma ba zan bari su fahimci
aryar nan ba.
Rikicin duniya da mai rai ake.
In dai na ku
uta daga tuggun Baffa Lawalli aka kashe maganar Alhaji Nafi'u shikenan zan san yadda za mu wanye da Baffa Adamu lafiya.
"Ba Alhaji Nafi'u nake nufi ba.
Wani ne daban.
Muhammad sunansa".
Ashe
arya akwai da
in fa
a.
Gashi tun dana fara bayani komai ya tafi tiryan-tiryan, har sunan saurayin da babu na
iro, duka a cikin abinda bai fi sakan shabiyar ba.
arya take.
Babu mai zuwa wajenta zance sai Alhaji Nafi'u"
"Allah Baba akwai wanda ya ke nemana , bai cika zama a garin nan bane ya sa ba ya zuwa sosai amma muna magana sosai ta waya" na katse Baffa Lawalli tun kafin ya
aro wani abin.
"To ka ji ko.
Adamu kana jinta ko.
Tana nan ta ma
alewa Samarin
arya suna hure mata kunne sun hanata ta kar
i mutumin arzi
i kamar Alhaji Nafi'u"
Baffa Adamu ya katse shi ta hanyar fa
in " Ziyadatun, kin san bana son
arya ko.
Tsakaninki da Allah akwai wanda kuke tare da shi?"
Sai dana karanto istigfari a zuciyata kafin na ce masa "Wallahi ina da Saurayi, dake shima akwai aikin daya ke so ya kammala ne, shiyasa ban gabatar muku da shi ba har sai na kammala karatu"
"Karatun Bokon
aryan da ya saka miki girman kai ba za ki
arasa shi a gidan nan ba.
Adamu, ba za mu zuba ido ta zauna mana a gida tana soyayyar
arya ta waya tana
atawa kanta lokaci bayan akwai mutumin kirki da ke son aurenta ba.
Idan ba sakashi da kuma Kakarta data zuba mata ido ba, duk cikin yaran da aka aurar a gidan nan wacece a cikinsu ta kai shekara ishirin?
Amma saboda kin rantse sai kin bautawa Boko kin doshi shekara talatin kina zaune a gida babu aure, kamar baki da mafa
i a gidan".
"Ni ban doshi talatin ba" na fa
asa-
asa.
"Magana kike?" Baffa Lawalli ya sake harzu
o mini.
"Ni ban ce komai ba"'
"Ziyadatun"
"Na'am, Baba"
"Ni da sauran iyayenki mun yi magana.
Amma tunda kin ce akwai wanda kuke tare da shi.
Ni Adamu Haruna, a matsayina na wan Ubanki, ba zan miki auren dole ba.
Amma maganar sai kin
arisa karatu kafin ki gabatar mana da wanda kuke tareda shi bai taso ba.
Ke ba yarinya ba ce.
Alhamdulillahi karatun naki ka
an ya rage.
Dan haka lokaci ya yi da za ki bawa maganar aure mahimmanci, koba haka ba, Mamman?"
Baffa Mamman ya
ago ido ya ce "maganarka gaskiya ne, Yaya.
Ai aure ba zai hanata karatu ba"
Ya kalli gefena ya ce "Ziyada, No Furoblem fa.
Ki kwantar da hankalinki.
Dan shekara
aya kam ai za ki iya
arisawa a gidan miji.
I am Froud of you sosai Wallahi.
Karatun mace yana da mahimmanci.
Amma ki sani, karatu ba zai hana ki yin aure ba.
So, kada ki damu, ba wani furoblem.
Ki gabatar mana da saurayinki, mu kuma sai mu yi bincike akansa idan mun gamsu da shi babu wani Furoblem, sai a shirya muku aure.
Sai cewa yake babu wani Furoblem, bayan ni na san akwai babbar Problem a
asa.
Baffa Adamu ya
are bayaninsa da cewa sun bani wata uku na turo musu saurayina idan bai zo ya gabatar da kansa ba kuma za su bayar da aurena ga Alhaji Nafi'u tunda su Baffa Lawalli da Baffa Zakari sun yi bincike akansa sun tabbatar mutumin kirki ne.
A zuciyata na ce dole su ce mutumin kirki ne mana, tunda sun je sun ciyo uban bashi a wajensa.
Lokacin dana bar falon na dawo sashenmu fa
awa kan gado na yi ina maimaita addu'ar samun sau
i a zuciyata.
Kaka tana tambayata me su Baffa Adamu suka fa
a, amma ban kulata ba.
Wata uku na ke da shi in samawa kaina mafita, kafin a min auren biyan bashi da Alhaji Nafi'u.
To kodai kawai na fito fili na fa
awa Baffa Adamu gaskiyar abinda ke faruwa ne?.
To kuma idan na fa
a masa ma ba lallai ya yarda ba, dan na san Baffa Lawalli ya riga ya gama hure masa kunne.
Yanzu ni Ziyadatu ta ina zan fara nemo saurayi mai suna Muhammad?.
Yaya Aminu ne ya fa
o mini rai.
Allah Sarki!
Ba dan matsalar da ta katse mana soyayya ba, ai da ba za ma a kawo wannan ga
ar ba.
Gaba
aya yinin ranan har dare a
aki na wuni.
Daga baya na fa
awa Kaka abinda su Baffa Adamu suka yanke sai ta ce za ta musu magana su
ara min lokaci, saboda ita ta san bani da Saurayi.
Na ce mata ta barsu ba sai ta musu magana ba.
Babu amfanin maganar.
Kaka bata da zafi.
Idan suka fara kawo
abli da ba'adi na karatun mahimmancin aure sama da karatun Boko babu abinda za ta fa
a sai "To!
Allah ya kyauta".
Bana so ma ta
aga hankalinta ne akaina.
Tana da hawan jini.
Idan na nuna mata na damu da abinda suka shirya mini, to abin zai tsaya mata a rai ne.
Yanzu dai ina da kwana casa'in na producing musu Saurayi mai suna Muhammad da zai aureni.
Tunda bani da gatan uba a raye ai Akwai Allah!.
Tun da watan Ramadan za mu shiga, zan bi dare na ro
i Ubangiji ya turo mini miji na
warai kafin wa'adin da aka bani ya cika.
Ko kuma dai ya yi ikonsa har maganar Alhaji Nafi'u ta banje.
aura aniyar zan yi tsayuwar dare, zan yi sadaka.
Sannan zan kira Ummana na ce ta sakani a addu'a.
Ganin na samarwa kaina mafita sai kawai na mi
e na fita na je na
aura ruwan zafi.
Bayan na fito daga wanka na samu Kaka har ta zubo mini tuwo a kwano.
"Kuma aka ce miki zan ci tuwon ne" na fa
a ina tura baki duk da
anshin miyar yana bugan hancina.
"To me za ki ci, 'yar lelena?
Wai na ga tun da kika dawo da rana baki ci komai bane" ta fa
a cike da damuwa.
Allah Sarki! har ta ban tausayi.
"Wasa na ke, zan ci tuwon"
Bayan na saka kaya sai na zauna na jawo tuwon na fara ci.
Ina fara cin abincin sai na ji komai ya dawo mini.
Hawaye ya cika mini idanu yana shirin zubowa.
Na yi saurin gogewa, na tura lomar tuwon Masara da miyar kuka bakina.
Cin tuwon nake ina kukan zuci.
Bana so Kaka da ke can gefe tana fama da buga rediyonta da ya
i tashi ta gane ina kuka.
Cin tuwon nake bana jin taste
insa saboda
acin dana ke ji a zuciyata.
A haka na cinye shi tas.
Kaka tana tambayata ko a
aro mini na ce mata ya isheni.
Bayan na kai kwanon kitchen sai na dawo na zauna kusa da Kaka a
ofar
aki na
urawa Taurari idanu...
*JAYKAY*
Ana meeting, amma hankalin Jalal baya wajen.
Tunaninsa ya yi nisa ne wajen nemowa kansa mafita akan maganar Hajiya.
Shi ba yaro bane.
Hajiya ba za ta iya tursasa shi ya yi abinda baya so ba.
Amma kalamanta na safiyar yau sun fi kama da umurni ba shawara ba.
Idan a baya shawara ta ke bashi na ya
ara aure, yanzu kam umurni ta ke masa.
A baya ya bijirewa umurninta lokacin da ta
yamaci aurensa da Cassandra.
Idan ya sake bijire mata a karo na biyu, bai kyauta mata ba.
Yanzu da babu Jamal, babu Daddynsu.
Hajiya da Janan sune mutanen mafi kusa da shi.
A London aka haifeshi.
A nan ya taso ya yi sama da shekara talatin na rayuwarsa.
Duk da suna zuwa Nigeria lokaci zuwa lokaci, amma har yanzu ba shi da wani
an'uwa na kusa da ya saba da shi a Familyn MAIYA
Tun asali Jalal mutum ne very private.
Baya shiga harkar da ba tasa ba, kuma baya so wani ya shiga harkarsa.
Balle tunda ya auri Baturiya sai ya zamo saniyar ware a cikin 'yan'uwa.
Duk wanda zai yi kwatance da shi to da matar da ya aura zai fara.
Idan za a banbance shi da Jamal, cewa ake "wannan
an Hajiya Layla da ya auri Baturiya
innan".
As if ba shi da wani abu bayan aurensa da Cassandra.
Mantawa suke shi pilot ne, da ya kai matakin Captain
in jirgi.
A wajen mutane, shi Jalal Kabeer Maiya
i, mijin Baturiya ne.
Duk wani abu, sai dai ya biyo baya wannan.