← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 95

Sashe 47

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Insha Allahu zan yi iya
arina" na fa
a ina tantamar hakan a raina.

Wani
ari zan yi in raba shi da Baturiya?.

Ga ta fara, doguwa, gashinta har gadon baya.

Gata ta shape mai kyau ba irin shafaffun matan Turawa dana saba gani a film ba.

Mi zan nuna masa da ya fi na matarsa?

"Thank you, Ziyadah.

Na san ba za ki bani kunya ba.

And I suspect Jalal really likes you, so ba za ki sha wahalar shawo kansa ba"
Lallai!

Wai Jalal likes me.

Hajiya, Jalal acting kawai yake dan ya faranta miki rai.

Amma ba maganar LIKE a tsakaninmu.

"Ya ba a kawo miki komai ba.

Ina yarinyar nan Hassana?"
"Hassanah!" Hajiya ta
walawa mai aikinta kira.

Jin shiru sai ta mi
e tana fa
in bari ta dubata ko tana ta baya.

Sai da Hajiya ta mi
e na
aga fuskata da kyau ina sake
arewa falon kallo.

Wata
ila fa nan za a kawoni idan muka yi aure.

Gaskiya I feel comfortable da Hajiya tun ban auri
anta ba.

Matar genuinely Lovee me ne kawai.

Sai dai ba zaman Hajiya zan yi ba.

Shi
an Hajiyan yana sona ne?

Ga wani Assignment da Hajiya ta bani wai na saka shi ya rabu da Baturiyar matarsa.

Ta ya zan iya hakan ni da ban san matsayina a wajensa ba.

Dawowar Hajiya falon ya sa na sunkuyar da kaina na cigaba da murmushi.

"Ashe tana ta baya ne"
Minti biyu sai ga Hassanar ta shigo
auke da tray.

"Hassana sannu da aiki" na yi
arin kar
an tray
in a hannunta ta ce na bari.

Ta ajiye min juice da ruwa da kuma chinchin da soyayyen nama.

Na bu
e ruwan na sha ka
an.

Sama-sama muka cigaba da ta
i da Hajiya.

Yawanci akan maganar Restaurant ne inda ta ke ce min idan ta samu lokaci za ta zo ta ga wajen kafin a bu
After like one hour Jalal ya sauko ya ce zamu tafi saboda Magariba ta kusa.

Muka yi sallama da Hajiya na tafi bayan ta bani kyautar wani abu a cikin wata
aramar paper bag mai kyau.

Sai dana
an yi pulaku irin na Fulani kafin da ta mi
awa Jalal jakar bayan na
i kar
a sai na risina na mata godiya.

"So, maganar me ku ka yi da Hajiya?" Jalal ya tambaya lokacin da muka fara tafiya.

"Ina ruwanka.

Tsakanina da Hajiya ne babu ruwanka a ciki"
"Ta baki tarihin rayuwata ko?"
Na sa dariya na ce "ai ta fa
a min duk wani sirrinka"
"Oh really!"
"Yanzu na san komai naka, ciki da bai"
an juyowa ya yi yana mini wani kallo yace "Kina nufin kin san komai nawa?

Har da nan...?"
"Na shiga uku.

Ban san komai ba.

Wasa nake.

Bata fa
a min komai ba.

Hiran Restaurant kawai muka yi"
Na fa
a da
arfi ina
aga hannuna dan sai yanzu na fahimci fassarar da ya yiwa maganata.

Wato ma yana so ya mayar dani 'yar iska.

Ta ya ma za a yi na san komai na shi in ba nima da shegen bakina ba.

"I was thinking abinda baki sani ba sai na nuna miki yanzu..."
"Wayyo!.

Dan Allah ka dena" na katse shi ina rufe kunnena.

Dariya ya fara min.

Na kauda kaina gefe ina kallon window still hannuna a kunnena bana son sake jin maganarsa.

Sai da muka kusa isowa gidanmu sannan na bu
e kunnena.

Munafuki kawai.

Abinda na fa
a daban, fassarar da ya yiwa maganata daban.

Da zan fita sai ya mi
a min kyautar da Hajiya ta bani ya ce "sai yaushe zan sake ganinki?.

Ina so nima na san duk wani sirri naki"
"Allah ka dena.

Na ce maka fa wasa nake"
"Don't worry.

Za ki san komai nawa idan aka kawoki gidana"
Ai tuni na bu
ofa na fita.

Ina jin dariyarsa.

Mugu kawai.

Ni fa sai in ce na fasa auren.

Zai wani zo yana min maganar bariki.

Ni na hana shi zama da matarsa ne.

Ko ni na ce ya auro Baturiya ta
i zama da shi a
asarsa.

Sai kuma kalaman Hajiya suka dawo mini.

Ni yanzu dai maganar auren nan ya fara
wace mini.

Ga Hajiya da bu
atarta.

Ga zuciyata da ban gane mata ba.

Ga kuma Jalal da ya fara kawo min wani zance.

Wai zan san komai nasa idan aka kaini gidansa.

Mtssw!

As if na damu na san komai nasa .

Ni ina ruwana da shi.

Sai kuma wani tunani ya fara zuwa min kwanya.

"I'm not dirty" na fa
a da sauri ganin na fara hasaso Jalal babu komai...

I'm not dirty.

Okay.

Just adult thoughts...
*JAYKAY*
Har ya bar
ofar gidansu bai dena dariyanta ba.

Wani tunani ya fa
o masa.

Duk ranan da aka kawo masa ita he's going to shock her.

Wannan komai nasa da ta ce ta sani
in sai ya nuna mata na gaskiya.

He can't wait to see her reaction idan ya nuna mata kansa in his full form.

Ya san ihu za ta masa ta rufe idanunta.

And he'll tickle her har sai ta kalleshi a dukkansa.

Ganin dirty thoughts da ke zuwa masa na shirin saka shi tsarkin dole sai ya tattare tunaninta ya watsar.

At least for now tunda Masallaci zai je.

Da ya fito daga Masallacin sai ya koma gida.

Kwana biyu baya samun zuwa Masallaci da Junior.

Dan haka da ya je gidan bayan ya le
a yaron nasa a
aki sai ya ce masa ya fito su tafi Masallaci in 10 minutes.
akinsa ya koma ya
an watsa ruwa ya yi alwala ya fito ya saka Jallabiyarsa.

Yana
arin fitowa ya ji knocking
in Junior.

Fitowa ya yi yana shafa kan yaron sannan ya kama hannunsa suka fita.

Lokacin da suka dawo daga sallar Isha Hajiya da Janan suna zaune a dinning suna cin abinci.

Junior ya je ya joining
insu yayinda shi kuma ya wuce sama.

Jallabiyarsa ya cire ya saka comfy Tshirt blue da ba
in gajeran wando wanda bai kai gwiwa ba.

"Hajiya, wai da gaske kin approving local girl
innan?" Janan ta fa
a tana ri
e da cokali.

"Yana da International woman, ba kya ganin it's high time ya san da
in zama da Local woman?"
"Hajiya, kin san ba haka nake nufi bafa.

I mean ba zai nemi dai-dai class
insa ba.

Someone more..."
"Ci abincinki, Jamila"
"Hajiya!" Janan ta saki
ara tana bubbuga
afa.

"Ni kar ki sake kirana da sunan nan, bana so"
Hajiya ta saka dariya dan dama da gangan ta kirata da hakan.

Jamila Kabeer Maiya
i shine formal name
inta duk da kuwa a gida Janan ake kiranta saboda Hajiya ce ta bata inkiyar.

Tana shiga High School ta je ta chanja zuwa Janan Kabeer Maiya
i, ta dena amfani da Jamila.

Hajiya bata ce mata komai ba tunda itama ba son sunan take ba.

Allah Sarki!

Daddynsu ne yai ta kwarwa wai Uwa da 'yar duka suna
in suna mai da
i.

Wai da sun san ma'anar suna JAMILA da ba za su
i sunan ba.

Shi yasa ya dage yake kiran Hajiya Layla da sunan.

Itama Janan
in ya fi kiranta da Auta ko yace mata little Jamila.

Bayan Daddy babu wanda yake kiran Janan da Jamila ta
yaleshi.

Yanzu zata fara fa
a tan cewa ba sunanta bane.

Yanzu ma mi
ewa ta yi a dining
in tana fa
in Hajiya ta hanata cin abinci.

Hajiya ta ce ta dawo ta ci abincinta, Janan ta
i.

Ta haura sama da sauri.

Jalal ya ce Hajiya ta
yaleta dama ba ci za ta yi ba gashi tun
azu ai wasa kawai take da wayarta.

Da suka gama cin abinci sai suka zauna a falon suna
an kallo.

Can Hajiya ta sakowa Jalal maganar gyaran gidansa
Jalal ya yi shiru.

"Ai za ku fi sakewa a can.

Kuma ba da
i gidan yana nan shekara da shekaru babu kowa"
Shima ya yi tunanin hakan, amma tsarin gidan ne idan ya tuno yake kashe masa jiki.

Duplex ne guda biyu iri
aya suka gina.

Ga gidan nan katanga
aya ne da gidan Hajiya.

Lokacin da Daddynsu ya gina wannan gidan already ya sayi filin da ke gefensa akan a nan yake so 'ya'yansa maza su zauna.

Tun kafin su dawo Nigeria shi da Jamal suka ha
a kai aka tada ginin.

Jamal
inne ya ke supervising komai.

Sau biyu ya ta
a zuwa ya duba gidan.
aya lokacin da aka gama gidan wani lokaci da ya zo Nigeria.
ayan kuma lokacin da Jamal yake shirye-shiryen aure.

Ha
uwarsu ta
arshe da Jamal
in kenan.

"Dan Allah ka za
a" Jamal ya pleading
insa.

"It's the same design.

Ka shiga duk wanda ya yi maka."
A ranan Jamal bai barshi ba.

Ya dinga binsa har sai da ya tursasa shi ya nuna
aya daga cikin duplex
in ya ce ya za
Ashe Jamal ba zai yi auren bama balle har ya zauna a gidan.

Yanzu da Hajiya ta ce ya gyara gidan sai ya ji wani deep sadness a ransa.

Bai san yaushe zai dena jin ra
in mutuwar Jamal ba.

Therapist
insa ya ce he's living in denial.

Wai ya kamata ya yarda a ransa cewa Jamal ya tafi kenan ba zai ta
a dawowa ba.

Ba mutuwar ba.

It was the unfinish plans.

The unfinish discussions.

Abubuwan da ya ke so ya fa
a da bai fa
a ba.

Abubuwan da ya ke son tambayarsa da ba zai ta
a samun damar tambayar ba.

Jamal yana daga cikin babban dalilin da yasa shi kasa ho
asa akan rabuwa da Cassy.

"Bayan aurena zan zo mu yi maganar.

Komai zai zo da sau
i.

Kar ka damu"
Jamal ka
ai ya yiwa zancen yana son rabuwa da Cassy, amma yana tsoron rasa custody na
ansa Muhammad.

Jalal da kansa yayi tunanin rabuwa da Cassandra saboda auren nasu ya fara gundurarsa.

Babu wani nitsuwar aure da ya ke samu.

And then ga maganar shan giyanta.

Sannan lokacin da ya ke tu
a Jirgi duk lokacin da ya samu damar zuwa gida a lokacin ne ita kuma Cassandra za ta tsiri tafiye-tafiye akan business
inta.
Chapter 47 · 0% Book details