← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 95

Sashe 62

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin kallon da yake min sai na yi saurin
aukan goran ruwa mai sanyi na bu
e na
an kur
ewa ya yi yace "I have a gift for you"
Sa hannu yayi a Aljihunsa ya fito da wani
aramin box.

Ya bu
e ya fito da wani customize gold ring mai kyau a ciki.

Ya saka min a yatsa na.
urawa zoben ido na yi na fara
arin karanta abinda aka rubuta a jiki.

JAY.
ago ina kallonsa.

Shima kallon nawa yake bai yi magana ba.

"You don't like it?" Ya tambaya ganin ban yi magana ba.

"Thank You...

JAY" na furta a hankali.

Kai hannuna yayi dai-dai bakinsa ya kissing sannan ya ce "don't ever take it off"
Na gya
a masa kai duk da kuwa ko bai fa
a ba bani da intention
in cirewa.

Gift
in first Birthday a gidan miji ne dan haka I have to cherish it.

Sunansa dake ma
ale a jikin zoben zai ri
a tuna min cewa ni
in matar Jalal Maiya
i ce.

Zama ya yi ya tambayeni ko na ci abinci.

Na girgiza masa kai.

Ya turo min Kazar da ya kawo ya ce na duba idan bai min ba zai je ya siyo wani.

Na ce masa ya yi.

Ina bu
e paper bag
anshin Grilled Chicken
in ya buge min hanci.

Take na tuno maganar Hassana na
azu da take ce min wai Jalal zai kawo mini Kazar Amarci.

Sai kawai na ji tsoron ta
awa.

Na tsaya ina kallon Kaza, Kaza na kallona.

Ga shi dai gashin yayi so juicy har yawuna yana tsinkewa amma ina tsoron ta
awa.

"Ban sa poison a ciki ba, Sunshine.

Eat.

Saboda ke na siya"
Heck! yunwa nake ji.

Kazar nan dai nawa ne kuma ba zai ci kansa ba idan ba a ci shi ba.

Koma mi Jalal ya zuba a ciki kafin ya kawo min dai cin abuna zan yi.

Wai me ma yasa ake tsorata mata da Kazan Amarci ne?.

Kuma laifin masu Hausa novels ne dan nima a nan na san batun Kazar Amarci.

Barina ya yi ya ce zai watsa ruwa, ganin na
an sa hannu na yagi tsoka ka
an na fara ci.

Ina ganin ya nufi wani kwana inda nake tunanin nan closet
insa yake da bathroom sai na zage na fara cin Kazar sosai.

Na sake yanka cake na ci abuna.

To ai duka nawa ne.

Time to time ina
aga yatsuna in kalli zoben da aka bani.

JAY.

Ina jin kamar ya fito daga ban
akin na yi saurin rufe cake
in da box
insa dan kar ya ga na sake yankawa.

Na kora ruwa na zauna na matse.

Fitsari nema ya dameni, marata ta cika.

Shi yasa ma na sha ruwa kawai ban ta
a drinks
in da ya kawo ba.

Matsalar yanzu idan na ce zan yi wanka wani kaya zan saka?.

Gashi ina so na yi sallah ma.

Kai na yi ragon azanci ma da ban sa Mardiyyah ta je gida ta kawo min akwatina ba.

Lokacin daya fito already ya saka Pyjamas
insa ba
i mai tsantsi, ta wajen wuyan rigan da hannun akwai
an layin fari-fari a wajen.

"Kin gama?"
Na ce masa eh.

"Za ki yi wanka da kanki ko na zo na miki?"
"A'a!" Tuni na tashi daga inda nake zaune.

Ya wani sa dariya.

Mugu kawai.

Hanyar ban
aki na yi sai na tsaya cak ganin walk in closet
insa.

Wajen shirts daban, wajen suits daban, wajen tie
insa gasu nan a jere different designs and color.

Ga takalma.

Ga wajen huluna.

Wani pink Akwati babba na gani har da ribbon a jiki kaman irin Akwatin lefe
innan.

To kodai Akwatin kaya na ne?

Kar na yi karambani sai na le
o na ce "erhm, please zan iya bu
e pink box
innan na duba ko akwai kayan da zan iya sawa a ciki?" Na tambayeshi du
k da akwatin ya fi kama da dan ni aka ajiye a wajen.

Yadda wajen closet
insa yake cike da kaloli masu sanyi ba zai ajiye pink akwati a wajen haka kawai ba.

"It's yours, Sunshine.

Hajiya ta sa aka ajiye a wajen.

Sauran kayanki suna sabon gida"
Ai kafin ma ya gama bayani tuni na yi wajen akwatin na fara
arin bu
ewa.

Alhamdulillahi!.

Kayan bacci ne a ciki da underwears sai kuma wasu
ikakkun kaya kala hu
u da takalmi da veils da hijabin Sallah.

Dai kayan da zai isheni kwana biyu haka.

But babu kayan baccin Arzi
i a ciki.

Pyjamas
in da aka saka mai guntun wando ne, shorts, na san iya rabin cinyata ma zai tsaya.

Eh!

Lallai Hajiya Layla.

Wato in sawa
anta shorts ko!.

Cire Kayan jikina na yi na shiga ban
aki na fara wanka bayan na
an yi
auyancin kyan ban
akin ka
Da Alwalata na fito.

Amma no way zan saka guntu-guntun kayan baccin da aka tara min a akwatin nan har hu
u.

Pyjamas
aya nema a ciki sauran sexy lingerie ne.

Maimakon na
au kayan cikin akwatin sai na tafi
angaren da kayan baccin Jalal suke a jere na fara neman wanda zan saka.

Ina zum
ula riga da wandonsa na jini bururum rigan ya min tsayi wandon ma haka.

Na fara
arin na
e hannun rigan na ji ance "daga zuwa kin fara min sata ko" na juyo da sauri ina fa
in "ni ba sata na yi ba, aro na
auka"
"Really!.

Me ya samu wancan?" Ya nuna akwatin dana bari a bu
e.

Kayan baccin ne kuma a sama.

Sexy red nightwear dana gama jujjuyawa ina fa
in no way zan saka irin kayan nan Jalal ya ganni a cikinsu.

Takowa ya yi inda na ke tsaye.

"Allah, sanyi nake ji shiyasa na
auki aron naka" na fa
a da sauri.

"I see"
"Da gaske nake"
"Zan iya rabaki da su in 2 seconds, Sunshine" ya fa
a yana min wani mayetaccen kallo
"Da gaske ni bance...kawai... barin yi Sallah" na yi saurin barin wajensa na je na
au hijabin dana samu a cikin Akwatin na fito
akin.

Already ya ajiye Sallaya a wajen kaman ma shima sallar ya gama yi dan na ga har da carbi a wajen.

Tada Sallah na yi
irjina na
ara gudu saboda tunanin abinda ka iya wakana a wannan daren farko namu.

Bayan na gabatar da Sallar Magariba da Isha sai na
ara da nafila dan Mai Girma Ango yana can gado da Laptop
insa a cinyarsa yana aiki.

Ban ga alamar zai ce zai jagorancemu Sallah ba.

Na jima zaune ina koro addu'o'i.

Na ro
i Allah ya tabbar da Alkhairinsa a wannan auren.

Bayan na gama sai na mi
e na na
e sallayar na je na ajiye tareda hijabina.

Ina dawowa sai na zo na hau gadon zuciyata na dukan tara-tara.

Da gaske dai a gado
aya za mu kwana.

Ni dana saba da kwana kusa da 'yar tsohuwata tana
anshin Lalle da Robb da A
aral Bakur sai gani gefen mutumin dake saka zuciyata fluttering
Can
arshen gadon na takure jikina ina Allah-Allah bacci ya
aukeni dan gaskiya ban shirya ma komai ba.
*JAYKAY*
Lokacin da Jalal ya gama duba ayyukansa mi
ewa ya yi ya je ya ajiye Laptop
insa ya dawo ya tsaya yana kallon yadda Ziyada take bacci a bakin gado.

Musabbabin fara aikin nasa ma saboda ita ne.

Lokacin da ya ganta cikin Pyjamas
insa da
yar ya iya controlling kansa.

Dan a yadda wani sha'awarta ya taso masa all he wants to do shine ya yi fatali da kayan jikinta ya nuna mata yadda yake bu
atarta.

But, NO.

Dole ya controlling kansa.

YES, ya sani ita
in mallakinsa ce yanzu, yana da damar yin yadda yake so da ita.

Kuma bisa yadda ta
an sake da shi ba za ta hana shi hakan ba idan ya bu
ata.

But, that's not abinda ya shirya musu.

Yana so ne ya fara da bata kulawarsa, yana so ya koya mata sonsa.

Yana so a lokacin da zai yi tarayya da ita to ya zamto a shirye take da bu
atarsa as much as yake bu
atarta.

He wants to make LOVE to her ba wai have SEX with her ba.

A yanzu idan ya nemeta, zata submitting masa ne bisa cewa shi Mijinta ne.

Not because itama wutar sonsa da sha'awarsa na cinta.

Yana son ganin duka wannan idan yana tarayya da ita.

Wannan
in shi ya rasa a tattare da Cassandra.

Shi yake kwa
ayin samu a wajen Ziyada.

From day one har wa yau.

Shi da Cassandra suna gogar juna ne don biyan bu
atan gangan jikinsu.

Amma da zaran an gama kuma shikenan sai wani ha
uwar.

With Ziyada, so yake jikinsu, ha
e da zuciya da kuma ruhinsu su yi tarayya da juna duka a lokaci guda.

Ba kawai jikinta yake so ba.

So yake ya sameta.

ALL of her.

Zuwa lokacin da ya gama duba wasu reports a Laptop
insa.

Ya riga ya daidaita kansa.

Sai da ya gama
are mata kallo sannan ya hau gadon.

Matsowa ya yi kusa da ita ya ra
a mata magana a kunne.

A yadda ta gaji baccinta har ya fara nisa.

Lokacin da ya jawota jikinsa ya cuddling
inta ne ta
an farka tana
arin zillewa.

"Relax, Bacci za mu yi" yana ra
a mata a kunne.

Yana jin yadda heart
inta ke bugawa da
arfi.

She's tense.

A hankali kuma sai bugun zuciyarta ya fara raguwa.

Ta relaxing jikinta sosai.

Daga baya kuma bacci ya tafi da ita.

Shima Jalal
in bai jima ba, baccin ya sace shi.

Afterall dukkansu a gajiye suke...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 42
*ZEEY*
Wani kanshi mai da
i ne ya tashe ni.

Soft and homy.

Na sake rungume pillown da ke kusa dani mai laushi mai da
i.

But, wait!

Pillown nan dogo ne, kuma ya kanannan
e mini duka jikina.

Yadda ya wrapping
ina sai na ji bana son tashi.

Na cigaba da shafa
aton pillowna ina tsoron idan na bu
e idanuna da
in zai
are.

A hankali kuma sai abubuwa suka fara dawo mini.
Chapter 62 · 0% Book details