← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 95

Sashe 52

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina zaune akan gado amma har wani hajijiya na fara ji tsabar sun ru
a ni.

Haka aka yita shigowa ana zuwa tayani murna/gulma.

Sai da mutane suka ragu a
akin da Anty Hafsah ta shigo na
an samu sahihin nawa mutanen da suka zo suka bayar.

Wai Sadakina Dollar dubu biyu suka bayar cash
inta.

Anty Hafsah har da cewa Baffa Lawalli haka ya ri
e ku
in yana ta sambatu wai saboda aurena yau ya samu damar ta
a Dollar.

Bayan sadaki sun bada ku
in gaisuwa.

Wannan ba da Dollar suka biya ba.

Dubu
ari biyar ce aka bayar.

Sun kawo su goro da drinks dayawa a yadda Anty Hafsah ta fa
a.

Sun baza capacity in jita.

Na tambayeta yaushe aka yanka auren sai ta ce wai sati biyu.

SATI BIYU as in How???

Daga kawo sadaki sai aure a cikin sati biyu.

"Wai cewa suka yi ba sa so a ja lokaci dan ba biki za a yi ba.

Daga
aurin aure shikenan.

Kuma wai basa bu
atan komai daga wajen Amarya gidan da za a kaiki akwai komai a ciki" Anty Hafsah ta min
arin bayani.

Na san daga wajen mijinta ta ji wannan dan haka na yarda.

Da dai Maman Suwaiba ce ko sauran matan da ba zan yadda da maganarsu ba.

Ta ce min da Baffa Adamu ya ce a
ara lokaci a shirya sosai sai su kuma suka nemi alfarma a
aura auren a cikin sati biyun daga baya Ango yace za a yi bikin aure.

Ni kam na san magana ce kawai.

Angon da baya so matarsa da ke
asar waje ta san zai yi Aure ina zai yarda a yi wani hidimar biki.

Ban damu da rashin hidimar da ba za a yi ba.

Dama yana cikin deal
ina da Jalal.

Sai dai sati biyu da aka saka ya yi ka
an.

Sai washegari Baffa Adamu ya sameni a
aki ya ke fa
amin ku
in da aka kawo.

Ya ce Sadaki dai nawa ne.

Zai ri
e a hannunsa idan an
aura aure zai dam
a mini Dolla dubu biyu na.

Amma duk da ba za a yi taron biki ba cikin ku
in da aka kawo na gaisuwa za a
an siya mini
ananan abubuwa na kitchen da kuma abinda ba za a rasa ba.

Na yi masa godiya.

Wallahi da Baffa Lawalli ne ya jagoranci abin nan da ba za a
are ta da
i ba.

Na san cewa ma zai yi dubu
ari biyar na ku
in gaisuwa ya yi ka
Can kusan
arfe goma na safe sai ga text
in Jalal wai zai zo ya ga Amarya yau da yamma.

Na tura masa reply da cewa idan Amarya zai zo gani a gidan to babu ita dan ba a
aura aure ba.

Da rana sai na fito
ofar
aki na zauna ina shan iska saboda na
an samu relief.

Dama na gaji da kwanciya a
aki sai ga wata ba
uwar number tana kira.

Ban san numbar ba, haka dai na
auka.

Kamar daga sama na tsinkayi muryan Alhaji Nafi'u.

"Sayyada, abinda kuka min kenan.

Ke da Baffanki abunda za ku min kenan.

Kin samu wani wanda ya fini ku
i kin za
e shi.

Na ji ance Dollar dubu biyu ya biya sadakinki jiya.

Kuma kika aikoshi dan ya kawo mini check
in Miliyan
aya.

Uban me zan yi da Miliyan
ayansa.

An gaya masa ban ta
a ri
e Miliyan bane.

To tun kafin yayi wayo ni Nafi'u nake juya Miliyan
aya.

Iskancin banza..."
Kashe wayar na yi dan ba zan iya cigaba da sauraron maganganunsa ba.

Wai me mutumin nan yake nufi dani ne?.

Ni ban ta
a cewa ina sonsa ba.

Ni ban ci ku
insa ba.

Ni ban masa al
awarin aure ba.

Me yasa zai ri
a shiga rayuwata yana
arin nuna lallai na yaudare shi.

Da ya sake kira sai na rejecting call
insa.

Tsayawa sauraronsa ma
ata lokaci ne.

Ganin na
aga wayarsa sai ya turo text message wai zai bani mamaki.

Haka fa ya rubuta.

ZAN BA KU MAMAKI.

Zai bamu mamaki ni da suwa?.

Ni da Baffa Lawalli da ya kar
i ku
insa ko kuma ni da Jalal mutumin dana ke shirin aura nan da sati biyu?.

Tsorata na yi da threat
insa na shiga
aki na tashi Kaka dake bacci na fa
a mata.

Ce mini ta yi babu komai na rabu da shi.

"Kaka, ni fa bana son matsala"
Kaka ta ce in kwantar da hankalina in cigaba da addu'a babu abinda zai iya yi mini.

Tunda dai ya ce an biyashi ku
in da su Baffa Lawalli suka kar
a ai shikenan.
arshe data ga na damu sai ta ce idan Jalal ya zo na fa
a masa yadda muka yi.

Na ce mata to.

Har Jalal ya zo da dare
arfe takwas saura hankalina dai bai kwanta ba.

Ina fitowa sai na ga Jalal a bakin motarsa shi da Baffa Lawalli suna magana.

Hankalina sai ya
ara tashi.

Me yake faruwa?.
arisa wajen gwiwata a sanyaye.

Na gaishe da Baffa Lawalli sannan na ja gefe na tsaya.

Sallama suka yi Baffa Lawallin ya tafi shi kuma Jalal ya juyo yana kallona yana mini murmushi.

"Me Baffana yake fa
a maka?"
"Me yasa ka aikawa Alhaji Nafi'u ku
i ba tareda ka fa
a mini ba?"
"Me yasa..."
"Haba Amarya, atleast ma gaisa ko?"
Ya katseni dan ina zama a cikin motar na fara jero masa tambayoyi.

Jawo hannuna
aya ya yi zai ri
e na yi saurin wafce hannun.

"Easy!

Gaisawa kawai za mu yi" ya fa
a da sauri.

Na harareshi na ce "ni bana irin wannan gaisuwar"
"A da kenan.

Yanzu ai na bada Sadaki, ko?"
Lallai ma mutumin nan.

Wato ya bada sadaki shikenan zai fara ta
ani.

To ma babu maganar ta
e-ta
e a deal
inmu.

"Sadaki ba aure bane" na fa
a fiskata a
aure.

"Okayyy.

No handshake then"
"Better.

Yanzu dai ka bani amsar tambayata.

Me kuke fa
a da Baffa Lawalli?

Sannan me yasa ka bawa Alhaji Nafi'u ku
an yi shiru.

Sai kuma yace " ya jikin ki?"
"Da sau
i" na fa
a a hankali.

Ashe dai bai manta ba.

"That's good" Ya sake yin shiru.

Na zuba masa ido ina jira ya min bayani dan har yanzu maganar Alhaji Nafi'u yana raina.

Ganin bai sake magana ba sai na ce "ya ce wai ka aika masa da check
in Miliyan
aya.

Ni ban saka ka bashi ku
i ba.

Ban ta
a ro
ansa ku
i ba.

Ba ni na kar
i aron ku
i a wajensa ba.

Idan ma Baffa Lawalli ne ya ce ka biya masa bashi ai sai ka fara jin ta bakina tukunna.

Ranan da ka min maganar ai na ce maka kaman dubu
ari biyar ne, yanzu ga shi ka tura masa ku
i yana gani kaman ni na sakaka.

Mutumin nan fa mahaukaci ne..."
Gaba
aya kuma sai na fara jin haushin Jalal da ya tura ku
in ba Alhaji Nafi'un ba.

Na san Baffa Lawalli ne ya saka shi amma duk da haka ai da ya kirani ya fa
a min.

"I'm sorry" ya fa
a a sanyaye.

"Gaskiya kika fa
a.

I should've asked you first"
Na yi shiru na juyar da kaina gefe.

Lokacin da muka rabu sai na ji babu da
i.

Masifa kawai na yita masa, ko maganar auren da aka sa ba mu yi ba.

Shima laifinsa ne.

Ta ya zai je ya yi gaban kansa ba tareda ya tuntu
eni ba.

Ya ce min Alhaji Nafi'u ya kar
i check
in bai dawo da shi ba.

Sai na fara tambayar kaina.

To dama ya kar
i ku
in shine ya kirani yake ta masifa.

Ranan Tuesday na shirya na tafi Makaranta dan Monday ban je ba.

Yau kam na yi niyya zan fa
awa Faty Bestie cewa an kawo Sadakina ranan Asabat data wuce.

Kuma auren ma yanzu bai kai sati biyu ba.

Na san za ta sha mamaki kuma za ta yi fushi dani ban fa
a mata tun da ba.

Na riga Faty zuwa school.

Lokacin da ta zo ba mu samu zama waje
aya ba sai da aka fito daga Lecture na farko.

Kafin a yi
ayan class
in sai na tashi na je na sameta inda take zaune.

A yadda na ganta kaman akwai abinda ke damunta dan abu ka
an sai ta ja tsaki.

Ban tambayeta dalili ba har sai da aka gama class mutane suka fiffita a lecture hall
in sai 'yan ka
"Bestie, me yake damunki ne?.

Na ga tunda kika shigo kamar ranki a
ace yake"
Tsaki ta ja ta ce "ai Wallahi duk maza Munafukai ne.

Ki ji fa.

Na ha
ura da kowa saboda shi amma
an batalikin nan dan ya ga ina
ashin ikonsa zai fara nuna min isa da mulki"
" Cewa fa ya yi wai na rufe Tyma Glams dan na ce masa ina so na koma aiki dan babu ku
i a hannuna.

Zeey, ba fa wai shagon ka
ai ba.

Gaba
aya ma aikin make-up
inne wai baya so.

Wai na bari idan na kammala karatu zai sama min teaching.

Teaching fa Ziyada.

Teaching da za a bani dubu ishirin.

Nawa nake samu a sati lokacin da nake asalin Tyma Glams
ina"
Na yi shiru ina kallonta.

Lokacin da ta fa
a min Munir ya amince zai barta ta cigaba da sana'arta sai dana yi mamakin hakan saboda a yadda nake ganinsa Ustazi ne.

Sai ga shi aure ko wata shida ba a yi ba ya ce ta rufe Business
in gaba
aya baya so.

"Ni fa ba zan yarda ba.

Wallahi ba zan yarda ba.

Yanzu ma rikicin da muke da shi kenan.

Ni gashi duk savings
ina na saka cikin gyara gidan da aka yi da kuma shagalin biki"
Ashe da gaske dai ta bashi ku
i lokacin da ake gyara musu gidan da za su zauna.

"Ki yi ha
uri" na fa
a dan ban san abinda zan fa
a mata ba.

Lamarin mata da miji sai a hankali.

Kuma har da laifinta a ciki.
Chapter 52 · 0% Book details