Sashe 40
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun farkon amincewata da deal
in Jalal na yiwa Kaka bayanin zan fara aiki.
Ban fa
a mata deal
in dake tsakanina da Jalal ba.
Iya abinda ta sani shine,
an Hajiya Layla da nake zuwa gidanta na mata girki, ya bani aiki a restaurant
insa a matsayin Head Chef.
Wato kwacokam aikin abincin wajen yana
ashina.
"Abinci hannu-hannu ne Ziyadatu.
Ina da ya
inin hannunki akwai albarka, duk abinda kika girka mutane za su ci su ji da
insa"
"Kaka, hannuna ba irin naki bane.
Har yanzu fa idan na yi Tuwo baya da
in naki"
"Ke kike ganin haka.
Amma duk wanda ya ta
a cin Tuwon da kika yi ya san Altine Mai Tuwo ta samu Magajiyarta"
Na saka dariya.
Yanzu data fa
i hakan sai na ji confidence
ina ya fara dawowa.
Ba zan iya tuna yaushe na fara koyon girki ba.
Idan ka taso a gidan da ake abinci tun kafin ka fara wayo zaka zama apprentice.
Daga mi
o kaza, wanke kaza, daka kaza, juya kaza zaka fara, har a zo lokacin da za a fara sake maka kana yin wasu abubuwan da kanka.
Ba zan ta
a manta shirme na farko dana tafkawa Kaka ba lokacin da nake tasowa.
Ina JSS one lokacin.
Kaka ta yi miya ta bari a wuta yana dahuwa sai ta ce na duba ko yayi lokacin zata shiga ban
aki.
Dana ta
a miyar sai na ji kamar gishiri bai ji ba.
Maimakon na fa
a mata sai kawai na je na
auko gishiri a leda na zo na kambaza a cikin miyar.
Ai kuwa Kaka data zo bata ta
a ba ta sauke miya aka fara siyar da abinci.
Sai gashi ba a jima ba mutane suka fara dawowa suna cewa gishiri yayi yawa a miyar.
Kaka ta
ani miyar sai ta kalleni.
Tun kafin ta yi magana na fara hawaye ina Wallahi Tallahi gishiri ka
an na saka.
Kaka ta ce Allah ya kyauta.
Har yau ban san me Kaka ta yiwa miyar ba, dan kuwa bayan ta gyara miyan aka cigaba da siyar da abincin babu matsala har Tuwon nan ya
are tas ba a sake
orafin gishiri yayi yawa ba.
Tabbas girki yana da sirri.
Kuma sai yanzu nake ganin kamar har yanzu da saurana akwai abubuwan da ban sani ba.
"Kin iya girki Ziyadatu" Kaka ta jaddada mini.
"Yau da gobe ai ba wasa ba.
Gashi nan kin iya abincin zamani, har da su wannan pirayid rayis (fried rice)
innan da kike mana".
Na fara dariya ina fa
in ai duk da haka ban kai ta iya girki ba.
Kaka ta ce "babu wani sirri da zan baki Ziyadatu, sai abubuwa guda uku da uwata ta bani lokacin dana yi aure zan fara sana'ar Tuwo"
Ina jin batun sirri na bu
e kunnena da kyau.
Na yi Islamiyya.
Hadda ne kawai ban
are ba amma na yi saukan tartil kuma ba laifi kafin Boko da neman ku
i su sakani na yaye Islamiyyar na yi nisa a karatun litattafai da dama.
Haddar ma dai ba dan na dena zuwa ba da zan gamata dan na bawa izub arba'in baya.
Dan haka sirrin addu'a nake tunanin zan samu a wajen Kaka ba wani abun da zai zama tsubbu ko shirka ba.
Ban ta
a ganin Kaka da laya ko wani abu ba.
Lokacin da nake
arama mutane babu abinda basa fa
a akan Tuwon Kaka.
Musamman Baaba Tabawa, Allah dai ya ji
an rai.
Har fa
awa mutane take wai Kaka ta busine layayoyi a gindin murhun da take sana'arta, shiyasa take samun sa'a.
"Sirri na farko shine, ki tsaftace zuciyarki.
Kada ki ce za ki dafawa mutane abinci da mummunan zuciya.
Manufarki akan mutane shine ki dafa musu abincin da za su ci, su ji da
i.
Ke kuma alkhairin da za a baki ya zamo halal
inki kuma silar samun rufin asirinki a duniya.
Idan kika yi girki da mummunan zuciya za ki samu matsala, saboda muguntar da ke zuciyarki zai bayyana a abincinki"
Na yi shiru ina jinta.
"Na biyu kuma ki tabbatar kin tsabtace muhallinki kuma ki ri
a amfani da abubuwa masu inganci.
Idan nama zaki siya ki sayi mai kyau.
Idan kayan miya ne ki tabbatar mai kyau kika siya.
Amfani da kayan ha
i mai kyau da inganci wajen girki shine sirri na biyu da zan baki"
an yi shiru bata sake cewa komai ba.
Na
an le
a fiskarta nace "Kaka kin yi shiru baki fa
a min sirri na ukun ba?"
an yi murmushi ta ce "Na tuna Uwata ne.
Murjanatu ikon Allah"
Allah Sarki!.
Kaka ma fa 'ya ce.
Kafin ta haihu ta zama uwa.
Kafin a haifeni na zama jika a gareta.
Ita, Fatima Altine 'ya ce.
iya ce ga Murjanatu mai Tuwo.
Rayuwa kenan.
"Sirri na
arshe shine sirrin BISMILLAH.
Duk abinda aka fara shi da BISMILLAH to zai yi albarka.
Dan haka, a koda yaushe kika isa bakin murhunki za ki fara girki, to ki fara da BISMILLAH.
An kawo miki kayan miya za ki gyara a kai marka
e ne, to fara gyarawa da BISMILLAH.
Abincin ne ya samu matsala kika
an yi dabarunki dan ki gyara shi, to ki ha
a da BISMILLAH.
Wannan sirrin Uwata ta bani.
Kuma shi na ri
e ake ta cewa Altine ta bisine layoyi a bakin murhunta.
Ziyadatu ban san mecece laya ba.
Ban gani a gidanmu ba, shima Malam dana aureshi ban ga laya a jikinsa ko a kusa da shi ba.
Ban yarda da Boka ko Malamin Tsubbu ba.
Sirrin BISMILLAH da kuma karatun FATIHA da aka bani shi na ri
e sama da shekara hamsin da na yi sana'ar Tuwo a gidan nan"
Na rungume Kaka da kyau ina mata godiya.
Daren ranan bamu yi bacci ba sai kusan
arfe biyu, dan bugewa muka yi da labari.
Kaka ta yi ta bani labarin
uruciyarta, dama farkon aurensu da Kakana Malam Haruna.
Har da irin matsalolin da ta rin
a fiskanta a sana'arta musamman daga wajen kishiyarta, dama mahassada dake gefe.
Wannan sai ya
ara fahimtar dani duk sana'ar da za ka fara to ka ri
e Allah.
Dan kuwa kana gefe kana neman ku
inka wani can yana ta fa
i-tashi dan ganin ya
ata maka sana'arka ko kuma ya ri
a yi maka mugunta har sai komai ya lalace.
Tabbas sirrin kowanni sana'a shine yin ri
o da ADDU'A.
Da safe da muka tashi sai na ji na tashi da wani sabon
arfi da kuma confidence.
GIDAN GIRKI nawa ne.
Kuma ni Ziyada Sadiq Haruna aka Chef Zeey, zan tafiyar da shi bilha
i har a samu nasara.
Lokacin dana fito daga gida sai na fara massaging goshina saboda kaina na mini wani nauyi.
Har lokacin akwai
an bacci a idona amma mai neman Halal bai ga ta bacci ba.
We move.
Na shiga mota na gaishe da Direban Jalal, muka wuce Plaza.
Na yi mamaki da ban ga motar Jide ba dan kwana biyu yana rigani zuwa.
Na shiga restaurant
in na ga wayam babu Jide, babu Agnes, sai mutum
aya daya hakimce akan kujera hannunsa akan laptop yana typing da sauri.
Me yake yi a nan yau da safe haka?.
"Ina kwana" na fa
a ina
an tsayawa.
Ganin bai amsa ba, kuma bai min magana ba sai na wuce shi na yi hanyar kitchen.
To kodai yana cikin wa
anda za su judging abinci nane yau?.
Koma dai minene, ni babu ruwana da shi.
Aiki zan yi da kyau na proving kaina cewa na deserving na zama Head Chef a wannan restaurant
Ingredients
in dana bu
ata jiya ne na gansu jibge a kitchen
in an kawo.
Zaro wayata na yi na fara kiran Jide dan na ji ko lafiya ba su iso ba har yanzu.
Sannan kuma na tambayeshi yaushe mutanen da za su yi testing abinci za su iso, saboda na san da me zan fara.
Ina kiransa kuwa ya
auka.
Muka gaisa na ce na ji su shiru.
"Oga ya moving Food testing
in zuwa gobe, bai fa
a miki ba?"
"Ni babu wanda ya fa
a min.
Kuma ga shi ya sa an je an
aukoni daga gida"
Jide ya fara dariya.
"Jide kana nufin ba za ka shigo ba yau kenan?
Agnes fa?"
"Yau ke da Oga ne ka
ai, Zeey.
Best of luck" daga haka ya kashe wayar.
an iska.
Yanzu munafurcin da suka ha
a min kenan.
Sun san an
aga abin nan suka sa na zo yau.
Jakata da wayata na
auka zan fita daga kitchen fuuu sai cak!
Na tsaya dan saura ka
an na fa
a jikinsa.
Ban san ya sako kai kitchen
in ba.
Muka tsaya kallon juna.
Sai yanzu da
wayar idanunmu suka ha
u na fahimci ashe kwana biyu da ban ganshi ba, wani
angare na zuciyata yayi kewar ganinsa.
A'a, ina nufin yayi kewan Bossy attitude
insa.
Maimakon ya matsa mini sai ya fara takowa kamar zai ha
an mitsitsin space
in dake tsakaninmu.
Na yi saurin ja baya ka
an.
Yana taku gaba, ina taku baya, har sai da bayana ya jingina da makeken kitchen isle dake tsakiyar kitchen
in.
"Cook for me" ya fa
a da wani Bossy tone
Na fara rarraba idanu.
Me yake nufi?.
"Kina tunanin zan bari ki yiwa wasu girki ne bayan ban ta
a tasting abincinki ba" ya fa
a da wata kausasashshiyar murya still idanunmu sar
e cikin na juna.
Ina jin notinan kaina suna shirin kwancewa, zuciyata kuma tana tsananta bugu, na yi saurin girgiza kai na matsa gefe da shi na ce
"Sai ka bari gobe idan na yiwa mutanen da za su zo girki sai a fara zuba maka kai ka fara ci.
Ai ba laifina bane.
Sau biyu ina zuwa yiwa Hajiya girki har gida, me yasa ba ka ci abincin dana girka mata ba?"
"Hajiya kika yiwa girki ba ni ba" ya fa
a yana
ara matsowa kusa da ni.
an batalikin nan fa ina ga matseni yake son yi a kitchen
in nan.
Na yi gyaran murya na ce "Da Hajiya da kai duk
aya tunda gidanku ne.