← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 95

Sashe 31

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maybe kuma saboda tun suna yara idan suka zo Nigeria yana shiga cikin cousins
insu su yita up and down tare.

Lokacin da suke London Jamal baya cin abinci a waje idan ba na African Restaurants ba.

Sau tari za ka ga ya yi tafiya me nisa wai ya ji labarin inda ake siyar da tuwo mai da
i kamar na Nigeria.

Jalal bai bar restaurant
in ba bayan Ziyada ta tafi.

Zama ya yi ya kunna wayarsa ya shiga shafinta a Instagram ya fara kallon videos
inta a nitse.

Ya scrolling ya je har farko-farkon videos
in da ta fara
aurawa.

Wanda ya gani ranan ashe videonta na shekarun baya ne.

Yanzu quality na videos
inta ya
aru duba da cewa wayar da ya lura tana ri
ewa Android ce babba.

Resilience
in yarinyar ne ya sake burgeshi bayan ya gama kallon.

Ashe ta jima tana yin food content.

Perception
insa akanta sai ya fara chanjawa.

Yes, 'yar Ghetto ce.

Amma kuma she is very hardworking and resilient.

Kuma tana da wayewar da ta fi ta gidan data fito.

Wani daga cikin masu gadin Plazar ne ya shigo ya ce masa ana kiran sallar Azahar.

Bai san har time ya tafi haka ba.

Ya tattare laptop da sauran kayansa ya bar wajen.

A cikin zuciyarsa yana fatan Ziyada ta accepting proposal
insa.

Yanzu da ya mata sabon fahimta, sai yake ganin ko ba dan Hajiya ba, zai so ya samu damar shiga rayuwarta.

Maybe saboda business.

Maybe kuma saboda wani abu mai
arfi.

Something strong, Something more...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 21
*Paid Book.

Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Yau zamu rubuta exams na
arshe.

Exam a cikin Azumi babu da
i.

Gashi dan iskanci da rana suka saka mana exam
Na yiwa Faty al
awarin daga school gidanta za mu wuce, wai tana gayyatana Iftar a gidanta.

Actually, cewa ta yi dole sai na je saboda tunda aka yi aurenta ban je gidanta ba.

Ranan Sundayn da muka yi magana da Jalal na so na wuce gidanta dan in fa
a mata abinda su Baffa Lawalli suka yanke, da kuma tayin da Jalal ya min.

Amma sai na ji ba zan iya zuwa gidanta a lokacin har sai zuciyata ta yi sanyi.

Tun daga lokacin kuwa aka shiga Azumi na fara content
in Azumi ga kuma karatun exams.

Tare muka fito daga exam hall
in ni da Faty gaba
aya mun yi wuru-wuru dan exam
in bata yi da
i ba, ga kuma Azumi.

Muka tsare keke muka wuce gidanta.
an watsa ruwa na yi saboda zafi na yi sallar La'asar sannan na tambayeta me za a dafa.

Ta ce mini itama bata sani ba.

Wai na shiga kitchen
in na duba kayan miyan da take da shi sai na za
i abinda zan dafa mana.

Ta ha
a da cewa wai wani abokin mijinta zai zo shan ruwa gidan, na mana abinci mai da
Idan na biye mata ba za mu yi aikin da wuri ba sai na tashi na shiga kitchen
in.

Na bu
e fridge
inta dan naga abinda ta ke da shi a
asa.
arshe da ta ce min shinkafa da miya ta yi jiya sai na ce bari a yi doya da
wai da kuma jollof
in spaghetti.

Doyar na
auko na fara ferewa ita kuma tana zaune a
asa ta baje tana danna waya.

Anya ba ciki gareta ba, wannan rakin.

Ina cikin aiki na fara bata labarin abinda ya faru tsakanina da Alhaji Nafi'u da kuma abinda su Baffa Adamu suka yanke.

"Wayyo!

Bestie.

Shine ba ki fa
a min ba tun ranan?"
"To yaushe ma muka ha
"Ai ko a waya sai ki bani gist
innan.

Yanzu ya za ki yi?.

Ko yaya Aminunki za ki gabatar musu?"
"Bestie ki ji ki fa.

Yaya Aminu kamar ya.

Kin san fa komai akan rabuwarmu"
"To na sani ko za ki aureshi sai ku ha
ura da haihuwa"
"Hmm!

Kema dai zancen kike so"
Can ta ce "ba akwai wani abokin Munir
ina da ya ce yana sonki ba.

Duk sanda ya zo gidan nan sai ya min zancenki.

Ya ce wai har yanzu kin
i bashi dama ya zo hira gidanku"
"Yanzu ke sai ki ce na auri Bashir?"
"To miye a ciki.

Ba Saurayi kike nema mai suna Muhammad ba" ta
arisa maganar tana min dariya.

Har ga Allah na ji haushin maganarta.

Wato ma bata
auki maganata serious ba.

Tunda ta auri wanda take so, yake sonta, ai dole ta ce na amince da Bashir.

Ko makaho ya san bamu dace ba.

Balle na san Bashir bai shirya ma aure yanzu ba.

Dan a surutunsa ya ce mini Masters zai fara.

Kuma har yanzu a
ashin arzi
in ubansa yake.

Motar da ya ke hawa ma ta gidansu ce ba tashi ba.

Haushin maganar da ta mini ya sa na yi shiru ban mata maganar Jalal ba.

Wani lokaci ma tsakanin
awaye dole akwai sirri.

Idan har aure ya ha
ani da Jalal a gaba, bani da tabbacin watarana ba za ta mini gorin irin auren da na yi ba.

Ko kuma garin surutu ta je ta fa
awa sisters
inta, ko kuma wata
awarta.

Daga nan kuma shikenan sirrina zai fito waje.

Kowa zai san ba auren soyayya muka yi da Jalal ba.

Wait.

Ya aka yi na fara lissafin auren Jalal?.

Ban fa gama yanke shawara ba har yanzu.

Auren Jalal na nufin auren mutumin da zan zauna da shi saboda mahaifiyarsa na sona, ba wai dan shi yana sona ba.

To ma, shin ni
in ina son Jalal ne?

NO.

Bana son shi.

Ba zan yi soyayya da shi ba.

Ba mu dace da juna ba.

Amma...

Na girgiza kai na mayar da hankalina kan aikin dana ke tun kafin zuciyata ta fara
issima mini abinda ba zai yiwu ba.

Kusan ni na yi girkin ma duka.

Faty dai daga
auko kaza mi
o kaza shikenan.

Na mana Jollof
in spaghetti da kifi, sai na soya doya da
wai.

Na
an yi sauce ka
an a gefe.

Tea za a ha
a a kai dan bata da zo
o a gidanta, dana ha
a mana dan tana da
ara a fridge.

Da aka sha ruwa sai mijinta ya zo da wani abokinsa Yusuf.

Ni dai tun daga gaisuwa na koma
akin Faty.

Ita ta kai musu abinci.

Da ta gama ta shigo
akinta muka zuba namu muka fara ci.

Muna cikin ci tace " Zeey, na ga kamar ranki ya
aci"
"Akan me?, raina bai
aci ba" na yi
arya.

"Zeey,
azu na kawo Bashir ne saboda mafita nake nema miki.

Bashir is a nice guy, kuma..."
"Dan Allah Faty kar ki
ara min zancen Bashir.

Bai min ba, ba zan
ata lokacina da shi ba"
"Allah ya baki ha
uri"
Na yi shiru ka
an ina jin haushin addu'arta, can na ce "Amin".

Haka muka
arisa cin abincin babu wanda ya sake magana.

Da nayi niyyar sai bayan isha zan tafi gida, amma muna gama cin abinci na ce mata zan tafi.

Itama bata hanani ba ta saka Hijabi ta rakani bakin
ofa.

Ban samu Keke ba sai machine.

Mai machine
in ya dinga zuba gudu dani iska sai ka
ani yake, a haka har muka iso gida.

Bayan na shiga
aki dana duba wayata sai naga text
in Faty wai na yi ha
uri maganar da ta min.

Sai na ji babu da
i kuma.

A goman
arshe na tafi Kaduna gidan Ummana.

Zan mata kwana biyu sai in dawo dan ba zan iya barin tsohuwata ita ka
ai ba.

Umma ta ji da
in kayan sallar dana mata.

Atamfa
aya, sai wani farin dry lace
aya, sai hijabi da takalmi.
annena dake maza ne, suma na musu
inki kala bibbiyu har da hula.

Aliyu shine babba, sai
aninsa Tijjani.

Su kenan ta haifa a gidan.

Umma, su uku ne a wajen mijinsu.

Ummana ita ce ta biyu.

Na kawowa sauran matan tsaraba sannan na musu kyautan dubu uku-uku kuma sun ji da
i.

Musamman Uwargidan da suke kira Mama.

Mama tana da kirki sosai.

Zaman lafiyan dana ga suna yi da Ummana lokacin da na zo na zauna a gidan sanda na yi Culinary School ya sa duk sadda na yiwa Umma alkhairi bana mantawa da ita.

Na so yi musu
inki ko kala
aya ne, amma abubuwa sun min yawa.

Shi kuma mijinsu Malam sai zan tafi zan bashi dubu biyar
in dana yi niyya.

Idan da kara mijin Uwa, Uba ne.

Dan haka babu laifi shima idan na masa alkhairi.

Da ke ba wani sabawa nayi sosai da Ummana ba lokacin da zan fa
a mata hukuncin da su Baffa Adamu suka yanke, sai gaba
aya kunya ya cikani.

Na rasa ma ta ina zan fara yi mata bayani.

Sai ana gobe zan koma Zaria na yi mata maganar.

Ta kama salati tana fa
in ai ta jima da sanin munafurcin Baffa Lawalli.

Ko lokacin da take gidan, Baffa Lawalli ba
aramin munafurci yake ha
awa Babana ba.

Abubuwan da ta fa
a mini gameda Baffa Lawallin sai ya sa na sake tsorata da lamarinsa.

Tabbas idan wa'adin wata uku da aka yanke mini ya cika ban kawo kowa ba, to babu abinda zai hanashi aurar dani wa Alhaji Nafi'u.

A yadda Umma ta sake fa
a mun, shi mutum ne mai kwa
ayi da son kai.

Ta ce min har gara ma Baffa Zakari wani lokaci yana abu da hankali amma Baffa Lawalli ba shi da mutunci ko ka
an.

Ku
i sune Ubangidansa.

Daga
arshe ta ce in kwantar da hankalina za ta cigaba da yi mini addu'a Allah ya bani miji na gari.

Na san dai miji na garin da za ta ro
a min ba mutum kamar Jalal bane, wanda ya shirya aurena saboda kawai ya farantawa mahaifiyarsa rai.

Wani abu kuma dana fahimta daga maganarmu da Ummana da ma Kaka tun kafin na zo Kaduna shine, dukkansu biyun suna so na yi auren.

Auren dole shine abinda kawai basa so.
Chapter 31 · 0% Book details