Sashe 85
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni ka
ai na je dan Faty kam muna gama test ta tafi gida wai bata jin da
Dana gama da School sai na kira Direban Jalal ya zo ya wuce da ni gidanmu, dama na bashi list
in abubuwan da zai siyo mini na tsarabar da zan kai musu.
Ina fitowa daga mota yaran da ke
ofar gida suna ganina sai suka saka ihu suka nufoni.
Kowa sai
arin shiga jikina yake suna "Oyoyo Adda Ziya" saura ka
an su kada ni.
Haka na shiga gida da zugar yara suna ta bina.
"Ziyadatu.
Shine kika taho bayan na ce miki na warware..." ai kafin ta
arisa magana sai na fa
a jikinta na rungumeta sosai.
Allah Sarki har ta rame.
"I miss you, Kaka"
"Masha Allahu.
Sannu da zuwa"
Kan kace me matan gidanmu sun fara shigowa sashen Kaka suna gaishe ni sai cewa suke Amaryar GRA ne yau a gidan.
Maman Suwaiba har da mi
o min sauran Faten da ta yi da rana.
Sai cewa suke wai sunata wa
ar za su zo gidana amma basu samu zuwa ba.
Na ce Allah Sarki.
Anty Hafsah ta zo min Barka ranan da aka bu
e Gidan Girki amma sauran ba su zo ba.
Bayan na yi sallah na sa aka mi
a musu tsarabarsu.
Can da yamma lis bayan la'asar da aka ce min Baffa Lawalli ya shigo gida sai na je sashensa dan na gaishe shi.
Yana ganina ya fara ha
a fuska.
Na tsugunna na gaishe shi maimakon ya amsa ta da
i sai ya fara fa
a wai ya
auka na tafi kenan ba zan sake zuwa duba su ba.
Har da cewa Mijina ya bu
e min gidan abinci ban zo na fa
a masa ba.
Wai shi ya hana Matansa zuwa ranan da aka bu
e da suka ce za su je ganin waje.
Wai, tsabar mugun hali irin nawa ko yaro
aya ban
auka a gidan na bashi aiki ba.
Yadda ya tisani a gaba yana ta masifa sai da na yi
walla.
Wani irin mummunan shaida ya mini haka.
Ban ce masa uffan ba da ya gama masifar kuma sai ya fara cewa haka ya sha jinya babu ku
in magani da ni da mijina babu wanda ya zo ya gaishe shi.
Fisabilillahi ta ya zan san bashi da lafiya idan ba a fa
a mini ba?.
Na tabbata da ace jinyar da yayi mai tsanani ce da Kaka za ta fa
a mini ko kuma Baffa Adamu.
"Tunda Mijin naki da hukuma ya ke ta
ama shi baya taimakon kowa ai sai ki je ki
arata da shi.
Saboda Mijin ki dai Ziyadatu sai gani a gaban hukuma ina bada bahasi.
Tunda na ke ban ta
a zuwa Chaji Ofis ba sai akan mijinki.
Daga
arshe me ya tsinana min?.
wandala bai ce ungo Baba ka sa kati a waya ba kuma na san yana turawa Adamu ku
i.
Ba laifinsa bane, ke kika nuna masa cewa Adamu ne Ubanki ba ni ba"
Ya nuna kansa ya ce "Ni ne nan Lawallin Baba Haruna na ke kula da tarbiyyanki har shi Alhaji Jalal
in ya ganki ya ce yana so.
Ko ba haka ba?"
Na goge hancina na ce "haka ne".
'To kin gani.
Ni na miki tarbiyya" ya fa
a yana bugan
irjinsa.
"Shi Adamun yaushe yake zama a gari.
Zakari ko idan ya tafi wajen gadinsa yana saka ido a lamarinki ne?.
Ni ne nan na saka ido a tarbiyyanki, ba dan na saka miki ido ba sadda kika fara Jami'a Allah ne ka
ai ya san abinda za ki zama"
" Iyi!" Ya wani zaro ido
" 'Yanmata nawa ne suke zuwa Jami'a su lalace.
Amma na tsaya tsayin daka akanki saboda na ri
e Amanar da Sadiqu ya bar mini."
"Ga ki nan" ya nuna ni.
"Da me kika saka min?.
Ke da Mijinki sai dai ku hau mota ku yita yawo a gari ba za ku zo ku sada zumunci ba.
Yara nawa ne a gidan nan suka gama Sakandare suna zaune ba Makaranta ba aiki amma ki gagara
aukansu aiki, Ziyadatu.
Eh?"
Na yi shiru dan na san duk fa
an da yake ku
i yake nema.
Wannan tarihin da yake ta karantowa duk dan na bashi ku
i ne.
Na san za su ga ba
ina saboda ban
au kowa a gidanmu na bashi aiki ba.
Bana son ha
a business da aurena ne.
Idan aka samu matsala ba zai mana da
i ba da ni da su duka.
Kuma in dai yaran gidanmu dana sani ne to babu wanda zan iya bada shaida akansa, gara ma matan, amma mazan sai a hankali, akwai dai dama-dama a cikinsu su kuma basa bu
atan aiki suna da buga-bugar da suke yi.
Bayan na fito Maman Suwaiba ta jani
akinta ta ce kada na
aga hankalina akan abinda Baffa Lawalli ya fa
a, wai Jalal ya cewa su Baffa Zakari da Baffa Lawallin su kawo masa sana'ar da suke son yi zai basu jari.
Wai Baffa Zakari ma na shirin barin aiki
arshen watan nan, amma shi Baffa Lawalli sai ya
au abin da zafi wai Jalal ya rena masa wayo.
Ni dai ban ce mata komai ba.
Lokacin dana dawo gida bayan Magariba kwantawa na yi akan gado ina tunanin 'yan'uwana.
Baffa Lawalli ganin wacce za ta fitar dashi daga Talauci yake mini.
Dukiya kuma ba tawa bace, ko shi Jalal
inma ba nasa shi ka
ai bane balle ya ri
a kashewa 'yan'uwana ku
i.
Ni kuma Restaurant
ina yanzu aka bu
eta, bamu ma san ko za mu
aure da ciniki ba balle mu yi maganar riba.
Kafin na baro gidan dai na yiwa Baffa Lawalli transfer
in dubu is
hirin.
Da dubu goma cash na yi niyyar bashi amma yadda ya buge da yi mini fa
a yana mini karatun shi yayi mini tarbiyya sai na ga idan na bashi dubu goma ma renawa zai yi.
Kai!
Allah dai ya sa na wanye da kowa lafiya.
Gobe zan yiwa Jide magana ko za a samu space da za a
auki staff ko biyu ne na
auki yaron Baffa Lawalli
aya na Baffa Zakari
aya.
Ba a jima ba na fara juyi ni ka
ai bacci ya
i zuwa mini.
Kewan Jalal nake.
Tun safe da ya mini text bai sake yi mini wani ba, da kuwa sai na ga text
insa biyu ko uku a rana.
Wayata na jawo na shiga Whatsapp
ina sai na ga yana online na tura masa sallama.
Bai bu
e ba sai wajen minti uku kafin ya min reply wai na yi ha
uri yana video call da Junior ne.
Na tambayeshi video call kuma.
Dama ba a gida
aya suke bane?.
Ya ce min wai tunda ya tafi bai samu ganin Junior ba sai
azu ne bayan ya yi waya da Kakar yaron ta ha
asu a waya.
Ashe Matar tasa
oye Junior ta yi a wajen Mamanta.
Na ce Allah ya kyauta.
Ya tambayeni ya jikin Kaka na ce masa da sau
i tana gaishe shi.
Haka kawai sai na tsinci kaina da jan hirar tamu.
Na fa
a masa abinda kitchen staff
ina Zainab ta yi a Gidan Girki.
Na ce masa zan sacking
inta
arshen wata ya ce hakan ya yi dai-dai saboda chanja mana ingriedients na nufin za ta iya saka wani abun a gaba da zai lalata mana abinci.
Na ce masa ina so na
auki yara biyu a gidanmu na basu aiki a Restaurant
in.
Ya ce zai tambayi Manager Plaza
in ya ji ko akwai vacancy a wajensu koda na mutum
aya ne.
Kan kace me mun share awa
aya muna chatting muna tattauna abubuwan da suka shafi business.
Shi da kansa ya ce na kwanta tunda zan yi fitar sassafe.
Na yi masa sallama, ina shirin sauka ya turo last message
insa: I LOVE YOU, Sunshine.
Na manna wayar a
irjina ina murmushi...
*ZEEY*
arfe sha
aya na safiyar ranan Alhamis kenan na gama shiri zan je gidan Hajiya, ta kirani wai na zo na mata miyan kukan wai Saurayin Janan zai zo ta sa an yi masa girke-girke ita kuma ba za ta iya ci ba.
Dama ban je Gidan Girki ba.
Da safe na je School mun yi wani test
arfe takwas na safe daga nan na tattaro na dawo gida saboda kaina dake ciwo.
Sati guda kenan back-to-back idan na fita Restaurant bana dawowa gida sai
arfe biyar ko shida na yamma.
Allah ya bu
a mana a satin mun samu order daga gidan Sarki.
An yi wani bikin na
in Sarauta shine aka bamu order yin abinci na kwana biyu.
Mun sake samun wani order daga wani babban
an Kasuwa ana bikin 'yarsa muka musu abincin ranan Kamu.
Wannan ya sa na ja ragamar girkin da kaina saboda kar a samu matsala su
ata mana suna.
Lokacin dana ke kulle
akina sai na ji
aran shigowar text a wayata.
Ko ban duba wayar ba na san Jalal ne.
Cikin sati
aya wani sabon shiri muka
ulla har mamakin kaina nake ni da na yi ta cika bakin ba zan kula shi ba har sai ya saki Cassandra.
SO wani wawan abu ne.
Ba fa wai na dena jin haushin Jalal gaba
aya bane, har yanzu ina jin haushin abinda ya mini amma kuma wani mugun sonsa da nake ji sai ya danne fushin dana ke mishi ya mayar da shi kewa.
I MISS HIM SO MUCH.
Ni dama ban iya soyayya ba, idan na fara son mutum to da dukkan zuciyata nake yi.
Lokacin da muka yi soyayya da yaya Aminu har bayan mun rabu ban dena son shi ba sai a hankali soyayyar ta fara raguwa har kuma na rufe komai.
Bana tunanin na yiwa yaya Aminu irin son da na ke yiwa Jalal yanzu.
Ni kaina ina mamakin yadda nake wani mahaukacin sonsa.
Shi yasa duk da ina fushi da shi hakan bai hana ni jin da
in hiran da muke idan muna chatting ba.
Mun jingine maganar Cassandra a gefe.
Ba ya mun maganarta nima bana tambayarsa labarinta.